AZLAM 1

40
_suna isa tah Bude zata fita,hannu tah ya jawo da karfi ” *just 30min na baki idan kika wuce haka zakiyi paying ah gida*” baki tah turo mishi tah wuce ciki ya shigo suka gaisa yana mata ido tah tashi su tafi,tayi banza dashi yayi masu sallama ya fito,azee ko sai faman hira da Umman tah takeyi Sam tah manta da wani ashraf ah waje yana jiran ta,sai dah umma tace “bah ke mijin ki ke jira ba wai kin nemi waje kin zauna” “haba umma kyala shi mana” “a’a nan fah dai,bazan kyale kici mah dan mutane zarahi bah haka,haba azla Ina kanki yaje dah kike irin haka” nan umma da ammi suka hau yi mata fada,purse da gyale tah dauka ah hannu tah fita tana kuka,tun dah fito yake kallon tah dah mamaki “yarinyar nan bata da hankali ne koh miye da auren tah amma ji yanda tah riko gyale ah hannu kowa na kallon tah” bude mota tayi tah shiga,tah cigaba dah kukan tah “miye haka kin ajiye mutum ah waje kamar wani piece of garbage,sai ah sannan tah tuno dah maganar dah tah gaya mai, “sannan miye na fitowa haka da auren ki kamar what emmata your a grown up woman yanzu,you have to change for d good” “sai kasa almakashi kah yanke igiyar auren kowa mah ya huta da lalura” dah ya gane so take ya maida mata dan yace ya sake ta sai yayi kamar bai ji tah,ya Jah mota sai gidan iyayen shi,har ya bude mota ya fita tana nan zaune taki fitowa har ya shiga ciki ya wuce parlor pops bata shigo ba,ahankali tah bude mota tah fito tana tafiya guda2 dan ba son shiga takeyi ba,cikin sallama tah bude parlor tah zauna taji shiru,sai tah nemi wuri tah zauna ah kasa bisa carpet, dah tah gaji da zama phone inta tah dauka tah Fara chart ko kadan shima bai damu da rashin shigowa tah ba,auntie ce tah dawo tana bude parlor taga mutum zaune,tah karaso kusada ita,azla tah dago suka gaisa cikin fara’a “laaah azla kece kikayi zaune ah nan Ina ashraf din” “nima koda na shigo ban Gan shi ba” “haba keko dai shine baki Shiga ba” “bansan kan gidan ba shiyasa na zauna ah nan” tah ja hannuta suka hau sama tah bude parlor tah suka shiga,harara azla tah buga mai,tah duka tah gaishe su,suna tah murna in law insu tazo gani su,bayan azla ta zauna can kyau “papa kagah ya ashraf ya wuto ya bani saboda ya San bansan kan gidan ba….”_
Aisha gentle
[24/10 8:36 pm] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
41
_nan pops ya dingi yimai fada,tana kwance jikin momma sai gwalo takeyi mai,yana tah mamakin irin makircin azla,basu suka wuce bah sai to 10 koda suka isa gida tah Fara bacci cikin mota,yana parking cikin harba gidan su,ya tah data daga bacci,tah bude mota,tah wuce sai cikin parlor,kujera ta haye tah kwanta yana shigowa,ya Yah ganta kwance bisa kujera,daukar tah yayi cak sai dakin ta……._
_tun dah safe tah fara hada kayanta cikin trolley, dakin tah ya shigo cikin fara’a yana kiran tah, tsaye yayi bakin kofa yana mamakin abunda yake gani “azla Ina zaki tafi” “what do you care” “I care alot your my wife azla,why did you keep on doing this, I love you” ” I don’t believe that, that’s fake you don’t” “kinsan Allah your not going anywhere, naji Zan bah maki gidan,but karki tafi ko Ina, ad take care of your self bye” ya fita ya Kama hanyar dakin shi,komai ya tsaya mata chak sai zufa take,kamar bah AC ah wurin,shi ko his just regretting what he did to her from d very first time,wasu zafa’fan hayawe ya zubo mashi, “ya salam what have I done,if leaving is the best solution, may Allah grant me the success to land back safely” ya fito rike da trolley ah hannu shi yana Jah tana gani fitowar shi hankalin tah ya tashi koh ba komai zatayi missing kwanciyar hankali dah take da, koh ba komai zaman babba ah gida yanada fa’ida matuka kudi ya ajiye mata kusada ita,bai koh iya kallon gefen tah ba “ga kudi nan for everything you’ll need gah car keys nan gaba daya @ your disposal, so pls take care of your self pls am begging you” tana kuka tana Kari “I’ll nshaa Allah ad take care of yourself for me,I love you” “did you just mean what you said” yana smiling, girgiza Kai tayi tana dariya,pecking intah yayi ah lips ya wuce,har bakin mota tah Kai shi,suka Kara sallama tah rufe mai mota, bata koma ba sai bayan dah suka wuce aka rufe get sannan tah koma cikin gida…._
Aisha gentle
[25/10 9:55 am] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
42
_3 months ltr_
_azla ce kwance bisa gado sai juye2 takeyi saboda zazzabi dake adaba ta,waya ta, tah jayo tayi dialing number ashraf,unfortunately his in a bad mood an dagar da defense dinshi sai bayan 6months,bai ko kalli screen din phone in shi bah yayi pecking call kawai “wai waye pls would you just live me alone pls ad stop calling me” yayi hanging call din,kuka mai tsanani ya Fara sauka ah fuska ta, yau data ke neman help yau yaci mata mutunci,ya nuna true color nashi,aneesa tah kira cikin minti 30 sai gata tah shigo,koda tah shigo bacci ya kwashe ta,tah kah kamta gida tah daura girki,tah shiga wanke toilet din dakin tah,motsi da tah ji shiya tada ita koda tah duba aneesa ce koh, “anee kin iso ne ban ko Sani ba,bacci ya dauke ni sannu dah aiki” “yauwa sannu ya jikin” “tau da sauki” “nacin maki kina bacci nace bari in rage aiki kan ki tashi” “nagode kedai” “bah komai amma dan duba min abinci ko yayi” “laaa har kin aza abinci” “eh wlh,da kayana ma nazo,haj.tace sai kinji sauki sannan,kuma ance in fada maki ya small tana labor tun jiya da 12 na dare killa baki Sani ba” “wlh ban Sani bah ko,Bari in duba abinci sai in kira su._
_aneesa ce tah budo kofar gida dah murna “azla azla ya small tah haifi baby boy” dah gudu tah fito “dan Allah dah gaske” “wallahi yanzu ya big tah kirani wai wayar ki switched off” “eh na kashe” “toh kin kira Ya ashraf kin gaya mashi” “um na fada mashi shiya ce in kira ki” “owk toh shikenan” suka kira ya small suka gaisa su kayi mata barka da ya jiki,sannan tah dauki PT test da aneesa tah dameta tayi,tah shiga toilet tayi test din nan take result ya nuna……_
Masu karatu ah nan Zan tah kaita da littafina sai mun hadu a part 2
Don jin shin dagaske cikin ne?
Zata zubar da cikin?
Shin auren su ko zai kasance ko ya?
The post AZLAM 1 appeared first on AysNovels.
[ad_2]