__. Koda jin wannan tambaya sai sadauki zahar yace bazan iya yanke hukunci ba a yanzu sai bayan mun isa dajin darul zuhur mun ga irin yanayinsa da kuma irin ni’imar da ke cikinsa.A can ne za ki biya diyyar wadannan mutane shida.Sadauki zahar yasake juyawa ya fuskanci sarki lubainu yace ina yi maka fatan samun lafiya cikin kwananki kadan domin kacika alkawarinka na tafiya tare damu nabarka lafiya ya shugabana.Koda gama fadin haka sai sadauki zahar ya juya ya fice daga cikin turakar yabar sarki lubainu da jaruma suhailat suna kallon junansu cikin mamaki fitar sadauki zahar keda wuya sai suhailat tasake matsawa kusa da sarki lubainu ta dubeshi cikin fara’a tace tayaya akayi kasan cewa rayuwata tana cikin hadari harkaje ka kaimin dauki tabbas in badin kai ba da tuni sarki bauzar yagama lalatamin rayuwata kuma ya karya alkadarina lalle kana bina babbban bashi wanda bansan da abunda xan iya saka maka dashi ba sa’adda sarki lubainu yaji wannan batu da jaruma suhailat sai yayi murmushi sannan yace yake tauraruwar taurari kiyi sani cewa tundaga ranan farko da idanuna sukayi arba dake sai xuciyata takasance atare dake akoda yaushe donhaka komai nisan da xakiyi daga gareni tammakar muna tare ne don haka ko kuda ne yasauka a gangar jikinki sai naji a jikina lokacin dana farka daga bacci da safe na nemeki narasa sai hankalina yatashi kuma naji zuciyata tana bugawa da karfi bisa wannan daliline yasa naje na tambayi mahaifinki ko kinfita sarauta daji take kuwa ya tabbatar min da hakan lokacin da shima hankalinsa ya dugunzuma saboda bakiyi masa sallama ba kafun kitafi nan dai na kwantar masa da hankali sannan na ruga cikin daji bisa doki ni kadai na bazama nemanki ina amfani da madubin tsafina don ganin inda kike koda naganki cikin daji kina yaki da wadannan dakaru sumame sai na karawa dokina kaimin gudu domin naje na riskeku amma kafun naje tuni sarki bauzar yazo harya sumar dake ya daukeki yabace dake bat wannan shine yadda akayi na riskeku acan gidan daya kama haya na bayan gari muka fafata KAZAMIN YAKI ni dashi harna samu daman kasheshi dakyar da sudin goshi.Yake abar kaunata kiyi sani cewa bakida wani abu wanda nake kibiyani dashi face ki kare martabarki da mutuncinki da nayi face kibani soyayya da kauna da gaskiya wacce babu algus acikinta koda jin wannan batu sai jaruma suhailat ta bushe da dariya al’amarin da yayi matukar bawa sarki lubainu mamaki ke nan ya kura mata idanu kawai.Daga can sai ta nitsu ta dubeshi tace ai labarin zuciya a tambayi fuska kuma kodaga iya lokacin dana daukoka a can gidan sarki bauzar daya kama haya kuka fafata nadawo dakai nan gidan sarautarka kawo ai yanxu na yi abubuwan da suka tabbatar da kowa nidin masoyiyarkace ta hakika ni kaina yanxu ni na tabbatar da cewar kaine namijin da yafi dacewa dani acikin duniya gaba daya to amma dayaya xamu iya xaman aure alhalin bakada………. Koda suhailat taxo dai dai nan da xancenta sai muryanta yafara rawa tafashe da kuka al’amarin da yayi matukar karya xuciyar sarki lubainu kenan take shima hawaye ya xubo masa kawai sai ya kamo hanun suhailat yarike yace yake masoyiyata kiyi sani cewa indai akwai maganin wannan cuta tawa acikin wannan duniya tofa duk Inda yake sai naje nasamoshi koda kuwa xan rasa rayuwa a tafarkin hakan ina mai jaddadamiki cewa a shirye nake na hakura da karagata,kasata,dukiyata,Alummata da dukkan abunda na mallaka indai xaki xamo abun rayuwata koda jin wannan batun sai farinciki ya lullube jaruma suhailat batasan sa’addavta rungumi sarki lubainu a kirjinta suka kankame juna suna xubarda hawayen murya. Saida sarki lubainu ya shafe kwana goma sha daya yana kwance yana jinyar raunin dake kirjinsa sannan ya warke sumul Likita ya kwance dinkin raunin ya zamana cewa sai tabo kawai. A wannan rana ce sarki lubainu ya sa akayi gangamin taro a fada na jama’ar gari da dukkan fadawansa. Bayan fadar ta cika ta batse sai sarki lubainu ya tsaya bisa mumbari da ke tsakiyar fadar ya fuskanci jama’a alokacin da akayi tsit! Tamkar mutuwa ta gifta yace, yaku jama’ar Birnin istambul kun sani cewa fiye da shekaru ashirin baya AURE ya gagareni ba don komai ba sai saboda larura ta rashin lafiya. Kun sani cewa matsafa sun yi bincike sun gano cewa ba zan taba samun lafiya ba face naje gaban abar bauta Aljana Mauzuratul shardila da ke can tekun birnin hindu nayi tsirara a gabanta. Sa’adda naji wannan jawabi na bokayena sai ma tubure nace in dai