ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa Novel

*bayan wasu awowi*
Zaune ummi take dija ta zaune saman dadduna alamun ta idar da sallah…
kallon shatu ummi tayi tare da fadin
“wai shatu kinqi fadamin komai akan abinda ke faruwa”
esha ce ta karbeta da fadin
“karki damu ummi zanfada miki komai ammafa ba a so mgnr ta fitoh..dik da wannan cikin ze iya tona musu asiri”
shiru sukayi na yan mintina kafin esha ta zayyane ma ummi komai da komai…
Mamaki ya cika ummi ba abinda ya fado mata arai irin in mama tasan zancen…
murmushi ummi tayi tana fadin
“Allah sarki antyna..Allah ya raya mana cikinan…shiyasa naga yayana ya rikice ashe babyn nasa ne”?
takarashe maganartacike da tsokana….
Sadeeq kuwa yana can office shima yabawa hydar labarin dik abinda yafaru tsakaninsa da shatu..
“hmm ynxu kai sadeeq dik abinan kaqi fadamin….toh ynxu ya zakayi da ita?ko zubar da cikin zakayi?”
“Kaii haba…na kashe dana.abinda husna ta kasamin…ynxu Allah ne kadai yasan irin farincikin danake ciki…wallahi bavwanda ze kashen dana”
“toh seka dauketa kuje kufadawa mama..kokuma ka fadama husna”
“kaga kama bar xancenan muje na dubata naje gida dan kar husna tayizargin wani abun”
miqewa yayiya fice bejira abinda hydar zece ba…
dakin suka shiga da sallama..nan likita ya shigotare da fadin
“dr.sadeeq ai kasan komai game da aikin basena fadama abubuwan da take bukata ba..anma muje na baka list na magungunan da ykmt a bata…zaku iya tafiya”
fita dr. yayi sadeeq ya juyo garesu
“kushirya ku tafi gida zan taho da magungunan…ko hydar ze saukeku”
“a’ah nazo da motata zamu tafi kawai”
acewar esha
amsawa yayi da toh kafin a bi dr. hydar ya raka masa baya suka fice sukuma kasan cewar dama basu wani zo dakomai ba su tattara suka tafi…
Suna isa qofar gida ummi da shatu suka sauka esha ta musu sallama ta qarasa gida..
Ahankali suka shiga gidan suna shiga kwance suka iske husna tana barci…shigewa dakin shatu sukayi
“zan fadama yaya sadeeq ya siyamiki waya in kinasonwani abun seki kirani na kawo miki”
murmushi shatu tayi tana fadin
“nagode sosai ummi Allahya saka da alheri”
nan dai suka danyi hira kafin ummi ta fitoh tatafi gida…tana fita shatu ta fitoh kitchen ta nufa ta soma dora abinci…
_9:33pm_
Ahankali sadeeq ya fito daga dakinsa cikin sanda ya leqa dakin husna yaga tayi barci..fitowa yayi ya nufi dakin shatu…
“shatu!!ki bude nine”
ahankali ta miqe ta bude masa qofar ya shigo zama sukayi abakin gado shiru ya ziyarcesu kafin ta soma fadin
“meyasa kaqi bari a zubar da cikintinda ba damuwa kayi dani bama balle abinda zan haifa”.
“Dan Allah kiyihkr karki min hk …nadade inna jiran ranar da nima zan samu nawa dan..nima nasamu me kirana da abba..
hawayene ya soma zuba daga fuskarta…hanunsa yakai cikita yana shafawa….
“gashi ke kin rufamin asiri . gashi zaki samamin farinciki”
kwanciya yayi saman kafarta…ita kanta jikinta yayi sanyi kansa ta soma shafawa
“shatu inna sanki nagode da irin taimakon da kikamin kin rufamin asiri nagode”
“kabari ya iisa hk…ni ynxu damuwata shine ya za ayi na haihu abinda na haifa shima acigaba da boyesa?”
“insha Allah komai ze dawo daidai kafin lokacin”?
*1week later*u
Cikin sauri ummi ta ke juye alalen data sauke cikin kula….
“ummi inna zaki kai wannan alalen”
acewar mama
murmushi ummi tayi tare da fadin
“gidan yaya zankai…anty ce ta kirani wani shi take marmari”
washare baki mama tayi aranta tana fadin
“masha Allahhusna nada ciki shine basu fadamin ba…barinazo na fara siyan kayan jinjiraye”
dakin ta shige fuskarta falda fara.ummi kuwa tana gamawa tashirya ta dau hanyar zuwa gidan sadeeq
????????
