ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

Don’t you dare lay ur filthy hands on me tabi shi da harara

Wani makallalen dariya yayi yace calm down baby

Look am sorry ,ki sake fuskanki kece bakiji dole na dinga koya miki respect…

Shiru tayi tana kukan zuci,aranta tana cewa mummy son kudinki shike shirin zubar min da mutunci na wallhy

Har aka iso bakin wani park cike da yan mata da samari wanda rabinsu kusan tsirara suke ana wanka a pool wasu suna zaune a shade da mata….

Surayyahm.s????✍????
‬: ????????????????????????????????????????

 

????ARNE????

 

????????????????????????????????????????

 

????by????

Surayyah ms????

 

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page 50-51
.
Pool party Khalid ya hada da abokansa,musamman dan ya karyata masu cewa baya iya FitA da faryal

Isowarsu wajen kowa ya juya kallonsa musamman ma abokansa Ahmed da tJ

Khalid ne ya fara saukowa ya nufosu yana wani murmushi cike da kasaita

Ahmed yace ena marar kunyan babyn taka take?
Dariya tj yafara yi yanacewa ohh dama kana tunanin zai iya ne…yarinyar fa har yanzu jamai aji take
Yakasa yin komai

Enough guys lemme show you something

Ai da sauri wani daga cikin yan party ya karbi mic
Annoucemet.. announcement… annoucement..
Ladies and gents attention….yafada da funy voice
Nan kowa hankalinsa ya dawo Kansu khalid

Shikadai ya taka har zuwa kofar sit dinta ya bude motar

Harara CE tafara tarbansa, fuskan nan a shake

Heys baby take it easy mana,sauko muje friends are waiting

Ya fara kokarin Kame hannunta….just leave me khalid zan maka rashin mutunci anan in baka kyale ni ba mahaukaci dan iska
Tafada tareda Jan dogon tsaki

Cije bakin sa yayi ya hade fuska yana kallonta,
Look faryal,nabaki 5mints fito if not
Kinga wadancan
ya Nuna mata wasu karnuka masu manyan baki an daure su da chain
Zansa su raka ki har zuwa wancan pool din

Nan ya juya yayi tafiyarsa

Bayan minti 4 saigata ta fito a hankali daga motar

Tsayawa chak tayi tana maimaita innalihhi wa enna ilaihi rajiun ganin yadda aka chakudu maza da mata ba wani kayan kirki a jikinsu

Sukuma kallonta kawae sukeyi sunah goshing kywun halittar ta

My man,Ahmad yafada yana dafa khalid
Wallhy hoto na karya kut ,this girl is damn she’s on fire

Murmushi khalid yakeyi Kansa na wani huruwa yana kallon ta yadda take tahowa,

Karasowa kusa da ita yayi ,yace good girl
Just behave ,if not kema kinsan sauran…

Wani bakinciki takeji ya tokare ta

Gaba daya friends dinsa suka zagaye su….anata neman shige mata
Dakyar take amsawa wasu kam ma sai ya mata ido

Baby tashi muje muyi rawa frdns suna su ki taka ,u know like couple dance

Tasan inta CE A a zai sake kawo wani abun,
Nan take tafashe da kuka
Khalid nagaji,ciki na namin ciwo

Ohh my gosh,meya sameki baby ko zamuje asibiti ne

No,no gida zaka kaini nikam
A rude ya kira driver aka sata a mota suka nufi gida

Yana shiga cikin gida ta bude mota ta warware tafice tayi ciki abunta

Shima cikin ya nufo Inda ya tarar da haj mariya

Dan rusunawa yayi yace ena wuni mummy,
Ahh khalid har kundawo ne

Eh tace cikinta na ciwo ne
Ayyah Allah sarki,ya baban naka ya dawo lpya ?
Lpya lau mummy,

Uhhm khalid ya maganan mu ne kam?

Ohh mummy ai ba kida matsala gobe zaku zo warehouse office nan zanyi aiki ,ko bana nan zan bada sako

Allah ya saka da alkhairi khalid,nagode dan nan

Ahha bakomai mummy ai kin wuce haka
Yafada yana murmushi

ABBAH fa ? Har yanzu bai dawo ba
Eh wallhy yana chan China almost 3month kenan ai yanzu

Allah ya dawo dashi lpya,mmummy ni zan wuce

To,to a gaida alhaji GaRBa
Zaiji nan yafice…..yanufi gida.