sai na ja’ama sun ga tsiraicina sannan wannan bukata zata biya to na hakura da ita yau shekara bakwai ke nan da yin garfama ta toki sani cewa yanzu na sauya shawara saboda na jarabtu da son tauraruwar taurari kuma jarumar jarumai suhailat bin zahar. Koda sarki lubainu yazocnan a jawabinsa sai fafar ta rude da shewa aka kama yi masa tafi da jinjina har sai da ya daga hannu sannan aka sake tin tsit! Sarki lubainu yaci gaba da bayani yace bisa wannan dalili ne na yanke hukuncin zan tafi izuwa birnin hindu don mika bukatata ga maigirma mauzuratul shardila amma zan bar rikon kasata a hanun JARUMI ZAIRUF d’a ga tsohon sarkin yakin mahaifina koda jin wannan abatu sai fadar taasake rudewa da.ihu gami da shewa fiye da karon farko saboda fiye da kaso biyu cikin kaso uku na mutanen kasar suna matukar son jarumi zairuf sunfi so ma a.kwace matsayin sarkin yaki daga hannun kanin ubansa a bashi saboda yafishi jarumtaka,mutunci da son al’umma. Sadauki zahar dasu sulaira da sauran jama’arsu jin cewa zairuf za a baiwa rikon birnin istambul sai hankalinsu ya dugunzuma ainun kuma murna ta.koma ciki saboda sunsan cewa babu damar su tafi da dan uwansu kuma al’amar ya girgizasu matuka domin basu taba zaton hakan zata faru ba.Sarki lubainu ya cigaba da bayami yace baxan bar gari ba sae nan da cikar kwanaki uku kuma a cikin kwanaki ukun xan dora zairuf akan karagar mulkina domin mu jarrabashi mu gani ko xai iya rike kasar idan bana nan. Sarki lubainu na gama fadin hakan sai akaga ya.kams AMAN JINI ya fadi kasa nan fa fadar ta rude da iface-iface da koke-koke kowa ya dimauce cikin gaggawa aka dauke sarki lubainu da gudu aka shigar da shi cikin gidan sarautar aka kaishi turakarsa aka kwantat dadhi bisa gado yana cikin mugun hali jaruma suhailat kuwa a gigice ta doko kofar turakar ta shigo tana shigowa sai ta kame kamar gunki saboda tsananin mamako bakomai ne ya janyi hakan ba face ganin sarki lubainu a zaune lafiya sumul yana hira tare da jarumi zairuf kuma su hiyu ne rak a cikin dakin ko hadimin sarki guda daya babu. Kawai sai sarki lubainu ya dubi jaruma suhailat cikin fara’a kuma ya mike tsaye ya taeyota hadimin ya rufe musu kofar turakar sarki lubainu ya kama hannun suhailat yajata har izuwa kan gefen gadonsa ya zaunar da ita tana kallonsu su biyun cikin mamaki a sannan ne ya dubeta cikin murmushi ya ce yake masoyiyata kiyi sani cewa rashin lafiyata ta daxu a fada ba gaskiya bace duk shirine nawa na musamman akan jarrabawar da zan yiwa dan uwanki zairuf domin na agani ko zai iya rike karagara mulkina kiyi sani cewa ina da makiya masi yawa zagaye dani a cikin wannan nahiyar amma sun boye kiyayyarsu saboda tsarona yanzu idan sukaji cewar ina kwance hajaran-majaran cikin rashin lafiya zasuyi yunkurib kawo hari domin su kama birnina to a sannan ne fa zamu ga iyakar basirar dan uwanki zairuf da.kuma iyakar jarymtakarsa da jajircewarsa akan kare kasar nan kuma a sannan ne sarkin yakina zai gamsu cewa zairuf yafi shi cancanta da zama sarkin yaki idan har ya iya kare kasar nan in ban dake yanxu da amintattu hadimaina babu wanda yasan wannan shiri da nayi face mahaifinki wanda shi ne ma yabani shawarar yin hakan tabbas mahaifinki ya fika dan baiwa mai basira da hangen nesa shi yasa ya zamo shigaban kubularku kuma ya iya kareku tsawon shekara da shekaru sa’adda sarki lubainu yaxo nan a jawabinsa sai jaruma suhailat ta kamu da tsananin mamaki gami da tsananin farin ciki ta zo ta zauna kusa da sarki lubainu ta dubi zairuf tace ya akai dan uwana ina tayaka farin ciki da sarki lubainu ya zabeka a matsayin wakilinsa amma kuma inayi maka jajen rashin samun damar tafiya tare damu izuwa dajin darul zuhur domib ka yi wani babban rashi wanda ba zaka taba samunaa ba face kaje kagani da idanunka inayi maka fatan samun sa’a da nasara akan wannan jarrabawa da za a yi maka kuma ina rokon sarki lubainu da ya bamu izinin taimakonka a cikin wannan jarrabawa da za a yi maka koda jin haka sai sarki lubainu ya hade fuska yace bazan yarda ku taimaka sa ba da karfin dutsenku ba ko karfin shiri ba amma na amince ku bashi shawara yake abar begena dare da rana ina neman wata alfarma guda daya a wajenki ibaso ki kasance tare dani dare da rana anan cikin turakata atsawon kwani ukun nan da zan yi a.kwance.ina karyar rashin lafiya a matsayin kina jinyana koda jin wannan bayltu sai fuskar.jaruma suhailat ta fadada da murmushi tace na amince cikin tsananin