ARNEHAUSA NOVEL

ARNE

Da saurin shi yabi bayan faryal din da tuni ta waske hanyar dakinta

Ihu siyama takeyi wanda yaja WO hankalin zafar,
Siyama? Meya kawonki nan
Yafada cikin mamakin ganin yanayinta

Taimaka mata yayi ta tashi sannan ya bata tissue ta goge jinin dake bakinta

Na tambayeki baki bani amsa ba?
Baruwanka dani tafada wani sabon kuka na kokarin kufce mata

Kama hanyar waje tayi cikin ruwan ga duhu akan zata koma gida

Shima bin ta yayi ,ya rikota ke siyama are you crazy?
Kinsan me kikeyi kuwa,a ruwan nan ne zaki CE zaki fita?

What did u care zafar? Da sannunka kaamil yake wulakntani amma ba abinda kakeyi na taimaka min

I’m your friend kuma ai shi kamr dan uwanka ne,
So don’t pretend like u care about halin danake ciki yanzu

Dan kwantar da murya yayi yace OK siyama im truly sorry,
But can we talk ,at least mufita a cikin ruwan nan ko gefe muzauna a cikin gida please na roke ki

Dan karamin open palor suka zauna ,ya kunna masu warmer ya bata body blanket ta rufe jikinta,

Meyafaru siyama what brought you this night?

Tun daga
Labarin yadda kawayenta suka tsara mata plan din tafara basa har inda aka tsaya…zafar na rasa meye ke damuna akan kaamil ,I’m dead in love with him… Wani lokacin nakance ko dan kywun halittarsa ne nakasa rabuwa da shi?am just confuse zafar na rasa yadda kemin ciwo tafada tana kokarin wani sabon kukan,

Ahankali ya taso fuskarsa cike da tausayi ya fara bata baki,kiyi hakuri siyama i don’t think kaamil is ready for you….give him space

Wani kukan ta sake rushewa dashi tana Dada kankame shi,nasani kawae take furtawa

Haka ya dinga rraashinta har ruwan ya tsagaita ,haka fir taki kwana agidan

Driver aka turo daga gidansu ya maida ita
Nagode zafar,atleast I feel better

Bakomai siyama just make ur decision kiyi abunda zai sa ki farinciki OK?

OK,bye tafada sannan driver ya fice
Da su

Text ta turo ma zafar,akan gobe yazo gidansu tanason ganinsa

Duk da ma dai besan meyasa ba ,shima reply ya mata akan shikenan sai gobe din

Buga kofar yayi iya karfinsa yana kiranta haka faryal taki Sam ta bude masa

Ba irin abinda bai Fada mata ba amma shiru haka har ya gaji don’ Kansa ya koma dakinsa

Kwance yake inbanda sabon haushin siyama ba abun yake yawo aransa

Surayyahm.‬: ????????????????????????????????????????

 

????ARNE????

????????????????????????????????????????

 

????by????

Surayyahm.s????

 

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page35-36

 

Alhamdullilh,kwana biyun nan haji mariya ta saduda ba kamar da ba,sai dai fa had yanzu akwae sauran abun aranta…..
Duk lokacin da rashin kirkikn ta ya taso hka zata ci masa mutunci abunta

Shafa atu CE tace mata ,karta shagala da dadin baki da wa’azin karya da alhaji yamata

A fadin ta wai kar alhaji ya mutu ace zaa ba kaamil wani kaso daga ciki arziki da kaddarorin alhj koda sadaka ne…..

Haji mriya da Allah ya Dora ma son kudin,Jim hakan yasata warware sauran imanin da yaso ya Shiga zuciyarta

Sai dai ta barsa ya sake a gidan,amma bata yadda ta hada shi matsayi da yaranta ba…dole sai ta banbance su.

Bayan shekara daya makrantar su zafar cike take da many a manyan mutane inda motoci na alfarma ke famar zurga zurga

Academic gown ne ajikin su kowa ya Sanya murmushi a fuskarsa,baka ramin kyw kuwa sukayi ba anata daukar selfie

Siyama CE da kawayenta suka nufo su

Dafa shi tayi tace amour I’m going to miss you,tana Fada tana nemar kwntar da kanta a gefen kafadarsa

Dan tureta yayi yace ojh God siyama say nawa zance miki ki daina sa hannunki a jiki na ne,I hate it_common girl..yafada ya juya mata baya ya cigaba da abunsa da zafar

Kallon kawayenta tayi sunyi kicin kicin suna mata dariya kaSA kasa
Nan ta hantsile ta bar wajen da gudu

