AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel

Sadiq yace a’a Ni’ima ce tasa shi,lallai brother ka more to ita wannan ‘yar yarin yar inbanda abin baffah miye nayi mata aure yanzu??
“Sasiq yace wanda aka aura mawa yana buk’atar irintane shiyasa”
Amma in banda abinka ai auren yara yafi dad’i zaka more sosai,

Dady ya tab’e baki hakama mom tace nidai har yau ban gano jindad’in dakuke fad’aba dan ni gani nakeyi duk halin matan d’ayane”
Jafar yace oh namanta ina matanka??

“Dady ya kaimasa duka kaifa d’an iskane jafar ana maganar arzik’i kana sakoma mutane ta tsiya ni wlh ko maganar yarannan banason ayimini………
[8/16, 11:56 AM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ????????_*
[8/16, 11:58 AM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: ????AUREN K’ADDARA????
????KO BIYAYYA????

.

Page 05.

.

Sun zube afalo suna hirarsu,sallamar safwan ta katsesu yafad’a tsakiyarsu yana ihun murnar ganin dady, yace brother saukar yaushe??
“Dady yace d’an iska dakana ina akaje kwasoni” kaidai bari wlh naje gidanane natsaya akan masu aiki su k’arashe fentin katanga acansu jafar suka baroni,

Ya kalli agogo sannan ya kallesu ALLAH canake zan tarar kun shirya? ku kalli agogofa shad’aya saura.
Sadiq yace to sarkin zumud’i amma dai kabari ko sha biyu tayi tunda d’aurin auren sai an sakko masallaci,
Jafar yace bar sarkin sauri anyama Safwan zaka d’agama hafsat k’afa har agama shagalin bikinnan?? Safwan ya hararesa uban mi kamaidani bunsuru ko mi??

Gaba d’aya sukasa dariya,cikin dariya dady yace aikaine Safwan zumud’ika yayi yawa wlh, amma banga laifinkaba, tunda auren soyayya zakayi, amma karkuce nadameku naga angon hafsa,naga na zainab,naga na Ni’ima amma banga na munneerah ba, sadiq yace karka damu zaka gansa mikakeci nabaka na fallow dawn,
Safwan yace bar gay d’innan sadiq k’ila soyake abashi.
“Dady ya rankwashi kan Safwan wlh yaronnan ka rainani kodan kaga yau za’a d’aura maka aurene.
“Safwan ya d’auki filo yana dukan dady dashi suna dariya.
“Sadiq yashigo hannunsa rike da kofin shayi☕ yana fad’in ALLAH yashirya ku, kudai nalura har yau bakusan kun girmaba.
Dady yatashi yana dariya kai nima yunwar nan nakeji wlh,na fito gida ko break banyiba.
Jafar yace kai habadai kaida kake da mata har biyu?

Gaba d’aya sukasa dariya, banda dady dayay musu banza……..

haka sukaita hirarsu da dariya dan sun saba dajuna,tare sukai karatu a America sudukan su,akwai shakuwa mai karfi atsakanin su gasu ‘yan uwan juna,

Karfe 12:16 pm suka gama shirinsu cikin manyan kaya farare sunyi kyau sosai,sadiq ya kalli dady kai mutumina kafa had’u,kaganka kamar ango wallahi,

Dady dake taje sumarsa yace kaidai bari wannan duk aikin dad ne,wai dankar nasaka k’ananun kaya yad’inka mini wad’annan,nima dai abin yabani dariya,zansa ne kawai dan karyace banji maganarsaba.
“Jafar yashigo yana d’aura agogo⌚,kai malamai dan ALLAH kuyi sauri,guri yakure d’aya saura kar mu makara sallah,kunsan abba kuma yace ba African tame”
Cikin han zari kowa ya gama abinda yakeyi suka shirya tsaf,
Masallaci suka nufa, bayan an idar da SALLAH suka nufi wajan d’aurin auren,gaba d’aya akofar gidan abban su sadiq za a d’aura tunda shine babba,

Basuda tarkacen abokai,su hud’unnan sune abokan juna saidai abokan aiki da wad’anda ake gaisuwar mutinci, daku ma dangi sa’anninsu, d’aurin auren yatara manyan mutanan k’asarnan, dan alhaji el~mansur sanannen mutumne hakama abban sadiq,

An fara d’aura auren Safwan Ahmad Abdul~Aziz & Hafsat Muh’d Abdul~Aziz,sai Sadiq Muh’d Abdul’~Aziz & Zainab Suraj Abdul~Aziz,sai Jafar Sulaiman Abdul~AZiz. & Ni’ima Muh’d Abdul~Aziz,kamar daga sama yaji ance an d’aura auren Abdul~Aziz EL~Mansur Adam & Munneera Muh’d Abdul~Aziz, dasauri ya kalli su jafar suka d’aga masa hannu alamar jinjina ????????????????????????.