farin ciki sarki lubainu yayi godiya ga suhailat kuma nan take ya tura aka kirawo likitansa ya shigo cikin dakin sarki lubainu ya dubi likitan nasa yace kamar yadda muka shirya inason yanzu take ka mayar da kamannina irin na mara lafiyan da ya dade a kwance yana jinya kuma ya kasance rashin lafiya ce wacce da zarar anga mutum za a tabbatar da cewa ajali ne kadai saukinsa koda jin haka sai likitan ya risina yace angama ya shugabana nan take likitan yasa aka kaeo masa ruwan dumi bokiti uku akaje aka zubashi a.cikin bahon wankan sarki lubainu sannan ya kawo kwayar wani irin magani guda goma sha daya ya bauwa sarki lubainu yace dashi yashanye gaba daya take sarki lubainu ya watsa kwayoyin duka bakinsa ya kora da ruwa ba tare da wata fargaba ba kamar dakika goma sai sarki lubainu ya fara jin gaba dayan jikinsa ba kwari hatta kafafunsa karkarwa suka kamayi saboda baza su iya daukar nauyin jikinsa ba kawai sai ya taficluu zai fadi kasa amma sai jaruma sugailat tayi sauri ta cafkoshi a sanban ne likitan ya dubeta yace rukeshi muje cikin kewayen cikin matukar shakku da rashin yarda suhailat ta rike kafadun sarki luvainu ra kaishi cikin kewayen ta sanyashi cikin bahon wankan dake dauke da ruwan dumi amma duk da haka sai da ta rike kafadunsa saboda nema yake ya bingire saboda tsabar rashin kwarin jiki nan take likitan ya sanya hannunaa cikin aljihu ya dauko kullin garin hoda kala goma sha daya ya zazagesu a cikin wannan ruwan wankan kawai sai ya dubi suhailat yace ki jingine sarkica cikin wannan bahon wanka kona gefe daya sannan kiyi hakuricda dukkan abin da idanunki zasu gani da farko jaruma suhailat sai ta coge taki bin umarnin likitan amma sai sarki lubainu ya saga kansa da.kyar ya dubeta yayi mata inkiyar ta amince jaruma suhailat tabi umarni ta koma gefe daya ta zuba idanu amma zuciyarta sai daka take yi tana ta yiwa likitan kallon rashin yarda.Kawai Sai Sarki Lubainu Yadubi Jaruma Suhailat Cikin Fara’a Kuma Yamiqe Tsaye Ya Taryota Hadimin Yarufe Musu Qofar Turakar, Sarki Lubainu Yakama Hannun Suhailat Yajata Har Izuwa Kan Gefen Gadonsa Ya Zaunar Da Ita Tana Kallonsu Subiyun Cikin Mamaki, A Sannan Ne Yadubeta Cikin Murmushi Yace, Yake Masoyiyata Kiyi Sani Cewa Rashin Lfy Ta Tadazu Afada Ba Gsky Bace, Duk Shirine Nawa Na Musamman Akan Jarrabawar Da Zan Yiwa Dan Uwanki Zairuf Domin Nagani Ko Zai Iya Riqe Karagar Mulkina? Kiyi Sani Cewa Inada Maqiya Masu Yawa Zagaye Dani, A Cikin Wannan Nahiya Amma Sun Boye Qiyayyarsu Sbd Tsorona, Yanxu Idan Sukaji Cewar Ina Kwance Hajaran Majaran Cikin Rashin Lfy Zasuyi Yunqurin Kawo Hari Dominsu Kama Birnina, To A Sannan Ne Fa Zamuga Iyakar Basiran Dan Uwanki Zairuf Dakuma Iyakar Jaruntakarsa Da Jajircewarsa Akan Kare Qasar Nan, Kuma A Sannan Ne Sarkin Yaqina Zai Gamsu Cewa Zairuf Yafishi Cancanta Dazama Sarkin Yaqi Idan Har Ya Iya Kare Qasarnan, In Bandake Yanzu Da Amintattun Hadimaina Babu Wanda Yasan Wannan Shiri Danayi Face Mahaifinki Wanda Shinema Yabani Shawarar Yinhaka, Tabbas Mahaifinki Yacika Dan Baiwa Mai Basira Da Hangen Nesa Shiyasa Yazamo Shugaban Qabilarku Kuma Ya Iya Kareku Tsawon Shekaru, Sa’adda Sarki Lubainu Yazo Nan Ajawabinsa Sai Jaruma Suhailat Takamuda Tsananin Mamaki Gamida Tsananin Farin Ciki, Tazo Tazauna Kusada Sarki Lubainu Tadubi Zairuf Tace, Yakai Dan Uwana Ina Tayaka Farin Ciki Da Sarki Lubainu Yazabeka A Matsayin Wakilinsa, Amma Kuma Inayimaka Jajen Rashin Samun Damar Tfy Tare Damu Izuwa Dajin Darul Zuhur Domin Kayi Wani Babban Rashi Wanda Bazaka Taba Samunsaba Face Kaje Kagani Da Idanunka, Inayimaka Fatan Samun Sa’a Da Nasara Akan Wannan Jarrabawa Daza Ayi Maka, Kuma Ina Roqon Sarki Lubainu Daya Bamu Izinin Taimakonka Acikin Wannan Jarrabawa Daza Ayimaka, Kodajin Haka Sai Sarki Lubainu Ya Hade Fuska Yace, Bazan Yarda Ku Taimaka Mishi Da Qarfin Dantsenku Kona Sihiri Ba, Amma Na Amince Kubashi Shawara, Yake Abar Begena Dare Da Rana Ina Neman Wata Alfarma Guda Daya A Wajenki? [2/16, 6:40 AM] ∂Ѧη ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: Littafi na takwas 8 Part B . Typing khamis idris Posting Al Amin Guyson . Inaso ki i Kasance Tare Dani Dare Da Rana Anan Cikin Turakata Atsawon Kwanaki Ukun Nan Dazanyi Akwance Ina Qaryar Rashin Lfy A Matsayin Kina Jinyata, Kodajin Wannan Batu Sai Fuskar Jaruma Suhailat Ta Fadada Da Murmushi Tace, Na Amince, Cikin Tsananin Farin Ciki Sarki Lubainu Yayi Gdy Ga Suhailat Kuma Nantake Yatura Aka