AZLAM 1

_”Are you jealous” “gaskiya am more than jealous azee nifa na bude maki Instagram amma har kin fini dah 200” babbah Yaya su maryam tah shigo “ku yan social network baku mah san na iso bah” da gudu suka yi hugging inta, “ya big sannu da hanya” “yauwa sannuku toh wai wace amarya tamu amal ko azee” “wayyo ya big ni ina na isa aure sai dai ya small,Ina meena ko baki zo da ita ba” “eh sai an tashi biki zata zo da Yaya babanta” “I dama ni gsky ya big baki kyauta ba ni nayi wurin anee” “eh nadai ji mai diya ah sauka lafiya” gidan su anee tah shiga “haj. Ina wuni” “lafiya kalau azee, aneesa kike nema ko” “eh haj.” “Tun dazu na aike tah har yanzu bata dawo ba,indai ta dawo Zan fada mata,sai ta cin maki gidah” “tau haj. Ngd, sai anjima” tana fita ta mike sai wurin bishiya da take zama tana magana ita dai “nifa banjin dadin jiki na kodai wani abu zai same ni, toh ni dai bari inyi sauri in koma gidah ko da yake ina abun tsoro aciki na tuna malamin islamiyya mu yace Mu yawai tah fadin ‘HASBUNALLAHU WA NI’IMAL WAKEEl’ toh ko insha Allah zaka daina jin tsoro” ashraf dah ke zaune bayan bishiyar yana jinta nan ya tuno dah maganar ta gaskiya ne shima ya furta “HASBUNALLAHU WA NI’IMAL WAKEEL” bayan some mins. Yayi tunani bari ya juya yagah ko same yarinyar da yagani tana kuka ah wurin ko itace amma ina har tah bace mah wurin tambayar dah bata da amsa yake mah kanshi “wai kodai aljana ce?,toh amma murya daya kega reta itada yarinyar dah ya gani tana kuka,koh dai mutum daya ne? ” wata zuciyar tace da alama mutum daya ne don murya daya ne ba difference, dayar zuciyar tace bah yanda za’ayi su zamo daya aljhana ce. Ni dai lady gentle nace mutum daya ne bah tan-tamah,murya daya kunnen handsome yaji_
Aisha gentle
[29/09 11:32 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
8
_*this page is dedicated to Khansa’u Isah,Aisha ibrahim imam*_
_Yana tashi daga bushiyar motar shi ya shiga ya kama hanyar sokoto wurin best friend dinshi, bai isa bah sai karfe 6 na yamma kasancewar yasan garin kamar yunwar cikin shi don sunyi zama garin,kamin su koma ainihin garin su wato Zaria Mr Biggs ya wuce, yayi ordering samosa itace fav. Snack dinshi dah kings fruit sai rabin peppered chicken,yana gama wa, ya biya bill ya wuce sai shukura coral hotel ya dauki condor daya mai room,toilet,parlor ad kitchen, masu aikin hotel din suka shigo mashi dah suit case(trolley) inshi 5k ya basu,suna godiya suka ba dakin,toilet ya fada yayi wanka ya fito,yah goge ruwan jikin shi,ya Shafa mai yayi spraying jikin shi all over dah perfume ya kawo shirt yasa amma tah roba mai tatara ah wurin wuya da pencil trouser dah bai kai kasa gaba daya ba,sai covers (kayan duka brand din *nisha’s fashion world*) dinshi yayi kyau sosai dressing nashi kamar dan korea, car key’s dinshi ya dauka yayi gaba,AGG mall ya tafi yah siyo mah babyn su sweets,biscuits, chocolates da candys, ya siya maman baby perfumes Kala 5 dah species kala2 ya biya ya fito ya kashe masu kudin dah sunfi dubu 50.daga chan yayah dauko hanya sai arkilla gidan abokin shi anwar don bai fada mashi yazo ba yana son bashi surprise shida matar shi, don yasan sunyi fushi dashi har ta haihu bai zo bah,knocking yayi ah jikin gate din gidan “waye” abokin nashi ya fada, banza yayi mai yana budewa kallo ya bishi dashi,”anya is this really you am I dreaming” bugun shi yayi ah baya “no your not nine da kafata tah” “wow my man yaushe ah garin” “wow wow look at you,won’t you let me in before those questions”_
