AZLAM 1HAUSA NOVEL

AZLAM 1

Yanzu littafin take????????

Aisha gentle

[18/10 10:00 am] aysha bawa????????: [18/10 9:30 am] Aisha Bawa????????:

????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa????????

*O.H.W*

31

_Thunder go fire you,ban yarda ba” “zaki yarda ki Bari akawo kayan girki ki gani” “Zan koh gani ehe”haka sukayi tah hira har karfe 2 tayi suka tashi sukayi sallah,horn din mota sukaji anee data sallame sallah tah je tah duba hilux ce dauke dah kaya bayan ta,bude gidan tayi suka gaisa dah drive n dah baza biyu dake tare dashi “sannu Ina wuni ku” “lafiya kalau,daga gidan alh. Abdullahi muke” “ayya toh sannuku” “yauwa Ina za’a sah kayan nan ne” muje toh” fitowa tayi tah bi hanyar baya suna biye da ita kofar dazata sada su da kitchen da store tah shiga,tah nuna masu store,sukayi tah jido kaya suna kawo wa tana tsaye bakin store har saida suka gama ta rufo kofar tah ciki tah koma Chan cikin gida,purse dinta tah bude ta dauko 1500 tah basu sunata godiya suka wuce,tah dawo tah shiga daki take gaya mah azee an kawo kaya,vegetables da ruwa ya rage ko, a bata ce mata bah,tah dauki wayarta ta Fara chart abunta, ko minti 30 basuyi da wucewa ba wata mota ta Kara shigowa kwalayen faro bottle water da kings fruit,five alive da vimto ne aciki,still anee tah nuna masu store suka sa kayan,sannan suka fito da kwando2 na kayan miya da vegetables gah nama both na kaza da rago,kayan ciki,kifi duka,suma tah basu 1500 suna tah godiya suka wuce,koda azee tah fito tah shigo kitchen sai dah tah kwada ihu “mun shiga uku anee ina zamu Kai wannan kayan miya haka” “Ina dah duk ake kaisu” Suka Fara aiki basu suka kare ba sai kusan 4:51 tuwon shinkafa anee tah Dora bisa gas,sannan sukayi wurin sallah suna kare wa,azee tah fara sa kayan miyan dah aka nika,suka kulla ah Leda da nama da su allaiyahu da sauran su,duk tah kada su ah freeza, tah dauko katon guda na faro da vimto tah sa ciki fridge, “toh Mrs ki aza miya mana” “miya kuma” “eh ita” “ni ban iya bah” zanyi guiding dinki kiyi,miyar mi kike so” “Ummmm miyar wake” “toh fah wanke pot ki daura bisa gas,ki debo man Jah ki zuba, ki soya shi da curry” “miyasa” “sbd idan yana dah wari ya fita” ki zuwa nama da Maggi ki soya ciki sbd idan yana da kitse ya bi mai,ki zuwa ledar kayan miye ciki ki soya sama2 sai ki sah ruwa dai zai iya dafa maki waken ki” anee ta debo wake tah Nuna mata yanda zata wanke shi dah hannu kuma duk hancin ya fita bah tare da tah daka ba,tah wanke tah sah cikin ruwan miya sai dah wake yayi sannan tasa Maggi SBD yana hana shi dahuwa da sauri tah kada kifi daga dama bayan tah cire mashi kaya SBD kar ya ruguje shiyasa ake sah kifi idan ruwa na tafasa ko idan aka kusa sauke abinci sai ah sah steam din zai dafa shi. Nan suka hada basket biyu Dana gidan su ashraf da gidan su,suka ba driver ya kai._

Aisha gentle

[18/10 10:12 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa????????

*O.H.W*

32

_Ashraf ne zaune cikin parlor pops sai gangara yake daga farkon center carpet zuwa karshen shi,kamar zai yi kuka wai yunwa yake ji gashi basu gama abincin dare ba,sbd shirin biki da sukeyi na diyar kanwar momma, “kaje gidan ka kaci abinci mana” “auntie ki bar maganar kawai pls” “Bari in dubo koh akwai sauran abinci” koda tah fita cikin babban parlor drive na shigowa da basket din abinci,sai albarka kawai ake sa mata,plate tah dauko tah dibi malmala 1 na tuwo da miyar wake dah taji nama da kifi tah dauki bottle na ruwa Dana drink tah kawo mashi,yana jin kamshin abinci tun kan tah karaso ya tashi zaune da kyau,plate ya karba ya Fara ci baima damu yasan daga Ina ta samo abinci,kallon shi kawai takeyi bai Kara magana ba sai da ya tashi da plate din sannan ya juyo “auntie Ina kika samo abincin nan” “yayi dadi koh” “sosai mah” “daga gidan kah ya fito” “yuks no wander yake warin kifi” “hmm yanzu dai kaci sai mi kuma an kare da wannan wurin”._