[3:16PM, 1/15/2017] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
*Faty Afreen*
_In dedication to_
*????Abba gana????*
_godiya me tarin yawa gareku masoyana..kuma masoyan abba gana…inna samun saqoninku ako yaushe…nagode sosai…inna miqa saqpn gaisuwata zuwa ga_
*Mr.sa’eed isah*(daga group din asykhaleel)
*sa’eed dan hajiya*(daga group din faty afreen novels2 )
*Afrah* (daga group din hausa novel lovers)
Nagode sosai da sosai Allah ya bar zumunci????
*18*
Ummi na isa ta tarar da shatu abakin gate se leqe takeyi…
“yauwa yar halak kamar kinsaninna tsoron shiga gidanan”
acewar ummi
dariya shatu tayi
“lallai ma se infadawa yanki kinkina tsoran gidansa”
“cabdi rufamin asiri”
dariya sukayi suka dantaba hira kafin daga bisani sukai sallama shatu ta koma ciki…
_2mnths later_
“ya sadeeq niko innaso nama wata magana”
acewar husna
sadeeq da hankalinsa kekan system dinsa ya amsa mata da
“innajinki meya faru?”
“dama innaso na tmbyk cewar kasan yarinyarnan ciki ne da ita ko?”
wayincewa yayi kanar besan watake nufi ba
“wacece wannan?”
“shatu mana”
“wacece shatu?”
murmushi husna tayi tarecdajin sanyi a zuciyarta tinda mijinta yama manta da shatu balle tayi zargin wani abun
“yar aikindaka kawo mana”
“ohhh kinsan dama dana daukota daga kauye aurenta ya mutu ne”
“ohh Allah sarki..toh seka maidata gida..”
“meyasa?”
“kafasan banason yara akan me xata haifamin dan da bansan ubansa ba acikingida?”
“toh meye aciki husna ai taimako zakiyi…kanata yayi ma kifara siyan kayan jinjiraye…sunan babana na za asamishi”
“cabdi wannanku tadama amma wallahi baza ahaifamin dan shege ba agidana ba..kuma***”
bata karasa zancentaba ya dauketa da mari…cikin radadi ta riqe kuncinta dan ta manta rabon da a mareta…
“ynxu sadeeq akanwancean abun zaka mateni?”
“inkika kara maimaita abinda lila fada senamiki fiye da hk….ke ba qin haifamin yaran kikayi ba? kuma ita inta haihu anan zansamu yaron dazena deben kewa tinda kekinka kasa”
kuka ta fashe dadhi ta fice daga dakin da gudu…shiluwa fuzar da iska yayi ya kishingida akan gado idonsa na kallon sama…
*washe gari*
_morning_
Zaune husna take a palo ta dora kafarta daya saman daya ga sawun marin da sadeeq ya mata afuskarta dakaganta kasan ranta bace yake…
Shatu ce ta fitoh daga daki gurin husna ta nufo…
“anty inna kwana”
“daban kwana agidanan ba zaki gani?”
shiru shatu tayi tana tinanin toh metama husna yau…
mikewa tayi jiki a sanyaye ta nufi hanyar kitchen…tsaki husna tayi aranta tana fadin
“dole ma nadau mataki…kuma haihuwa zanyita kodan wanan yar banzar basu isa su gajemin gida ba”
tana kaiwanan ta miqe ta nufi dakin …dija ta kira bugu biyu ta dauka…
“Hello hussy yane”
“ke kizo gidana i need yuhr help”
toh dija ta fada ta kashe wayar…zarya ta farayi a dakin tana tinanin ta inda zata bullo….
ita ko shatu tana shiga kitchen ta gyara ko inna ta yi wankewanke kafin ta fitoh ta gyara palo
_1 hr later_
karar door bell sukaji dasauri shatu fitoh domin bude kofa harara husna ta watsa mata…jiki sanyaye shatu ta juya ta koma daki…husna na budewa taga dija…murmushi tayi tare da fadin
“shigo yar uwa”
zama sukayi akan kujera dija ta kalli husna tana fadin
“meyafarune?
“hmm akwai damuwa… shatu ce matsalata”
“metayi?”
Nan husna ta kwashe komai abinda ya faru ta fadama dija…
“cabdijan wallahi barin gidan zatayi ”
“kinga ni ynxu damuwata shine nasamu ciki…kuma kinsan ahekaran jiya nasha tablets dinan”
???? “cabdijan tashi zakiyi muje musamu doctor kawai”
dasauri shusna ta miqe ta nufi hanyar dakinta tana fadin
“jirani bari na dauko gyalena”
Tana shiga ta dauko gyalensuka fice…
*Asibiti*
“gsky zan fadamuku tinda dai kika sha wa anan tablet din bazan iya cemiki komai ba”