AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel

===============
Da daddare mom tayima dad maganar komawar Munneerah,
Dad yace a’a sai Abdul yak’ara kwari, Alhaji kayi hak’uri takoma, dan d’axu ita da mijinta na tarar ad’aki kasan yaran yanxu ba kunya suka cikaba.
Dad yay dariya to shikenan bilkisu xanyi k’ok’ari next week takoma…….
mom tagyara Munneerah sosai, takuma k’ara nuna mata yanda xata raini yaronta, da daddare aka rakasu gidansu, Munneerah nata kuka saikace amarya????.
Dama su ‘yan biyu jiya sunxo sun gyara mata 6angarenta tsaf.
Tunda tadawo bataji motsin iyayen gidan nataba su husna, tasake yima Abdul wanka ta gyarashi tsaf yana ta k’amshi, itama wankan tasake tai gayu abinta.
Tana xaune apalo, tanabama Abdul nono aka turo k’ofa tunkan yashigo k’amshin sa yashigo, yajingina da k’ofar daya rufe yahard’e hannayensa ak’irji, suka xubama juna ido shida Munneerah, yasaki wani lallausan murmushi, wanda yasa tsigar jikin Munneerah tashi, tai k’asa da kanta.
“Cikin takunsa na k’asaita ya iso garesu yarungume su yana mai farin cikin kasancewar su iyali a gareshi, yakarb’i d’ansa yana masa wasa, shikam yana 6algace baki kamar yasansa.
My beauty kina kula dayaron nan dawa yake kamakuwa??
Cikin tsokana Munneerah tace a’a”
Ya harareta, ke ‘yammata sedai idan kina kishine kawai, amma duk.wanda yaga yaronnan yasan Abdul’ Aziz too ne
Kallifa dan ALLAH har dariyar irin tawa.
Munneerah ta tun tsure da dariya, to ALLAH yasa karya gado miskilancin naka.
“Ya harareta aikema miskilarce”
Amma ban kaikaba ko, alhaji?
Dady ya mik’e kinga kisame mu a d’aki acan xan fad’a miki tsaka nin nidake wayafi wani miskilanci.
Saida takuma kimtsa kanta sannan taje ga abbu’Abdul, a’a yaya yanaga ka kwantar da Abdul anan??
“Dankisan yau babu sassauci sai gurin ALLAH”
Aiko dai awannan dare Munneerah tagane babu sassaucin, dan daren tamkar daren farkonta yakoma mata, saidai tasha albarka wajan jarimin mijinta, hardasu kyautittika masu tsokar gaske.
Yau kimanin sati guda da dawowar Munneerah gidan amma bataga su husna ba, kuma suna cikin gidan.
Tagama shirya Abdul tsaf, tanufi 6angaren ikileema, dan yau maigidan yana 6angaren husna, tai sallama aka amsa mata, tashiga ikileema na xaune da husna suna k’ulla mai fishshesu, tagaida su bawadda ta amsa, saitai d’an murmushi ta mik’a musu Abdul suduka suka ja tsaki, tace dan ALLAH ku kar6eshi kuyi hak’uri duk abinda naimuku, bashi yay mukuba.
Takuma mik’a musu Ikileema ta mik’o hannu takar6esa kamar gaske, suka kalli juna suna dariya, husna tace kawoshi, ikileema ta mik’a mata hannun Abdul d’aya itama tarik’e d’aya k’afafunsa da gangar jikinsa suna lilo a k’asa, Munneerah ta kaudakai gefe, shima Abdul ya fashe da kuka saboda baiyi kwarin daxa ayi masa wannan rik’onba.
Dagudu dady yashigo 6angarena ikieelima danjin kukan d’ansa, dai dai nan suka jefoma Munneerah Abdul, dady yacafeshi saikace wani boll⚽, sai kuka yakeyi, ya direshi saman kujera yashiga jibgarsu Munneerah ta d’auki Abdul tafita da gudu dan yanda ya haukace d’innana xai iya had’awa da ita.
Aiko sun daku saida yay musu lilis sannan ya barsu ???????????????? ya nunasu dahannu tsinannu jinin jaraba kuje nasake ku saki uku uku dan uban ku kuma wallahi duk abinda yasamu yarona sai munyi shara’a daku jakuna kawai dabbobi yafita yan bala’i…..
cikin fushi yanufi d’akin Munneerah, dak’afa yadoki k’ofar ta bud’e, dasauri Munneerah tad’ago tana kallonsa, jikinta yakama rawa dan tsoro, dan taga dady tamkar mayunwacin xaki, yana xuwa yasauke mata k’yak’yk’yawan mari.
Tadafe kunci tana hawaye.
” yace ubanwaye yace kikaimin yaro wajan wad’ancan dabbobin ??.
Tace kayi hak’uri bansan haka xata faruba wlh.
Yakuma nufota yana fad’in oh hakama zaki cemin.
“Da gudu tanufi bedroom d’inta tarufe harda saka key.
