AZLAM 1

37
_”Tada ya akayi kah fito yanzun” “bakida mutumci ko kadan yanzu duk ihun dah kikayi duk abanza ne lafiyar ki kalau” “toh mi kah dauka,ka dauka kaga jini na dala’lah koh” “eh toh koma miye tafi bacci zanyi bye” ya rufe kofar bai jira tah bashi amsa ba,sai ah sannan ta tuno yunwa take ji,dah cikin tah yayi mata kuka,indomie ta dafa taci,su amrah ne sukayi knocking tah bude gidan tana gani su,tah daka tsalle ta fada masu,suka rungume tah su duka “our Amarya y kika” lafiya kalau Ku shugo mana,ya kuke” ruwa tah dauko masu ta zauna suka gaisa da kyau “sallama muka zo muyi ma matar Yaya zamu koma school” “turo baki tayi tun yanzu” “sai dai mun dawo idan Allah ya kaimu ga wannan” suka mika mata karma trolley na kaya ihsan da ilham suka ce “ga sexy wears for our bro,ki dinga yi mai kwalliya fa” “ah haba indai yi mah kaina” sukayi tah fira sai 12 da rabi suka wuce bayan sunyi musan yan numbers,trolley tah Jah zuwa daki dama tah kosa taga kayan bisa gado tah aza tayi locking kofar tah Fara bude kayan, bom shorts,micro mini skirts, pencil trousers da pencil skirts, riguna diff. Once da sleeve shirt,sleeveless, dah Wanda iya cibi gasu nan dai,sai ribbons da dogayen necklaces na English wears,da sexy perfumes kayan sun burge tah koda ma tah Saba sah irin kayan,bom short tasa da vest fara dah free top nata dah bai Kai cibi bah,sannu daya ya sauko ah kafada,tah feshe jikin tah da turare tasa dogon necklace tah isa kitchen rike dah cookery book ah hannuta, potatoes balls tah Fara hadawa tayi peeling potatoes ta yanka cube2 tah dafa sai dah yayi,tah sah ah colender ya tsane sauran ruwa,tah yi chopping red/green pepper,garlic,onions, nama tah ajiye gefe,bayan ya tsane ruwan tun yana da sauran zafi tah sah spatula tana juya shi har ya hade tah ruba kayan miya da Maggi ad salt tah hade gaba daya,balls tayi dashi tayi rolling inshi cikin flour tah kada cikin kwai tah fitar tah sa cikin bread crumbs tayi frying sai dah yayi golden brown,tah aza ruwan zafin dan wake tah tankade flour tah sa kuka kadan aciki,tah sah ruwan kanwa tah kwaba ruwa yayi zafi ta nasa (as directed in cookery book na gentle’s yummy kitchen) tah aza mai ah wuta tah yi slicing onions tah sa sai dah yayi golden brown tah sauke,tah cire danwake tah zuwa cikin ruwa tah Kai kayan bisa dinning table tah wuce tayi sallah_
Aisha gentle
[22/10 6:19 pm] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
38
_Koda tah dawo,yana zaune parlor bisa kujera yayi crossing legs yana cin abinci,yana kallon discovery channel,dining area tah karasa tah debo abinci tah zauna nan tah ci abinci tah tana fitowa parlor phone inta ya Fara ringing kamar bazata dauka ba,sai tah karasa bisa kujera dah yake tah sa hannu gefen dah yake tah dauki waya sai ah sannan ya dago yana kallon ta,ashe haka tah fito,tah San yana kallon tah amma ko ajikin tah koh agida tana sa su tah,dole kawai kesa tah sa dogon Riga in zata fita kar ya Abdul yayi mata duka,call din yayi ending sai tah kira tah juya zuwa daki,kallonta kawai yake baki sake kamar gona auduga bah shi ya daina kallon tah ba sai dah ta shige sannan,cikin yan kwanaki suna dan shiri Chan ba’a rasa ba_
