AZLAM 1

Aisha gentle
[08/10 11:00 am] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
19
_Ga zazzabi na damunta kukan da sukayi dah ita da ya big da small bata mah iya tashi dah kyar tah samu wata data shigo dakin ta kama ta, tashiga toilet wanka tayi,tah fito tana jan kafa tana dafa bango sbd jiri dake damun ta,haka tayi har tah shirya tsab cikin lace mai sequence anyi mai simple dinki kuma flow gown simple makeup tayi, tah tashi tana tafiya ahankali tana isa bakin kofa ya ansar ta gani suka gaisa tah rike mashi hannu suka bi hanya zuwa waje, “sis dama magana nake sonyi dake if its possible” “mi zai hana yayana” so nike idan kin tafi Kaduna wurin ya big kiyi behaving kanki act maturedly dan kinsan ya matured bah abota da maza just bhv your self kinji duk abunda tace kiyi toh shi zaki yi Wanda tace no it should be no period,do you promise me that” “you no I ain’t gonna tell ya no,I promise you that,but words naka na sounding kamar fadan dah akeyi ma ya small” smiling kawai yayi mata._
_Ansar ne yake ta faman zolaya shi yayi banza “man kalli pic din nan” “wannan kuma wace” yan ya mutsa fuska yana Kari “I need the compliment” “to gaskiya tana dah kyau sosai,its like av seen this face before but can’t recall” “wow she’s your wife” “damn stop playing mana” “to shikenan baka yarda ba” ya bashi wuri,karfe 12 na rana aka daura auren couples in,wani nauyi yaji kanshi yayi mashi dah bai san na miye ba addu’o kawai yake sannan yaji abun ya rage mashi haka yaje reception da aka hada don mazan da sukazo daurin aure,kamar Mara lafiya zaune kawai yake yana binsu da ido amma zuciya shi na wani wurin,abunda bai taba tunani ba call din momma inshi ya shigo hanging up kawai yayi ya cigaba da harkokin shi_
Aisha gentle
[09/10 8:08 am] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
20
_Yana tah tunani Ina ya San face din amma ya kasa tunawa shi dai all he knows shine his in love with that girl dah ya gani bakin bishiya tana kuka,koh tana nan ko yah oho haka yata yan tunani2 shi,not knowing she’s the one ba._
_cikin yan mintuna suka shirya sai wurin walima anyi wa’azi dah zai amfani Amarya da sauran mutane dake wurin,washagari da safe aka shirya zuwa Kai amal gidan tah dake Kaduna itama,ita ko azee shirin komawa Kaduna take gidan ya big sai murna take dan masifa ammi ta ishe ta kamar ita kadai ce kullum fada,umma na hawaye tana Kari “azee yanzu kina nufin dadi kike ji zaki tafi ki barni,haba azee yanzu haka zaki min” tana kuka itama “umma bah haka bane nima zanyi missing naki sosai pls kiyi haquri” haka suka tah surutun su dah bai karewa sai dariya ake masu ana fadin wannan shakuwa haka toh Allah ya kara dankon so haka mutane sukayi ta yaba zaman is umma da ammi gwani shawa sai dai ace Allah ya kara hada Kai._
_Sam bai damu dah kiran da momma keyi mai ba,dan shi kallon maraya,Mara uwa yake ma kanshi tun ranar da tah Kore shi daga gidan text inta ne ya shigo na ban haquri da fadin how much she loves him kuma ya daina punishing Nata,tana so nuna mai affection na uwa amma bai bata chance,bazata bashi haquri ba amma yayi tunani and he should reply her *THANKS HAJ.* shine abunda yayi mata reply dashi duk da bai so yin hakan ba,amma taji little pain cikin irin pain inda ya ji na rashin mother’s affection, shi bai yi holding any grudge against her ba but ta danji itama, yan kai Amarya an kaita an watse kowa yayi gaba,su azee da ya big suka Kara gyara mah amal shegen hadaden gidan ta sannan suka wuce gida da yake gari daya ne,haka suka wuce suna kewar juna. Hmmmm amal zaki shiga new life,within 2days zaki manta my azee dah sauran fam.
