ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa Novel

acewar likitan
dija ce ta amsa da..
“haba doctor…kataimaka mana dan Allah”
“gsky zan fadamuku i cant do any tin abt dis dole se kunyi hkr”
hawaye husna ta faryi batace komai ba ta miqe tsaye….
????????
[3:17PM, 1/15/2017] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
*Faty Afreen*
*A short story*
_In dedication to!_
*????Abba gana????*
*19*
Tafiya ta somayi ta fita daga office din dasauri dija ta bita tana kiranta.bata tsaya ko inna ba se wajan asibitin
“husna kitsayakimin mgn mana innata mgn kin shareni..”
cak husna ta tsaya batare da tace komwi ba ahankali tajuyo tana kallondija cikin fuskar tausayi tasoma magana….
“Dija kizo muje wani asibitin dan Allah…”
rikota dija tayi tare dafadin
“bkm husna karki sama kanki damuwa..kuma wannan yarinyar yar aikinki cezaki iya korarta dik sadda kikaso batare da ya sani ba”
gyadaksi husna tayi tare da share guntun hawayen dake gangarowa..
Atakaicedai husna taje asibiti kusan hudu dik da na farkon biyar zance daya suke fadamata..wani ma cewa yayi baya tinanin zata qara haihu sbd tasha kwayoyin sun mata yawa sun affect mahaifarta…
kuka sosai husna takeyi da qyar dija ta rarrasheta suka koma gida….
suna shiga gidan husna ta fadakan kujera ta qara fashewa da wani kukan da gudu shatu ta fitoh arkice tana tmbyr husna me yasameta…
wani irin ashar dija tama shatu ba shiri shatu ta juya hartana qoqarin faduwa…ita ko dijaa fili cewa tayi
“shegiya dama kin fadi akasadan ya mutu”
ahankali shatu ta juyo ta kalli dija takalli husna kafin ta shige daki abunta..
“dija ynxuya zanyi?nariga na cuci rayuwata na cuci kaina”
ta qarashe maganarta tare da fashewa da kuka…
“kibar wannan kukan insha Allah komai ze daidaita”
“Taya zakice hk bayan munje asibitoci kusanbiyar amma dikka result daya…dik ke kika jamin wallahi”
“yazakice nina jamiki? bafa kiga ni nasha maganin ba..kekika ce na baki toh na baki kuma zakice nina jamiki”
*(Kunga yadda husna take..kawarta ta bata magani gashi mahaifarta ta samu matsala..gashi ita ta mata wayau bata sha ba….hmm Allah ya shiryamu)*
“toh meyasa zakiban maganin bayan kinsan illarsa.?”
“kefa kikace bakyason haihuwa ko kukan yaro bakyason ji..shiyasa na baki wanda ze miki aiki sosai”
ehu husna tayi tasa hannu akai tana fadin…
“wayyoh Allah na shiga uku”
shikuwa sadeeq a ynxu kome shatu ta bukata yana kawo mata batare da husna ta sani ba.in yasan husna ta iyacin wani abun se ya siyo guda biyu…husna daya shatu daya…amma dik abinda ake husna bata sani…
Kayan wasan jinjiraye kuwa sadeeq harya fara siya yana kawo ma shatu…esha ma hk da ummi dasunga abunyara daya birgesu se su siya su kawo ma shatu..
shatu da husna kuwa mgnr kirki bata hadasu…husna ynxu batada damuwar data wuce tasamu ciki itama… kusan dik bayan yan kwanaki husna setaje asibiti amma disame result suke bata…
danhk kullun taje ta dawo setasha kukanta me isarta….
watarana da dadare suna zaune da sadeeq yasoma fadin
“husna meke faruwane?meyasameki naga kwana biyi kin canja”
shiru tayi tana tinanin abindazata ce …canwata dabara ta fado mata..marairaice fuska tayi tasoma fadin
“ni aynxu ba abinda ke damuna se yarinyarnan…”
juyawa tayita kama hanun sadeeq
“Ya sadeeq dan Allah ka naudata kauyensu nina hkra da me aikin zanyi komai da kaina”
dariyar mugunta sadeeq yayi tare da fadin
“haba my husna kefa kikace ko agidanku bakya aiki se ynxu xakice kinhkra da me aiki?”
“ehwlhi yaya na hkra”
“tohbaki isa ba tinfarko bakice hk ba…dan hk zamanta damaramagidanan”
kuka husna ta fara karshe ya fitoh ya baro dakin ya dawo palo dan bayasonjin kukanta…
Abu kamar wuya yau cikin shatu watansa biyar (5) amma husna har ynxu shiru..akulkun tsanar shatu ce ke qaruwa a zuciyarta…
wata ranar saturday husna na zaune a dakinta gaban dressing mirror tana kwalliya ji tayi anturo qofa…
sadeeq ne fuskarsa dauke da murmushi ya qarasa lusa da ita itama murmushin tayi
“zan danfita naje office ndw”
“ok shknan adawo lfy..”
Amsawa yayi da amin ta miqe har jikin motarsa ta rakasa..
baafi minti biyar da fitar sadeeq ba dija ta shigo…hira suka zauna sunayi ….shatu kuwa fitowa tayi daga dakinta ta nufi kitchen …
“husna ynxu barin yarinyarnan xakiyi da cikin tinda kin kasa korarta?jifa yanda cikin ya girma”
“dija nikaina narasa yadda zanyi wallahi”
wajan kunenta dija taje ta rada mata wata mgnr da nikaina ban ji ba…da husna tayi suka tafa…
“shatuu!! zonan”
amsawa shatu tayi ta fitoh…tana zuwa dija ta miqecta dauketa da mari…husna ta soma naushinta aciki nansuka fara dukanta ta ko inna suna fadin…
yau sesun kashe dandake cikin …
suna cikin hk sadeeqcya turo qofa…
“HUSNA!!!” shine abinda sadeeq ya fada a gigice husna ta juya tana kallonsa suka faraja da baya…
gurin shatu ya qaraso a rikice gani yayi harta fara bleeding…juyawa yayi ya kama dukan husna ta ko inna daidai nan ummi ta shigo…
“wayyoh yaya karta mutu”
se alkcin ya juyo ya sunkuceta sukafita..dija da husna kuwa ya musu dukan tsiya….har hancin husnana jini…
“husna kiga abinda mijinki ya mana wallahi ban yafe ba”
“dallah rufamin baki bake kika ja mana ba”
“mtsw husna ga shawa muje gidansu sadeeq ahk mufada mata abinda ke faruwa”
dasauri husna ta miqe tana dariyar mugunta…gyalensu suka zara sukafice daga gida…
????????
[3:17PM, 1/15/2017] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau – Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that – we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that – pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it