AZLAM 1HAUSA NOVEL

AZLAM 1

27

_takaici duk yabi ya kamata,dogon hijab ta dauko har kasa tasa tana turo baki “injin harda socks sai na sa da nikab” “kedai kika Sani” haka suka tafi gidan amal da dan tsofon cikin tah sai dariya take ma azee “keko daga Ina wannan katon hijab,yayi maki kyau fa” “banson walaqanci ya small,na fasa weekend din” “ah haba aunty mamy sorry na Bari” “nifa yunwa nake ji tau” “toh haj. Uwa ci kije ki dafa” “ah ina na iya ban iya komai ba” “kekam bah Allah ya maki sauki,toh Ina cookery book Dana baki” “yana nan Ina karantawa” “toh ki gwada meal guda yanxu” “a’a ni sai naje gida inyi ah kitchen din umma na itada bazata yi min masifa ba ko wani Abu yayi spoiling” ya big tayi dariya “sai gashi bah yanzu zaki wurin umman ki ba,sai mijin ki yace” “nifa banso Ana zaune kalau ki tada tarzoma” “gaskiya y big ta fada maki bah kwana ah I do” “i fah sai kuyi tah yi” amal ta shiga kitchen tah Dora masu dan wake,azee tah dauko vegetables cikin fridge tah yanka tomatoes,red pepper ta hada da cabbage amma kadan ya big tah soya mai da albasa da milling papper ita ko meena tana aikin kallo,sai ihun kiran “aunty mamy har yanzu Baku gama abun dadin nan ba” “bah akare bah meena” koh five mins bah ayi ba sai gasu suna fitowa da abincin sai kamshin mai ke tashi????’awwn ni kai nah yawu nah ya tsinke” mah karamin bashi hakin shi sukayi bah sai wani shining yake yaji kayan aiki,suna ci suna hira ko 30min. Da gama cinshi ba suyi ba duk suka bare sai bacci,axee na zolayasu tana fadin “am last lady standing sai bacci anci an koshi sai aba pillow hakin shi yanda ya kamata,basu suka tashi ba sai karfe 1:50 azee tah Riga su tashi,tayi alwala sannan ta tadasu ta wuce yin sallah, suka dawo tunani abunda za’ayi dafa yan cin na bisa Kai, “dan Allah muci kanzo da salad” “azee kina lafiya ko yau bazan ci ba nikam,ban mah da kanzo fa” “toh Ina neighbors naki” “bash taba shigowa ba nima nace bazan Shiga ba,ko dazu an kawo min Swt wai diyar gidan ta haihu” “dan Allah kyale su ki gayawa mijin ki zaki shiga mu raka ki,suji dashi” “ni dai sai kun dawo abunda zanci nake nema” “azee kin boni,muyi samosa” “now your talking” “hmm yay ban ba baby na da yunwa ba” “wow ya small ko kunya your so hilarious sannu mai baby????” “yauwa kar ki damu very soon kema” “ke kika sani yanxu dai_

Aisha gentle

[15/10 9:45 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa????

*O.H.W*

28

_karfe 6 na yama ya big tah wuce gida suko,suka raka ya small gidan neighbors dinta da aka aiko mata da sweet,suna dawowa magrib sukayi,azee taje tayi ma meena wanka ita ko amal tah Dora masu abinci,wanka tayi ma meena tah sa mata kayan bacci sannan ita ma ta shiga tayi nata,tah fito ta shirya itama,sannan suka isa parlor,iyakar su 2mins da shiga sai ga amal ta fito dah alamu wanka tayi itama,kitchen ta wuce straight sai gata tah fito rike dah Baban plate na indomie da sdns da fried egg tah ajiye tsakiyar parlor,meena yar son jiki tah fada jikin amal sai shagawaba takeyi,ita ko azee xobo da ruwa mai sanyi tah dauko masu ah fridge,suka Fara cin abinci,suka gama suna tah fira za shawa masu suka kwanta ba sai 12 na dare. Basu suka tashi ba sai karfe 10 na safe bayan da sukayi sallah asuba._

_azee an wayi gari an kare exams sai batun shirin zuwa zaria,tana kallon gidan su tayi straight amma batan San gidan tah za’a tafi direct,ya big ta fada mata amma tana ta deceiving kanta,ta gaji tah kyale ta,tah gyara kayan ta tsaba cikin trolleys nata tah jingine su gefe bata bah komai ba sai kayan da zata sah gobe idan zasu tafi,ya big fruits kawai take dirka mata tun tana na marmari har ta kagu da abun kuma bah halin tayi magana tace ina wuta tah jefa tah haka tayi tah ci,”hmm azee big girl keda ah complain box gashi ko na baki fruits kisha baki complain” “Ina ko zanyi complain karki kada ni cikin fire Mu rabu lafiya kawai????kar in zaune ki” “mu zaune juna Mrs ashraf” “kai ya big ki daina zolaya ta pls_

_karfe 6 nasu nah Chan yayi mai ah airport dan 6:30 jirgin su zai tashi zuwa Dubai suyi 8 hours kamin su kai,sanna suyi 4hours daga Dubai zuwa naija,duk ya kosa ya dawo gida yayi missing pops sosai shida kaka da auntie yayi missing insu sosai wani gefen dadi yakeji,wani gefen bakin ciki yakeyi,kamar kuma yayi zaman shi,but he won’t let a small thing ruining his good moments gatah kamar wata aljannah???? tsk”_

Aisha gentle

[17/10 2:16 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa????????

