ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa Novel

*01*
“Sadeeq karka yarda raina ya baci akan batunan”..
“kiyi hkr mama”
mama na kaiwa nan tayi tsaki ta shige daki abunta..busar da isaka sadeeq yayi ya miqe yana shafa gashin kansa harya fice…
*Sadiq Ajmad shine asalin sunansa..sadiq likitane kwararre ..mahaifinsa bashida wani kudi sosai sedai ace masha Allah…Asalinsu ‘yan garin katsina ne kuma sunazama acikinta..sadeeq saurayine kyakyawa..*
Tin tasowar sadeeq mama take adduar taga danta ya samu mace kyakyawa ya aura acewarta ya da nta yake kyakyawa hk ma matarsa zata zama kuma yar gidan masudashi ba talaka ba…
????????
Zaunevsadeeq yake a office dinsa sanye da labcourt yanata juyi akan kujerarsa da ka gansa kasan ya zurfafa a tunanin da yakeyi..ahankali abokinsa hydar ya turo kofar da sallama amma shiru ba a ansa ba…shigowa yayi yana kallonvabokinnasa ya girgiza kai ahankali ya nufi inda yake ya masa tafi a fuskaa afurgice sadeeq ya miqe..
“mstwvhaba hydar meye hk”
“yi hkr naga kayi nisane meke faruwa”
“kaidai bari kawai yaushe ka shigo?”
murmushoi hydar yayi
“banjima ba ynxu na shigo…me yasameka ne?”
“wlhi kaima kasan xancen baze wuce mama ba..ita dole dole sena aure ‘yar kawarta”
“????Kardai kace min akan xancen Husna ne?”
“mtsw kaidai kabari kawai”
“toh inbanda kai inna laifin husna?”
“mtsw nifa kasanbasanta nake ba bata min babe kai”
“Dallahni kaisheni da tsakikamar wanitsaka”
tsaki sadeeq ya kumayi hydar ma hakan yayi…
“Allah ya shiryeka….kawai ka yarda kaaure husna wlhi ni kan naga yarinyar nada hankali”
“Hm ai sekuma kayi kanka akehji”
janyo takardun gabansa yayi ya cigaba da dubasu..
3days later????
“sadeeq kaje kun gana da husnar kuwa?”
“a’a mana dama innason innaje nadawo sena je ndw”
shiru mama tayi kamar bazatace komai ba
“shknan bkmnaji Allah ya dawo dakai lafiya”
“ameen insha Allah gobe zanwuce ndw jibi”
“toh Allahya bada sa’a…”
amsawa yayi da ameen ya miqe ya fice ya nufi dakinsa**
*washe gari*
~Dutsin-ma~
*Kauyen bahuna*
Tafe sadeeq yake cikin motarsa da kauyen daqyar motarsa ke wuce wani gun sbd hanyar ba kyau saukinsama lkcin rani ne da da damina ne baze iya wucewa ba ..
yana shiga ya soma tmbyr gidan me anguwa akamuna masa…yana zuwa ya tarar da mutane a kofar gidan zaume..sallama ya musu tare da miqamusu hannu suka gaisa…
“sedai ban shaidaka ba”
cewar me anguwa
murmushisadeeq yayi tare da fadin
“nine likitan daaka turo sunana sadeeq”
“oh masha Allah naganeka sannuda zuwa”
kara gaisawa sukayi da su daidai nan wasu “yan mata guda uku sukazo wucewa suna hira
‘Kai ku kalli wani saurayi can kyakyawa”
acewar alawiyya
dasauri shatu da dije suka jiya suna kallon gutin
“kaiii amma gsky yana da kyau”
turo baki shatu tayi tare da fadin.kanku akeji
alawiyyace ta soma fadin
“dan xakiyi aure shine inkinga abu yamiki baza kice yayiba?”
“toh akan mezance yayi?”aure nafa saura satibiyu”
hira sukacigaba dayi har suka wuce sadeeq kuwa me anguwa yasa aka rakasa masaukinsa..
*Night*
tsaye shatu take da saurayinta iro suna hira
“shatu ykmt in akwai abinda kike buqata kifadamin dawuri kinsanlkci na ta tafiya”
“toh shknan innaje gida zanduba insha Allah gobe zanfadama in akwai”
nanfasukai hirarsu kafin daga bisani sukayi sallama tashige gida..
dikabinda suke sadeeq na tsaye yana kallonsu yana murmushi shikadai..shikamarayuwarsa rayuwar kauye ns birgesa sosai shiyasa baya gajiya da zuwa gurate irin wa’anan saboda suna sashi nishadi….
bama kamar yadda saurayi dabudurwa ke hira abin nabasa shawa’a…yana cikin wannan tinanin husna ta fado masa arai tsali yayi ya koma inda yasauka ransa dik ba dadi….
????????
