ARNE

Nan suka wuce su biyu zuwa seat dinsu domin kuwa a Dubai zasu sauka daga nan kowa ya wuce Kasan da zaiyi nash: ????????????????????????????????????????
????ARNE????
????????????????????????????????????????
????by????
Surayyahms????
*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*
Page45-46
Bayan kwana uku da isarsu makaranta nan abba ya kira kowannensu..
Kanaji na kaamil,banda yawan kira gida saboda na lura in kuka sa maganan gida aranku bazakuyi karatu ba
Zan aika ana zuwa duba ku,every after session saboda tsarina sai kun kammala komai kafin Ku dawo
Toh ABBAH ,hakan ma yayi Allah ya kara daukaka ,insha Allahu zamuyi duk yadda kace
Yawwa kamil Allah ya maka albarka
Ranar tana zaune a dakinta,tana tunanin yayun nata da murmushin karfn hali a fuskanta,din kuwa jitake kamar an tsame wani bangaren rayuwarta ne da suka bar gidan
Kwanciya tayi da baya,tana tuna fuskar kamil last ganin data masa a airport….. Mikewa tayi tasa hannu drawer ta zata dauki writing pad dinta
Wani karamin envelope ya fado kasa
Ganin rubutun ya sa ta Sauri tasa hannu ta dauka
Budewa tayi, tafara karantawa,To my angel,am sorry! It Aches alots to know that I’m the reason you’re upset this long, kiyi hakuri faryal,,,just want to let you know that your bro loves you much and am definitely missing you now and very second of my life….take care…. kaamil…
Murmushi ta sake tareda hawaye,mikewa tayi ta rungome letter tana dariya,,,,
Farinciki takeji,haka kawae na ziyartan zuciyan ta…..
Bayan shekaru biyu, da wata shida
faryal ana kokarin cika shekara 16_duk alaman girma ya fara bayyana ajikin natA
tundaga kirjinta,round hips da curvy figure da ya fito sosai,sai kara kyw takeyi Anfara dawowa yan mata
Duk lokacin nan zafar ne kawae ya kira gida,haj mariya kuma ko ta je ma bata biye wa takan kamil….haka shima kamil abba kawae yake kira su gaisa jifa jifa don’ ko ya kirata batason dagawa
Tun faryal tana fushi harta dena….
shima haka ya danne duk abunda yakeji aransa badon komai ba don’ ya cika ma abba alkawrin da ya masa akan zaiyi karatu da kyw
Khalid ne a falour yafi hour 3 yana jira,
Mummy nifa nagaji ne,ace shi kullum yana bin mutum kamar wani maye
Ke…bani son iyeyi tashi ki wuce kisameshi
Inyaso kya gaya masa da bakin ki,marar hankali idonku ya Riga ya rufe bakusan abunda ya dace da Ku ba
Tashi tayi Badon ranta ya so ba ta zura dogon riganta ta fito
Haba baby,meyasa ke bazaki canza halikinki bane? Kullum sai na jira ki haba faryal
Yaci ace na wuce wannan class din awajenki
Wani harara ta watsa masa,kaga mallam nifa banazo bane kamin wani complain wannan ai kai ka sa kanka
I came to ask you to please leave ni nagaji zanyi bacci
What? Faryal lallai ma ,nagama bata lokaci abunda zakice min kenan
Tsaki taja bata tanka masA ba
OK,shikenan gobe zanzo akwai Inda zamuje so get ready..
Don na tambayi mummy ta kuma amince
Wani kasalallaen dariya tayi,Khalid kenan
Toh wallhy ba enda zanje kaima kasani ….iska ne kawae zata wahalar da me kayan kara
Dan tabe baki yayi yace whateva,
Nikam sai da safe
Allah ya tura keya tafada ta mike ta nufi sama
Bin bayanta da kallo yake ,shi duk abunda tamasa ma jiyayi ya ya dauke masa a ransa kallon siffar jikinta ya keyi har ta lume,..
.mumushi yayi yanacewa dole ki zama tawa faryal weda u like it or not ni zan fara saninki….and u will be mine forever
Surayyahm.s????✍????
[2/16, 4:18 PM] +234 806 071 2446: ????????????????????????????????????????
????ARNE????
????????????????????????????????????????
????by????
Surayyams????