Kwanciya yayi, yana tunani aransa
Faryal, oohhh faryal,na sameki

Son? Yaji ance
Wacece faryal kuma
Ohh dad Kaine?

Mikewa yayi ya zauna kusa da alhaj Garba

Kallon dan nasa yakeyi yana jiran amsa
Dan Sosa Kansa yayi yace,faryal yar gidan alhaji abdallah makaranta daya sukke da siyama

Ohh OK, ya kamata nasan duk wanda kake tarayya dasu….

Toh dad,Dama enaso na shirya ma siyama graduation party ne nan sai nayi introducing dinta

To my son, wannan ba matsala
But ya maganan makarantar ka,kaki tafiya waje I don’t know why
Wannan kasar taku ba wani kwakwwaran educational standard
Dad just calm down,zanyi masters ai a Germany in na kammala
Just want to take care of some things

Oryt toh shikenan,gudnite son yafada yana mikewa

: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

 

????????????????????????????????????????

????by????

Surayyahms????

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page52-53

Da safe karfe 7.30 shiru faryal bata sauko ba

Hajiya mariya dakanta ta fito ta kama hangar dakin NATA don ta duba ta

Hangota tayi da karami. Coffee cup tana zaune da littafin Q/A na biology,

Mummy ena kwana,tafada fuskarta ba yabo ba fallasa

Ah,a rike gaisuwar ki,ena nice abokiyr gabarki a gidan nan faryal

Mummy kiyi hakuri,nifa ba haka bane kawae abubuwa ne kinsan fa muna final exams

Ke kinci gidanku, ki kalli tsakar ido na kimin karya? Ai ni nasan kina dawo wa dawuri fiye da ma normal school hours a da

Ki Fada min meye namiki kwana biyu kike kin sakewa a gidan nan dani

Wato salon ubanki ya dawo yace namiki wani abun ko?

Saukar da murynta tayi,tace mummy ba wani Abu bane…kawae banason kinasa baki a maganan mu da khalid ne

Khalid fa baida kunya,gashi baya girmama nagaba da shi
Ke yi min shiru ,kaji maganan banza rike min tsuliya nayi kashi,

Eyeeee lallai faryal kin girma,..kece zaki Fada min halin mutum ko nice zAn Fada miki,yaushe kika girma kikayi hankali da zakisan mai kunya da marar kunya

Mummy wallhy bakisan halin khalid ba…nace kimin shiru faryal ta katseta

Look girl,yaron nan kusan dai dai yake da ubanki a arziki,ballantana babansa Alhaj garba

Nida nakeso soyyayarku ta daure ki huta nima na huta

Mummy nifa bana sonshi

Lahhh. hai lahhh kaji min yarinya.me kika sani akan so?
Faryal Ashe bakida tunani?lallai ma rashin hankalinki sai Dada bunkasa take

Toh ahir na sake jin bakin ki akan wannan magana

Kuma in kinason mu shaida juna agidan nan to kibani hadin kai,muddin nafada miki magana bakiji to zami samu matsala dake,INA fata ba da gunki nake magana ba?

Cikin muryan kuka faryal tace naji mummy
Tamike tafita….

Binta da kallo haj mariya tayi taja tsaki…wawiyan yarinya kawae zata jawo min tsiya inaganin arxiki

Waya ta dauka ta kira haj shafa ,bayan minti 30 sai gata ta iso gidan nan suka nufi ware house office na baban khalid

Yaune rana ta karshe a makaranta kowa na bakincikin rabuwa da juna anata faman Neman yafiya

Siyama CE ta dafa ta ,hey faryal

Dan yatsina fuska tayi sannan tace,wai meye ne

Dariya abun ya bata amma saidm ta dake,yayanki ne zaiyi magana dake tafada tana mika mata wayar

Da sauri karba ta koma gefe,hello faryal my sister,

Ko amsawa batayi ba saboda kukan dayaci karfin ta….
Faryal,faryal..yake Fada sannan ta samu tace Yaya zafar

Ohh my god waya taba ki haka faryal,kukan me kikeyi?

Fadan hakan dayayi ma yasata kara fashewa da kukan kamar ba jiya jiya sukayi waya ba

Cikin tashin hankali zafar ke tambayarta meya faru

Dan control ta yi dakyr cikin shesshekar kuka tace,Yaya zafar dan Allah ki dawo mana,I’m so tired nagaji da gidan

Dogon numfashi ya sauke ,yace haba faryal I called to congratulate you Yau ranar kammala schl amma kizauna kina kuka haka ?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button