Kirawo Likitansa Yashigo Cikin Dakin, Sarki Lubainu Yadubi Likitan Nasa Yace Kamar Yadda Musa Shirya Inaso Yanzu Take Kamayar Da Kamannina Irinna Marar Lfy Daya Dade Akwance Yana Jinya, Kuma Ya Kasance Rashin Lfy Ce Wacce Dazarar An Ga Mutum Za’a Tabbatar Da Cewar Ajaline Kadai Sauqinsa, Kodajin Haka Sai Likitn Ya Risina Yace Angama Ya Shugabana, Nan Take Likitan Yasa Aka Kawo Masa Ruwan Dumi Bokiti Uku Akaje Aka Zubashi Cikin Bahon Wankan Sarki Lubainu Sannan Yakawo Kwayar Wani Irin Magani Guda Goma Sha Daya Yabaiwa Sarki Lubainu Yace Dashi Ya Shanyesu Gaba Daya, Take Sarki Yawatsa Kwayoyin Duka Yakora Ruwa Batare Da Fargaba Ba, Kamar Daqiqa Goma Sai Sarki Lubainu Yafarajin Gaba Dayan Jikinsa Bakwari Hatta Qafafunsa Karkarwa Suka Kamayi Sbd Bazasu Iya Daukar Nauyin Jikinsaba Kawai Sai Ya Tafi Luu Zai Fadiqasa, Amma Sai Jaruma Suhailat Tayi Sauri Ta Cafoshi, A Sannan Ne Likitan Yadubeta Yace Riqeshi Muje Cikin Kewayen Cikin Matuqar Shakku Da Rashin Yarda Suhailat Ta Riqe Kafadun Sarki Lubainu Dakaishi Kewaye Da Sanyashi Acikin Bahon Wankan Dake Dauke Da Ruwan Dumi, Amma Duk Dahaka Saida Tariqe Kafadunsa Sbd Nema Yake Ya Bingire Sbd Tsabar Rashin Kwarin Jiki, Nan Take Likitan Ya Sanya Hannunsa Cikin Aljihu Yadauko Qullin Garin Hoda Kala Goma Sha Daya Ya Zazzage Acikin Wannan Ruwan Wanka, Kawai Sai Yadubi Suhailat Yace, Ki Jingine Sarki Acikin Bahon Wanka Ki Koma Gefe Daya Sannan Kiyi Hqr Da Duk Abinda Idanunki Zasugani, Da Farko Suhailat Saita Coge Taqi Bin Umurnin Likitan Amma Sai Sarki Lubainu Yadaga Kansa Daqyar Ya Dubeta Yayi Mata Inkiya Ta Amince, Jaruma Suhailat Tabi Umurni Takoma Gefe Daya Tazuba Idanu Amma Zuciyarta Sai Daka Takeyi Tana Tayiwa Likitan Kallon Rashin Yarda, Bayan Kamar Daqiqa Dari Uku Da Arba’in Da Zuba Wannan Garin Hoda Kala Goma Sha Daya Acikin Bahon Wanka Sai Ruwan Wankan Yakama Zabalbala Yana Fitarda Kumfa Mai Launi Iri Iri Sannan Kuma Sai Gaba Dayan Jikin Sarki Yakama Karkarwa Kawar Wanda Aka Jonawa Wutar Lantarki, Kafin Ajima Sarki Ya Rame Matuqa, Cikinsa Ya Kumbura Yazama Qato, Haka Ma Kansa, Idanunsa Sunyi Bulu Bulu Kai Kace Mai Cutar Hanta Ne Ko Cutar Qoda, Koda Suhailat Taga Sarki Yajuye Izuwa Wannan Siffa Sai Tayi Wuf! Tazare Takobinta Ta Dora Kaifinta Akan Wuyan Likitan Tana Mai Daka Masa Tsawa Tace, Maza Ka Maido Masa Da Ainihin Siffarsa Ko Yanzun Nan Na Hallakaka! Kodajin Haka Sai Sarki Lubainu Yabudi Baki Dakyar Yakira Sunanta A Hankali Yace Kwantar Da Hankaliki Yake Tauraruwar Taurari, Kiyi Sani Cewa Wannan Likitan Nawa Amintaccene Bazai Taba Cutar Daniba, Domin Gidansu Ne Ke Kulada ZURI’ARMU Tun Iyaye Da Kakanni, Kodajin Wannan Batu Sai Jikin Suhailat Yayi Sanyi, Ta Janye Takobinta Daga Kan Wuyan Likitan Tamaida Ita Cikin Kufinta, Sannan Ta Fiddo Sarki Lubainu Daga Cikin Bahon Wankan, Dama Sarki Lubainu Atube Yake Tunbur, Koda Suhailat Taga Yadda Yarame Matuqa Kamar Kwarangwal Sai Hawaye Yazubo Mata Tayi Sauri Ta Dauki Mayafi Ta Lullube Masa Jiki Sannan Ta Sunkuceshi Da Hannayenta Biyu Tamkar Ta Dauki Qaramin Yaro, Koda Tajishi Shafal! Kamar Ta Dauko Qaramin Yaro Sai Hankalinta Yasake Dugunzuma Ainun Taji Kamar Ta Fashe Dakuka Duk Datasan Cewa Wannan Rashin Lfy Bata Gsky Bace, Haka Dai Suhailat Ta Dawo Da Sarki Cikin Turakarsa Ta Kwantar Dashi Akan Gado Harta Yunqura Zata Miqe Sai Taji Sarki Lubainu Yadafa Kafadarta Don Haka Saita Koma Ta Zauna, Sarki Yabudi Baki Dakyar Yadubeta Cikin Sassanyar Murya Irinta Majin Yata Yace, Gaga Yau Har Tsawon Kwanakin Nan Ke Kadaice Na Gamsu Cewa Zaki Iya Kareni Duk Da Nasan Cewa Zairuf Sarkin Yaqinada Sauran Dakaruna Zasu Iya Qoqarinsu, Daga Yau Za’a Yada Batun Wannan Rashin Lfy Tawa, Kuma Lbrn Zai Bazu Nan Da Nan Cikin Qanqanin Lkc, Tuni Mungama Shirya Komai Akan Haka, Acikin Fadawana Ma Baza Arasa Munafukaiba Maqiya Wadanda Na Ganosu Tsawon Shekaru, Amma Yanzu Ke Din Nan Zaki Iya Ganosu Ta Hanyar Amfani Da Wannan Dama, Nasani Dasu Maqiyan Nawa Dakuma Masoyana Zasu Rinqa Kawo Ziyarar Dubani Domin Suga Halinda Nake Ciki, Inaso Kiyi Amfani Da Kaifin Basirarki Da Wadda Kika Gada Awajen Mahaifinki Dakuma Irin Ilimin Dakika Samu Na Cudanya Da Dabbobin Daji Iri Iri Don Gano Maqiyana Na Cikin Gida, Sukuwa Maqiyana Na Waje Quru Quru Zasuyiyo Shirin Yaqi Suzo Donsu Qarasani Kuma Su Karbe Kasata, Su Wadannan Kibarsu Da Zairuf Da Dakarunmu Zasu Taresu, Banason Keda Dahaifinki Da Jama’arku Ku Taimaka Musu Face Idan Kunga Cewa