Da safe safeeq ya tashi yayi wanka ya shirya abinsa fitowa yayi ya dan zagaye gari yana tafe yana murmushinsa me qayatarwa .. harda pics ya dinga dauka dik abinda yaga ya birgesa…
Misalin karfe 12pm sadeeq ya musu sallama akan nanda sati biyu ze dawo zrje yabadavreport din abun da yaxo yi..
godiya sukamasa mutane suka dinga kallonsa kyauta ya musu sosai kafin ya tafi sunata masa godiya..
*katsina*
yana isa gida ya tadda mamazaune a palo tana waya saurarawa yayi yaji me take fada…
“eh gaggo suwaiba auren nmranarjuma:ah mezuwa insha Allah”
bejime goggo suwaiba taceba mama ta amsa da
“shknanzeji Allah ya kawoku lfy”
katse wayartayi tana murmushi daidai nan sadeeq ya shigo da sallamarsa
cike da fara:a mana ta ansa
“ahhh sadeequ yaushe kadawo”
“ynxu nashigo mama inna ummi?”
“ummi taje rabon katin biki wa’andaza agayyata”
“mama bikin wa za ayi ne?”
“kajika da shirme naka ne mana ykmt ka huta kaje ku gana daita kaji abindatake buqata”
kamar amafarki yaji zancen kansa na sarawa ya miqe zefita zeji dakinsa mama ta kuma fadin
“sadeequ bakaji me nace bane?”
“naji mamazanje insha Allah”
“kokaifa jeka Allah yama albarka”
amsawa yayi da ameen yafice yanufi dakinsa kansa kwai yakeji yana sarawa..
????
[9:43PM, 12/26/2016] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~
*A short story*
_In dedication to_
???? *Abba gana????*
*02*
Washe gari da safe sadeeq yashirya ya ma mama sallama ya nufi gurin aiki…direct office dinsa yawuce yana shiga hydar yabi bayansa…
“yan tafiya shine andawo bako dan kira?”
murmushi sadeeq yayi tare da fadin
“Kabari kawai jiya nadawo a gajiye ne shiyasa”
“ok, tohya kaga kauyen?”
“Zancen kauye kabari zan baka lbr…kajiwani batu inna dawowa wai aurena da husna saura sati daya”
Xaro ido hydar yayi cike da mamaki…
“kaiii haba wasa kake ko?”
“wlhiinna dawowa naji mama na waya dasu goggo suwaiba ni banmasan yazanyi ba”
“cab di..hkr zakayi kayi biyayya kawai kaje ku sasanta kanku”
“mtsw wlhi basanxuwa nake ba dandai mama ne kawai zanje
mumushi hydar yayi tare da janyo file din dake gaban sadeeq…
lumshe idanu safeeq yayi ya jingina jikin kujera yana murmushi
tabosa hydar yayi
‘ya akayi ne?
cewar sadeeq wanda har ynxu idanunsa na lumshe
“murmushin me kakeyi ne?”
“kawai kauyenan nake tinawa wlhi dadin xama”
“hhh lallai sekakoma can ka tare”
dariya sukayi dikkansu cike da nishadi suka cigaba da hira…
_7:25pm_
Tsaye hydar yake jikin motar sadeeq daidai nan sadeeq dinma ya bude motar ya fitoh…
yana fitowa husna ma ta fitoh cikin shigar atamfa ta yafa gyalenta…
cike da fara’a ta karaso inda suke tayi sallama suka amsa hade da gaiduwa…
“ya sadeeq sannunku da zuwa”
“yauwa” ya amsa ataqaice
murmushi hydar yayi
“bari nadan baku wuri inkungamanadawo”
murmushi husna tayi tare dafadin toh …shilo sadeeq bako alamar murmushi afuskarsa…juyawa hydar yayi ya basu wuri…
shiru ne ya ziyarcesu nadanlkci sadeeq ne ya katse shirun da fafin
“dame damevkike buqata?”
“eh toh inna buqatar kudi sbdvevents din da za ayi”
“event din har nawa xakiyi?”
“ko guda hudu hk dun isa”
murmushin mugunta sadeeq yayi???? “dama can kin shirya wa bikin ko?
zaro ido tayi cike da mamaki
“haba ya sadeeq wani irin xance ne wanan inxaka bani kudi ka bani ”
:”nawa kike buqata?”
“dubu dar*****?
“cabdi karma ki qarasa danbazan kashe kudi na a auren da banaso ba”
“toh wlhi ni se ka bani ”
zaro ido yayi yana kallonta aransa yana fadin
” Lallai yarinyarnan bata da kunya shi zata dinga fadawa hk tinkan ayi auren ma”
afili kuwa tsaki yayi tare da fadin
“bazan bayarba wa anda suka samiki rai su baki ni kinga tafiyata ba”
jiyawa yayi ya shige mota da niyar inya soma tafiya yakira hydar yaji inda yake..itako husna tsaki tayi tashige tana yan maganganunta…