ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

Zamu dawo ai just stay put ok?

A hankali tace ok ,nan ya dan dinga bata baki had ya mata alkwarin bata gift kafin dare

Dariya tayi tace nidai zanga ya gift zai taho daga England zuwa abuja
Toh zaki gani ai just be close by…
Haka suka yi sallama ya mika wa siyama wayrta tabar wajen

Zafar sis dinka har yanzu fushi take dani akan kamil,

Murmushi yayai yace kyaleta she wll soon forget that….

Bayan shigar mummy da haj shafa ware house said ga alhaji garba da khalid nan tafe suma

Da Sauri khalid ya taho wajensu,mummy har kin iso eh son
To muje ga dad dina Ku gaissah kafin ya wuce

Nan suka tashi suka isa
Dad ga haj mariya mum din faryal ,she’s one of the holders na company AbuZAYAL investment

Ohh nagane ,haj barkanku fa yagaya min yana zuwa gidanki ,matar alhaj abdallh koh?
Eh ranka ya Dade suka Fada tare suna yake

Ahh bakomai ,em make them comfortable, ka kawo min takardun Nasu anjima

Wani farinciki ne ya lullube su gaba daya barin ma shafa da yanzu ne NATA business din zai samu wannan daman

Faryal ko ko bin ta kan mummy batayi ba dakinta ta wuni tana jiran surprise din da xAfar ya mata alkawari

Karfe 9 na dare taji ring alert na video call
Da kamar bazata dauka ba don’ tunaninta bazai wuci khalid bane

Jin mai kiran yaki hakura da kira yasata juya a fisace zata danna
Chak ta tsaya ganin code din countryn daya nuna akan screen

Surayyah‬: ????????????????????????????????????????

 

????ARNE????

 

????????????????????????????????????????

 

????by????

Surayyahms????

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page54-55

Ta nemi hawaye a fuskanta ta rasa a lokacin wani farinciki taji na ziyrtan xuciyanta

Da sauri ta danna ,masha Allah murmushin kawae taga yanayi inda ita kuma ta kafe shi da ido,kyw na musamman taga yayi gashi ya kara girma da kwarjini kamar badan 20yrs ba

Wani kishi ne ya tukareta ganin yadda yadawo dole mata zasuna binsa
Nan hawaye suka fara silala a fuskrta

Angel.. .baki farincikin gani na ne?

Don’t talk to me tafada cikin kuka

Murmushi yayi yace I know Angel,kimin duk abunda yadace nasan ban kywta ba da na kyale ta

Amma ai tasan da ita nake kwana nake tashi ko?

Bansani ba yay kamil,wannan wani irin rayuwace,u left me alone baka so na

a cikin fushi take ta masa masifa wanda shikaran kansa ya dena gane maanan abunda take Fada

Shiru yayi ya sa fuskan tausayi, sai hakuri yake bata

Da kyr faryal tadaina bori ta saurare shi
Magana sukayi cikeda kauna da kewar juna

Ohh dama gift din yay zafar kenan,amma wallhy yaci nabashi kyawta

Dariya kamil yayi yace gaskiya kam…

Ki kwanta faryal kinga past 12

Turo baki tayi zata sake sa kuka yace toh shikenan kinaso kar na sake kiranki ko faryal?
Ba nafada miki avunda abba yace ba

Da sauri ta gyda kai alaman Ah a….

Good girl,ki kula da kanki angel,for me?

Of cous yay kamil
and you too….

Haka har ta katse wayar badon son ranta ba ta sulale kan gado ta lumshe ido tana jiwo muryansa da fuskansa

Haka har bacci yayi a won gaba da ita

Washe gari kan dining suna cin abinci haj mariya mamaki ne ya rufeta ganin canjin yanayin faryal cikin dare zuwa safiya

Wayarta ne yafara ringing,ganin sauyin fuskarta yasa haj ta CE
Me haka faryal? Ki dauka mana
Nan ta danna ta sa a kunne hello,

My baby,….I’m sorry jiya ba time ban Miki congrat ba

Angama schl saura akawo min ke ko?
Batasan lokacin da tsaki ta kufce mata ba
Nan ta katse wayar batare da tace komai ba

Waye wannan haj mariya ta tambaya
Emm mummy khalid ne fa

Mtsw tashi kibani waje kar naci ubanki yr banzan yarinya

A fusace faryal ta wuce sama

Sallama Malm chief security yayi ya durkusa yagaida haj mariya,
Yadai naganka da safen nan

