AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel

Mai gulma yace a’a kadai bincika amma tabbas harda Abdul’aziz naji an d’aura ma aure yau.
Ahauka ce abban ikileema ya kashe waya yanufi cikin gida dama aharabar gidan yake tsaye, ya danna kai cikin falon matarsa batare da yayi sallama ba,
Zumbur maman ikileema ta tashi tana fad’in alhaji lafiya kuwa?
Inafa lafiya yafad’a cikin k’araji, wai mu Mansur zai munafinta yaje yola ad’aurama d’ansa aure batare dasanin muba.
Cikin d’imauta tace alhaji wana d’annasa?
Saida ya harareta sannan yace yanada wani d’a bayan Abdul’aziz yak’arashe maganar cikin huci kamar mai shirin dambe.
Tahau tafa hannuwa tana sallallami yanzunan abinda Mansur zaimana kenan kuda kuke ‘yan uwansa jini d’aya uba d’aya amma yakasa shawartarku saboda yana ganin yatara dukiyar datafi taku,
Dukiyar banza tasa abban ikileema yafad’a, wallahi nayi alk’awarin saina raba wannan auren indai ina nunfashi, shikuma alhaji Muh’d saina koya masa hankali munafiki kawai harda gayyatar mu d’aurin aure, ai wlh dana san annamiman cin daya shirya kenan da munje d’aurin auren amma ko yanzu ina dai dai dashi, yafad’a yana fita.
Gidan umma mamarsu yatafi, tun ahanya yakira abban husna yace su had’u agidan umma,
Ya afka falon umma bako sllama yatarar itama tana waya ana gaya mata maganar d’aurin auren, bayan ta k’are wayar takalli abban ikileema hala kaima kajiyo abinda naji, yanzu ake gaya min Mansur yaje yola an d’aura wa d’ansa aure da adangin uwarsa,
Kafin yayi magana abban husna yashigo da sallama, ba wanda ya amsa masa acikinsu sai kallonsa dasukeyi kamar wani bak’onsu,
A’a yaya, umma lafiya dai naganku haka atsaye cirko cirko……
.
[8/16, 12:00 PM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ????????_*
[8/16, 12:02 PM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: ????AUREN K’ADDARA????
????ko BIYAYYA????
To ALLAH yasoku ban makaraba lokacin dana isa gidan, ko masu gidan basu tashiba, dama ba’a saka su husna alayi, dansu tashi yin sallar asuba baya cikin tsarinsu, ko k’arfe tara suka tashi zasuyi sallarsu ne.
Sashin Munneerah nanufa, dan nasa acan zan samo rahoto, mai gamsarwa.
Dady ne zaune kan sallaya da’a lama yau agida yay sallah, yana zaune yana karatun,”ALKUR’ANI MAI GIRMA” bayan yagama yay addu’a ya tashi, gadon yanufa yana murmushi, Munneerah tana k’udindine cikin lallausa bargo, tanata barcinta, yasa hannu yagyara mata gashinta daya rufe mata fuska, ya sumbaci idaninta dake lumshe, gashin idonta gaxar gaxar gashi bak’i, tad’an motsa kad’an.
“cikin muryar nan tasa mai d’ad’i yace my beauty ‘yar rigima..
Cikin kunnanta yace my beauty!!! tashi kiyi sallah, kinga kina k’ara makara, tasa hannunta dasauri ta toshe kunnanta,yacire hannun yana fad’in places, ta bud’e ido ta lumshe, yamik’e yana fad’in inazuwa, bayin yashiga yahad’a ruwa mai zafi yasaka detol aciki,sannana yadawo wajanata.
Yad’agota tashi muje kinji autar baffa, tafara kukan shagwab’a yaya please kabarni barci nakeji.
“To tashi idan kinyi sallar basai ki koma ki kwanta ba, takuma kwanciya.
“yace okey bari nahawo gadon sai ak’ara irin najiya, dan nakula baki gaji ban….
Aikafin ya rufe baki ta mik’e zaune, ya d’auketa gaba d’aya yana dariya, kedai matsora ciyace my beauty, itakam tasa hannu tarufe fuska????……..
dakansa yagasata tana kukan shagwa6a, shikuma yana aikin lallashi, ya taimaka mata tayi wankan tsarki, atawul yanad’ota kamar wata jaririya, yadire ta akan gado, riga yaska mata tai sallah shikuma yanufi kichin.
Break ya had’o mata mai sauk’i, ta idar tuni harta kwanta akan sallayar, tafara barci, yatada ita yabata, kad’an taci tace ta k’oshi, bai takurataba tunda lalla6ata yakeyi, yabata magani tasha suka koma kan gado, yarungume matarsa suka lula duniyar barci.
