HAUSA NOVEL

AMINTA Complete Hausa Novel

Wanda shima dauriyan kawai yake.

taimakon Allah ma bakin glass din dayake idonshi.

Mc ne ke sanar da shigowansu.

inda kowa ya mike DJ yasake kida ahaka har suka kariso cikin tsakiyan fillin.

tsayar da kidan akayi.

Tafi yakarade cikin hall din kana muryan mahallarta taron dasuke mata wakan.
“happy birthday to you”

“Happy birthday to you”……….

Yadai fans ????????????????????

Kuma fahimta kuwa???
????

Incigaba ko intsaya ????????….✍????

 

Taku.

 

Sumiee B.
[13/09, 12:52 pm] Sumiee B.: ????

????????

???????? ????

???????? ????????

Typing…..✍????

????‍❤‍???? *AMINTA* ????

_Na_

Sumaiyya Babayo Abdullahi.
(Sumiee B.)

Follow me @Wattpad @Sumiee_b

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍????✍????GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍????✍????~*

*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain✍????~*

*SADAUKARWA_* _Na _sadaukar da wannan littafin ga _Baban YAYA Na mace AUNTY _*AISHATU BABAYO* Mrs_ _Abubakar yakubu_ _*(MASTER*) Allah yakara _dankon kauna da_ _fahimtan juna ya_ _azurtaku da zuriah masu Albarka._ _Amen__

*AMINTA FANS GROUP*
Tabbas nayaba tare dajinjina muku wajen adu’oinku tare dafatan alkhairi agareni. Dayardan Allah Sumiee zata cigaba da faranta muku.

Allah yabar kauna….I love U like glo my fans????….irin unlimited dinnan.????????

 

_*Bismillahir Rahmanir_ Rahim……….✍????* _

Typing…….????‍????

???? 10/9/2019

Nigeria ????????

????5:38pm

_Page_ 3⃣ & 4⃣

“Happy birthday to you”
“Happy birthday to you”

Kakeji cikin hall din dayasha decorations mai mutukar birgewa.

Wanda tsarin adon yayi daidai dakayan jikin mahalarta taron.

Mutanen dake cikin hall din bazasu Gaza mutum talatin ba kama daga maza zuwa Matan.

Suna cikin shiga iri daya Na farin wandon da Jan Riga.

Takaitawa akayi da wakan taya murnan zagayon ranan haihuwan nata.

sannan aka basu daman zama a kujerun biyun da aka tanada dominsu.

Dan matsaikacin tebir ne gabansu Wanda shima yasha kayatuwa mai birgewa.

Cake ne Mai step uku. Wanda saman shi yake dauke darubutu kaman haka (HBD Princess @ 18) sai wine da aka zagaye gefen cake din.

Har alokacin hanun shi Na sakale da qugunta.

Fuskarsu duka Na dauke da murmushi har suka karisa mazaunin nasu inda saida yazaunar da ita tare da Sumbatar goshin ta kafin ya zauna anashi kujeran.

Kai kace wasu young couple ne…????????

Ihu da tafi ne ya kaure cikin hall.

Ancigaba da gudanar da programs din kaman yanda suka tsara.
Mawaki mai haskawa da tashe cikin birnin garin jos (Ahmad shanawa/Baban cakwai) ne yazo yarairai mata waka inda suka tashi Suna mai liqi tare da dan jujuyawa.

Daga karshe suka yanka cake suka ciyar dajuna.

Mic yakarba yayi godiya ga duk wanda ya amsa goron gaiyatan shi domin taya masoyiyar shi murnan ranan zagayowan haihuwanta.

Tare da fatan kowa zai koma gida lafiya.

Yakarkare maganan nashi da kalaman soyaya gareta.

Tafi da ihune yasake karade ko INA ciki hall din.

Dj ne yasaki kida sannan kowa yatashi yataka.

Anyi robon souvenirs sannan itama tasamu gift balaifi wajen abokanshi.

Antashi taro lafiya.

Sunyi hotuna awayoyinsu masu tarin yawa.

Inda duk hoton dasukayi suna manne jikin juna kai kace zasu koma Abu guda ne.

tsabar shigewa jikin juna dasuke mussaman X-Boy ta mutukar birkitamai kwakwalwanshi.

Kusan duka mutanen dasuka hallaci taron dama shiya gaiyacesu Dan haka yayi kokarin yin sallama dasu domin ya kebe da sahibartasa.

Bangarenta kuwa banda feena da feedy bawanda ta gaiyata.

Suna tsaye jikin motanshi inda suka ma wasu abokanshi rakiya suka tafi.

