ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

Godiya aka dinga ma alhaji ranar har sanda ya gaji ya basu waje

Haj mariya da duk da ma abun ba harcikin ranta bane,amma ba ydda ta iya haka ta bisu da murmushi itama

Faryal kuwa ma Zafar kawae tayi wa murna ko kula Inda yake batayi bllantama ta kallesa tace wani abu

Duk da Baiji dadin hakan aransa ba,yaso ace faryal dinsa itace na farkon tayashi murna personally kafin wasu daga waje

Ringing din wayrsa CE ta dakatar da shi, jabir ya akayi,yanzu nake shirin kiranka

Toh gashi ai na kira ka na siyama ruwa sai an tace

Tsaki kamil ya ja toh zaka ruining min good mood dina kenan ko jabir dama haka kake

Ohh really to fara Fada min naka kafin na gaya maka nawa albishir din

Tab kaidai kafara enajinka,
Anyways nasamu fa,and gues what am going to germany

Dan Allah?
Cikin farin cikin kamil ya tambaya…nima fa nan zanje

Ai kuwa dariya suka kwashe dashi dukkan su
Mutumina an sake hada mu ,
yeah amma ai ni medicine zanyi kaifa nasan computar ta ka zakayo ai mayen danne danne

Dariya kamil yayi yace of cous ,Fada da karfi

Dan hirarsu suka yi Inda kamil yadan gaya masa abunda ke faruwa tsakaninsa da siyama da faryal

Kasan meye kamil kabari inna zo ranar saunkan ku zamuyi maganan kawae
Nan sukayi sallama

Kwanciya yayi ya rasa abunda ke masa dadi,wayarsa ya dauko daga inda ya jefa TeX ya sake tura mata kamr yadda yasaba

Amma still shiru no reply,
Haka yayi ta juyi daga bisani yayi wanka ya kunna karatun Qur’anin sa yana bi har bacci ta fara zuwa masa

Zuciyarta na balaien sonta masa magana ko ta ma replyn TeX dinsa amma ena ,ta kudura aranta sai ya dan Dana abunda takeji in tagansa da siyama

Writing pad kawae take yankawa tana rubutu tana zubawa cikin drwerta

Ana sauran kwana uku walimar su zafar,
Hangota yayi akasa tana zabga kuka ta rike cikin ta…dayake kofar dakinta a bude yake
Ya na ganin abinda takeyi ayayin da yake shirin saukowa zaije wajen zafar

Ganin kukan da takeyi tana rolling yasa shi dole Shiga dakin nata,
Kokarin dagata yayi yace
Faryal meya sameki,?

Da kamr bazata amsa ba tace cikina ne yakemin ciwo

A take ya fahimci menstral pain ne yake damunta
Nan yace ena maganinkin?

Dan dago kai tayi ta kallesa alaman ya akayi ya ganota
Murda ta cikin yasakeyi
ai ba shiri tanuna masa drwer
Dayake hankalinsa duk atashe yake cikin hanzari ya sa hannu ya dauko inda wayannan writing pad dinta suka zubo kasa
Mika mata yayi ya bata ruwa

Sannan ya juya da niyyar tattra mata writing pad din
Abinda yagani ne yasa shi tsaywa chak
Da sauri ya dauka daya daga cikin su

Inda yaga an rubutu” a day without u is like a day witou me,I lost my smile since d day i last see yours, I gues im not 100% living if am not being honest with you,I love you yya kamil I can’t leave witou u my nurul qhalb…..

Wani sanyi ne ke ratsa shi har cikin zuciyarsa, da saurii ya
Sake daukan wani zai karanta har yafara ganin” ure d burning flame…….chak yaji ankwace

A fusace tafara ,wai me haka yay kamil ,meyasa zaka kalla min abuna

Far…ya………. ni bana son naji komai daga bakin ka,
Just leave me alone,
And thanks for lying to me abt siyama
,
Ohh my goodness ,faryal what’s is wrong with you?

Everything ,tafada a fusace…nika ficemin a daki kake can dakinka da yan matanka suke zuwa

Get out…tafada masa hartana bari hawaye tam fuskarta

Wani sassanyar kallo yabita da shi mai dauke da sako kala kala
Sannan ya sa Kansa ya fice baice mata uffan ba

Surayyah m‬: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

????????????????????????????????????????

????by????

Surayyahms.????

