AZLAM 1HAUSA NOVEL

AZLAM 1

Aisha gentle

[05/10 10:42 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

15

_”Azee azee wai baki dah kunya ne yau kuma wajen tankin ruwa dake kusada gate Chan aka nuna maki kije kiyi wanka,toh idan wani ya shigo fa” “hoooo haba umma Ina da under skirt fah kuma black” “ungo wannan dah wannan tsinane under gwara kinyi haka nan” “in cire ko umma” tana shirin cire under din “ohhh ni Ayshatu ke uwarki ni nace,ke baki san bakar magana ba eh” “toh ni umma kince gwara in cire shine Zan cire” Kara mota suka ji ta tsaya ah gaban gate din gidan,umma ta kalle tah taga bata da niyar wucewa ciki,sauri2 gudu2 tah karaso bayan kanta ta buga “wuce ciki muje” “awwwn umma bayan Kai kika buge ni fa,kuma ga kumfa ah jiki na,ki Bari in karasa mana” “wuce muje bacin rai nah kike son gani koh Yaya” tah tasa tah gaba tana bayan ta,sai turo baki takeyi tana kunkuni “mi kike fada” “cewa nayi amma umma akwai ki dah kirki” umma bata San Saba dariya ya kuce mata ba,”koh yaushe zaki girma ne” haka suka shiga part dinsu,umma tace ta wuce toilet tayi wanka,cikin shagwaba take magana “ni gaskiya ke zaki yimin wanka umma” “????yau kuma Chan kika koma rufan asiri,kije kiyi wanka” mai aikin gidan ce tah shigo da sallama Umman azee,abba yace kixo parlor kunyi baki,”toh gani zuwa yanzu,Bari insa diya ta tayi wanka”ke mai aiki dah kika tashi sai kike je parlor, tayi sallama ta gaida kowa,abba,Umman azee tace gata zuwa,idan tah tasa azee yin wanka” toh kawai abba yace toh zaki iya tafi, ashraf dake zaune kasa kusada kafa pops inshi dake zaune bisa kujera,zancen ya bashi dariya sosai gah abun dariya amma ba halin yinta kana gaban elders_

Aisha gentle

[06/10 11:36 am] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

16

_Dah kyar ta shiga wanka,umma ta wuce parlor koda ta isa ammi nachan zaune tah shiga suka gaisa ta zauna kusada ammi,ashraf ne ya tashi ya fita waje ya basu space suyi magana because he is not interested at all Abba ne ya Fara magana kamar haka “Ku iyayen azla kunsan dah an aje magana akan,zata tafi Kaduna tare da yayar ta,har sai ta kare karatu sannan tah koma gidan mijin ta,toh yanzu mun chanza magana tunda Hutu akeyi,zata tafi Kaduna tayi hutun 1month kuma ta koma school Chan idan ta kare daga Chan za’a wuce da ita gidanta dake nan garin”_ _umma tace “toh alh. Allah ya tabatah da alherin dake ciki” duk suna amsa da amin,ammi tace “shawara Ku tayi dadi Allah ya shiga gaba” amin,suka tashi suka basu wuri don karasa maganar su._

_biki ya matso saura sati daya kowani gefe sai faman shiri akeyi banda azee da bats San da zancen auren harda ita,bare ashraf uwa uba yana sane amma bah abunda ya dameshi harakon kin shi kawai yake,sai kah dauka ansar ne ango shi ke wayyon komai hata IV da pops yana ashraf ya rabama friends nashi da colleagues dinshi ya karba ya ajiye su ah bedside drower na dakin shi,ansar n ya gaji da gani su,ya dauki iv din ya bama koya na contact din ashraf da wadan dah ke gari dah Wanda bai nan,har sai da ya Kara amsar wasu hannu pops dan ashraf mutumin mutane ne,Kati daya ya bah mashi da gaya saboda duk ya tashi bacci ya ganshi_ _ita ko azee sai mita takeyi ita don mi ake bata irin Mayan ya amal ace wai tah sa Rana daya da ita,ita fa bata so tunda ba itace Amarya ba,sai wani bata kaya mai nauyi ake da mugun bakin naman kaza da ya big kebani,ni gaskiya banso,bazan Kara ci ba_