Lallai Za’a Cimuda Yaqi, Wannan Taimako Dazaki Yimin Dakuma Dawainiyar Dazakisha Sune Fansa Ga Bashin Da Nake Binki Na Kwato Rayuwarki Da Kimarki Daga Hannnun Sarki Bauzur, Domin Hakan Ne Kadai Zai Dada Tabbatar Mini Dacewa Sonda Kikemin Na Gsky Ne Babu Algus A Cikinsa, Lkcn Da Sarki Yazonan A Zancensa Sai Hawaye Yazubowa Jaruma Suhailat Da Dubeshi Tace, Lallai Kuwa Zanbiya Wannan Bashi Dakake Bina Daraina Da Jikina Kuma Yanzune Zaka San Cewar Kasami Masoyiyar Da Bazaka Taba Samun Kamartaba, A Can Fada Kuwa Tuni Anyi Bikin Dora MULKI Inda Gaba Dayan Fadawan Suka Taru Da Sauran Jama’ar Gari, Harda Sarakuna Na Qasashen Maqofta Ta Manyan Baqi Wadanda Da Yawansu Sunzo Ne Domin Su Tabbatar Da Lbrn Da Kunnuwansu Sukaji Su Tabbatar Dashi, Tuni Lbr Yabazu Ko Ina A Nahiyar Cewa Sarki Lubainu Yakamu Da Wata Muguwar Cuta Wacce Zai Iya Mutuwa Ako Yaushe Har Ma Ya Kwanta Jinyar Da Sai Dai A Kwantar A Tayar Baya Iya Yin Komai Dakansa, Bayan Angama Bikin Nadin Sarautar Ne Sarakunan Dasuka Halarci Wannan Taro Suka Buqaci Akaisu Turakar Sarki Lubainu Dominsu Dubashi, Kodajin Wannan Batu Sai Mai Ruqon Gado Wato Sarki Zairuf Yadubi Sarakunan Gaba Dayansu Wadanda Adadinsu Yakai Ashirin Da Daya Yace, Yaku Wadannan Sarakuna Masu Daraja, Kuyi Sani Cewa Muna Gdy Agareku Bisa Amsa Gayyatarmu Dakukayi Tazuwa Wannan Biki Nadi Sarauta Tawa, Kuma Munji Dadi Dakuka Nuna Damuwarku Da Alhininku Bisa Rashin Lfyr Sarki Harkuka Buqaci Dubashi. [2/16, 6:41 AM] ∂Ѧη ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: ALLON SIHIRI Littafi na takwas 8 Part C Khamis Idris. Tokusani Cewa Na Amince Za A Kaiku Izuwa Turakar Sarki Kuga Halinda Yake Ciki Amma Bisa Sharadi Guda Biyu, Sharadin Na Farko Shine Za’a Caje Kowannenku Acire Duk Wani Makami Dake Jikinsa Ko Kwagirinku Na Sarauta Baza A Barku Shiga Dasbiba Kai! Ko Tsinken Sakacen Haqori Bazaku Shiga Dashiba, Koda Kuwa Kaurinsa Bai Wuce Na Allurar Data Kasance Mafi Qanqanta A Duniya Ba, Mataki Na Biyu Kuma Shine Babu Wani Badakare Mai Tsaron Lfyr Ku Dazaiyi Muku Rakiyi Izuwa Cikin Turakar Sarki Lubainu, Cikinku Duk Wanda Ya Amince Da Wannan Sharadi Saiya Koma Can Gefe Guda, Kodajin Wannan Batu Sai Sarakunan Suka Kama Muzurai Suna Kallon Junansu Sbd Anjefasu TSAKA MAI WUYA, Domin Kuwa Duk Wanda Yaqi Yarda Da Sharadin Da Aka Gindaya Za’ace Munafukine, Shikuwa Wanda Ya Amince Zuciyarsa Zata Rinqa Rawa Yarinqa Zargin Ko Wani BAQIN TUGGU Akeso Ashirya Masa, Dadai Sarakunan Suka Ga Basuda Wani Zabi Wanda Yafi Subi Wadannan Sharuddai Sai Duk Suka Aminta Aka Cajesu Sannan Aka Tafi Dasu Izuwa Turakar Sarki Lubainu, Koda Aka Shigo Da Sarakunan Cikin Gidan Sarautar Sarki Lubainu Saisuka Rude Domin Basu Taba Ganin Anqafa Matakan Tsaro Ba Irin Wannan, Sbd Duk Inda Mutum Yaduba Acikin Gidan Sarautar Babu Abinda Zai Gani Face Dakarun Yaqi Ako Ina A Tsaitsaye Riqeda Muggan Makamai Kuma Ko Motsin Takarda Sukaji Saikaga Sunyi Harr…! Izuwa Wajen, Haka Aka Zuba Wadannan Dakaru Ako Ina Har Akan Saman Rufin Dakunan Gidan Sarautar Gaba Daya Dakan Katanga Dakarune, Wasu Sun Dana Kibiyoyi Akan Baka, Wasu Suna Riqeda Masu, Har Izuwa Qofar Turakar Sarki Dakaru Ne Ajere Sahu Sahu, Hakadai Aka Cigaba Da Yiwa Sarakan Jagora Har Aka Iso Qofar Turakar Sarki Lubainu, Anan Ne Aka Tsayar Da Sarakunan Akace Kowa Yacire Takalminsa, Nanfa Ran Sarakunan Yabaci, Suka Ga Cewa Lallai Wannan Ba Qaramin Wulaqanci Bane, Amma Dasuka Gashi Kansa Mai Ruqon Gado Sarki Zairuf Yacire Nasa Takalma Sai Suma Dukkaninsu Suka Cire Nasu Takalman, Sannan Aka Bude Qofa Suka Shiga, Suna Shiga Suka Hango Sarki Lubainu Kwance Akan Gado Bakyan Gani Kamar Kwarangwal Sbd Rama Gawani Mayaqi Tsaye Agefen Gadon Cikin Shigar Yaqi Na Qarfe Yarufe Kansa Da Hular Qarfe Idanunsa Kawai Ake Gani, Kuma A Tagwayen Takubba Saqale A Kuibin Cinyoyinsa, Take Aka Tsayar Da Sarakunan A Lkcn Da Tazarar Dake Tsakaninsu Da Gadon Sarki Lubainu Batafi Taku Goma Ba, Koda Sarakunan Suka Hango Sarki Lubainu Sukaga Yadda Yazama Sai Suka Zube Qasa Bisa Guiwoyinsu Suna Tararrabi, Jimami Da Nuna Matuqar Baqin Cikinsu, Wasu Ma Har Koke Koke Suka Kamayi Gamima Zubarda Hawaye, Duk Wannan Abu Dake Faruwa Wannan Mayaqin Make Tsaye Daf Da Gadon Sarki Yaqurawa Sarakan Idanu Yaxa Naxarinsu Sosai, Ashe A Cikin Hulaqar Qarfen Daya Kwama A Kansa An Sanya Gilashin Hangen Nesa Akan Idanunsa Don Haka Yana Iya Hango Idanun Sarakan A Kurkusa, Bawani Bane Acikin Wannan Shiga Ta Kayan Yaqi Ba