*O.H.W*

29

_Karfe 6 na yamma su azee suka isa Zaria garin duk ya chanza mata its exactly 1 year rabon ta da garin sai yau kuma data dawo cikin ta,murna kawai take yau zata gah ummanta tana ta kallon kwanar su da aka kusa kawowa,straight taga an miki nan take wani tashin hankali da kolo’lon bakin ciki suka tokare tah nan dah nan ta fashe masu da kuka banza ya big da small sukayi da ita sai kanwar umma daya da kanwar yayar ammi ke faman bata haquri har suka iso gaban wani katafaren gida dake bayan gidan sarki,bah karmin dukan tara2 heart inta keyi ba,akayi parking cikin harabar gidan inda sukaga nota 4 ah packing lot ga flowers ko Ina da ruwa dake fita diff. colors,sukayi 2 ta fito cikin mota ta kiya auntie din ashraf na tsaye da sister’s din momma dinshi, dah kyar tafito aunty Asma’u tace “ashe itama bata so,dan raini wayon Chan yake damun mutane bai so toh I tah fi shi rashin so,dan dan’kon uwa” tare suka shiga cikin gidan akah danyi barkon ci,aka Kai tah dakin tah suka watse daga ita sai yana tah 2 sai dare suka bah gidan bayan tayi bacci_

_karfe 6 na yamma ya isa abuja hotel na airport yayi booking yayi switch off wayarshi yayi kwanciyar shi,sai karfe 9 drive ya isa abuja daga Kaduna zuwa daukar ashraf,pops yace su kwana nan su taso gobe da safe,da driver ya fada mashi tau kawai yace yasa kayan shi mota ya karbi keys ya nuna mashi seat din mai zaman banza ya shiga,ya shiga suka dauki hanya karfe 10:25 suka bah gari gudu kawai yake kwasa karfe 12 dai2 na dare suka isa Zaria gidan shi yayi parking ya bashi makuli ya wuce_

Aisha gentle

[18/10 8:34 am] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa????????

*O.H.W*

_in devotion to all Online readers_

30

_Bah ita tah tashi ba sai karfe 8 na safe,tana yan mintiske ido taga bah alaman asuba haske har ya fito duk da dim curtains ne amma akwai alamar haske ya fito agogo dake bisa bed side drawer tah duba karfe 8 da minti 5 tah gani dah gudu ta ware ido tah tashi da sauri ta fada toilet alwala tayi tah fito tah Dora sallah tagama tayi karatun Qur’an tah koma tah bi lafiya gado ba ita tah koma tashi ba sai karfe 12 na Rana koshi yunwa ya tada ita,wanka tayi tah sah doguwar free gown tana yawon kallon gidan dan bata ma San daga Ina zata Fara girkin ba,tah shiga kitchen with full confidence bayan tasha wahalar neman shi, ko Ina na kitchen sai da ta duba ba ko kwara indomie daya aciki ruwa da drinks babu sai tap water,bottle water dasu auntie suka zo dashi shima ya kare kuka ta zauna tanayi kasan floor na kitchen din,tayi abun minti 15 ahaka Chan taji Ana knocking gida hayawe tah goge tah bi hanya zuwa bude gidan tana turo baki, ta bude kofar gah mamaki sai taga anee abokiyar cin mushen ta,dah tayi 1year basu hadu ba ko waya babu,ita anee batada phone tsalle tayi tah fada kan anee,tsaye mai gadi yayi yana kallon su,turo baki tayi “lafiya kuma malam”,”a’ah lafiya kalau hajiya” ya Kama hanya shi yayi gaba “my kwas shigo mana kin wani yi tsaye” “sorry ma har yanzu halin na nan” “eh din???? ni dai bani basket kamin Mu Fara saida hali wallo” “gashi ni ban iya abunda kika iya bah ehe” bata ma tsaya dauko wani plate ba, bata kara mgn ba sai da tah cinye kusan kaza guda data diba bisa marfin kulla da kunun aya data sa ah marfin flask,ko kallon fried potatoes da burger batayi ba, “to wancan bowl fa tawan” “I komai Nada amfani nan wurin komai cikin fridge yayi idan ban iya reheating ba inci haka nan” “katuwa dake kice baki iya ba” “gas da stove kawai na iya kunawa joo ni nah ma fi ki” “toh ni da garwashi,itace da microwave da gas & stove naki na iya Nike yin tuwo fa”_

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button