ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa Novel

Note that – our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
*Faty Afreen*

*A short story*

_In dedication to_
*????Abba gana????*

 

 

*20*

Shikuwa sadeeq betsaya ko inna da ita ba se asibiti dik yabi ya rikice daga shi har ummi…

 

Husna kam adaidaita suka samu suka biyasa har qofar gida yakaisu….

suna shiga cikin zauren gidan husnavta fashe da kuka dija na riqe da ita ahk suka qarasa cilon gidan…mama na tankadan garin tuwa tajiyo kukansu…tana miqewa taga husna ta shigo dija na riqe da gyalenta ga hancin husna dik jini…a rikice mama ta qarasa gurinsu cikinrawar murya ta soma fadin meya faru?

badai wanda yacewa wani komai riqe husna mama tayi suka shiga palo…

“Asama’u meya sameki ko in ceku?”

“mama yaya sadeeq ne ya mana hk”

tafada cikin muryar kuka

dasauri mama ta miqe tana fadin

“sadeeq din ya dakeku hk?inji dai be kashemin jikana ba?”

dasauri dija da husna suka kalle junansu cike da mamakin abinda mama ta fada…

 

 

*SADEEQ*

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button