Su feedy ne suka kariso tare da wani abokinshi daya manne ma feena.

Sallama suka musu kana feedy tace muzamu wuce Ummu.

While..!!! thankyou so much my dear friends.
I really appreciate your present.

Kindauki Gifts
din kuwa feena.? Ta tambaya

“Eh” nadauka nasa a motan Nasir zai maidamu gida!
OK yayi kyau, zamuyi waya.
Kuhuta gajiya.
OK bye bye su duka suka furta.

Yamusu Alkhairi tare dayin sallama da abokin nashi shima.

Suna tsaye harsai da sukaga fitan motansu a gate din.

Juyo wa yayi tare da sauke nanauyar ajiyan zuciya.

Hanunta Yakama tare da kwantar da ita akirjinshi batayi gardama ba takwanta tana mai jin yarrrrrrrr ajikinta.

Cikin daskarariyan muryanshi mai dauke da bukatuwa gareta ya furta

my princess ya za’ayine zamu koma ciki ne, murmushin karfin hali tayi tana mai tashi jikin kirjin nashi jin baza ta iya jure halin datake ciki ba.

kama hanunshi tayi tare da duba agogon dake daure jikin hanunta.

Daga kai tayi ta Kalesa da shanyayyun idonta. Masu haske da daukan hankali.

Baby its 30minute past six now.!!
Yakamata inkoma gida haka kar baba yadawo.

Cikin kasalalliyar muryanshi ya amsa da
“Eh yakamata dai mushiga ko da 10minutes ne its important!

No baby basai munshiga ba muyi maganan dazamuyi anan can’t u see The privacy here, we are alone!

Kara shigewa jikin ta yayi tare da furta My princess har yanzu kin kasa sake jikin ki dani.

After All Kinsan yanda nake sonki bazan taba yin abin da zai cutar dake ba har abada.

I love you and
You love me too!!!
So why can’t we not enjoy our life baby.

Sakin hanunshi tayi tare da bude kofan motan tazauna. Domin tasan inda zancen nasa yadosa.

Hanunta tasa akai tare da dafa goshinta tana mai tuhuman kanta wai maiyasa duk sanda zasu kebance idan har zata sake mishi jikin ta yayi yanda yake so sai yamata wannan maganan ne. Tabbas tanasonshi amma baza ta’iyayin abin dayake so ba.

Tsawon minti uku yana tsaye yanda tabarshi.

Takowa yayi tare da bude kofan motan yashiga.

Zama yayi gefenta….

Nanauyan ajiyan zuciya tasauke tare da dago kai tana kallonshi shima dagowa yayi tare da dora idonshi cikin nata…

Sun dauki tsawon minti biyu ahaka…,
Sauke numfashi tayi.

Tare da dauke idon ta kan nashi, ta dukar da kanta kasa
*SALIM* !!!
takira sunanshi.

Dago yayi tare da kallon ta saboda jin sunan dabaitaba ji takiraba. Wani abune ya daki zuciyanshi.

Kasa amsawa yayi, itama bata jira amsawan nashi ba tacigaba.

Kasani INA sonka salim INA kaunarka. Amma har abada bazan aikata abin dakake so ba mutukar Waliyay basu tabbatar da hallacin hakan ba.

“Zina” INA rokon Allah akodayaushe
ya nisantani daga ita.

Let stop deceiving our self please..!!!
Munsan shari’ah Addininmu ya haramta mana hakan.

“But why salim please?
da kodayaushe kakeson karinga bari shaidan yana tasiri akanka.

Kasani banason karinga irin wannan furucin.

Ko kana ganin Dan nasake maka jikina kana romancing dina son ranka shine zakayi tunanin zan iya baka kaina cikin sauki.

NEVER..!!!

Duk sanda kabiya sadaki mutane suka shaida muka zama ma’aurata zaka samu hakan. Amma bayanzu ba.

Wannan ma INA rokon Allah ya yafeni Dan nasan ba daidai nakeyi ba.

But yet I do it just to make you happy…

Idontane ya ciko da kwalla, muryanta yasarke… Kasa maganan tayi…

X-boy da tunda tafara maganan kanshi nakasa jin yanayi muryanta daya canja yasashi dago kai yakalleta.

Kwalla ne ya Ke zuba a idonta.
Hankalinshi yatashi tare dajin duk ba dadi ganin ta ahaka.

Tausayinta ne yakamashi, Tabbas maganganunta sun ratsa shi, kuma yasan gaskiya take fada.

 

 

 

Sumiee B.
[13/09, 12:52 pm] Sumiee B.: ????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button