ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

Yes dad Barin wuce kar nayi late zan kira ka in na isa
Nan sukayi sallama ya nufi sit dinsa dayake private jet ce

Daukar waya yayi kira mint 5 saiga wani bakin karkarfan mutun ya shigo enda yake

Mika masa envelope yayi yace masa ka nemo min komai gameda su

Angama ogah…..family photon Alhj abdallh aciki da cheque na rabin kudin aikinsa

Bayan wata daya,ba khalid ba labarinsa ko ajikinta don’ itakam ma dadi takeji jin shi shiru
Documents By AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For download free hausa novels
Kallon post din sa a Twitter yasa ta Jan tsaki…maye kawai
Ai nayi maganinka

Ke,dawa kike magana ?
Mummy ,ba kowa tafada a dan tsorace
Kwace wayar tayi taga suna khalid ne akan tweet din

Wani mugun harara ta watsa mata
Tashi ki fice min nikam ubanki na kira shasha

Da Sauri ta sauka abunta don’tta matsu ita ma ta tafi makaranta tabar mummyn data sata agaba tun data ji labarin abunda yafaru tsakaninta da khalid ranar

My princess baki Fada min Schl din dakike so ba

Charab haj mariya ta karbe magana

Alhaj ba enda faryal zataje,asata kusa da gida kawae ena kallonta
Karamar yarinya kamar faryal har sai ka tambayeta ena zataje karatu
salon tahadu da miyagun kawaye a dagula min tarbiyan ya….gaskiya alhj
ban isaba bazan iya daukawa ba in wani Abu ya faru da faryal
Ta Fada tana fashewa da kukan karya

Sake baki faryal tayi tana kallon mummy
Data dage tana share kwallan ban mamaki

Haba mariya wannan ai bakomai bane,muna da hakkin yin hakan ma
Amma yanada kyw Dama aji zabin NATA

Ah a nidai banyarda ba yaran yanzu ka haifesu ne baka haifi halayensu ba
Kawae tayi Turkish university ya isa tana zuwa tana dawo wa

Me kikace princess,shiru faryal tayi ji take kamar ta rusa ihu awajen amma wani mugun idon da haj ta kalleta da shi

Ya sata amsawa ba shiri,eh abba na amince

nan ta shige ci‬: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

????????????????????????????????????????

????By????

Surayyahms????

ÂMEENCI WRITERS ASSOCIATION

Page58

Haka kamil ya cigaba da binciken sa batare da ya sanarda kowa ba,
Sai dai haryanzu bai samu cikakken vayani akan wanda ya rage yake kuma nema ba

Bayan shekara biyar gidan alhaji abdallah ba masaka tsinke yau kusan sati aka dauka ana tsare tsaren gidan domin dawowar su zafar da kamil

Musamman Hajiya ta shirya abinci kala kala tasa kuma aka zanxa tsarin dakunan
su
komai da komai sabbi aka musu barin ma zafar datake ganin yanzu ya zama cikakken namiji zai hau kan harkokin dukiyar mahaifinsa

Da yamma karfe biyar
faryal dake neman cika shekaru 20 da haihuwa ta sauko cikin wata Riga da skirt na material baby pink mai ratsin silver stones ,ta parking dogon gashinta
sai dai wannan karon sake shi tayi jelar ya Fada har gadon bayanta
duk da
Light make up ne a fiskarta amma tayi kyw sosai sannan ta rataye mayafinta putchia pink da takalmi da jakar vine a hankali take takowa zUciyanta fal da farinciki

Ke wallhy zaki sa muyi latti, nafiso Dana yafara sauka a idon mummynsa
haj mariya tafada tana kokarin turata gaba zuwa mota

Kamr baza akai airport ba haka kowannen su yakeji,

5pm aka sanar da saukan jirgin Dubai,
kasa zama faryal da haj sukayi sai hange hange suke

Abba kuma hamdala kawae yake
yarana sun iso insha Allah

Kusan Rabin mutane jirgin sun sauko amma shiru ba zafar,da kamil

Jitayi an damke ta ta gefe da Sauri haj mariya ta juya ido hudu sukayi da zafar wanda ya sauya ya dawo tamkar balabe suits ne ajikinsa farii da bakin Riga ta ciki mai dogon hannu

Mummy yafada da karfi,
wani farinciki ne ya lullube hj mariya tuni ta rungomu sa tana dariya aida gudu faryal ta karaso ta kankame shi itama
dukansu uku kamar bazasu sake juna ba

Abba tsaywa yayi yana kallonsu cikin sanyin rai da hamdaln ubangiji
Karasawa yayi wajen nan zafar ya fashe da kuka yayinda yafada jikin abban nashi

Shima alhaji. Daurewa yayi amma yayi kewarsa sosai musamman ma da tunda suka fara shi baije Inda suke ba

Ina kaamil abba ya tambayeshi,yana……..

