ASHE KISHIYA TA CE Complete Hausa Novel

Shikuwavsadeeq be tsaya ko inna ba kuma yana driving da sauri hkn yasavyavisa vikin garin dawuri…yana isa gun me anguwa ya fara sauka…
Anna ta masa sannu da hanya…daga masu kawo masa fura se masu kawo ruwansha masu kawo tuwo dadai sauransu…
Shikam sadeeq murmushi kawai yakeyi dan hkn na burgesa…
“Abunakar ya hanya?”
acewar mevanguwa
“lafiy ahmadulilah”
sadeeq ya amsa cike da fara….hiravsukayi sosai yaci abinci yaqoshi….kafin ya soma gudanarda abubuwan daya kawosa qauyen kasan cewar washa gari yakeson ya koma gida…
Tafe yake yanata kalle kalle yadda aketa gyara gyare se guda akeyi wani yaro ya gani yaje tambayarsa
“kai yau me akeyi ne?”
“bikin yarinyar meanguwa za’ayigobe shiyasa”
gyada kai yayi tare da tabe baki ya wuce abunsa….
Gidan me anguwa kuwa ba abinda ake se kidan kwarya anna rawa anna guda …..amarya kuwa can daki anna gyarata…tasha jan baki ga dugonan da sukeyi a fuska irin hk
• •
• • da •
• •
dik ta shasu a goshinta anfitoh da ita se guda ake qawaye sunata rawa su alawiyya nagani sun shokare se dancewa sukeyi….
*Husnah*
“Ke kin wani bi kin ishemu da wani xancen mijinki”
“fada mata dai anty deeja tabar mu muyi ta garara se faman surutu tajeyi”
“barni da ita hanan sekace wanivya hanata bin mijin nata”
Miqewa tayi fuuuuu ta shige dakinsa hade da banko qofa tavfada kan gadonsa tana rera kuka…..
sudeeja da hanan kuwa dariya suka dinga mata
*Washe gari*
Yau take juma’ah babbar rana sadeeq ya gama shirinsa misalin karfe daya da zumar anna fitowa daga sallahr juma xe kama hanyar gida…
Fitowa yayi ya nufi wajan me anguwa ya zauna anata hira anan yakejin sunan amaryar *Aisha*(Shatu) se angonta kuma *musa*(danlami)
Sunan zaune suna hira aka soma kiraye kirayen sallah miqewa sukai kowa ya nufi yin alwala…
Suna gamawa aka soma hallara a masallacin lokacin sallah nayi suka gabatar nanfa aka fara zumar daurin aure…
Kamar daga sama aka soma hayaniya taciki iyayen angosuna fadin
“Mu munfasa aure dama sanda nacewa musa ya bari se ya samu aikinyi kuma karatu zashir a binni”
nanfa hayaniya ya kaure me anguwa ya fitoh babu abinda yake se fifita yana ta sallati yana sanarwa ubangiji….
yanan tsaye wakilan ango sula fitoh suka wuce se surutai suke ….
Nikamganin hk na koma gefe nazauna domin hutawa kamar amafarki najiyo anna fadin
“Andaura auren *Abubakar sadeeq* da *Aisha*(shatu)
????
_10min later_
Zaune sadeeq yake a motarsa shi kadai yafada duniyar tunani
*Flash Back*
me anguwanecleta fifita se huci yake yana kaida kawowa….sadeq ne ya nufo inda yake..
“ne anguwa meya faru ne?”
“Kaidai bari danan….abaini jama’ahsukacwulaqantani bayan angana komaivsuzo suce sunfara auren?”
shiru sadeeq yayi aransa yana fadin
“Yazanyi in cetoh shi dagacshiga kunya?mutum ne me karamci da kautatawa mutane”
sharaf sadeeq ya furta
“Zan aureta ga sadaki ”
Dasauri mevanguwa ya juyo yana girgiza amasa kai baza ayi hk ba
“gyada kai yayi akan yanasocze aureta”
Sosaixme garivyayi murna suka koma ciki liman ya wakilce shi me anguwa kuma yarsa aka daura auren
*Back to current scn*
Share gumi sadeeq yayi yasomactinanin
“ynxu inna zashi da ita? inyavkaita gidansa matsala…ya kaita gidan iyayensa matsala dan karshe mama tasashi ya saketa….ynxu inna ze kaita?”
yana cilon wanga tunani yajiyo guda juyawa bayan da zeyi yaga mutane dayawa ga wata datashia llubi dagani itace amaryar sun dosa wajan motarsa da ita…nanfa hankalin sadeeq ya qara tashi
[2:26PM, 1/6/2017] Baby Afreen: ????????????????????????
