ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

Faryal kuwa ana faman jigilar makaranta ta sami fannin medical physiotherapy

Tsaye yake a bakin titi ya rufe fuskarsa da bakin sun glasses
Dafa shi akayi Adan asirce, ya juya ya biyo shi suka Shiga ta baya Inda ba jama a sosai

Mr kamil I’m glad this is the last piece of information I will be giving you…look man this shit is crazy and deadly. The police…… Shhhhhhh
I know thanks Jordan,heere is your pay up
Nan ya mika ma baturen nan envelope ya juya ya nufi gida

Alhamdulihh dukannin vayani danake nema naga ma samu ,saura na fara binsu daya bayan daya don nayi alkwari
Sai na ruguza alamarin duk wanda ya ke da hannun aciki ruguza rayuwta Dana iyaye na

Nan ya dukufa aikin bincike
da kyau yakaranta file din kowannensu
Baisha wani wahalan sarrafa binciken NASA saboda kamil ya gabata fannin ilmin sarrafa computer kota wani hanya

Bayan hour 4 ya fito daga sallah ishai_ nan ya cigaba da bin file din dayake downloading
Ai kuwa yana tabawa yaga download completed….
Da hanzari ya zauna ya fara karanta wa

Acikin su barayi shidan mutane hudu sun Riga sun mutu wanda duk ta hanyar kisan haya (assassination) ne

Daya shine shaharraren dan siyasa ta kasar burtania da jamian tsaro suka kai shi prison sakamakon daukar fansa da wata yarinya tayi akansa bayan ya raping dinta ya kuma kashe mata iyaye
Case din da yafara gani a news

Dan jingina kansa yayi yace dayan yana las Vegas amma dan Nigeria ne
Shaharren dan cacar casino ne….wanda kudi ma daya gansa sai da ya Sara masa…iya dukiya ya mallaka a rayuwarsa baisan ma adadin su ba

Sai dai tsoron tsananta bincike yasa yake harkokinsa a asirce

Babban matsalar shine bani da cikaken sunansa …amma na tabbata shine gunner wanda ya so ya kashe ni da abba…

Yana cikin nazarin ne alert ya shigo computers a Inda yayi hanzarin dubawa

Tracker daya sa ne ta gwada masa present location na gunner is abuja…Nigeria
Address ya fara kokarin dubawa amma yaga access denied

Ohh what now,ya zanyi na gano sa? Gashi hotunar su na da ne a net ko yanzu ya kammanin su Yake oho
Dan tunani yayi can yace
Yes akwae tattoo but ya zanyi na ga tatto bayan a gefen kirjin su yake

Haka ya hakura yA kwanta da tunanin abun a ransa….

Surayyahms????✍‬: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

????????????????????????????????????????

????by????

Surayyah m.s????

AMEENCI WRITER’S ASSOCIATION

PAGE59

Wayarta take ta nema bata gani ba,gashi kusan karfe 11.30 na dare

duk hankalinta ya tashi saboda taso tayi amfani dashi ,musamman ma da ba abata dama sun gana da kamil dinta sosai ba

Toh ni waya dauka min phone tafada ranta a dan bace

Kodai na manta a palour ne,barinje dai na duba
Tsaki ta danja ta bude kofar dakinta ta nufo waje

Kan stairs tagansa zaune a bayan coriidor na fannin gurin haurawa sama
Kansa akasa alaman waya yake latsawa

Murmushi tasake aranta tana cewa wow ga abunda na ke nema anan ashe

Nan ta cire takalmnta tafara saukowa a hankali zuwa wajensa

Bai lura ba
Hannun yaji a kan idanunsa an kullesu gam,sai dai
kamshin turaren ta da laushin hannun yasa shi fahimtar muradin ransa a wajen

Kamu daya yama dan hannayenta ya zare su duka ya jawota gabansa tana fuskrtan sa

Zaro ido waje tayi tace what! Dama kaine ka daukemin waya koh?