_Ciwon dake adabar shi ya tada shi daga baccin Rana dah yakeyi,ya tashi tsaye dan ya isa bakin mirror ya dauki zuma yasha,na jiri ya dauke shi sai ga bango,bah shi ya dawo hayacin shi ba sai da kanshi ya bugi bango sannan,nan take wurin ya Fara jini,tana zaune parlor ta kare cin lunch nata gashi har kusan 5 bai fito ba,wayar tah da yayi ringing ya dauke mata hankali har tah kare tah manta Sam da zancen shi,sai bayan tah sallame isha’i tah tuna dah tunda ya dawo ya shiga ya huta bai fito ba,yana gama sallame sallah ya tashi zuwa wurin mirror ya dauki bottle na Zuma ya ajiye bisa bedside saboda gudun kar sai ya zo dauka jiri ya kwashe shi,yana isa ya dauka still jiri ya kwashe shi baima San ya yarda kwalban Zuma ba,ita ko tana batun shigowa Kara dataji yasa tah shigowa da gudu kasa tah cin mai zaune ya dafa Kai har tana taka fasha’shen kwalbar bata ma Sani ba, “ashraf lafiya miya sameka baka fito ba kuma kayi shiru” tah karasa maganar tana kuka kamar ranta zai fita,jiki sanyaye tah dauko tissue tana goge Zuma da jini kafar tah da bata San mah ta jinmu ba sai ah sannan datah Fara jin zafi ah feet dinta,duk tah bashi tausai amma ya rasa mi zaice da ita,tah kwashe ta goge wurin tsab,Zuma da ruwan zafi tah kawo mai yasha t@h kamashi ya hau bisa gado,tana rike da hannu shi, dah har zata wuce daki taga batayi dai2 ba,har bacci ya kamata shiko ya tashi ya gah yaci galab@ jawo tah yayi ………._
_bah hurumina bane nayi gaba sai safe idan Allah ya kaimu_
Aisha gentle
[23/10 4:29 pm] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
39
_da asuba koda tah farka tana bisa jikin shi tana bacci,wani mugun kuka ya ziyarto tah dah ta tuna abunda ya faru few hours before, kukanta ya tada shi,bude bakin shi sai yace ” *mi yakawo ki dakina* ” kuma,wani kololon bakin ciki ya tsaya mata,gashi bata dah kaya ah jikin tah,bargon tah Jah gaba daya tah wuce dashi, “ke mayar min da bargo nah mana” ko juyowa batayi ba tah wuce dakin tah,toilet tah shiga tah kuna shower tun tana jingine tana kuka,har tah durkushe wurin tana kuka kamar bah gobe,kukan bakin ciki kawai takeyi dah taga lokaci na wuce wah sai tah yi wanka tah yi alwala tah daura towel tah fito,tana fitowa ashraf ne zaune yana jiran fitowar ta,gah fuska tah duk tah kumbure tayi kuka har tah gaji ko kallon gefen shi batayi ba,hannu tah ya riko ya jayo tah jikin shi,dah karfi tah kuce tah wanka mai Mari ah fuska “did you think am one of those piece of garbage,well am not get d hell out of my room before I loss d respect I have for you” “did you just slapped me” “oh yes i did, kazo kah fada maganar raini wayo after you’ve abused me” “that’s not an abuse your my wife” “just get the hell out of my room” ya fita daga dakin jiki ah sanyaye dan yasan bai kyauta ba ko kadan,dah mah tah mare shi sai taji ko ah jikin tah that was bound to happen_
_haka sukayi tah zaman hide ad seek_
_har yau Ana saura kwana 3 ashraf zai koma_
_dah yamma yayi knocking kofar dakin tah tasowa_
_tayi tah bude dakin tayi tsaye tana jirin mi zai fadi_
_duk yayi baki ya rame,mamaki kawai yakeyi yanda tah yi haske tayi kibi kamar ba ita ba_
_”lafiya dai” “lafiya kegah ki shirya na baki 30mins ki_
_fito muje” rufe kofar kawai tah yi,tah koma bisa gado_
_ta zauna kamar bazata tashi ba,Chan kuma sai tah bude drower tah dauki doguwar Riga na atampha super purple da pink tah sah,tah daura dankwali ture kaga masifa,tah yafa gyale bisa kafada,tah dauki hills da purse tah fito_
_wow ya furta ko kallon shi bata ta bah,tah fita waje,tah jingina gefen mota_ _ya fito ya bude mota suka bi hanyar zuwa gidan su azla_
Aisha gentle
[24/10 11:09 am] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*