Ya dunk’ule hannu ya naushi iska, wlh dakin tsaya saina koya miki hankali, yaxo yad’auki Muttallaf daketa kuka, yafice dashi da alama dai Asibiti yanufa dashi.
Su husna kuwa dasuka sha duka, kowacce tasami hanyar fita xuwa gidansu, jiki duk jini suka tari mai mota yakaisu gidan umma, komai motar basu biyaba kud’in saba suka tafi, yanatayi musu magana sukai banxa dashi, shikam yay musu ALLAH ya isa yatafi.
Iyayensu maza suna gidan umman ana k’ulla zuwa wajan wani boka dan kashe Alh.EL MANSUR, su ikilima suka shiga suna kwala ihun kuka dakiran sun shiga uku, kowacce jikin baban ta tafad’a tana kuka.
Suko sun rud’e suna kiran lfy? dan ganin jikin ‘ya’yansu duk jini, cikin kuka suka sanarma iyayen nasu abida yafaru.
” umma tamik’e tana fad’in tafd’ijan wallahi baxai yuwwuba, shi har ya isa yadakeku akan wannan janaren yaron, to aiko ubansa mansur bai isaba bare shi, bari kuga naje gidan naji ubanda ya d’aure masa kugun dukarmin jikoki.
Abban husna yace umma kiyi xamanki bama saikinjeba muma xamu wajan mansur d’in dakanmu yanxunnan, koma asibiti baxamu kaisuba sai munje wajan ubannasa tukunna.
“Umma tace ai itama da ita xa’a”
Mom da y’an biyu suna xaune afalo suna hira, kairat tanama kausar kitso, saidai kawai sukaga mutane kansu ko sallama babu, mom tamik’e da sauri tana kallon jikin su ikileema, dan tasan d’antane yay wannan aika aikar, sun kai hakurinsa karshe.
Umma tadaka mata tsawa to kilaki kin tsaya kina k’are mana kallo saikace wasu bak’inki, ina mansur ??
Dad dake k’ok’arin sakkowa daga samansa yace ganinan, axuciyarsa yace dama nasan hakan xai faru, dan dady yakirashi tawaya yasanar masa komai.
Tun kafin ya k’are sakkowa umma tak’arasa gareshi tana zaginsa.
Dad yace kiyi hak’uri umma suma da abinda sukaimasa dan nasan babana mai hak’urine acikin magidanta…..
Cikin tsananin bala’i abban ikileema yace oh hakama kace ko mansur, d’anka yadakar mana yara sannan kakareshi saboda kaidama tarbiyya taimaka k’aranci.
Kausar tace wallahi mu dad d’immu yanada tarbiyya saidai idan kune waccan munafukar tsohuwar bata bama tarbiyyaba….
Marin daya sauka afuskarta yahana k’arasawa, mom tace kausar dama bakida kunya suba iyayenki bane.
Kausar tanufi d’akinsu tana fad’in mom niba iyayena bane, dan baxan ta6a son wanda baya k’aunarkuba wallahi.
itama kairat tace axxalimai kawai haka zaku k’are kundaiji kunya wallahi, kuma haka xaku k’are.
Aiko jin haka yasa su umma k’ara yayyafa ruwan bala’i da zage zage, suka gaji dan kansu dan bawanda yakuma tankasu suka tafi kaisu husana Asibiti ????????????…
dady yakai Muttallaf asibiti aka dubashi, harda targad’e sukai masa, aka gyara masa, Muttallaf yana kuka shima yanayi ????, har aka gama gyarawa, yad’akko shi suka taho gidan su mom, tafiyarsu umma badad’ewa shikuma yaxo.
“”Mom takarb’i Muttallaf dasauri daga hannun dady, mom tafara kuka, ohni.bilkisu yanxunan wannan d’an yaron akaima wannan xalincin dan rashin imani??
Dad yakarb’esa shima ida nunsa taf da hawaye, suma su kairat kuka sukeyi, mom tace yanxu ina Munneerah take??
“Dady yace tana gida itama dukanta nayi”
To babana in banda abinka itakuma miye laifinta aciki ?
Dad aitafi kowama laifi wayace tad’aukesa takai musu, ai wallahi ban ma gama mata ba, saina sake xaneta.
A’a babana kul d’inka kasake tab’ata kaji nagaya maka, yanxuma kad’aki yaronta kakaimata dan hankalinta ya kwanta.
A’a mom abarsa anan saiya warke.
Mom tahararesa idan anbarsa anan kanada abincin bashi ??
Kad’aukesa ka kai mata shi nima ina nan xuwa gidan.
Badan yasoba yad’auki Muttallaf ya kaishi wajan Munneerah, saidai yanzu baya shiga harkarta kwatakwata, xaizo dai yad’auki d’ansa yay masa wasa idan dare yayi yasashi agabansa sukwanta dasafe yaymasa wanka ya shiryashi, ko abincin ta yadainaci.
Wannan abu bak’arami dafa xuciyar Munneerah yakeyiba, kullum saita bashi hak’uri amma yak’i saurarenta.