Face Jaruma Suhailat, Kuma Nan Take Tarinqa Ganin Abin Mamaki, Domin Dayawa Daga Cikin Wadannan Sarakan Koke Koke Qarya Suke Sbd Dazarar Sunkalli Junansu Sai Kaga Suna Yin Murmushin Mugunta Gamida Yaqen Farin Ciki, Daya Bayan Daya Saida Jaruma Suhailat Ta Shaida Sarakan Ta Tabbatar Dacewar Bazata Mance Da Kamannin Fuskokinsuba, Nan Dai Sarakunan Suka Nuna Alhininsu Sannan Suka Tashi Suka Fice Daga Cikin Dakin, Acan Fada Ne Sarki Zairuf Ya Sallamesu Suka Watse Kowa Yatafi Izuwa Qasarsa, Tafiyarsu Keda Wuya Sai Sarki Zairuf Yakirawo Sarkin Yaqin Qasar Wato Qanin Mahaifinsa Tareda Dukkan Manyan Gwarzayen Mayaqan Kasar Wadanda Ake Taqama Dasu Suka Shiga Taro Na Gaggawa, Bayan Kowa Ya Hallara A Dakin Taron Sai Sarki Zairuf Yadubesu Gabadaya Yace, Yaku Yan Uwana Mayaqa Inaso Kusani Cewa Ban Karbi Wannan Matsayin Dukiya Ko Karaga Ba Face Don Kishin Qasata Da Jama’ata, Ban Nemi Abani Wannan Matsayiba, Sarki Ne Dakansa Yaga Na Cancanta Shiyasa Yabani, Amma Niba Haka Nasoba, Sonayi Sarki Ya Kyaleni Nabi Dangin Mahaifiyata Qabilar Banu Zahar Ma’abota Rayuwar Farauta A Daji, Kubar Ganin Cewa Wannan Mugun Ciwo Yakama Sarki Niban Fidda Ran Cewa Sarki Zai Iya Tashiba Farat Daya Akoyaushe Kamar Yadda Ciwon Yayi Zafi Farat Daya.Ban Taraku Anan Domin Komai Basai Sbd Muyi Shawara Akan Yadda Zamu Tsare Birninmu Da Jama’armu Daga Sharrin Abokan Gaba Sbd A Halin Yanzu Da Sarki Ke Cikin Wannan Hali Maqiyanmu Ko Ince Maqiyan Sarki Zasu Iya Amfani Da Wannan Dama Sukawo Mana Hari A Koyaushe, Sbd Suna Ganin Cewa Shine Kadai Kariyarmu Tsawon Shekaru, Yanzu Wacce Shawara Ce Ta Farko Dakuke Da’ita Dangane Da Wannan Al’amari? Kodajin Wannan Tambaya Sai Gaba Dayan Mayaqan Suka Yi Shiru Suka Kama Kallon Junansu Akarasa Wanda Zaice Qala, Daga Can Sai Sarkin Yaqi RAMAZAN Yayi Gyaran Murya Yace, Nitawa Shawarar Itace, Kawai Daga Yau Mukulle Qofofin Shiga Garin Nan Ya Kasance Bashiga Bafita Har Izuwa Ranar Da Sarki Yasami Lfy Yamiqe, Sannan Kuma Azuba Dakaru Yan Leqen Asiri Akan Iyakar Kasarmu Su Zuba Ido Domin Dazarar Sun Ga Alamun Za’a Kawo Mana Harisu Garzayo Sukawo Mana Rahoto Kodajin Wannan Shawara Sai Gaba Dayan Mayaqan Sukayi Amanna Da Ita Suka Kama Cewa Lallai Abinda Yakamata Ayikenan, Koda Ganin Haka Sai Sarki Zairuf Yadaga Hannu Kowa Yaishiru Dakin Taron Yayi Tsit! Sarki Zairuf Ya Numfasa Yace, Yaku Yan Uwana Mayaqa A Matsayina Na Shugabanku Ayanzu, Kuma Qaramin Cikinku, Ban Amince Da Wannan Shawara Ta Ubana Sadauki Ramazan Ba, Kuma Yanzu Nan Zanfadi Hujjojina Naqin Amincewa Da Shawaran, Dafarko Dai Idan Muka Rufe Qofofin Gari Muka Hana Shige Dafice Tamkar Mun Karya Tattalin Arziqin Kasarmu Ne, Domin Kasuwanci Zai Raunana A Birninmu, Hakan Zai Iya Haifar Da Talauci Acikin Qasa, Haka Kuma Idan Muka Aika Da Dakarun Leqen Asiri Izuwa Ga Iyakokin Qasarmu Za’a Iya Mamayar Dakarun Liqen Asirin Duk A Cafkesu Ko A Hallakasu Batare Da Munsaniba, Kuma Akawo Mana Harin MAMAYAR BAZATO Acimu Dayaqi, Shin Idan Hakan Tafaru Megari Ya Waya, Ina Hikimar Turasu, An Yi Biyu Babu, Babu Su Babumu! Sannan Abuna Gaba Danake Son Tabbatar Muku Dashi Shine, Shikansa Rufe Qofofin Gari Alamace Dazata Tabbatarwa Da Maqiyanmu Cewar Mun Tsorata Bazamu Iya Kare Kanmu Daga Sharrinsu Ba Tunda Babu Sarki Lubainu, Adalilin Haka Zasu Iya Yin Gagarumin Shiri Akanmu, Wataqilama Suhada QARFI DaA QARFE Su Da Wadansu Sarakan Suzosu Murqushemu Su Kwace Qasarmu, Koda Sarki Zairuf Yazonan A Jawabinsa Sai Jikin Gaba Dayan Mayaqan Yayi Sanyi Suka Rude Dafadin Cewa, Kwarai Wannan Gsky Ne, Cikin Fishi Sadauki Ramazan Yadubi Sarki Zairuf Yace, Ai Saika Fadamana Taka Shawarar Wacce Kake Ganin Cewa Zata Fisshemu, Amma Dai Ina Mai Tabbatar Maka Dacewa Sarki Lubainu Shine Babbar Dirkar Datake Kare Wannan Qasa Tamu Daga Sharrin Dukkan Maqiya, Yanzu Kuwa Tunda Yafadi, To Ina Tabbatarmaka Dacewa Itama Dirkarmu Tafadi, Kodajin Wannan Batu Sai Sarki Zairuf Yamiqe Tsaye Zumbur! Afusace Yadoki Saman Teburin Dake Gabansu Yadubi Sarkin Yaqi Ramazan Cikin Tsananin Fishi Da Fusata, Lkcn Da Sabon Sarki Zairuf Yadoki Teburin Dake Gabansa Cikin Fishi Da Fusata, Sai Yafara Magana Dacewa, Yanzu Shikenan Sbd Babu Sarki Lubainu Saimu Zauna Maqiya Suzo Su Kashemu Sumaida Matanmu Da Ya Yanmu Bayinsu? Sbd Kawai Babu Sarki Lubainu Samu Zamo Karnukan Dabasu Iya Cizon Kowaba? Da Yawanmu Fa Anan Zakwaquram MAYAQA Ne Wadanda Suka Sukayi Suna Amma Muna Neman Mukarya Zuqatanmu Da Kanmu, Toku Saurareni