Baiko karasa naganar NASA ba …..nan ta hangesa yana tahowa jaka ne a hannunsa yar karama kamar brief case
Zaro ido waje haj mariya tayi tana mamakin da kokwanto anya wannan kamil ne?

Sam ya sauya mata daga kamannin da ta sani saboda inka gansa ma zaka dauka dan gidan wani sarkin larabawa ne,farar designer jallabiya CE fara kat a jikinsa ya nade bakin sumansa da ja da bakin hularsu haraami…bakaramin kwarjini ne ya bayyana tattaree da shi ba

Suman tsaye faryal tayi don’ harga Allah son shi da tsoron shi
Taji ya kamata a take

Da murmushinsa ya tinkaro abba kamr bakomai aransa..abba na kai hannunsa don’ ya tarbosa nan ya Fada jikin abba ya fara kuka kamr yaro karami
Har cikin zuciyar sa yakejin son kamill din

Kamilu Ashe baza a girma ba yafada yana dagosa

Abba ,nayi missing dinku sosai,.
Dan murmushi abban yayi yace,muma haka son I’m proud of you guys
Naji dadin sakamakon Ku dukka,

Mun gode abbah yafada yana juyawa
Murmushi yayi ya dan rusna gaban hj mariya ena wuni hj,

Hajiya mariya kam tsaywa chak tayi tana kallonsu itade har yanzu bata yarda shidin bane

Wani bakinciki taji ya tokareta a lokacin, da kyr ta furta lpya tana yake

Haka nan dai aka hakura aka tattara aka koma ta gida

Isarsu keda wuya kowa yanufi dakinsa yayi refreshing ya sauya kayan jikinsa

Wani sabon wankan faryal tayi itama .tubarkallah kowa yafito Ra’s

Ranar tamkar kwae haka ake tarairaya su a gidan abinci kam sanda suka gaji dan kansu suka bari

Allah Allah take tasamu dama ta gana da kamil domin gani take kamr baza su hadu ba

Surayyahms????✍‬: ????????????????????????????????????????

 

????ARNE????

 

????????????????????????????????????????

????by????

Surayyahms????
*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page57

Ogah Hajiya mariya ta iso,
CE mata ta shigo
nan aka kaita har Inda yake zaune shikadai

Alhj an wuni lpya? Zauna mana Hajiya ai nan kamr gida ne

Itadai gaba daya tsorone fam cikin ranta haka dai ta dake ta zauna

Nan aka fara jera ma Hajiya mariya kayan alatu na abinci da shaye shaye wanda akayi musamman dan ita
Bismllah Hajiya

Cikin mamaki ta zauna tare dashi akan dinning

Alhaji ena fatan lpya dai ko?
Ahh ,dan gyran murya yayi yace bakomai hajiya

Wata alfarma ne nake nema awjnki
Kiyi hakuri ban nemi mijinki
saboda naji yanada tsaurin ra’ayi sosai kuma banason na takura

Koba haka bane haj?

Dan shiru tayi tace ,hakane Alhj abdalla baida saukin kai sosai amma ba halinsa bane na asali

Amma Alhj bangane alfarman dakake nema wanda baishafe Alhj ba ya shafe ni

Kwantar da hankalinki akan mariya maganar yarki CE faryal
Inaso kibani tabbacin Dana Khalid zai aureta shikenan

Ena miki maganan nan a mtsayin business deal ne
Ba inaso na baki doka bane

Ku mata kunsan yadda kukeyi da yaran Ku
Kin fahimceni?

Dan dariya tayi,tace haba alhaji harka tsoratar dani

Wannan maganan ai mai sauki CE
Kabarmin komai a hannu na faryal batada mijin da ya wuce khalid

Naji dadin zancenki Hajiya mariya,nikuma namiki alkwari zaki ji dadin wannan harkan muddin burin Dana ya cika

Washe baki haj mariya tayi aranta tana hamdalan
Business da alhaj Garba ainko wani iri ne zanyi ballanta wannan
Riba biyu,tab

Kafin Hajiya mariya ta fice a gidan sanda aka mata jaka daya na dollars acikin booth din ta hade da wasu pleasantries

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button