AZLAM 1HAUSA NOVEL

AZLAM 1

_tunda safe ya tashi yayi ordering breakfast,ya shiga wanka koda ya fito har an kawo mai,saida ya gama shiryawa cikin kaftan “abuja style” sannan ya zauna yaci scrambled eggs da plantain sai coffee da ya sha,abokin shi ya kira “hello ansar antashi lafiya” “hello aboki antashi lafiya” “alhamdulillah ya baby da maman ta” “duk suna nan kalau” “yauwa dama in fada maka bazan samu biyowa bah, Zan wuce Zaria gurin kaka yau” “haba kah biyo mana sai mu tafi tare” “Dah gaske kake” “eh wlh yanzu bari in fada mata ta shirya” “owk sai na biyo nshaa Allah”, karfe 10 dai2 yayi parking kofar gidan ansar,suka ga’gaisa suka fito suka hau hanya karfe 1 na rana suka isa garin Zaria cikin bai gudu dah mota,gidan kaka shi ya wuce dasu straight suna shiga kaka ce zaune cikin parlor suka gaida ita tah amsa cikin fara’a tayi masu ya hanya tah karbi Husna,tayi kitchen cikin some min. Aka za gaye bakin da abun motsa baki,mai aiki tah Kai kayan su guest qtrs apartment guda,da yake ansar dan gida ne tare suka tashi da ashraf, suka kammala cin abinci,suka isa part dinsu don su dan huta. Kaka tah aiki mai aikin ta tah Kira mata ashraf ah dakin shi na gidan “salaam kaka gani ance kina nema na” “bah ance bane kiran ka nakeyi mara kunya,mai shegen zuciya kamar kuturu,haba Baban baba miyasa kake haka,tun tafiya ka ba maganar da mahaifin kah keyi in bah taka bah,ah dakin ka yake kwana yake yini,tun wuce waka dah yashiga dakin ka har yau bai fito ba dakyar yake cin abinci,ga ciwon shi na hawan jini dake damun shi haba haka kake so ka saka ma iyayen is duk son da suke maka,saboda zasuyi ma auren gata,sai ka saka masu da tafiya ba wata dalili wayar ka mah nan ka tafi ka bata gsky baka kyauta ba,haba “_

Aisha gentle

[03/10 10:39 am] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

12

_”kiyi haquri kaka bazan sake bah in Allah ya yarda” Allah yasa, kah shirya kaje ka ba iyayen ka haquri kaji na fada ma tun wuri” “tau yanzu zan tafi” ya wuce zuwa dakin shi, karfe 4 na yamma ya isa gidan mahaifin shi,sai gyara akeyi na auren shi,stone din bakin ciki ya taso mai “wato dai bazasu daina mgnr auren nan ba,toh yayi zata sha wahalar da sai ta gaji tace ah raba auren” karasa wa yayi cikin gidan,da mamaki yaga duk an chanza curtains, TV’s, Sofa’s,center carpets dah komai anchanza har foot mat da paint din gidan ga baki daya, an mai dah komai royal blue da combination na baby blue, gidan ya matukar burge shi,auntie keh saukowa daga steps da sauri “baby na,thanks God your back munyi missing dinka sosai” tana maganar tana Shafa cute face nashi,ko a bai ce mata ba,hannu shi taja “don’t just stand here muje wurin pops inka mana” tah jashi badon yaso ba,ya bita suna shiga cikin dakin sai da gaban shi yayi matukar tashi nan danan hayawe suka cika idon shi ya karasa ya duka gaban papa dinshi “dear papa pls kayi haquri ka yafe ni,just look at how you have turn to because of me kayi baki,ka rame its just not fear nasan ban kyauta maka ba all the love and affection daka bani nayi repaying inka with such bad thing, am here to receive any kind of punishment from you har sai kaji bakada wani grudges against me” mari 4 masu mai rai dah lafiya momma tayi mai,sai da face in blacbeauty???? yayi Jah “wai kai in tambaye kah,mara kunya Ina ne Kai,punishment kake so than get the hell out of this house kar kah dawo sai randa papa dinka ya bukaci kah dawo,aure kuma sai anyi,so get out” dariya da tafi kuka ciwo yayi “excellent this is very nice momma daman you have never loved me from the first place am even doubting if your my biological mum,but I’ll tell you one last thing from this moment da kika koreni gidan nan you should stop addressing me as your son,you have lost him,ni uwata itace duniya tunda ita kike so in shiga,papa kam he _will always be here ‘ya nuna heart inshi’ right here in _my heart now ad forever, so do have a good day MRS”_