Wayace ka sacemun wayata ,ai baka damu dani ba, bayan ko kira na baka sonyii da katafi,ena kaaje chan ne ka sa mu wasu ka mance da ni ?
tafada fuskarta ba alaman wasa sai wani murmurdaa vaki takeyi tana hararsa

Dariya sosai ta basa yadda ta Dage tana masa Fada kamar dagasken satar yayi

Mikewa tsaye yayi yazo dap Da ita ,tsit tayi don’ ita har yanzu kwarjinin dake tattare da shi na sata taji kamar bazata iya kykwan tsayuwa agabansa

,murmushi ne mai dauke da sakonni kala kala na kewa da kauna

A tare zuciyarsu ke bugawa yayin da gaba daya sun lume cikin kallon idanun junansu….
A hankali takai hannunta kan fuskrsa mai haske da laushin tabawa….

Shima a hankali ya kai bakinsa kan hannun nata hancinsa na gogan fatar hannun nata a lokaci daya

Kamar kar ta bude ido takeji ,aranta cewa take in mafarki take bazata farka ba

Iska taji ana hura mata a fuska ,
a hankali ta bude idanunta da suka fara sauyawa

chak ta ci karo da narkakkun nashi idanun sa daya kasa daukewa akan ta

Zuciyarta ne ke tsananta bugu,numfashin ta na nemar canza salo,
Dan girar sa ya daga ya tabe baki yana murmusawa

Hmmm Ta biyoni ne ko ? Marar kunya harda cewa na sace mata waya

Turo baki tayi tace ni wayata zaka bani

Ga wayarki hajiya ,kar asake karo min laifi
Gwalo masa ido tayi sannan tace
Waya kunna maka abunda na rife da password

Ohh kin manta ba abunda za’a iya kullemin Yanzu? Nida abuna ma wazai hana ni budewa
Cikin tsokana yake cemata

Na duba ne Dama naga rivals dina da akamin bana nan yafada yana dan satar kallonta

Dariya tadanyi tace,ina ka gansu? Ai sai kabani wayarka nima naga yan matar naka na chan masu hanaka kira ta
Kuma dama da ka dawo ko oyoyo baka Min ba tafada a dan shagwabance

Dariya yayi sosai kafin yace oyoyo? angel katuwa dake?da CE miki akayi ke baby CE da zan miki oyoyo?

Daure fuskanta tayi tana kananun magan ciki ciki
Nice ma zaace ma katotuwa koh

Mekike cewa ne katuwa,zoki karbi wayar toh tunda zagi na kike a zuciya
Yafada yana kallonta yana murmushi

A fusace ta juyo zata nifi hanyar steps wai a dole taji haushi

I’m sorry ruhi na yi hakuri
Sassanyar dadaddar muryansan ne ya dakatar da eta
Nan ta ja ta tsaya tana kallon karasuwarsa Inda take

Jitayi ya rungumeta tsam ajikinsa i missed you ruhi, bakisan yadda nakeji ba ne kawae
Some words are better left unsaid

Dan dagota yayi ya nuna mata screen din wayarsa
Hoton tane tsaye ta dafa glass door na airport dazu da suka fita

Dazun Dana ganki a airport naso ace ke zan fara sacewa ba wayarki ba kin kara kyw angel,
Hope dai ba a dama mun ke a schl din kun nan

Dan turesa tayi ta jingina kanta akan stairs
Ai nikam ba cewa nayi naga ma fushi dakai ba.5years fa tafada kamar zatayi kuka

Shhhhh haba ruhi na nasan nayi laifi amma kinsan i need to fulfil abba s promise ko

Kema kinsan kina tareda ni kowani lokaci, in har zan manta dake Ashe zan iya manta dakaina kenan
Hannu ta mika masa ya karaso kusa da ita
Kara kankame shi tayi tanajin yanda ya sanyaya muryansa yana cigaba da magana a kunnenta

Shiru tayi ta kasa magana sai lumewa takeyi ajikin nasa
Shikuma ya Daura kansa a kafadanta

Ehm uhmm sukaji abayansu
da Sauri ta sake shi duka suka maida kallon su bakin stairs

Surayyahm.s????✍????
‬: ????????????????????????????????????

????ARNE????

 

????????????????????????????????????????

 

????by????

Surayyahms????

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button