Dama aika ne na kawo ma faryal daga Khalid
Ohh ok to ajiye anan

Vudewa hj mariya tayi taga iv na graduation party musamman na faryal da cheque din 35million na kayan sawa da sauransu

Ware ido tayi tana danna ma faryal din kira

Ranar haka tasa ta agaba ita da haj shafa akayi shopping sharp sharp na designers aka gyra mata gashi aka mata make up

Bayan isha aka zo da motar gidan su khalid aka tafi da ita wajen party

Kamr zata fashe don’bakin ciki.wani zuciyan yace ta kira abba tafada masa komai amma wani yace tabari if not zata Shiga uku da haj mariya

Cikeda baki kala kala mata da maza harda yan uwan alhaji garba su uku

Iya tsaruwa wajen ya tsaru,siyama ma taci ado harta gaji da kyw,

Bayan an kammala yan ciye ciye da rawa da perfmance da akayi na shaharraen mawakin nan davido…

Waje ya gauraya anata hidima

Nan MC ya bada fili ma khalid donjin abunda zai ce
Wanda yayi dai dai da shigowar alhaj garba wajen

Nagode jamaa da kuka tayani farincikin wannan rana tare da sister na siyama .muna gode muku da taya murnan kammala karatun su

Inaso nayi amfani da wannan dama na bayyana ma jama’ah

Sarauniya ta wacce nake so nake kuma muradin aure kwanan nan
Bawata bace illah faryal abdallh ..yafada yana murmushin yake

Dum zuciyarta ya fara bugawa ga wani hasken da aka danna mata akai kowa kallonta

Yau zaka gane kuranka khalid tafada cikin ranta tana mikewa zuwa Inda yake…..

Karban MiC din Tayi tace
Nagode daka bani damar zuwa nan wajeen.domin kuwa nasanar da jama’a I’m not ur Queen in any way ni ba sonka nekeyi ba, na tsaneka,kuma har abada bazan taba dawowa matarka ba…

Ta wurga musu mic dinsu ta kama hanyar waje abunta

Da zafin nama ya mike zaibita wake
nan alhaji garba ya dakatar da shi ya ja shi zuwa ciki

Nan fa guri ya kaure da kace kace kowa na fadan albarkacin bakinsa

: ????????????????????????????????????????

 

????ARNE????

 

????????????????????????????????????????

????by????

Surayyahms????
*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

 

Page56

Calm down khalid,me haka ?

Kyaleshi dad I told him yarinyar batada class,sai wani huci yake kamar zaki

Da Allah malama kimin shiru karna FASA miki baki

Harara siyama ta visa dashi.
.of cous khalid ba baki ba ma kill me if u want
Ena akan yarinyar da bata San kanayi bane

Don’t talk to me like that siyama raina a bace yake yanzunann can’t u see

Enough alhaji garba ya dakatar da musun nasu

Son ka kwantar da hankalinka no one dares me and win…duk abunda kake so a duniyan nan zaka samu
I promise

Tare suka kalle uban nasu da ba alamar wasa a fuskan sa

Dad me kake nufi yarinyar da ta yarfa ni agaban kowa da kowa.

this girl has dissed me in front of everyone dad
tace bataso na
after all I have been tru saboda ita

Kallonsa Alhj garba yayi yace khalid tell me kanasonta ko baka sonta

Enasonta mana dad,but I mean to teach her a lesson

Just live dat to me wannan tsakanina da iyayenta ne
Daga Yau kadauka ka aureta an gama

Daka tsalle khalid yayi ya damke baban NASA dad are you serious

Tsaki siyama taja tafice abunta
Yes my son .but ……

But what dad kafadi komai zan maka yanzun nan
Are you sure? Yes enajinka dad

Khalid i want you to live this country
Zan tura ka las Vegas

Kafin ka dawo I give you my words aurenka da wannan yarinya ba fashi

Come on go and think about it gobe zanji amsa

Dan shiru yayi kafin yace Yes dad,bakomai zan sameka goben

Good jeka ka huta have fun

Itako ko ajikinta kwnciya ma tayi tayi baccinta, ko bin ta kan haj mariya batayi ba

karfe 2na rana alhaj garba da khalid suna tsaye yace
Son u have made the right decision nikuma zancika maka alkwarinka kafin kadawo
Sannan kuma
Duk abunda na gindaya maka shi zakayi a Vegas kaji banason kuskure?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button