Dakyau Kuji Shawarar Dazan Bamu Wacce Nake Da Yaqinin Cewa In Dai Mukabi Ta Saimun Sami Nasarar Kare Qasarmu Da Jama’armu Daga Dukkan Sharrin Maqiyanmu, Kuma Saimun Sami Nasarar Ganin Bayan Duk Wani Maqiyinmu Adoron Qasa, Mataki Na Farko Dazamu Dauka Shine, Zamu Zabi Zakwaquran Dakaru Mayaqa Guda Hudu Daga Cikinmu Wadanda Zasu Jagoranci Dakaru Kimanin Dubu Arba’in Arba’in Suje Iyakokin Qasarmu Guda Hudu, Gabas Da Yamma, Kudu Da Aremu Su Yada Sansani A Can Cikin Shirin Kota Kwana, Duk Baqinda Zasu Shigo Cikin Birninmu Sai Sun Cajesu An Tabbatar Dakosu Suwaye Da Kuma Abinda Zasu Shigo Dasu Cikin Qasarmu, Bazamu Taba Yarda Ayarin Dayafi Adadin Mutum Dari Biyar Ba Su Shigo Cikin Qasarmu Ba Dauke Da Makamai Koda Kuma Sun Kasance Fatakene, Wannan Shine Babban Matakin Tsaro Da Zai Hana Maqiya Samun Damar Kawo Mana Harin MAMAYAR BAZATO, Domin Kodasun Kawo Kafinsu Gamada Dakarun Dake Wajen Tuni Lbr Ya Riskemu Munyi Shiri, [2/16, 6:42 AM] ∂Ѧη ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: ALLON SIHIRI Littafi takes 8 Part D Khamis Idris Anan Cikin Gidaan Sarautar Kuwa Zamu Qara Matakan Tsaro Ninkin Nada, Duk Wanda Ya Kasance Baqone Kuma Bashida Wata Alaqa Da Cikin Gidan Sarautar Nan Baza A Barshi Yashigaba, Kaiko Ganinsa Akayi Yana Kai Kawo A Qofar Gidan Sarautar Za A Kamashi A Bincikeshi, In Bashida Gsky Akulleshi A Kurkuku Ko Kuma Akaishi Kotu Ayanke Masa Hukuncin Daya Dace Dasu, Nikaina Yanzu Zan Kasance Acikin Zakwaquran Dakarun Dakaru Hudun Daza A Zaba Wadanda Zasu Jagoranci Rundunoni Hudu Ta Mayaqa Izuwa Iyakokin Qasarmu Hudu, Koda Sarki Zairuf Yazonan A Zancensa Sai Kowa Yakamu Da Tsananin Mamaki Bisajin Cewa Sarki Zairuf Zai Bar Kan Karagar Mulkinsa Yabar Fada Yatafi Daji Domin Kare Qasarsa Da Jama’arsa, Nan Take Sarki Zairuf Ya Sallami Dukkan Mayaqan Bisa Yarjejeniyar Sun Amince Da Shawarar Dayakawo, Kowannensa Yatafi Cikin Nutsuwa Da Shawarar Da Sarki Zairuf Yakawo, Amma Banda Sadauki Ramazan, Domin Shiya Tafi Gidane Cikin Tsananin Baqin Ciki Da Tashin Hankali, Badon Komai Ba Sai Sbd Fiyeda Shekara Ashirin Baya Yan Qullace Da Sarki Da Sarki Lubainu Bisa Wani Hukunci Da Aka Yankewa Mahaifiyarsa Bisa Laifi Qarya Dokar Fatauci, A Lkcn Da Al’amarin Yafaru Sarki Lubainu Yana Da Kwana Shida Ne Kacal! Akan Karagar Mulki, Kuma Aranar Ne Sarki Lubainu Yakafa Sabbin Dokokinsa, Dokar Data Shafi Mahaifiyar Sadauki Ramazan Kuwa Itace, Ba A Yarda Bafatake Yakwashi Kayan Abincin Daya Haura Buhu Arba’in Baya Fita Dasu Izuwa Wata Qasar Sbd A Wannan Lkc Masu Hasashe Sun Gano Cewa Za’a Yi Fari A Shekarar, Aranar Da Aka Qafa Wannan Doka Neda Tsawon Rabin Sa’a Guda Kacal Aka Kama Mahaifiyar Sarkin Yaqi Ramazan Tafitar Da Keken Doki Shida Na Kayan Abinci A Sirrance Domin Takaisu Can Wani Gari Inda Ake Samun Kazamar Riba, Kayan Abincin Sun Kai Kusan Buhu Dari Biyu Da Arba’in Koda Aka Kama Masu Dauke Da Kayan Aka Matsasu Sai Suka Fadi Mai Kayan, Nan Take Sarki Lubainu Yatura Aka Kamo Babar Sarkin Yaqi Ramazan Aka Kaita Kurkuku Aka Kulle, Bayan Kwana Uku Da Faruwar Haka Sai Sarkin Qaqi Ramazan Yazo Fada Yafadi Gaban Sarki Lubainu Yaroqi Alfarmar Ayiwa Mahaifiyarsa Afuwa A Saketa, Kuma Abata Dukiyarta, Koda Sarki Lubainu Yaji Buqatar Sadauki Ramazan Sai Ransa Yabaci Ya Dubeshi Afusace Yace, Yakai Sarkin Yaqi Kayi Sani Cewa Duk Sarkin Dayake Son Yayi Mulki Na Adalci Dole Ne Yafara Nuna Misali Akansa Ko Zuri’arsa Kona Jikinsa, Idan Har Muka Yiwa Mahaifiyarka Afuwa Munbai Wa Sauran Mutane Irinta Qofar Aikata Irin Laifin Data Aikata, Kodajin Wannan Batu Sai Hankalin Sarki Yaqi Ramazan Ya Dugunzuma Ainun, Yazube Qasa Wanwar A Lkcn Da Idanunsa Suka Cikoda Kwallah Kamar Zai Yiwa Sarki Lubainu Sujjada Yace, Ya Shugabana Mahaifiyata Mace Ce Mai Tsananin Son Dukiya, Idan Harka Rabata Da Wannan Hajah Tata Zata Iya Hadiyar Zaciya Ta Mutu! Kodajin Wannan Batu Sai Sarki Lubainu Yamiqe Tsaye Daga Kan Karagar Mulkinsa Yajuyawa Sarki Yaqi Ramazan Baya Sannan Yace, Na Rantse Da Darajar Abin Bautarmu Ko Uwata Tace Ta Aikata Wannan Laifi In Dai Tana Raye A Doron Kasa Ba Zan Yi Mata Afuwa Ba Lallai Dole Ne A Kwace Wannan Dukiya Ta Mahaifiyarka Kuma Dole Ne Tayi Zaman Kurkuku Na Tsawon Wata Shida! Koda Gama Fadin Hakan Sai Sarki Lubainu Yajuya Yafice Daga Cikin Fadar Gaba Daya Yabar Sarki Yaqi Ramazan Tsugunne Aqasa Cikin Tsananin Baqin Ciki Yana Mai Zubar Da Hawaye, Kamar Yadda Sarki Lubainu Yafada Haka Al’amarin Ya Kasance, Wato