AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel

Amma gwaggo da danta suna shan wahalarsu agidan, har amakaranta kullum wahalar da mansur sukeyi bashida ikon shiga cikinsu yayi wasa saisun dokesa koda gwaggo tagani bata magana saidai taja shi daki ta rarrashesa
Wannan yasa yatashi atsan gwame acikinsu ahaka akaita tafiya harsuka girma su la kammala karatunsu ashiru, da salisu, suka aure bayan kamar shekara uku shima mansur yay aure ya auri diyar kanwar gwaggo sunanta bilkisu, salisu, da ashiru, suka sami aiki dan sunce basa son kasuwa.
Mansur kam yana kasuwa wajan babansu, ana haka ciwon ajali yakama alh.adamu allah ya dauke abinsa ba a rufa shekara ba gwaggoma ta rasu,bayan rasuwar gwaggo mansur da matarsa suka kara shiga halin takura awajen ‘yan uwansa da mahaifiyar su sun kwace gadonsa da sunan za a hada ajuya.
Ana haka billkisu tasami ciki mai wahalar wa ko dayau she tana cikin jinya idan mansur yatan bayesu kudin dazai kaita asibiti saisuce basudashi, wannan halin yasashi fara neman aiki amma aikin yaki samuwa
Ga bilkisu da ciki ga mansur ba aikiyi, ga matansu salisu sun takurama ta da aiki duk da wahalar Da takesha ta laulayin ciki dayake ita aarkin hakurice sai tayi
Wannan abubuwan ne suka taru aukai ma mansur yawa, yaje yasanar da dangin gwaggo wani kaninta dayake kano yace yadowo wajansa da zama…..
.
.
[8/9, 3:21 PM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ????????_*
[8/16, 11:54 AM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: ????AUREN KADDARA????
????ko BIYAYYA????
.
Page 02 «******»
.
Wannan abubuwan ne suka taru sukai ma mansur yawa, yaje yasanar da dangin gwaggo wani kaninta dayake kano yace yadawo wajansa da zama…..
da yagaya su alhaji salisu sai sukace basu yardaba anaso ne kawai araba musu zuminci
Wannan yasa ya kyalesu bayan kamar sati dayavyashiya kayansu ya aika kano tatashar mota batare da kowa yasaniba, bayan kwana uku suka shirya kamar masu zuwa anguwa sai kano ta , sun isa gidan kawunaa dan madai daici daki hudune agidan sai bayi da kichin irindai ginin kano, anbasu daki biyu suzauna
Ayola kam bayan sun gane su mansur sungudu sai suka kwashe kayan dakinsu
“”Tunda mansur yadawo kano sai ya ajiye magar nean aiki gefe yashiga gwagwar mayar kasuwanci, badadewa bilkisu da haihu tanta namiji akasa masa sunan baban ta ABDUL’AZIZ wanda tunda cikin yaimata alkawari sa sunan mahaifinta indai ta hafi namiji,suna kiran yaro da dady.
Tun daga nan kofofin arziki auka kara budema mansu yasai gida mai kyau yasaya ma kawunsa, ya biya musu aikin hajji harda yayyansa????????,
Tundaga abdul’aziz hai huwa shiru amma wannan baisa ya kara aure ba, bayan shekara sha biyu tasamu ciki tahaifi yan biyu duk mata aka saka sunan gwaggo da mahai fiyarta maryam da fateema anace musu kausar da kairat, sannan dady yana primary 6
Mansur daya zama alhaji el~mansur adam sa’id yola yazama attajiri wanda sunansa baya boyuwa agarin kano yakanje yola yagaida dangin mahaifiyar sa da ‘yan uwansa, wadanda haryanzun basa kaunarsa burunsu ma yanzu taya zasu salwantar da rayuwarsa su mallaki dukiyarsa sukeyi, to allah ya shirya su.
{*******« »*******}
Ana haka aiki yadawo da alhaji salisu kano suka dawo tare da iyalisa da umma dan tace bazata zauna ayola ba duk da matarsa bataso hakaba amma bayanda zatayi, sannan yaransu shida badiyya, nuwaira, ikileema, auwal, zainab, ma’aruf.
