HAUSA NOVEL

AMINTA Complete Hausa Novel

????????

???????? ????

???????? ????????

Typing…..✍????

????‍❤‍???? *AMINTA* ????

_Na_

Sumaiyya Babayo Abdullahi.
(Sumiee B.)

Follow me on
Wattpad @ Sumiee_b

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍????✍????GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍????✍????~*

*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain✍????~*

*SADAUKARWA*_  Ga Aishatu Babayo Mrs Abubakar yakubu (Danjuma Master)…
Allah yakara dankon kauna da fahimtan juna yabaku zuri’ah masu Albarka! Amen_

*********************

_Ina jin dadin comment din Ku da tsokacin dakukeyi masoyan *AMINTA* nacikin Aminta fans group Dana wajensa Sakkonniku Na iskana Inajin dadin hakan….. keep it up???? I like it!_

_*Bismillahir Rahmanir_ Rahim………….✍????* _

Typing…….????‍????

???? 11/9/2019

Nigeria ????????

????8:20am

_Page_ 5⃣ & 6⃣

Hanunshi yasa tare da janyota jikin shi.

Bata hanashi ba sai ma sake kwanciya datayi tare da sakin kuka cikin siririyan muryan.

Bubuga bayanta yake ahankali tare da furta.

its OK my princess stop this please.

Tabbas arayuwata ba’abin Dana tsana sama da inganki cikin yanayi maras dadi.

I have promise you as from today I will never ask for that again my princess.

Shikenan ko. Now kishare idonki sannan kiyi murmushi ko zuciyana zata koma bugawa daidai.

Saviour dake gaban motan saman dash board yasa hanu yazara guda tare da mika mata.

Daga kanta tayi takarba tare da share idonta dashi.

Ajiyan zuciya ya sauke tare da furta
bakice komai ba princess.

Mezance…? naji abin da akace ai

Well.!!! Har yanzu Baki huce bane duk Dana miki Alkawarin bazan sake hakan ba.

Kimin uzuri my baby wallahi sonki yariga da yagama zaga duk wani illahirin jikina.

Bazan taba jin dadin rayuwata ba muddin zanganki acikin yanayi damuwa.

ki gafarceni please yakarisa yanamai hade hannuwanshi alaman roko.

Maganan shi sunyi tasiri a zuciyanta.

Asanyaye tafurta shikenan yawuce…tana mai kau da kai gefe…

Taya zan gamsu da hakan baki tabbatar min ba.

Hanu ya kai zai kamota ta gauce tare da fadin stop it please kafita dani insamu keke yakarisa dani gida.

Kishingida yayi jikin kujeran motan tare da furta, bazan iya katabus ba mutukar banga murmushi a fuskar ki ba

Tausayin shine yakamata yanda ya marairaice kaman zaiyi kuka…!!!

Hanunta ta daura akan nashi tare da furta nace ya wuce my Prince jin hanun ta kan nashi yasashi saurin dagowa yakalleta idon sune yashiga cikin najuna…

Lallausan murmushi mai birgewa ta sakar mai baiyi kasa agwiwa ba ya maida mata martani.

Tare da furta kokefa baby Dan kin dauki wani lokaci ahaka ina mai tabbatar miki zuciyana zata daina bugawa.

Fadada murmushin ta tayi tana mai fadin nikuma nawa saiya cigaba da bugawa kenan aisaidai yadaina lokaci daya.

Murmushi yayi tare da janyo ta jikinshi ya rungometa bata da niyan hanashi Dan haka baiyi kasa a gwiwa ba yafara kissing dinta ta ko ina.

Ganin abin Na naiman wuce tunanin ta tayi kokarin kwace kanta, kasawa tayi saboda rikon daya mata Bana wasa ba

Dakyar ta iya bude Baki kaman mai rada take fada mishi kabari Dan Allah baby lokaci yana wucewa…

Bai saurara mata ba saima ji dayayi kaman tana kara tunzurashi…

Ganin haka yasa tasamu gefen kafadanshi tare da manna mishi cizoo.

A firgice yadaga kai yana rike gun tare da fadin kai kai kai princess ganin haka ta kyalkyala dariya.

Yakamata mutafi hakanan.
Kanaso inshiga matsalane idan baba yadawo Bana gida har bayan magriba.

Yaushe zanso kishiga matsala baby muje yafurta yana mai bude murfin kofan motan tare da komawa mazaunin driver itama budewa tayi takoma gidan gaba.

Tayar da motan yayi suka fice a gate din.