Aisha gentle

[06/10 6:15 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

17

_ammi ke magana a fusace “kada ki soh din toh idan baki ci ba sai mi,kaya kuma dole sai kinsa Mara wayo kawai” “ikon Allah wai wani irin sa ido ne wannan yarinya na maganar ta ace don mi,ah buge ka ahana ka kuka toh Sam bazai yiwu ba” “Allah ya Baku sa’a kina nan ki biye ma wannan Mara hankalin” “toh tsaya kiji kar ki Kara kira min ya da Mara hankali marasa hankali gasu Chan kin tara ah dakin ki kyatt” “a’a wlh gah dai mara hankali nan,ni diyana na dah hankali donko kin gani dah guda batayi aure ba kuma dah daya bah jibi xa’a sata lalle ba” “wai alhamdulillah nima dai damu za’ayi wannan abun da sai bakin ciki ya kashe ni” “umma tah ni ki kyale tah mu tafi side dinmu ki bani abinci am hungry” “toh toh mu tafi diyata” dariya suka ba ammi sosai,umma tace “kiji dashi dai” ta wuce_

_yau ta Kama Wednesday ranar dah za’a sah amare lalle ansa amal lalle sai faman kuka takeyi,azee na mata dariya tah daukar ta a wayar ta,tana cikin daukar ya small itama aka shafa mata nata da wayo,tana jin sanyin saukar abu ga jikin ta tah sa hannu,mizata gani lalle haba nan take tafara “haba Inna duk wannan makeup danayi kin bata mun shi da lalle ya small yanzu wani wanka ya cin min” “toh I kema an Saki kenan” “a’a wallo ni kam ban isa aure ba gwgg” suka sa mata dariya,itama sai daukar tah ya big da anee abokiyar tah sukeyi,duk sun kulle tah skirt dinta ta jah sama “wannan kayan nauyin wahala,mtsw” tah wuce fuuuu_

Aisha gentle

[07/10 8:44 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa✍????

18

_Yau Thursday yau ne ake mother’s & sister’s celebration na su amal wuri ya dauki mutane both dangin amaryan da angwaye amal tasha kyau,ita ma azee bah baya ba kayansu yaso yayi dai amma na amal yafi kyale Riga da skirt da headtie nata sai dogon veil shoe and purse komai Nata pink ad purple ita ko azee da aka az kusada kujera Amarya as best friend din amal dogon fitted gown take saye dashi gata yar duma2 tayi kyau abunta komai nata pink ad green ansar abokin ashraf shi da matar shi da auntie sai daukan azee hoto suke,bata ma San sunayi ba selfie kawai take kwasa da sisters inta da frnds tah matsu ah kare tayi posting ah Instagram,tana cikin selfie aka kira sunan tah don bah da brief history da abunda ya sauwaka tana Fara saukowa aka Fara daukan tah pics da video taping,mic ta amsa “hello ladies and gentlemen welcome for being here and thanks for coming as you all know here my name is azla abdullah this beautiful glamorous sister of mine is absolutely the bride for the year,amal is born in this blessed, independent country of ours Nigeria, her birth place is in zaria,grew,study and yet gonna get married in zaria,I would say she’s may bestfrnd before I pray for myself I’ll pray for her first, so pls dear brother in-law protect and take care of her,be her brother, sister,parents and most importantly be a good husband to my ya small,idan ta kawo mun kara kah hmmm I can’t even imagine,umar ad amal Allah ya Baku zaman lfy. Thank you all” tah karasa maganar tana killer smile into,bah karamin burge mutane tayi ba,tayi rawa kamar ba gobe,kowace waka sai tayi rawar ta,har ta Kai tana video taping kanta tana rawa,washagari ba ita ta tashi ba sai karfe 12 don gajiyar mother’s & sister’s celebration ga cocktail party dasu ka tafi duk ta gaji_

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button