AZLAM 1

Aisha gentle
[11/10 1:07 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
23
_suna isa asibiti Dr tah kalle su da mamaki Dan edd dinta bai kai ba “azee lafiya dai ko” “Ina fah lafiya Dr I dabamu zo bah labour takeyi” dariya sosai azee ta bah Dr “what’s funny kuma Dan kin ganta lafiya” tah juya “tashi muje ya big I bah nan kai dai ne hospital ba harkar raini wayo dah gani iyaka,mu tafi idan abban meena ya dawo sai na gaya mashi wlh” “haba azee kiyi haquri mana amma bata isa haihu ba” ko kallon ta batayi ba tah Jah yayata sukaje wani single room tah ajiye kayan su cikin kankani lokaci nakuda tah dawo mata,azee duk tah rude zataje tah kira Dr,ya big tah tsaida ta “kar ki tafi kyale tah” haba ya big kiyi haquri ni Ina Zan iya karbar haihuwa” zaki iya ki dauko wayata akwai vedio ki bih wannan procedure nasan zaki iya” lock azee tah sah tah dawo,abun yayi tsanani Dr dake passing by sunji irin kukan dah ke fitowa daga dakin,akayi tah buga dakin amma Sam taki budewa tana kuka tana kwantar mah yayata dah hankali har kan baby ya fara fitowa,ahankali take binta har baby boy ya fito wani ajiyar zuciya sukayi lokaci guda kamar azee ita ke labour din,cibi ta yanke sannan tah goge yaron tah,gayara yaya ta,akaci sa’a bata dawani dinki da za’ayi mata sannan tah bude lock tana hafara Dr dah tayi tsaye kamar zata mutu don tah kaici da tsoro abban meena in yaji abun dah ya faru,azee na bude kofa tah je tah dauko baby tah mika bata “Zan fita ki gyara su duka kamin in dawo if not I’ll call him” “angama haj.” Tah kira nurse Dan suyi aikin su wajen hospital ta tafi tah kira abban meena da ya small tah gaya masu ita ko ta kira gida ta gaya masu kamin kace mi yan uwa da abokan arziki dake cikin kd sun taru asibiti sai ga ya small tah iso dah basket din abinci tare da meena tah biya tah dauko ta school nan ake fada mata aikin da azee tayi,tayi tah yi mata Sheri,akayi akayi taci abinci tah kici sbd jini data gani sai ciwon kai da take fama dashi ko banza bata iya cin abinci asibiti_
Aisha gentle
[11/10 8:49 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
24
_Koda karfe shida na yamma yayi har mutane sun watse sannan akayi discharging dinsu tare da Jan kunne kar su sake aikata irin haka da basu hakura suka koma gida, azee da amal suka share gida sukayi mopping amal ta Dora abinci, Abba ya kira yanata faman fada “ashe dama mairo kema bakida hankali kin biye ma azee,ton da wani Abu ya sameki fa,kar in sakeji kar in sake gani wanna ai rashin hankali da tunani ne kuna Abu kamar yan shekara biyar,yo ko yan shekara biyar masu hankali bazasuyi haka ba” “Abba kayi haquri baza’a sake ba” “lallai kam da yafi ga Umman Ku” “hello Mario” “na’am umma Ina yini” “lafiya ya jikin ya yaro” “alhamdulillah umma,yasu ansar da Abdul” lafiya kalau,bah wannan ba Ina heroine ita,diyata tayi kokari fa” “hhhh umma first day da azee tayi abun kwarai gashi bata iya cin abinci” “Allah Sarki ga ammin ki bari in kira diyata inji”_
_Haka akayi suna yaro yaci sunan Abba wato ABDULLAH bah karamin ji dashi takeyi ba,tundah aka haife shi wajen tah yake kwana ko bacci take daga ya Fara kuka zata tashi,kah ganta tsakiyar dare goye da baby tana yawo cikin gidah,har mamakin tah sukeyi kamar bah ita ba_
_ah kwana a tashi bah wuya agurin Allah, yau azee zasu Fara *waec* dah kyar tah mika ameer tah wuce school dan tayi running late,karfe 8 tah isa school Ana taron masu late coming amma banda ita tunda asst. Head girl, karfe 10 suka shiga paper duk ta watse ta kamar ba gobe 2h paper ce amma 45min tayi ta tashi still supervisor din yace ta koma tayi going through work inta haka tah koma ta Kara wasu 2 ta dawo,shiko burge shi take kamar ka akare paper dan ya cigaba da ganita koda ya dawo duniya tunani ta gaji da jiran shi atsaye tayi marking attendance out tayi submitting ta fits koda ya Ankara bai ganta ba tayi gaba,dole ya Shafa mah kanshi lafiya_
Aisha gentle
[12/10 12:57 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
25
