AUREN KADDARA KO BIYAYYA Complete Hausa Novel

Dagudu husna tanufi 6angarenta tana kuka, wai ita yazatayi da wad’annan tsinannun matanne, tasan tana son dady, tana kuma kishinsa, bakama shegiyar Munneerah d’innana wlh ta tsani yarinyarnan, tayi alk’awarin sai Munneerah tabar gidanana, itada ikileema, dan Abdul’aziz natane ita kad’ai, ????????
Koda suka shiga d’akin Munneerah rarrashin dady tak’arayi, tare dafad’a masa magana mai dad’i, daga nan akazarce soyayya, saida suka soyu a soyayyar????????, sannan ita Munneerah ma abin kunya yabata, shikuma yashige bayi yana mata dariya????.
“Ya fito,”
Yace” tashi kishiga wankan.
Tatashi tana kare fuska, tashige bayi,
Ya girgiza kai yana murmushi, my beauty sarkin kunya, ALLAH yasa ki haifa mini yara masu irin halayenki k’anwata, nagodema dad, da mom, da baffa dasuka za6a minke amatsayin mata, ALLAH yasada su da aljannarsa.
Tafito d’aure da guntun tawul, yabita da kallo, saiyaji wata sha’awar ta kuma bijiro masa.
Itama tad’an kalleshi, ganin ya tsuruma idani yasa tad’au hijjabin sallarta dake d’akinsa tarufe jikinta da sauri, dantasan k’arshen zancen.
Ya lumshe ido, yana d’an murmushi……..
.
Sakwkwatawa mutanen shehu!
Ina sokkotawan gidan nan Suke ne? Ku matso kusa Domin gaisuwar taku yau ta MUSAMMAN ce!
Allah sarki har na tuna wata tafiya da wasu mutane sukayi a mota, suna Cikin tafiya Sai aka sanar dasu Cewar Wannan hanya da Sukebi akwai Yan fashi akan hanyar, da direban motar yaji Haka Sai yacewa kowa na Cikin motar ya kawo kudaden dake hannunsa Domin a boyesu a Cikin spare tyre, ai kuwa Akayi haka, Ana zuwa inda yan fashi Suke, shugaban Yan fashi yace Dasu su kawo kudaden su, kowa a Cikin motar yace Bashi da Kudi, aka caje ko Ina a motar Amman baaga Kudi ba!
Sai shugaban Yan fashin ya kalli wani basakwkwace a Cikin motar yace dashi DAN SHEHU DAN GASKIYA ANKA YIKU! Nan fa Dan shehu ya Fara jin dadin an yabesa, Sai shugaban Yan fashin yace dashi INA KUDINKU SUKE? budar bakin basakwkwace Sai Cewa yayi KUDINMU SUNA GA SPARE TAYA, DRIVER YA BOYESU! ????????????????
Ina gaisheku mutanen shehu, da Fatan Duk Kuna Nan Cikin qoshin lafiya…..
.
[8/30, 12:24 PM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ????????_*
[8/30, 12:28 PM] ???? “???? ” D’????⭕Y????????: ????AUREN K’ADDARA????
????ko BIYAYYA????
.
Page 15 «****»
.SECOND TO THE LAST
Munneerah dai ciwo yak’ara karfi harsaida ta kwanta asibiti 2days, ciki ya bayyana d’an wata biyu.
Karkuga murna wajan dady, za’asamu d’a, mom kullum tana hanyar gidan dan duba Munneerah, dad ma yazo dubata sau uku, shima yayi farin ciki zai samu jika, daga tilon d’ansa namiji, mai kuma biyayya agareshi.
Mutanan yola dai basu saniba, su ikileema kam jin maganar cikin nan yatada hankalin su, suda iyayensu, da kakarsu, sunanan sun bazama bin malamai da bokaye, dan a6ararda cikin, ????
Mom tace yadawo da’ita gidansu, sai cikin yayi kwari, tadawo, dady yad’an sosa kai, mom, idan tataho wazai rink’a yimini abinci??
“Mom tayi dariya, babana indai dan abincine kullum zamu rink’a dafawa da kai anan, kuma baga ma matanka nanba, ai suma zasu rink’a dafa maka””
Dady yakuma sosa kai to mom aikuma…….. sai kuma yaya shiru.
“””Sai kuma mi?? babana k’arasa mana”
“Yatashi yafita yana dariya.
Mom ma dariyar takeyi, ALLAH ya shiryaka babana.
Yola…. matan su sadiq ne suka haihu suduka, dady yace Munneerah ta shirya suje.
Aiko tadaka tsallen murna ta ruk’unk’ume shi, yarik’eta sosai, ke bi ahankali baby na baiyi k’wariba, karki zubarmin.
Kai yaya ina murnanefa, ya sumbaci bakinta ai bakinkine murnar, saima afasa.
Tashagwa6e fuska yi hak’uri yayana na bari.