_tare suka ci abinci aneesa da azla sai gah ya big da small sun shigo zolaya tah kawai sukeyi “baby sis ko mah ki kira Mu” “ya ko Zan kira Ku bayan kun jige ni nan” suka ci abinci sukayi hira sannan suka bata kudin sadakin tah,dah aka biya tun time din auren ba’a bata ba,sai yanzu “na miye wannan” “sadaki kinki ne” “ohh ikon Allah koh ba komai zanci wannan to ngd” “azee anya is dis you” “nice mana,miye kuma” “kece dah godiya wai” “kaji ki da wani zance wato Umman ko tazo tah gan ni,yayi ngd” “mudai mun tafi Mu huta gobe idan Allah ya Kai mu zamu tafi,amma zamu shigo kamin Mu wuce” tau Allah ya kaimu” suka Kai su har bakin mota sannan suka dawo dah yake nan anee zata kwana,har pass 12 suna kwance parlor suna hira sai to one sukayi daki suka kwanta sai bacci,shiko goga nasiha da akayi mashi ke faman yawo ah kanshi ya rasa daga Ina zai Fara zancen yana cikin wannan tunani bacci yayi awon gaba dashi_

Aisha gentle

[20/10 9:04 am] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

Na

Aysha Bawa????????

*O.H.W*

33

_karfe 5 da rabi suka tashi sallah asuba suka tashi yin sallah,suka koma bacci sai karfe 8 da mintuna suka tashi,wanka suka fara yi,koda azee tah fito aneesa ta dauko mata fitted gown da dankwali da zata daura tah fito tah Shafa mai da turare sannan ta sah kaya tah daura dankwali ture kaga bala’i,breakfast inta can yayi saura na jiya,shi sukayi reheating suka ci,suna gama cin abinci sai gah yammata cousins din ashraf sun shigo gidan knocking kofa sukayi,aneesa tah bude tah yi musu iso,suka shigo suka zauna,kitchen tah cinma azee tah ke gaya mata tayi baki,ruwa da drink aneesa tah kawo masu,azee ce tayi sallama tana rike da four cups ah plate,duk suka bita da kallo,dan koda akayi auren suna turkey makaranta,basu yi expecting suga wata hada’dah ba,sai gah beauti sun gani,tah shigo tah ajiye ma kowa cup ah gaban shi,tah zauna sannan suka gaisa cikin fara’a,su kayi tah hira kamar sun san Juna,su ya big su kayi knocking gida azee tah bude masu kofa “sai yanxu kuka tuna Dani ya big,yayi bkm Zan Rama” rungume tah sukayi “ayyya Lil sis yi haquri,Abba ne ya tsaida mu shiyasa,amma yanxu muna bisa hanya,zamu wuce” “toh shikenan bazaku shigo ba” “muko zamu shiga” suka shigo ciki suka gaisa dah su amrah,afrah,ihsan da ilham cikin sakin fuska,ruwa da drinks tah dauko masu “no bazamu tsaya ba sauri mukeyi” “kamin su rufe baki sukaji sallamar ashraf,ya shigo suka gaisa ciki mutumci,da dariya ya zauna kusa da su afrah,kallon azee kawai yakeyi kamar yasan fuska da voice nata amma bazai iya tunowa ba,ita ko shagwaba kawai take sakar ma sisters inta ko kallon gefen shi batayi ba, ya small tace “azee idan muka biye maki bazamu tafi ba” turo baki tayi “I fah Ana zaune kalau sai kiyi tah maganar zaku wuce” “toh axee ya zamuyi dole Mu koma muma,kiyi haquri kinji” “kuka kawai tah sakar masu” amrah tayi karfin halin lallashin ta duk tah basu tausai,ya big tah ja aneesa gefe tah bata kaya cikin ledar tayi mata yan bayani sannan tace “toh masu gida Mu zamu tafi Ku gafarce Mu”_

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button