ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa Novel

daidai ya murda handle din qofar ta fitoh

“ya sadeeq”
shine abinda tafada dasauri ya juyo yana kallonta cike da mamakin ganin shigar dake jikinta bakodan kwali akanta se famanfari takeda ido zancen xuci yasoma yi yana fadin

“Ance amare nada kunya amma banda tasa itakan bata da ko alamar kunya”

girgiza kaiyayi ya juya yana murmushin takaici dasauri ta nufi inda yake har tana tuntube da jikin gado ta riqo hanunsa

“Husna lafiyarki kuwa?”

“toh ya sadeeq yinwa nakeji”

“baga kitchen can bakije kidafa abindakikeso”

zaro ido tayitana kallonsa

“Cabdijan”
“meyafaru kuma?”

“nifa kasanba girki na iya ba kuma innace cewa akai kaza ake kawowa amarya”

zaro ido yayi yanakallonta lallai yaqara yarda husna bata da kunya har ynxu yarinta na damunta…

“husna in bakiiya girki ba waxe dafamin abinci”

“ohhh karka damu bayan mungama cin amarcin mu umma tace zata samomin me aiki”

“toh a kwananki waze dinga girki?”

“Dagacan gidanmu inna zata girka hannan zata kawo”

 

dariya ta basa be iya cewa komai ba yafizge hanunsa daga riqon da tamasa ya fita abinsa.. tanaganin hk tayi tsakitm tasamu gefen gado tazauna…

 

 

????????
[10:20AM, 12/30/2016] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~

 

*A short story*

_in dedication to_
*????Abba gana????*

 

*04*

Yana shiga dali toilet ya fada ya watsa ruwa yana fitowa ya shirya cikin kayan barcin sa kwanciya yayi akan gado zancen husnane ya soma dawo masa

*”nifa kasanba girki na iya ba kumainnace cewa akai jaza ake kawowa amarya”*

wanga zance na husna na husna na basa dariya sosai nanfa wani tinani ya fado masa

“Kardai ace dgsk ne husna bataiya girki ba..????.lallai kywa da anga shirme????”

kamar wanda aka mintsila ya miqe ledar dake saman dressing mirror ya dauka yayi hanyar qofa fita yayi be tsaya ko inna ba se qofar dakin husna ahankali ya murdahandle din ya shiga xaune bakingado ya sameta tana faman chatting harya dhiga bama tasani ba kusa da ita yaje ya zauna ya girgiza kai ganin ita kadai se dariya takeyi..

Fizge wayar hanunta yayi dasauri tadago da niyar yin masifa ganinshi yasa ta miqe da sauri

“meya dawo dakai dakina?”

Xaro ido yayi yana kallonta da mamaki

“innace innada ikon shiga ko inna a gidana?”

“eh naji ynxu dai ya sadeeq wlhi yinwa nakeji sosai”

bece komai ba ya mika mata ledar karba tayi tare da masa murmushi ta juya tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa aciki…

dariya yayi ya kwanta abunsa ya dauwayarsa harya kunna data sekuma ya kashe ya soma game din zuma abinsa

Itako uwa gayya zama tayi taci me isarta ta fadi alhamdulillah kafin ta kwanta…

kwanciya tazoyi taga sadeeq a kwance bata raivtayi tasoma mgn

“ya sadeeq ka tashi kafita barci nakeji”

“ni annan zan kwana gwara ma ki kwanta abinki”

miqewa yayi ya nufi toilet tabisa da kallo…har yayi alwala ya fitoh tana tsaye a inda ya barta…

“husna kije kiyi alwala kizo muyi sallah”

ba musu ta nufi hanyar toilet dinbata wani jima ba ta fitoh…

hijab tadauka cikin wani qaramin akwati dake gefe tasa …darduma suka shinfida ya musu jagora…

Suna idarwa ya musu addu’a , shi ya fara miqewa ya nufi kan gado…cike da masifa ta nufi inda ya kwanta…

“gsky ya sadeeq kazo kaje dakinka”
“toh ni akusa da matata xan kwanta”

juyawa tayi zata bar wurin dasauri sadeeq ya yanyota ta fada jikinsa…

“Nikasaleni wallahi”
“inna zakije inna sakeki?”

turo baki tayi tana fadin palo

qara riqeta gam sadeeq yayi nanfa salo ya canja… *na tsaya kwaso labari ????Abba gana???? ya janyo ni…wai is not my hurimi…kumafa hakane????????*

 

~washe gari~

Tindasafe sadeeq ya tashi ya makara yin sallah ganin husna nata sharar barcinta ya miqe ya nufi dakinsa….yana zuwa cikin sauri yayi wanka yai alwala yana fitowa yayi sallah abinsa…

Miqewa yayi ya nufi dakin husna da zumar tashinta yana shiga daidai nan ta toh daga wanka ….hararsa tayi ta wuce dressing mirror taja kujerarta tazauna…

Murmushi yayi yamatso kusa da ita kusa da kunenta ya tsugunna yana fadin

“Morning husna”

batace komai ba illa dagowar datayi ta kallesa…

rungumota yazoyi dasauri ta kauce
“nikam banaso”

Dariya sosai ya mata itako idanunta dik sun ciko da kwalla

“shknan naji…ynxu ya za ayi da bedsheet din?”