_Haka sukayi tah zana jarabawa su,har suka kammala weac,suna hutun 1wek before su fara neco exams dinsu,dafafa gyada take tah faman rusa tana waya da abokiya tah,ta school tana fada mata yayanta yace yana sonta nan take fara’a dake gah fuska ta na neme tah na rasa ending call din tayi bata rade sunyi sallama ba ya big na kallace da ita “ya dai naga fuskar ta chanza” “umm wai yayan Maryam classmate ita dah yayanta ya kawo tah nan jiya” ” eh nagane tah” “toh ita wai Dan yayanta bai da hankali wai ni yakeso mtsww” “hhhhh an wuce gurin I,sai dai wata azee din ba wannan ba” “wai miyasa kika yawan fadan haka sau 3 kenan,kina fadin haka ko ya ansar haka yake fadi” “hmm Zan fada maki yau,zuwa anjima” nan take zuciya tah ya Fara dukan uku2 dah kyar ta furta “Allah ya kaimu” “amin” tah Saba ameer gah kafada sukaje siyan kati,koda suka dawo meena ta dawo daga islamiyya, azee sai faman kira meena takeyi amma tayi banza,ya big tace “hita batun mutuniyar banza,she’s damn jealous wai kin daina kulata sai ameer in maida shi inda nah siyo shi” “laaa haka tace koh” abban meena yace “haka fah tace kanwa wai zata ma koma gidan amal ita ke sonta,nace mata itama daga ta siyo baby bah ruwanta da ita” “to lallai kam abbah gaya mata yayi maki kyau ni koh zan Rama” dah gudu ta sheko tah fada jikin azee tana turo baki “ni sauka min kyale ni ba ruwana da ke mun bata daga yau ki daina yi min magana” “kyale su Anty mamy basah son gani mu tare” “bah wani nan, ni daga ni,sai wari ma kike yi” “dady kaga Anty mamy ko wai nike wari kuma fah turaren ta ne nasa dazun kamin tah dawo” “ohhh wato perfume din auty mamyn ki kika Shafa toh ke kinji” “ina jinta abbah I munyi fada ko kofar daki na tazo kofar zai buge mata goshi me,saboda bamu shiri yanzu”. Kuka tah fara tana murje2 sukayi banza dah ita tah gaji tana son yin shiru amma Ina cikin kuka take magana “aunty mamy baza kice in daina kuka ba ko” “toh yi haquri ki daina”_
_dah dare bayan sungama dinner abbah yafara magana kamar haka “azee kin San your part of my family your my sister duk wani responsibility naki yana bisa kaina”tunda ya fara magana take gani jiri,ya cigaba da magana shi “saboda haka yau Abba ya bani damar inyi maki bayyani kina da aure,kina da igiya aure bisa kanki,mijin ki nah nan yana Malaysia yaje yin masters inshi sunan shi Muhammad ashraf” wani dim idonta da ears inta sukayi mata “how comes Abba bah Wanda ya taba fada mun kuma kowa ya sani banda ni,your just making fun of me wato,ni kam banda auren kowa ah kaina” “dakata kina da shi,lokaci guda aka daura auren ki dana amal” “wato shiyasa kuka bani kaya iri daya da ita komai kuce nice best friend inta” tah tashi ta wuce dakin ta,sukayi ta kiran tah amma ah banza bata tanka su ba,tah wuce daki tah sa lock,sukayi knocking da bata hakuri amma batada time insu kuka yaci karfin ta._
Aisha gentle
[13/10 9:09 am] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
_26_
_Tayi abu 4hrs,tana kuka non stop, nan take taji tsana wannan bawan Allah dah bata ma taba ganshi ba,tana yan tunani2 tah har bacci ya saceta,sallah asuba tah tashi tayi ta koma bacci._
_ashraf karatu yake saboda exams din dah zaiyi ya dawo gida hutun 2 weeks,yayi kiba ya Kara haske da kwarjini,kamar bah shi ba,ga job offers da’aka bashi amma bai karba bah,sai ya dawo gida sunyi shawara da pops sannan,waya kawai ya ke kwasa da auntie sai smiling yake amma nan take face nashi ya chanza, “haba auntie ni banson kina min maganar yarinyar nan wlh daga ki Fara sai nayi losing happiness da appetite nawa,ah daina maganar kawai” “Ina laifi ashraf daga na gaya ma next month zata gama exams,za’a kawo tah shike nan,abun man zaiyi dai2 da dawowa kah,iyakar shagali” tah karasa maganar tana dariyar keta “hmm you guys must be joking but anyway zata bah gidan with her own foot” “a’a fah na san halinka malam kar kah soma toh” haka sukayi tah waya sukayi sallama suka kashe_
_Sam taki fitowa taci abinci intah yi kuka tah gaji tayi bacci,iyakar ta tasha ruwa ta cigaba da kuka kamar wata tsohuwa man’ya,sai dah umma tah kira tah lallashi abunta sannan tah fito tana ture turen baki,yau Friday suka shirya zuwa gidan amal suyi mata weekend ya big da ameer kawai zasu dawo gida da yamma, amma azee da meena Chan zasu kwana sai Sunday evening su dawo,azee tayi simple makeup tasa gown da karamin veil bisa kanta,ya big na kyala ido ta ganta,tah fara masifa tana matar wani zata fito haka,haba azee sai kace bakiyi islamiyya ba gsky kiyi ma kanki fada,”cikin mota ne fah,bah titi zanbi haka ba,Allah ya nuna min auren ya kare kowa ya huta” tah wuce daki tana turo baki,bude baki da ware ido ya big tayi tana mamakin hali irin nah azee “bah amin ba wlh,I gara ki zauna gidan aure koh zakiyi hankali,mara mutunci kawai_
Aisha gentle
[14/10 8:02 am] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*