Shikam yay galala ????kamar soko yana kallonsu, shikuma aka d’aurama aure, bayan gana gidan can sun gagaresa, kuma arasa da wadda za’a had’ashi sai wannan ‘yar shilar yarinyar????????, kai shikam yaga takansa, AUREN K’ADDARA ko BIYAYYA shikam baisan mizai kira aurarrakin nasaba,
Da sauri yajuyo danjin antab’ashi wasu abokan sune suke masa murna,haka ya daure ya amsawa cikin dariyar yak’e.
Su Sadiq suka k’araso suna dariya, run gumeshi sukayi suna fad’in brother muna tayaka murna,shidai dady bin kowa yake da kallo????????…….

bayan mutane sun ragu sai dangi daketa kai kawo, su dady suna zaune akofar gidan,abban sadiq, dady ya kalli abokan nasa wai dan ALLAH dama kunsan da wannan shirin kuka b’oye mini??

“”Sadiq yay murmushi muma bamu saniba sai yanzu’ koba hakaba ‘yan uwa yafad’a yana kallonsu safwan”

Kafin suyi magana wayar dady tafara kuka alamar kira, yafara lalubota a cikin aljihu, ya d’aga batare da yayi maganaba,
Dad yace babana kuna ina?
“Cikin dauriya dady yace muna kofar gidan baffa”
To ka kira ‘yan uwannaka kushigo cikin gidan muna falon baffan naku, kuzo ku gaisa da bak’i.
To kawai yace, sannan ya kalli ‘yan uwan nasa daketa baza babbar riga bakinsu yak’i rufuwa dan farin ciki, yace kunji muje ciki ana kiranmu afalon baffa.
“Jafar yace kai acikin wad’annan taron matan to ta ina zamubi, to mikuma yafaru cewar sadiq??
“Wai zamu gaisa da bak’ine” safwan yace to kumuje danni wlh nagaji da wannan babbar rigar,nak’agara nacireta nahuta.

***************
Haka suka kutsa kai cinkin gidan dake cike da mata,suka rink’a gaisar da mutane ana musu murna da fatan alkairi,
Sun isa palon cike yake da abokansu dad, nan suka shiga gaisuwa cikin girmamawa, wani abokin su abbah yace masha ALLAHU kaga yara kamar ‘yan hud’u gasunan girmansu d’aya kamarsu d’aya, akayi dariya,sannan akaimusu addu’oi nazan lafiya da d’orewar auren nasu, abokan su dad sunyi muau alkairi mai yawa sukaiyi godiya suka fito………

sun fito zasu tafi saiga mom ta kallesu tana dariya, yarana kunga yanda kuka yi kyau kuwa,suma dariyar sukeyi banda dady daya tsurama mom idanu, mom tace a’a babana ya haka ai yau ranar murnace da farin ciki ba ranar fushiba,

Safwan yace ki kyalesa mom dan ya gankine, amma d’azu da akace an d’aura auren bakiga tsallen da yayiba, gaba d’aya suka tun tsure da dariya, dady yakaima safwan duka, safwan ya kauce yana dariya, mom tace to kuyi k’ok’ari kushiga babban falo ku gaida iyayenku kunjiko.
“Sukace to”
“Mom tawuce tana dariya dan tasan d’an nata yau yana cikin wani yanayi”

“Sun shiga kamar yanda mom tace suka gaishe da iyaye da yayye”

Bayan sun fito jafar yace kai nifa wlh amaryata nake son gani, Sadiq yace ai duk tafiyar d’ayace muma sumuke son gani, to aina zamu gansu kodan ma muyi hotuna ce war safwan,
Amma dady yiyai kamar ma baisan abinda sukeyiba, jafar ya tab’ashi kaifa dady banji ka amsaba, harara yasakar masa kaga malam idan zaka kabar tsayani inkuma kaje kabar tunawa dani, nidaga nanma sai kano dan yau zan koma.

“Cikin mamaki suka kallesa????????????,
“Sadiq yace tafiya fa kace??
“Ashe kaji abinda nace kake kuma tan bayata”
Safwan ya dafa kafad’arsa kaga d’an uwa kayi hakuri muje ayi hotunan nan sai mu tattauna matslarka amma dan ALLAH karka bari wani ya fahimci matsalarka har yarinyar, ko ba hakaba ‘yan uwa?

” Su Sadiq sukace gaskiyane”
Dole haka dady yahakura yabi su amma fuskarsa ba walwala,
Jafar ne yakira Ni’ima yatan bayeta suna ina? Tagaya masa,
Kai tsaye cikin gidan suka shiga,amaran duk suna nan tare da k’awayensu,
Suka cikaro da anty lubna da anty nafisa suna yima Munneerah kwalliya, kallo d’aya zakai mata kagane tana cikin damuwa,
Sauran amaren kuwa suna gefe zaune da k’awayensu anata hira da raha irinta amare da k’awayensu,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button