Sai k’arfe 11:am suka tashi Munneerah ta shiga wanka, shima yatafi d’akinsa domin yin wankan, dukda batajin dad’in jikinta haka ta daure tagyara d’akin fes,ta kwalliya mai sauk’i, tana fesa turare ya shigo jikinsa sanye da wando iya guywa, da k’aramar riga tashan iska ya rungumeta ta baya my beauty kinyi kyau, ALLAH yabani baby mai kama dake, tasa hannu tarufe fuska, yay dariya cikin kunnan ta, ai yanxu my beauty babu xancen kunya ko, ita dai hannunta yana kan fuskarta???? tanad’an murmushi, yakama hannunta zomuje kiyi break ko??
“Yaya break kuma waye ya dafa?
“Ya d’anja hancinta daga gidansu mom aka kawoman, ta zaro ido waje ????, ginsu mom kuma yaya?
????shima yazaro ido yanda tayi eh gidan su mom my beauty, haba yaya maimakon katasheni na girka”
“Yaja hannunta suka nufi falo yana fad’in waneni dasaka my beauty aiki a wannan rana mai tsada, ai yau ranarkice, my Angel.
Dakansa ya bata break d’in, kai jama’a yau naga tattali da tarairaya, iri iri da salon so.
~~~~~~~~~~~®
Hakarayuwa tacigaba da tafiya agidan dady, suna zuba soyayya kamar zasu cinye junanasu, sun iya tattalin junansu, wannan yasa kishiyoyinta auka k’ara tsananta kishi akanta dukda atsakaninsu ma babu zaman lafiya kullum fad’a kamar kaji, gashi kullum iyayensu suna k’itsa musu mugayen halaye, iyayensu mazakuma kullum burinsu tayaya zasu mallaki dukiyar dad, shikuma su kaudashi a doron k’asa……..
yaukam na iso amakare dan natarar da maigin har yafita, dukda da alama ba a 6angaren Munneerah ya kwana ba, tana cikin bayin d’akinta tanata wanke kayan dady, sai dai na lura kamar dauriya takeyi, kawai dankamar batada lafiya, lokaci lokaci takan d’an cije le6enta na k’asa, sai kuma tacigaba da wankin.
Dahaka dai harta gama wankin tadawo palo tazauna, tana kallo, gani nai tamik’e da gudu tanufi bedroom d’inta, niko nabita, tana zuwa, bayi tashige ta shiga kwalaya amai, kamar zata zaxxagar da kayan cikinta, tayi sosai har k’arfinta yak’are, inason zuwa na taimaketa, inatsoron kartace daga ina, saina hak’ura na tsaya inakallonta.
Dayake jarumace haka ta daure tagyara jikinta da inda6ata, tafito ta kwanta kan gado barci ya kwasheta
” sai k’arfe biyar dady yadawo yaje 6angarensa yay wanka, yanufo d’akin Munneerah, danyau ad’akinta yake, yasha mamaki dabaiganta apaloba sai ya nufi bedroom d’inta, a’a my beauty lafiya kuwa barcin da la’asar????
Yak’arasa jikin gadon ya ta6a wuyanta zafi rau, ayya my beauty zazza6i yake damunki shine baki kiraniba, bai tada’itaba yanufi masallaci.
Saida yadawo yatada ita, ta tashi tana fad’in lah yaya yaushe kadawo ban saniba, kuma baka tadaniba??
“Shikam cikin tausayi yake kallonta, yace jekiyi sallar, sai naji abinda yake damunki”
Bayan ta idar da sallah tazo zata zauna kusa dashi yajawota saman cinyarsa, my beauty mike damunki ne ??
“Tad’an yatsina fuska ALLAH yaya nima bansa niba saidai kawai ‘yan kwa nakinnan banajin jikina dai dai wlh, yakuma matseta ajikinsa my beauty kona samu beby ne????
hannu tasa tarufe fuskan ta ????, kai yaya ni bani dakomai,
Yakama hannunta yana dubawa, kai my beauty gsky ban yardaba, akwai ajiyana acikinnan naki, yafad’a yana shafa cikinnata.
“”Ta k’ara tura kanta cikin k’irjinsa tana wata ‘yar darya, wadda yakejinta har cikin tafin k’afarsa, yaja ajiyar zuciya, yana k’ara manneta dajikinsa, har saida tad’anyi k’ara.
Kinga tashi muje d’akaina na dubaki, dan nasan irin maganin dazan baki.
Ta mik’e cikin sanyin jiki, dan itama tayi laushi,suna fitowa saiga husna tafito daga b’angaren ikilima,
Munneerah tafara k’ok’arin kwace hannunta dagana dady, shiko yak’i sakin hannun,
“Husna ta kallesu taja tsaki, da sauri dady yace wakikema tsaki??
“Husna tace wanda ya tsargu mana””
Yafara k’ok’arin kwace hannunsa dagana Munneerah, zaikaima husna duka, Munneerah tarik’eshi sosai yihak’uri yayana, dukan mace babu kyau, kaifa mai hak’urine, minene tsaki dahar zai b’ata ranka, tasumbaci hannunsa, kaga muje kadubani,taja hannunsa suka nufi b’anharan sa.