Jakanta tabude tare da fito da abayanta ta daura kan kayan jikin ta powder tadauka tare da mitsikawa sama sama tare da sanya hijabin ta akai.

Yi yayi kaman baisan mai take ba tare da mai da hankalinshi ga tukin amma a zuciyanshi Sam yanajin badadi Na rabuwan daza suyi yi.

sunyi tafiyan minti biyar ahaka.

Gyara murya tayi tare da fadin baby katsaya anan zan sauka inkarisa.

Bai juyo ya kalleta ba yace kibari inkarisa dake kawai, girgiza kai tayi tare dafadin karifa min asiri idan wani yaganni fa…

Daga ina zance nake, murmushi yayi yana mai jin kewanta tare da rayawa inama su kasance ahaka yana ganinta.

Jin yayi shiru itama tayi shiru Dan tasan halinshi sai yakaita inda yayi niyya.

Bawanda yasake magana acikinsu sai kidan dake tashi cikin wakan “Fake love” Na Duncan mighty da whizkid. Tuki yake atsanake.

Can baya da gidansu yayi parking inda babu mutane kasantuwan sanyi da’akeyi kowa yana sallar magriba da isha zai shige gida.

Ganin gilmawan mutane daidai yasata batayi yunkurin fitowa amotan da hanzari ba.

Fitowa yayi tare zagayawa ya bude mata kofa, rike murfin kofan yayi tare da kwanto da jikinsa kaman zai fada kanta.

“Mun iso my Mallama” yafurta cikin murmushi itama murmushin tayi tare da fadin.
” thankyou my prince.”
Zanyi kewanka.
kada kai yayi toh kin matsa mudawo ni banki mukwana ahaka ba.

Hmmm Nima banki hakan ba, amma kuma Kasan abune mai wuya yafaru hakan.

Hakane shiyasa akoda yaushe nake miki maganan turo wa anema min izinin Neman aurenki .

Burina kenan akoda yaushe my Prince amma Kasan dokan baba dole muyi hakauri har result dinmu yafito kafinan munyi jamb, insha Allah sai ka turo ayi maganan Nima burina kenan.

Allah yasa muji Alkhairi result yafito asa’a amen ta amsa.

Yanzu wani kalma zaki fada min kafin murabu…, wani kalma kakeson ji my prince Wanda ban fada ma ba?

Gwiwoyinsa yasa akasa tare da kamo hanayenta duka biyu

baby please ki tausaya min kisoni koda Rabin son da nake miki ne.

bazan iya rayuwa ba idan babu ke
Kece farin cikina, kece fitilar rayuwana.

Please baby!
Karki gojeni komai rintsi, kisani dalilinki nabar wasu dabi’u Wanda mahaifiyata takasa rabani dasu. Kicigaba da sona namiki alkawarin Baki farin ciki har karshe rayuwata.

Rike hanunshi tasakeyi tare da matsesu cikin nata kana ta furta Kasani Rayuwata baza ta taba nagarta ba idan babu kai Insha Allah ina tare da kai komai rintsi komai wuya ka kwantar da hankalin ka burin raina Ummu Aimana takace.

Saidai muyi Aduan Allah yacika mana burin mu. Hot kiss ya manna mata a gefen kumatunta.

Mikewa yayi yana mai furta thankyou my princess!!!

Bata bashi amsa ba taratsa gefenshi tawuce tana mai furta sai munyi waya
Shima bai iya amsa mata ba sai Binta da ido dayayi kaman yanda itama bata jira jin abinda zaice ba tayi gaba

Domin tasan idan tabiye masa sai sukai goman dare ma ahaka.

Yana tsaye har saida yadaina ganinta, kana yakoma yatayar da motan yatafi…

Fara tunanin wani karyan zatayi datakai har yanzu, wayanta taciro taga lokaci.

Gabantane ya fadi ganin missed call din baba Dana Umma Sam tamanta bata cire wayanta a silent ba datasa.

Ya’ Salam ta furta tare dayin gefe tana sake duba wayan.

Nashiga uku karfe takwas da rabi…
Daga hanunta tayi tana mai furta Allah kataimakeni Allah kasa baba bai dawo ba Dan ta Umma mai sauki ne!

Gabanta Na dukan uku uku ta nufi kofar gidan tana mai karanto hasbunallahu wani’imal wakeem.

Ko dawasa bata son abin da zai batawa iyayenta rai. Sannan ba’ abin data tsana irin karya amma yau gashi tana yiwa wayanda suka fi kowa muhimmanci agurinta. Duk dalilin soyaya .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button