ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

dayake ya kwarance aharkan computer bai sha wahala samin access ba nan ya typing ,the monkey clan kamar yadda yagani a news….

Nan yafara cin karo da sunaye kala kala na sauran kungiyoyi,kamar su scorpion kings,da lizardos,

Da sauri ya hau kan monkey clans,20secnd alert yake dashi idan bai fita a shafin ba …jamian tsaro zasu gano yayi hacking din su wanda hakan babban laifi ne a kasa

Zuciyarsa fal da tsoro amma haka kaamil ya danna start button baiyi wata wata ba yayai downloading shafin da ya shiga

Nan ya sauka ya kashe computer,zarewa yayi daga scanner ya Daura shi akan photocopy machine

Mintuna 5 saigashi paper ya fito da zanen biri a gefen kirjin baturen

Zare ido waje kaamil yayi zufa na keto masa hannayensa na bari
Take wani zazzafan hawaye yafara zubo masa a kuncinsa
Mummah ……….ya furta ,yana ganin hoton yadda abun yafaru kafin zuwan su alhaji abdullh wajen

Waiwaye????????

Rapheal run .
Inada sauran ikon rufe idanunsu akanka
Bazasu ganka ba

maman sa tafada tana turesa gefe

no mummah yafada cikin kuka,

Damke shi tayi,my son zasu kashe ka fa,ka gudu anan zan tseretar da kai,

no yasake cewa yana damke ta

Raphael kanaso kaga ana wulakani agaban ka ne kamar yadda ake ma wayancan? Ta nuna sauran passengers mata da ake ta faman raping dinsu a filin Allah an ware kafafun su tsirara,

Mummah bakin iya magic ba ? Ki mana tare nida ke da papa mu bace kafin suzo

Amma bazan tafi nabarku anan ba yafada cikin kuka

Raphael am weak now,banida isashen lokacin da zan tseratar da mu duka uku

Amma kai zan iya,ka taimakeni ka rayu my son
U don’t deserve this

Karkada mata kai yayai alaman a’ah

Mummah I can’t live without both of you

Rungomosa duka iyayen sukayi ,raphael baban sa ya kira yana kallon idanunsa….kayi hakuri mu tsira tar dakai please my son

Shut up ….sukaji an daka musu tsawa,wani sumbato da incantation maman Raphael takeyi irin na matsafar indiya,
Da Sauri ta mike ta Daura ma raphael wani bakin dan kwali a hannunsa, a tsorace don’ an hanasu kusantar juna dama

Ke ,taji an damko dogon gashin ta

Cike da tsoro take kallon matan motan su a jere da aka gama raping dinsu zaa harbe su

Finciko ta yayi ganin Barin datakeyi don’ tsoro

Nan ogan su yabada hannu acire mata kaya itama,….
Sautin kukan baban raphael sukaji da karfi
Shima nan aka bita kansa

Kai,taso nan shima aka daga shi,

Wani mugun kallo yamasa yace matarka CE wannan
Ya nuna maman raphael dake tsaye haihuwar uwarta,
Cikin matsanancin kuka ya amsa da eh

Dariya gurin ya dauka da shi ,sukayi wani kara dukansu

Gunner gama da shi,
Ihu raphael yasaka ya zo ya rungeme mahaifinsa da ba abunda yakeyi sai kuka,shima rapahel din yana nemar zaucewa yana cewa papa,papa,….

Ku tsaya ,babban barawon yace,
Ku daure mun su a zaune waje daya….zasu Sha kallo yafada yana kallon su cikin rashin imani

Haka suna kallo kowa acikin su shidan ya zo ya hau kan mahaifiyar raphael,ya yi masha’arsa_gunner ne mutum na karshe dayayi raping dinta

Papa da ya Riga ya Shiga shock idonsa kafewa yayai a zaune

,daga kanta aka fara harbe matan da suka farmasu a Daren,
daga karshe aka ba gunner ixinin harbe mahaifin raphael

Duk wannan a idon raphael ya faru……

Wanda hawaye sun kage a fuskarsa zuciyarsa ta bushe sai ido kawae yake cirewa

Wani wawan dariya sukayi tareda karan da suka sabayi

Me za’ayi dashi ogah,gunner yafada har yana bari

Kabarshi kana ganin zai rayu ne?,mun Riga mun kashe shi…..bayida amfani a duniya,,,,zai mutu da tunanin mu….

Suka sake sake wani ihun jin dadi da nishadi

Ana cikin haka saiga motar su alhaji abdullahi da Musa driver…..