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
*Faty Afreen*
_In dedication to_
*????Abba gana????*
_Congratulations sis *Humaira melody* for d sucessful completion of yuhr swt novel *NAMIJIN KENAN* Allah ya qara basir a_
fatyafreen.blogspot.com
or
http://fatyafreen.blogspot.com/2017/01/ashe-kishiyatace.html
*08*
kasa fitowa yayi.. yayi lamo acikin motar sukuwa sun tsaya jiranshi awaje se faman gudaakewa amarya wasu kuwa cewa suke
“cab aike shatu kin more innice wanne kuka zanyi..kinsamu miji me kudi”
alawiyace tayi dariya tare da fadin
“wallahi kuwa kinsamu hutu kinhuta da wahalar qauye.ai dani za aganin gidan amarya”
Nanfa sukadinga hira kowa daabinda yake fada sunayi suna guda annatafi ga shewa..
Me anguwane da wani dattijo suka nufo indasuke
“ahh yanaga kun tsaya anan se hayaniya kuke? yamma zata masa ahanya fa”
bejira jin mexasuce ba ya nufi inda sadeeq yake qwanqwasa glass din motar yayi dasauri sadeeq ya bude murfin motar yafitoh…
“auh kanaciki shine kabarsu sunata batama lkci?”
daga bisani me anguwa ya jasa gefe ya masa nasiha…kuma yacedashi za’a tafi da qawarta alawiya taga in suke..
sadeeq kuwa najin hk ya kuma gigicewa me anguwa daya lura ya soma tmbyrs
“sadeeq lafiyarka kuwa?”
inda inda yasomayi tare da fadin
“ahhh bkm inna qarayin latti agurin aiki ne”
murmushi me anguwa yayi bece dashi komai ba ya nufi inda amaren suke.
“kai ku taho maza da alawiya za atafi”
: “Nima dani za aje ..acewar dije…
nanfa suka. dunguma su uku suka shiga seat din .baya..
Cikin sanyin jiki ya soma driving sosai shatu ke kuka bama kamar inta tuna cewar bama tasan waye mijin nata ba…
*Husna*
“ku tashi mana se faman bata min lokaci kukeyi”
acewar husna
deja ce tayi murmushi tare da fadin
“dallah muje kin wani ishemu da surutu”
soma tafiya sukayi hanan na bayansu hankalinta nakan wayarta … fita sukayi tasawa qofar key dmsuna zuwa bakin gate taba ma megadin key kafin suka wuce abinsu…
Basu tsaya ko inna ba se gidan umma zaune suka samu umma …da sallama suka shiga…
“waiyyoo ummata nayi kewarki”
acewar husna
“oyoyo yar gidan umma..ashe kuna hanya”.
ciki duka shige kowaccansu ta yada zangwanta nanfa aka hau hira….
*Sadeeq*
sosai yake gudu amotar yana tinanin yaddaze isa gidansa ya tadda husna tinda nata dasauqi akan na mama…
da ka kallesa kasan yana cikin damuwa…ba bata lokaci suka isa…su alawiyya kuwa se yaba kyan gidan suke tindaga wajan…
Horn yayi me gadi ya bude nan me gadi ya fada masa cewar ai husna batanan tabar key amma…busar da iska yayi tare da dauke axiyar zuciya…
karban key din yayi ya nufi wajan parking ya paka motarsa…
Bude musu yayi suka fitoh se zare ido yake kamar tsohon munafiki…bude musu yayi suka shiga….
Kalle kalle suka farayi gidan yayi kyau dik da palon ba’a gyara yake ba xama sukayi shikuwa tsayawa yayi yana kallon palon daga bisani ya bude dakinsa nanma kaca-kaca…ya bude dakin husna nanma ba agyara ba…ya duba kitchen wanke wanke ne lihidi guda sekace gidan family house…
tsaki yayi su dije sukayi saurin juyowa suka kallesa ganinsuna kallonsa yasa yaqaqalo murmushi ya nufo inda suke
“kuzo muje na kaiku tasha ku koma gida ko?”
“tin ynxu…ai na aza gwana zamuyi”
Xaro ido yayi atsorace yana fadin
“Kwana kuma?”
“kwarai kuwa” shine abinda alawiyya ta fada
ganin dik ya rikice yasa dije tasoma fadin
“jiyadda yawani rikice sekace munce zamu tafi da ita”
dariya sukayi shikuwa se waige waige yakeyi jiyake kamar husna zata shigo….
“kinga tashi mutafi mu bar musu gidansu wataran mazo ganinta”
kamar jira yake yamiqe yayi gaba sukuwa sallama suka mata suna zaulayarta kafin suka bi bayansa…
*****
in high speed yake tuqi dan sauri yake yaje yakaisu tasha yadawo kan husna ta rigasa dawowa……ai kuwa cikin sa’a yana komawa yasami shatu zaune inda yabarta….mumushi yayi ya fuzar da iska ya qarasa inda take ya zauna