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page 41-42

Ranar jumua da safe wani makeken fili aka decorating a daya daga cikin gidajen alhaji abdallah dake garin abuja

Hidima akayo sosai ,walima taci sunanta walima….mutane anci ansha masha Allah
Sai godiya

Dukkansu sun yi kyw sosai don kuwa tsadadden fararen yadi aka musu dinkin babban Riga ,tubarkallah
Dayake suffar su kusan iri daya ne bazaka babbance waye ba dan gidan ba acikin su

Sai dai duk da kywun zafar, abayan kamil yake,hasali ma yana daya daga cikjn abnda ya ke Dada hura wutar kiyayya a zuciyar Hajiya mariya tunda tafara ganinsa a asibiti

Shima fari ne ammaa Arabian milk, yanda ball eyes dinsa ga wani sajen daya fara shatin kwanciya a fuskarsa.yanada dogon hanci,da fararen hakora..ga suman kanshi baki ne wuluk.barakallah.

Faryal ma cikkn farin hijabin ta tafito ,a yau jitake kamr bazata iya daurewa bata ma kaamil magana ba

Don kuwa tunda ya barta a daki take faman jin haushin kanta akan abinda ta masa

Shima tundaga ranar ,ya fita hanyarta bayace mata uffaan ,

Gan tayi sun fice da abokinsa jabir
Haka kawae ranta ya hau kuna jitayi kamr tayi tsuntsu ta bisu,

Chan dai haka ta mike ta samu zafar dake famar waya da siyama sai dariya sukeyi….kai kace masoya ne

Ina xuwa siyama ban mintuna biyu….
Noo zafar ,tace cikkn shagwaba

Tsaki faryal take ja,a gefe tana kallonsa dayake famar llaba siyama,
OK fine naji idan bankira after 3 min ba zanzo din shikenan?
Yes tafada tana dariya

Am here sarkin fushi,yafada ya na kallon faryal da ta tamke fuskarta

Ni wallhy kabani haushi ma Yaya zafar nafasa maganan

Tafada tana juyawa zata bar wajen
Tsayawa yayi ya na rokonta haka fir taki,

Chan bayan kamr mintuna 10 sai gashi ya fito shima zai fita

Ai tama da gudu tazo ta davurce masa akan saita bisa dik enda zaije…..
A tunaninta gurin su kaamil da jabir zaije don’ ku ta kudira aranta sai ta ga enda yaje

Hanyar wata villa garden taga ya kama ,nan tafara cewa ni ka sauke ni

 

Harararta yayi yace ai baki isa ba tunda kika fito sai mun karasa,ai bani na kiraki va

Parking yayi suka fito ,Nan ta je gefen wani 2sideways chair ta zauna,
Muryan da takeji ne yasa gabanta dukan Tara tara

Dan kasa kunnenta tayi, taji anacewa bakomai kaamil apology accepted,
Bata bari an karasa maganar ba ta sa kanta cikin wajen

Aiko ido hudu sukayo da kaamil ,kafar ta kasa daukarta ya yi

Da sauri ta gaining balance tafice wajen tana kuka ,
Ko jiran zafar batayi ba ta tsaro a daidai ta

Dariya siyama ta kwashe dashi,aikin banza
To na bar mata kai sai ta dafa ta cinye tafada tana kara gaba

Surayyahms.????✍‬: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

????????????????????????????????????????

 

????By????

 

Surayyahms????

 

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page46-47

Karfe 9.30pm na dare
Abinci yabiya siya a wani choklate candyfood restaurant a Germany, nan ya zauna jira amasa packaging..

..ganin yadda hankalin mutane ya koma kan news yasa shima juyawa ya kalla

Cikin harshen turanci wani yace,I’ve heard of this clan they are all over the world,

Inda na gefensa ma kara dacewa ,they think they are too powerful buh thank goodness thy are now uncovered by the German CIA,

Kara sa hankali kamil yayi,innalillhi yake maimaitawa aransa saboda abunda yagani ya tuna masa lokacin da aka kashe iyayensa …

Excuse me sir your package_baturiyar tafada tana mika masa ledarsa..

Bayan ya koma gida ne,ya zauna yana tunanin abu

Wow,could it be wayanda suka kashe iyaye na ma yan clan din ne?

Ance sukanyi kudi marar adadi daga karshe, definitely suna nan ana durza duniya dasu kenan

Nan ya mike ya jawo tab dinsa,Shiga fannin bincike yayi na criminal investigation

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button