*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*
Page48-49
Da safe ringing waya ne ya tada shi,
Video call ne
Inda sunan xafar ya nuna kan screen
Wani murmushi yA sake kafin ya danna answer button
Allah ya kiyaye mutum daga cewa Barin siyo abinci sai shiru ko
Hey zafar yafada a sanyaye,ba haka bane I’m just….sai kuma yayi shiru bai karasa ba
Kamill lpyanka kuwa? Are you sick or what
No,no yafada kamar marar gaskiya,
Can kuma sai yace,kayi magana da faryal?
Hmm nidai banyarda bakomai ba kamill…nasan baka so kayi magana ne kawae
if not meyasa idonka suka haura kamar wanda yayi kuka.?
Karatu nayi ,overnight… haba zafar yaushe kadawo cId ne kam..
Ina tambayarka ma bazaka amsa ni ba
Toh naji,shes fine
Amma yaci ace kuna biyana fa ban dawo muku dan aika ba
Itama kullum sai ta tambayeni kai,although bance mata muna waya sosai ba
Yarinya kamar mayya
Tohh yA isa ni bance ka zaga min kanwa ba
Kyal kylewa da dariya zafar yayi,da Allah min shiru kamil
I know d secret.
nasani fa…..kuna nan kuna kona kanku da soyayya dai
Ya sake fashewa da dariya
Tsumewa kamil yayi kafin zafar ya dena tsokanar sa akan faryal
Nan suka danyi hirar su kafin suka yi sallama
Bathroom ya shiga ya wanke jikinsa fes..ya yi shirinsa ya nufi makaranta
Duk iya kokarin kauce tunanin abunda yafaru jiya dashi dayake,still abubuwan suna damunsa jifa jifa sai yanajin wani zazzafan bakin ciki na rufe masa zuciya
Da kayr Hajiya mariya ta sa ta a gaba,ta Shiga motar da Khalid ya aiko dashi akan a dauketa
Mummy don rainin hankali ya zaaayi shi bazai zi dakansa ba
Ke kifice kar na saba miki
Dazun nan ya kirani yace min zaije tarban mahaifinsa ne a airport
Duk wani juye jyen da faryal tayi haka haj mariya taki fir sanda ta gaji ta fita ta bi driven Khalid
Ba su tsaya ko ena ba sai wani hadden hotel amma private CE,
Very important personalities ne kawae ke Shiga wajen,domin su kawai akayi
Tabe baki kawae tayi ,tace a ranta ni CE zan Shiga nan wajen..
Yo ko abba ma sau daya ya taba meeting anan don’ ance wajen na manya manayan kusosi ne
Madamme we’re here driver yafada
So what,just call him..ni ba shiga zanyi ba
Bata gama rufe baki ba ganinsa tayi ya nufota duk gaba daya hankalinsa nakan Surar jikin…..golden material lace ta dinka fitted gown long sleeve,tayi rolling da brown veil,da jakar lv mai hade da takalminsa
Ko enan ta a rufe yake amma still kyawunta a bayyane yake karaara
Wni shuumin murmushi yayi yace my baby, u killed it kin hadu yakamata na biya wannan wanka
Look Khalid bana son iskanci,
Shhhhhh baby sure driving me crazy in kika yi magana
Dan kara masowa yayi kusa sannan yace…bakisan muryanki na romancing dina bako
Wani dogon tsaki taja ta matsa daga wajen
Hey kawo min cheque book ya Fada yana mata wani irin kallo
Kudi ya rubutu kimanin million 20 ya mika mata
Baby manage this.
Hmm Khalid me ka dauke ni ne wai…
Babe…..just shut up Khalid,ta dakatar da shi
Cemaka akayi min rasa da zaka rainamin hankali da wani cheque din ka
Daidaita tsayuwrsa yayi yace ok? In cash kike so I can double the amount nabaki.,
kinsan fa money wiil Neva be a problem
U need it girl don’t be shy
Khalid banson iskanci da rainin wayo,wallhy Nafi karfin ka ma ballantana abun hannunka
Ke faryal watch it, waya Fada miki don’ inasonki bazan iya tarbiyantar dake ba
Ki Bini ahankali fa
Don’ ko ubanki Nafi karfnsa ballanta ke kashinsa…
A fusace ta juya zata fice tabar wajen
Ido kawae yayi ma wasu gardawa nan suka taro ta
mugun kallon suke binta da shi wanda yasata juyawa ba shiri suka ja suka kulle kofar gidan
A tsorace ta koma badon son ranta ba ta Shiga motar tareda shi domin shirin fita
Mika hannunsa yayi zai tallabo fuskarta