Saida Aka Kwace Dukiyar Mahaifiyar Sarkin Yaqi Ramazan Gaba Daya, Kuma Aka Yanke Mata Hukuncin Zaman Wata Shida A Gidan Yari, Kodajin Irin Wannan Hukunci Da Aka Yanke Mata, Nan Take Ta Hadiyi Zuciya Tazube Qasa Matacciya, A Wannan Rana Sarkin Yayi Kuka Kamar Ransa Yafita, Domin Har Dare Yaraba Yana Tsugunne Agaban Kabarin Mahaifiyar Tasa Yana Kuka, Saida Yadawo Cikin Hayyacinsa Sannan Yaqurawa Kabarin Idanu A Lkc Da Fuskarsa Ta Murtuke Izuwa Tsananin Fishi Dabaqin Ciki Mara Misaltuwa Yace, Yake Ummina Na Rantse Da Darajar Jininki Dake Cikin Nawa Bazan Taba Yafewa Sarki Lubainu Ba, Lallai Komai Dadewa Sai Na Dauki Fansar Ranki Akansa, Saina Rushe Daular Mulkinsa Na Jefashi Cikin Mugun Baqin Ciki Makamancin Wanda Ya Jefani Daga Wannan Rana Sarkin Yagi Ramazan Ya Cigaba Da Qullatar Sarki Lubainu Acikin Ransa Yana Tunanin Hanyoyin Dazaibi Ya Dauki Fansa Akansa, Amma Har Akazo Wannan Lkc Da Sarki Lubainu Yakamu Da Wannan Cuta Bai Samu Mafitaba, Koda Yaga Sarki Lubainu Yakwanta Ciwo Sai Farinciki Ya Lullubeshi Yaga Cewa Lallai Yasami Babbar Damar Dazai Dauki Fansarsa, Kawai Sai Yamanta Da Batun Amanar Dake Tsakanin Iyayensa Da Gidan Sarki, Tunda Dai Sarkin Yajuya Masa Baya Yaqi Yi Masa Alfarma, Nan Take Sarki Yaqi Ramazan Ya Fadada Tunanin Sakan Yadda Haqqansa Zai Cimma Ruwa Domin Yakawar Da Gwamnitin Sarki Lubainu, Bisa Wannan Dalili Ne Yakawo Wannan Gurguwar Shawara Afada Ta Cewar A Aika Da Yan Leqen Asiri Izuwa Ga Iyakokin Qasar Maimakon A Aika Da Dakarun Yaqi, A Zatonsa Sarki Sabon Sarki Zairuf Bashi Da Basirar Gano Illar Yin Hakan, Sbd Hakane Ma Lkcn Dayaji Sarki Zairuf Yakawo Nasa Shawarwarin Masu Matuqar Muhimmanci Da Inganci Sai Zuciyarsa Takadu Matuqa Yakamu Da Tsananin Mamaki Harma Yafara Tunanin Cewa Lallai Wannan Tunani Da Basira Ba Daga Zairuf Bane Shi Kadai, Kodai Sarki Lubainu Ne Yatsara Masa Wannan Dabara Ko Kuma Jaruma Suhailat, Domin Sune Kadai Suke Da Irin Wannan Kwarewa Tayaqi Gami Da Sanin Tuggu Damakircin Samun Nasara, Lkcn Da Sarkin Yaqi Ramazan Yatafi Izuwa Gidansa Bayan An Tashi Daga Fada Sai Yawuce Izuwa Can Wani Gida Nasa Dake Can Bayan Gari Inda Yake Tafiyar Da Harkokinsa Na Sirri, Amma Bai Wuce Kai Tsaye Ba Izuwa Gidan Sai Daya Rinqa Zagaye Yana Yin Kamar Wasu Wuraren Zai Je Yarinqa Bin Hanyoyi Kala Kala Don Kada Ya Kasance Wani Yalabe Yana Biye Dashi Bai Saniba, Duk Sa’adda Sarkin Yaqi Ramazan Yayi Yar Doguwar Tafiya Sai Yai Wuf Yafada Cikin Wata Duhuwar Shida Dokinsa Yabuya Yana Leqen Kan Hanya Kozai Gawani Dan Leqen Asiri Yana Binsa, Hakadai Ya Cigaba Da Tafiya Har Sai Daya Tabbatar Dacewa Babu Mai Binsa Sannan Ya Cigaba Da Tafiyarsa Cikin Kwanciyar Hankali, Har Ya Isa Wannan Gida Nasa Na Sirri Wanda Bashida Maqofci Akusa, Da Isarsa Sai Wadansu Dakaru Guda Hudu Masu Tsaron Gidan Suka Rugo Suka Taryeshi Suna Yimasa Barka Dazuwa Suka Kaamamasa Dokin Yasauqa, Sannan Yashige Cikin Gidan, Shidai Wannan Gida Yaqawatu Ainun Daga Cikinsa Domin Mutum Nashigarsa Zai San Cewa Yashigo Cikin Gidan Mashahurin Attajiri, Masana Damasu Bincike Sun Tabbatar Dacewa Indai Ba Masarautar Birnin Istambul Ba Babu Zuri’ar Wacce Tafisu Sarkin Yaqi Ramazan Qarfin Arziqi Dakudi Acikin Gaba Dayan Birnin Istambul Don Haka Mahaifinsa Sarki Yaqi Ramazan Yamutu Yabar Dukiya Mai Dumbin Yawa Hakama Mahaifiyarsa Sbd Tuntana Matashiya Mahaifinta Daya Kasance Gagarumin Attajiri Yafara Tafiya Da Ita Yawon Fatauci Zuwa Qasashen Duniya Tareda Haja Mai Dumbin Yawa, Inda Itama Idanunta Suka Bude Sosai, Aqarshe Ma Lkcn Daya Mutu Tagaji Dunbin Dukiya Maitarin Yawa, Yawan Da Ita Kanta Batasan Adadintaba, Kuma Ta Cigaba Da Gudanar Da Harkokinta Na Fatauci Ta Tara Yara Da Mayaqa A Sassa Sassa Daban Daban Na Duniya, Takai Cewa Tadaina Gudanar Da Fataucinta Da Mutane Gama Gari Saidai Manyan Sarakuna Da Manyan Attajiran Dasuka Shahara Aduniya Wajen Dukiya Da Dunbin Kadarori Haka Itama Mahaifiyar Sarkin Yaqi Ta Cigaba Da Tara Dumbin Dukiya Hartayi Aure Ta Haifi Sarkin Yaqi Ramazan Wanda Ya Kasance Shine Danta Itama Guda Daya Tal! Saidai Wani Abin Mamaki Kwata Kwata Mahaifiyarsa Ta Hanashi Yakoyi Harkar Kasuwanci, Maimakon Hakan Sai Ta Bayar Dashi Gawani Tsohon Sarki Yaqin Abinin Don Ya Horar Dashi Yaqi, Arana Ta Farko Da Ramazan Ya Halarci Horon Yaqin, Yayi Matuqar Shan Wahala Yadawo Gida Yana Kuka, Yana Shiga Turakar Mahaifiyarsa Yasameta Tana Zaune Tanacin Inibi Ga Bayi Nan Suna Tayi Mata Post navigation [ad_2]