Bayan sun dawo alhaji sashiru ma yadawo kano yace bazai iya zama akano shi kadaiva shima matarsa daya da tara hudu jabir,nafisa,husna,nabil, gaba dayansu alh el~mansur yabasu gidaje yasaka yaransu a school mai tsada wannan yasa suka boye kiyayyar su garesa sai abayan idonsa, koda yaushe yaransu suna gidan alh. El~mansur suna saka idanu kamar yanda iyayendu suka sakasu, amma dady da’yan biyu basu isa suje gidajensu su sakeba dan hakama dady baya son zuwa saboda shi miskiline bana wasaba agidan summa saiya gadama yake kulasu….
ranar akawayi gari kawun alhaji el~mansur yarasu, mutuwar ta girgiza shi sosai dan kallon mahaifi yake masa, ga shi bai taba haihuwa ba, inna matarsa kuma tace zata koma yola, ba lallashin da baimataba taki, tace bazata iya zamaba inhar ba malam, suyi hakuri zata rinka zuwa akai akai, dubasu haka ya hakura ta tafi tabarsu da kewarta
******* rayuwa taci gaba da gudu tamkar yanda ruwa ke gudana ahanyarsa, dady ya kammala karatusa a kasar amuruka {American} yazama cikakken likeetan mata, tare da jabir aka kaisu amma shiyya ki maida hankali akan karatun sai neman mata kamar bunsuru, ga shaye shaye, acan dady yabarosa shi sainan da wata uku zai dawo,
Badiyya, da nuwaira, da nafisa duk sunyi aure, harma da yara,
Ikileema da husna sune ‘yan mata yanzun suna karatu a kumbotso [SA’ADATU RIMI COLLEGE] bama wani kokarine da suba sai girman kan tsiya da iyayi su adole ‘ya ‘yan masu kudi, yanzuma shawarar da iyayen sukeyi wai zasu kaisu gana suci gaba da karatu.
ABDUL’AZIZ EL~MANSUR ADAM ya zama cikakken namiji kyakkawa ajin farko, dole duk mace mai lafiya ta gansa ta kyasa, sai dai miskiline, amma yanada saukin kai da son mutane, sai dai baya kula mata,dan basa cikin ‘yan kayansa, hasalima baya dariya agaban mace,yace yawan yima mace dariya yana kawo su rainaka, shikuma baya son raini.
‘Yan biyu ma anzama ‘yan mata suna (ss 3 )a school sune ke kokarin zana (s,s,c,e)awannan shekaran
Ayau dady ya sauka kasarsa ta haihuwa kowa yayi murna da dawowarsa, barema kannansa
Bayan yahuta suna zaune a palo shida iyayensa da kannansa suna hira
Dady ya kalli dad, yace dad ‘yanmatan kafa sunyi girma mikake basu kaida mom haka??
Dad yay murmushi yace babana kaima baga yanda ka komaba, kazama handsome,komai naka ya canja. Gaba daya suka saka dariya, kairat tace wallahi kuwa yaya ka kara kyau sosai, turai ta karbeka, dama muma mom tayarda dad ya kaimu muyi karatunmu acan wallahi, yaya dan allah kasa baki.
Dady yace a’a wlh koni ban yarda, akaikuba yanda ake lalata yaran mutane, ana koya musu rashin tarbiyya, ai bazan yarda akaimini kanne canba.
Kausar tace yaya baka yarda damuba ne,yace nayarda daku, saidai kinga ku matane kunada rauni, yaci gaba ku gane abinda nake nufi, kuyi hakuri kuyi karatunku anan gida najeria kunji.
{An expert drier can also last long my dear sister’s}
Sukace hakane yaya dama danmuga su husna zasune shiyyasa,yace to ina ruwan ku dasu,kuyi harkar gabanku kudai mana,to ko sudin ma wazai kaisu??
Kausar tace abban gidan su husna mana.yace to allah ya kiyaye hanya,ku dai kuyi zamanku akasarku kuyi karatunku,duk inda mutum yake indai yasa kansa karatu to zaiyishi kunji.
Mom tace ato gaya musu dai, kila kai suji maganarka, danmu gani sukeyi bamuyi dai daiba.
Dady yace wlh kunyi dai dai mom, su wadannan mi suka sanine, game da duniya da yanda take tafiya. Haka suka cigaba da hirarsu cikin fahimtar juna…….
bayan wata uku da dawowar dady su ikileem suka rikice waishi sukeso itada husna, sunsan halinsa baya son wargi dan haka suka sanar da iyayensu amma ba wadda tasan kudirin ‘yar uwarta,
Alhaji ashiru yasami alhaji salisu dazancan yanason hada auren husna da abdul~aziz, alhaji salisu yace aishima burinsa kenan akan ikileema, alhaji ashiru yace to saidai kayi hakuri ita ikileemar ta auri wani tabarma husna tunda nina fara magana, gaskiya yaya bazai yuwuba saidai ahada masa su suduka, rigima dai hartakai kunnan umma mahaifiyarsu, itama tace sai dai ahada masa su suduka, washe gari suka kira alhaji el~mansur gidan umma,sukai masa bayani kudirinsu, yace to shiba zai hanaba amma anemi dady suji tabakinsa,duk abinda yace shikenan,aiko suka hayayyako masa da bala’i wai dan yaga yana dakudi shiyasa yake neman jawo musu raini wajan yaro,to bawani gaya masan da za ayi, yaje ya shirya sati mai zuwa daurin aure.