Ranar juma’a suka tafi yola, harsu mom, da ‘yan biyu , suna a air port, Munneerah taga mai agwaluma,
Tace” yaya dan ALLAH kasiya min,
Yace” mizan siya miki??
Tace” agwalu6a, yay dariya agwaluma sunanata ba agwalu6a ba.
Mom tace, kairat taje tasiyo mata.
Dady yaja hancin ta, babyn nanfa yacika kwad’ayi.
Mom tayi dariya, to ai babana cikinka ya biyo, lokacin da’ina da cikinka, haka narink’a kwad’ayinnan, ai har namafi Munneerah.
Gabad’aya suka sa dariya har kairat data sayo agwaluma,
Badad’ewa ✈ yad’aga zuwa yola.
Sun sauka yola gidan su Munneerah, dagudu Munneerah tashiga cikin gida tana ihun kiran ummanta, ummanta tafito daga bedroom d’inta tana fad’in muryar wa nakeji kamar autana,??
Taje tashige jikin umma, umma tarungumeta sosai tana murnana ganinta.
Su mom suka shigo sunama Munneerah dariya, umma tasaketa tana fad’in, a’a kice hardasu haj. Bilkisu, nan suka zauna ana gaisawa, dandanan aka cika musu gaba da kayan ciye ciye.
Mama kishiyar umma ma tashigo suka gaisa, dady kam tuni ya wuce wajan abokansa, suna can gidan jafar anata kwasar hira,Bayan sun gama suma suka nufi gidan masu jegon.
Gidan su jafarne k’arshe, su Munneerah suka shiga palon yayan nasu dan sugaishe da su, suka gaisar dasu suka fito.
Safwan ya kalli dady, brother naga ‘yar yarinyaka kamar mai cikifa??
“Dady ya hararesa to d’an sa ido wayakai idonka gurin”
Gaba d’aya sukasa dariya.
Jafar yace d’an uwa yaushe ka afka,?hardasu tsaraba, kace kwallonka tashiga raga.
Dady yace daga kai sai mai tsaron gida na buga ai, suka kuma saka dariya suna tafawa…..
~~~~~~~~~~~~~~~
washe gari akayi sunan yaran, yaron ya sadiq, yaci sunana muh’d, sunan baffa kenan, yarinyar ya jafar kuma, khadija, yaron ya safwan, muddansir.
Da yamma akai shagalin suna gabad’aya a gidan baffa masu jegon suka dawo, dankar arabama mutane hankali, dangi duk anhad’u ana barkwanci, anty lubna ta kalli Munneerah, tace auta ‘yar yarinyar Abdul, kokema RAINON NAKI YAKEYI??
Anty zainab, tace wana raino kina ganin ciki anty lubna, Munneerah tasa hannu tarufe fuska ???? saboda kunya, kai anty nibani dakomai fa.
Anty jidda tai dariya ko auta ?
Munneerah tad’aga kai tana rufe da’idanunta.
Ana cikin haka saiga ya safwan da dady sunshigo.
” anty lubna tace yauwa k’anina dama kai nake nema.
“Dady yace to anty aigani”
Ta nuna masa Munneerah ????????????????dama canayi ashe mun samu k’aruwa??
Yay dariya yana sosa k’eya, kai anty kina neman magana dai kawai”, suka kwashe da dariya duka d’akin.
Dady yakamo hannun Munneerah, kinga taso my beauty, dama kenaxo nema.
Dariya sosai ‘yan d’akin suke musu, shiko yaja matarsa suka fice, d’akin ya safiq nada suka tafi, suna shiga ya rungume abarsa, yana wani maida numfashi, da sauri da sauri, my beauty I MISS U””
“I MISS U 2, my yaya”
Yacurota daga k’irjinsa, ya sumbaci goshinta, nifa yakama acanxa mini wannan yayan gsky.
Ya xauna bakin gado ya zaunar da’ita akan cinyarsa, yana shafa cikinta, my lovely children ykk, 2days bamu ganaba ko??
Kai yaya saikace suna jinka, kuma ancemaka yara 2 ne??
“”Ya sumbaci bakinta, ai insha ALLAHU yara 2 ne, a wannan cikin””
Tai dariya to ALLAH yasa”
Yace amin.
Ta yunk’ura zata tashi yaya bari natafi kar suga na dad’e.
Ya rik’eta sosai kar suga kin dad’e ?? Bawajan mijinki kika xoba, ni nanma dakike gani da uxuri naxo.
Taxaro ido ????yaya!!!
“Yaja hancinta, na’am k’anwata!!! Ya akayi ??
Kai yaya wlh nidai kunya nakeji, agidan mutane.
Yay dariya, my beauty yaukuma kunyar mutane xasu hana asamu lada, tasa hannu ta rufe ido ???? a’a wlh yaya bahaka bane.
“To yayane my beauty”
Nidai ina ganin kamar baidace bane kawai.
Yay murmushi to shikenan yanxu kinyarda idan anjima naxo nad’aukeki muje gidan sadiq.