Aisha gentle
[29/09 11:32 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
9
_shiga parlor gidan tare,safeeya matar ansar tah fito suka gaisa “a’a yau uncle ashraf ne ah gidan ko batan hanya kayi” “ina bah bata nayi ba,da senses ina na iso nan” “toh koh babyn kah yayi fushi” “haba ina haquri zatayi ba’a fushi da uncle fa” “gsky ba anzo lafiya ya hanya” “lafiya kalau hanya alhamdulillah” ansar ne ya miko mai baby Husna, car keys ya mika mah shi “na miye wannan” “dauko min duk kayan da kah gani a boot” “kai dan air don kana bako na yau zaka aike ni in tafi, but gobe try me and see” “bakomai tafi dai” kamin kace mi har an zagaye shi dah abubuwan motsa baki,ruwa kadai ya sha,sukayi sallah magrib suka ci abinci, suka zauna zaman hira nan ya kwashe yanda sukayi dah papah har barowa shi “oh come on ya zaka baro gida without any notice wlh baka kyauta ba kuma kasan bah wani lafiya ne da shi bah its high time zaka mah kanka fada,nidai na fada mah,yanzu ba fata ba wani abu ya same kah bisa hanya gaka cikin fushin ubangiji ya zakayi,mi zaka ce mashi” oh come on stop that kana min mugun fata why” “ba fata bane just telling the fact, ni dai ina baka shawara kah bi orders in parents inka, ko baka so kayi haquri kah aure ta, daga baya sai ka auri the woman of your choice, amma kar kah bi jire mah zabin iyayen ka” “tau naji ni zan koma” “tun yanzu zaka wuce” “kai duba agogo ka gani to 10 kana so ka maida ni mutumin banza” “toh I dama” sukayi sallama da safeeya ya bah Husna 50k, ya wuce._
Aisha gentle
[29/09 11:59 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
10
_Yana isa hotel ah gajiye,kayan jikin shi ya rage sai bisa gado baccin wahala kawai yake._
_haka azee ta isa gida bata da kwari kamar wada aka bah kashi,haka take jin kanta, sallah tayi taci abinci tah isa parlor Abba itama ayi firar da ita,sun Dade suna fira har kusan 12 na dare kowa na mamakin azee tah zauna waje gudan yau,gashi ana fira bata sa baki ba iyaka tah in akayi na murmushi tayi,amma hankalin ta na kan wayar ta sai liking posts din wata ummei__ _dah tayi tagging inta awani post inta 11:50 tah yi masu saida safe tayi daki addu’a tayi ta kwanta sai bacci,tun da safe tana tashi tah bi kowa ta gaida don bata wasa da gaisuwa,kuka ta aza mah umma ah daki,wai cikin tah na ciwo,breakfast ma kinyi tayi sai faman kuka takeyi,tana shiga toilet don yin wanka akai tah clinci tah fito ah guje rike da pant ah hannu “wayyo umma na bani naji ciwo jini ah pant dina” dariya ta basu su duka umma tace “jama’a gida ku tayani murna diyata tazama proper yammata lallai yanzu kin isa aure” dariya kawai ammi da yaranta keyi ya big tace “wai dama azee girman ne bata fara mensuration ba sai yanzu,no wander jiya tayi hankali yau ta barkace” umma tace mata “rufe min baki ina ruwanki yanzu tah fara sai mi” ammi tayi murmushi “kyale su kedai mairo kisan abu yazo ga ma’iya dan baka Saba bah” “kudai kuka Sani”tah Jah hannuta suka yi ciki ita dai amal nata ido kallon su kawai take,don ta fara missing gida da tausayin crazy sister ita dah za’ayi masu aure tare._
Aisha gentle
[01/10 6:33 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
11