_ya wuce wa shi,haba momma sai kuka har kasa,yana_ _hita haraba kisan auntie na biye dashi “common son_ _kayi haquri kar ka tafi” juyowa yayi da idon shi dah_ _yayi Jah “kinzo ki fada mun ka intafi da matar gidan,toh ba inda zani da ita,properties ina Zan_ _dauka,but duk abunda ya fito hannu su am don with that” ya shige cikin sabuwar motar shi daya saye New model range rover #30m ya wuce ah guje_

Aisha gentle

[03/10 12:23 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

13

_Alh. You won’t even say a word, toh mi kike so ince maki bayan kin kori dan ki dakika haifa da cikin ki,inda dan Kishiya ne sai muce kina kishi da uwar shi,ne but no,nima haka I have nothing left to say to you,duk Randa kika dawo mun da son,zamuyi magana,so ki tafi kawai_ _auntie dake tsaye sai kuka take kwasa kamar ba gobe komai ya dagule they are just tiring the happy family apart hannu tah taja “ba inda zaki tafi aunty kina nan,ni Zan je in nemo shi bah zaku lalata family in nan ba saboda abunda bai kai ya kawo ba” tah juya ta wuce_

************

_bangaren su azee ko sai faman gwarama ake sha da ita taci abinci wai amma tah kiya wai bata da apatite amma ya big na siyo ice cream ita ta Fara bude ledar,yawun ta kamar zai zubu kasa tah matsu tah Kai ah baki,ammi tayi tsaki “oh Allah ya rabamu da kwadayi” ya Abdul yace “amin kedai ammi”_ _bata tanka su bah don bata fushi da abinci,Ana miko mata nata dah gudu tah karba mai aiki tah sa ta dauko mata tablespoon don wannan karamin spoon din baya yi mata spoon 4 tayi dashi ya kare tah dawo kallon su,kamar bah ah bata ba,ya big na kallace da ita tah dauki extra roba data rage,tah mika mata dah gudu ta tashi “yeeee my lovely ya big thank you” tayi pecking nata “I kam dole kiyi pecking nawa our amarya_ _nan take ta bata fuska,the I bani ce Amarya ba,gah ya small nan,dariya suka aza mata “oops sorry nah manta my azee” turo masu baki tayi ta wuce ya ansar ya jefa mata empty roban ice cream data ajiye bisa jikin shi,duk ta kule juyowa tayi ta murguda mashi baki ta sheka da gudu ya bita tana shiga daki ta sa key don idan ya kamata sai ya dankare ta_

Aisha gentle

[05/10 12:52 am] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

14

_”Daga cikin daki tace wayyo yi haquri ka tafi ya ansar don na nuna ma hot hot indomi,hot hot pepper soup haba kowa yace mi sai dariya ya big tace “ho har yanxu azee bata jin kunya kowa,lallai akwai aiki”_

_auntie keta faman knocking get din gidan ashraf mai gadi ne ya bude kofar had zai fara rashi mutumci sai yaga auntie “ah haj. Kece da kanki ya gida” “lafiya,bani hanya zanje gun dana” “a’a haj. Danki bai zo nan ba,wannan gida ma da zai sah yan haya sai dai wancan gidan daza’a kai Amarya” “Kai Jaye kabani wuri in wuce ashraf yana gidan nan kuma wlh sai na Shiga” “haj,. Saboda Allah kiyi haquri ki tafi wlh dai yana gidan nan amma yace kar ah bari kowa ya shiga dan bakin aikina kega,kiyi haquri kiyi min rai kudin nan dasu muke ci muke sha da sutura” bankade shi tayi ta wuce ya biyo bayana ta yana rokon ta tayi haquri ta fita,ashraf dake tsaye bisa balcony na upstairs yace “kyale ta kawai” ya juya ya shiga daki ya sauko parlor_ _”how can I help” “by going back to your home” “point of correction aunt that’s not my home,ni da aka Kora sai in wani cin mutumci zaki Kara yi min” “ba shi ya kawo ni ba” nan tah Fara jayo aya da hadisi tana fasara mai,batayi shiru ba sai dah taga tayi convincing dinshi sannan tace muje gida “on one condition,ni saboda pops Zan koma” “eh naji what ever muje dai suka fito tah cila ma mai gadi banduru din 1k sababi har 100 thousand sai yaga baki yake yana godiya cikin mota take bashi labarin yanda sukayi bayan ya wuce,bai koh damu ba tace “na ganka with no sign of pity” “why would I pity her,Allah ya sauka kawai” suka isa gidan amma bai Shiga ba waje ya tsaya,tayi2 dashi ya shigo ya kiya daga karshe ma ce mata yayi,ruwan zafi kike so mai gida ta kwara min,gani dai waje yanda kowani normal bako keyi,har ayi mai iso_

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button