Ko kallonta baiyi ba ballantana yasan me take ciki

Kaamil meyasa kake ma siyama haka ne wai,
Look zafar yarinyar ta gama fita min ne,ta takura min ko yawo bata bari yawuce min fa……think God ma zan bar schl din Yau

Dariya zafar yayi ,hmmm karya dai ba kyw…

Inajinka ranar kana ma faryal alkwarin bazaka sake kula siyama ba

Dan Sosa kai kamil yayi yace ,tooooo gulma kenan….she’s my sis ai anything for her….besides nifa ba son siyaman nan nake ba

Ehmm hmmm nidai bazance komai ba

What,me kake nufi zafar
Ahh ba komai She’s our sis yafada yana kyal kyalewa da dariya

Toh ya isa ko,muje ma na dubata nasan tana chan tana ciye ciye…tohm let’s go

Marairece masa tayi a garden suna zaune ,yay kaamil nikadai zan na zuwa schl kenan…..I’m missing you already,
Ware idonsa yayi yace missing me? Bayan gidan mu daya ko,….

Just concentrate on your studies banda kula wasu banda kuma Fada da kowa

No Yaya kamil just tell me bakason na taba maka siyama….

Ohhh gosh haba Angel,u don’t trust me?

I do,tafada tana murmushi…..
What’s d smile for faryal?
Ai ji nayi kace mkn angel Yau natashi daga litl sis din ne?

Dariya tabasa ,a ransa yace to barin tsokaneta

Wait,dama bakisan meaning din sunanki bake nan? Nidai na San sunanki nakira
Faryal means Angel….

Oho dai tafada tana mikewa,ni bacci zanje

Toh gudnite faryal sis
Dan hararsa tayi ta wuce ni bazan amsa ba

Toh shikenan gudnite angel……

Aikuwa dadi ya lullubeta da sauri tace gudnite bro tana kyal kyale dariya

Kallonta yakeyi har ta kule kafin shima ya nufi dakinsa

Bayan sallar da sati biyu had su faryal ana shirin komawa hutun jssce.
Kafin nan siyama tasha zuwa gidansu yafi abunda yafi
Duk da ma watarana sai dai suyi hirar su da zafar amma ba shi zai hanata sake dawo wa ba

Tasaba da zafar kuwa domin shikne kullum vikin bata baki idan kaamil ya mata wani abun

Gashi tunda haj mariya taji labarin abinda ke kawo ta kuma tasan waye ubanta
Hankalinta ya matukar tashi son bakin ciki

Amma bata nuna ba ,inbanda ma Jan siyama da takeyi ajikinta

Hakan kuwa bakaramin sosa ma faryal rai yake ba..son aduniya ba wanda ta tsana kamr siyama

Surayyahm.‬: ????????????????????????????????????????

????ARNE????

????????????????????????????????????????

????By????

Surayyahms????

*AM££NCI WRIT£R’S ASSOCIATION????✍????*

Page39-40

 

Bayan sati biyu faryal ta koma schl,amma har yanzu ba abunda take hada ta da kaamil
Wasan boye ne ma tsakaninsu..Sam bata bari su hadu ballantana su shirya

A schll kuma in banda wutar gaba ba abunda ke huruwa tsakaninta da siyama

Barin ma siyama da
Duk yabi yahadu mata da tana jin haushin wulakancin da faryal take ma yayanta khalid..kuma tadauka itace kawae silar da kaamil yace baya sonta

Bayan isha I kowa ya hallara a Fallon alhaji abdallah,nan ya bude maganar sa da dan karamin waazantarwa kafin ya fito da envelope guda biyu da ga briefcase dinsa

Wa zafar yafara mikawa,wannan admission dinka CE da visa komai da komai na ciki
Yadda kake so,england kace ai ko?
Da murna ya amsa ehh abba

To gashi 6years program ne tareda masters degree six month fannin petro- chemical engineering
Gaba daya faloun ya dauka da masha Allahu..nan kowa ya bayyana farincikkn sa ma zafar sannan aka gode ma alhaji

Yawwa saura kai kaamil ga naka,Germany ko?
A hankali ya gyda Kansa alamr eh
To kaima gashi same thing 6yrs program da 6 month masters degree a fannin web design and computer engineering.

Amma tafiyarku zai kai next week bayan an kammala walimar saukar ku
Nan ma fa waje ya rude da kabbara,
Fuskansu cike da farinciki da murna

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button