“kai zaka wanke mana kasan ni bawanki nake ba dan banma iya ba”

sadeeq da tinda tafara zancenta ya sake baki yana kallonta ya furta “cabdijan”

bekuma cewa komai ba yaje ya yaye zanin gadon ya nufi toilet yana shiga tayi tsaki

“Sekace ance baiwa aka kawo ma”

tana gama fadan hk ta miqe ta bude wannan akwatin …riga da skt english wears tasa ta yafa gyalenta wayarta ta dauka ta bude akwatinta ta dauko wani india film na season *king of hearts*

Zama tayi tasoma kallon film din tana chatting…kara door bell taji tada pausa tamiqe ta bude…ummi ce dauke flaks na abinci…..

“Inna kwana anty husna”

ummi ta fada cike da fara’a… tabebaki husna tayi

“lafiya”
“anty dan Allah kama min da guda daya”

Tsaki husna tayi ta juya abinta

“dakika taho dasu waya kama miki? kuma wallahkika zubarmin sekin kwashe kin gyaran palona”

tana kaiwa nanta zauna tasa play tacigaba da kallonta…..ummi kuwa tafiya tasomayi ahankali ahankakai..hartakai wajan dinning din gurin saukewa ta kasa..

“Anty husna dan Allah xolki dan saukemin”

tsaki husnata kumayi
“kikira wacce ta dora miki ta sauke miki”

wangazancena husna ya batawa ummi rai batace komai ba tasoma qoqarin saukewa dadai nansadeeq ya fitoh riqe da zanin gado a hanunsa alamun yagamawankewa dasauri ya nufi gurin ummi yasoma saukmata kulolin

gaishesa tayi cike da fara’a ya amsa soma tayiya tayi ta nufi qofa ya mara mata baya kan su fita husna ta kwashe da dariya tanactafi

“kaiiiisyyr sederth da roshni na burgeni wollah”

tsakiummi tayi suka ficea tare

 

 

????
[12:24AM, 1/1/2017] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~

_In dedication to_
*????Abba gana????*

_Special thanks to yuh *abba gana* Allah ya kara basira…king of writters kukeji????????_

*05*

Suna ficewa husnah itama tayi tsaki

“wallahi badin inna san yayanki ba dakin gane kurenki”

murmushin mugunta tayi ta cigaba da kallonta…tana cikin kallo wayarta tasoma ringing dasauri ta daga sunan kawarta *deeja* daya bayyana a screen din yasa tayi murmushi ta daga kiran cilin sauri

“hello amarsu ko harynxu anna barcin ne?”

“wace ni?kinga ni kallo ma nakeyi”

“shegiya yar banzar gari inna angon naki yake”

“yana tsakar gida nakega…yaushe zaki zo ne?”

“se jibi zanxo insha Allah..toh ya ban labari insha”

dariya suka kwashe dashi dikkansu…

“hm ai abunba a mgn aini angama daga jiyan nan”

“meyafaru yargari?”

Nan husnah ta kwashe dik abinda yafaru a darenjiya ta bawa deeja labari..Nikam abba gana ya hanani ji????ballena kwaso muku..

( *wannan nadaya dagacikin kuskurenda mu mata bama ganewabe kmt ace dan ki nada kawa ba kawai ki kwashe sirrin mijinki ki fadamata ba.bakisan ainna ze tsaya ba..ykmt mu gyara halayenmu nasan masu karatu da dan bayanin da nay kungane inda nadosa… se mu kiyaye harshen mu*)

Dariya deeja tasomayi sosai bude baki husnah tayi zatayi magana kawai seji tayi afizge wayar atsorace tamike ganin sadeeq atsaye yasa ta kuma dibrrbicewa dan azatonta yaji me take fada awayar…

Murmushi shikam yayi ya kashe wayar ya ajiye mata agun dinning ya nufa ya zauna yasoma bude flask zesa abinci..husnah kuwa ajiyar zuciya tayi tare dasa hanunta aqirjinta kasancewar yadda kirjinta kedukan uku2…Sauke ajiyar xuciya tayi ta zauna kan kujera tare da lumshe ido tana maida nunfashi….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button