Sosai idanunsa suka sauya kamar wutar garwashi,sulalewa yayi kan gadonsa yana tsananta kukan

Gaba daya sai yaji an tono masa ciwon dake ruhinsa da ya binne sa tun a asibiti

Bai hankara ba agogo ya duba yaga karfe 2.56pm na dare ne

Nan ya mike ya dauro alwala domin yayi sallar tahajjud…..kamr yadda ya saba

Surayyahm.s????✍????
: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

????????????????????????????????????????

????by????

Surayyahms????

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page 43-44

Kaamil Dama kuna nan ,e wallhy, munzo da jabir

Kaine kazo tareda faryal?

Ohh gosh ni har na manta fa,fitinanta wai sai tabiyo ni
Kun hadu ne?

Eh amma naga ta koma,
Ohh kyaleta battada aiki,naga kwana biyun nan wani rigima take jii dashi

To ya isa kuma ogah,ka kyale min sister ta sakata ta wala,
Dariya zafar ya fashe da shi,kwaji da shi ai

Kwana daya tal ta rage maka,gashi ba zuwa Hutu

Tamke fiskar sa yayi shikam ,a yayin da zafar da jabir suka sa shi a gaba da tsokana
Fitowar siyama ne yasa shi mikewa ,toh mu zamu tafi
Kamil yace
OK toh bakomai, nagode amour tafada da dan murmushi

Da ka ganta kasan ba kalau take ji

Nan jabir da kamil suka nufi hanyar gida suka bar zafar tareda siyama

Hey,are u owryt,kinsan masoyinki zai zo shine kuma u asked me to come,yafada cikin tsokana

Just stop it zafar,tafada hawayen na nemar kwace mata,
Subhanallah siyama daga wasa,?
No ba haka bane zafar, zuciyata tace ta kasa hakuri kawae

Duk farinciki ya lullebe ni lokacin da mukayi waya da jabir yafada min da kamil zamu hadu

But gues wat? Kamil hakuri kawae yabani ,tafada tana fashewa da kuka

Yi hakuri siyama ,cmon stop the tears mana zakiyi zazzabi fa

Na hakura zafar ,dole na kyaleshi kamil baya so na,no matter what
tafada tana sharen hawayenta tace
I’m going to move on ,

Da sauri zafar ya rike hannunta yace yes siyama move on,Allah ya zaba miki mafi alkhairi a rayuwanki

Kinga you are still young fa,kinada lokacin da zaki zabi koma waye kike so a rayuwanki

Thanks zafar,I really appreciate
Just promise me bazaka kyaleni ba, kai kadai ne kake fahimta na ……I don’t want to lose u too

I promise siyama ,just chill ,kinga tashi ma mu tafi game resort let’s forget about everything that hurts _let’s have fun

Murmushi ta sake tace cool,good idea
Nan suka Shiga karada gari,
Inda zafar yayi iya kokarinsa wajen tabbatar da siyama has a blast ranar

An kammala komai ,kowa ya shirya an fiito
Duk nasihar da zaa musu an kammala,

Faryal data ki fitowa a dakinta in banda kuka ba abunda take…..

Yau ne asalin takejin zafin rabuwa da su,ga kuma tsananin abunda takeji akan kamil

Da kyar sanda abba ya sa baki kafin ta sagaita kukan nata aka nufi airport

Maganan da sukayi da zafar ne ke dawowa cikin kwakwl warta,…wani haushin kanta takeji domin tunda zafar ya sanar da ita asalin labarin abunda yafaru tsakanin kamil da siyama takejin bata masa adalci ba

Musamman ma kwana biyun nan da yake binta don su sasanta ba abunda bata mishi ba na bacin rai,

Zaune yake a waiting area shida abba ,suna magana gaba daya idonsa ya sauya kala alamar maganan da sukeyi da abban ya taba shi sosai…..rungu mesa abban yayi yana Dada masa nasiha ayayin da kamil ya fara zubda hawaye sosai domin kuwa har cikin ransa yakejin matukar kauna da son Abbah na ratsashi

Tamkar da da mahaifi in kaga yanayinsu
Jin announcement da aka farayi ma passengers yasa suka mike da kyar aka raba haj mariya da zafar

Faryal kam ba a magana,,,,don idanunta sunyi ja had sungaji sai jiri ma dake debarta ahankali

Gashi ko magana bai mata ba ballantana ta bashi hakuri kamr yadda tayi niya

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button