_
Aisha gentle
[10/10 7:46 am] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
21
_karfe shida na safe ansar da angon ke zaune gaban mota ansar naja,ashraf na gefe sai auntie da safeeya matar ansar da Bby Husna sune bayan mota,su papa na dayar jeep dake binsu ansar aguje kamar yanda suke tafiya,driver da papa suke gaba sai kaka da momma dake baya suna dan side talks dinsu hanya kawai suke kwasa zasu abuja dan Kai ashraf airport zuwa *kuala Lumpur Malaysia* dan yin masters nashi._
_haka lives din kowa ke going on without any thoughts, Amarya ana chan anah cin amarci,azee ta maida hankalin ta akan makaranta anyi mata double promotion zuwa ss3 sai dadi takeji zata dai na sa uniform na sec. Ya big tana jin dadin zama da azee sosai dan tah chanza sosai,tayi sanyi kamar ba ita ba,tana tayata aiki amma banda abinci,azee sai karatun cookery book din da ya small ta bata takeyi,gah ya big da tsofon ciki,kuma mijin ta yayi tafiya,ashraf karatu ba Kama hannu yaro sai Chan ba’a rasa ba yakan tuno dah wai yana da mata,bakarmin daga mai hankali yake ba amma da addu’a komai mai sauki ne,tunda ya Fara karatu bai mah yi tunani zuwa gida ba_
_karfe 9 na dare na labour ya Kama ya big ko tashi bata iya yi bare ta isa dakin azee su tafi asibiti,haka tayi ta haquri tana danewa amma Ina,azee tah fito daga dakinta zuwa kitchen debo ruwa taji nishin ya big sama2,dah karfi tah bude dakin duk tabi tah rude “ya big ya zanyi,inje in tada mai gadi n” tah girgiza mata Kai,tambayar duniya tayi ma ya big amma sai tah girgiza Kai,duk ta Kara rudewa tah rasa abunyi,gashi bata iya driving din dare ba “wayyyo Allah na shiga uku ban lalace ba,ya big ya zamuyi ne Dan Allah kiyi magana,nakuda Kara matsowa kusa take ga karfin ya big na Neman karewa,idea ya fado mata, tah debo warm water ah katon bowl,tayi sucking white towel tana matsawa tana Danna mata ga Kai da ciki,ta bata ruwan na’a-na’a da zuma tasha har abun ya Dan rage mata”_
Aisha gentle
[10/10 8:01 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
22
_karfe 5 na dare tah fita daga dakin ya big da kwana yayi gaba da ita,kitchen tah wuce tasa ruwan zafin wanka sannan tah wuce tayi alwala tayi sallah,koda tah idar da sallah ruwa sun tafasa tah dibi ruwan zafin da zata yima meena wanka dashi,koda 5:45 tayi tah shirya mata tsaba tah hada mata tea sannan ta wuce kitchen tah dafa mata couscous da crumbled eggs tah sah mata a lunch boxs,tah kada mata drink,swt,chocolate,sannan ta fito ta ajiye bisa dining kamin school bus tazo, meena yar 3 years na zaune tah kasa haquri ‘aunty mamy ina mumy na’ “ayya sorry my dear meena Bari in dauko abincin mumyn ki sai muje ki gaida ta” “tau aunty mamy ngd” “yauwa my baby” kitchen tah koma ta dauko abincin da ruwan zafin ah tire suka wuce dakin zaune take tah jingina bisa gado daga ka ganta ka San ba lafiya da gudu meena tah isa gurin mumyn ta “mumyn miya sameki” “bakomai meena baby da kika ce in siyo maki shine Zan siyo maki irin babyn uncle ansar da auntie safeeya, “yeeee mumy Allah zaki siyo min baby nima to amma mai kyau nakeso kinji” “naji babyn mumy” azee tace ”toh baby kice ma mumyn ki Allah ya sauke tah lafiya kinji” tau Anty mamy,mumy Allah ya sauke ki lafiya”tayi pecking mumyn ta ”tau aunty azee muje ga bus nan yazo” to muje ya big kici abinci kamin inzo muje asibiti,meena na wucewa tah koma daki tayi wanka tah sa doguwar Riga da katon hijab mai hannu tah dauki handbag da car key tah wuce dakin ya big koda ta shiga taci abinci sosai tah sha ruwan zafin Kama tah tayi tah tashi tah chanza kaya tah rike ta har parlor tah zauna bisa kujera,dakin ta koma ta dauko kayan abinci tah Kai kitchen tah kashe kowani switch na gidan tah dauki flask, cup,spoon da kayan tea cikin basket tah kai cikin mota sannan ta dauko jikar kayan da za’a bukata na haihuwa both mummy da baby din tah kai mota sannan ta dawo tah kamata har wurin mota tah shiga ta kule kofar gidan da key ta gaya ma mai gadi in case wani yazo “azee your life has changed so much from not being serious to been serious kina burge ni sosai yanda kike tafiyar da life inki yanzu,I bet yanzu kinada full hankali dah zamuyi mgn” “smiling kawai tayi “Allah ya sauke ki lafiya dai kamin komai” “amin kiyi haquri yau saboda ni baki tafi school ba” “ya big will you just shut up and save your energy for d labour” “yee yeeh whatever. Miss serious”_