AZLAM 1

Aisha gentle
[20/10 8:50 pm] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
34
_duk suka fito rakiya banda azla dah ke zaune tana kuka,har ya tashi zai fita suyi sallama,sai ya dawo ya Jah hannuta suka fita,wani yarrrr suke ji amma still ya dake ya zageye west dinta da hannu shi,sai ajiyar zuciya sukeyi duk dah ranshi bai so ba,suka isa har wurin su yayi masu sallama,yasa hannu cikin pocket ya zaro bandur biyu na 1k ya basu dah kyar suka ammasa pecking insu tayi tah juya zata wuce da idon tah ya kumbura yayi Jah hannu yasa ya jawo tah dawo dab da jikin shi,suna tsaye kowa na masu Allah ya kiyaye banda ita hawaye kawai ke bin cheeks dinta, yanayi yana satar kallon ta,tah gefen ido,sai dah suka fita gate din gidan sannan suka koma cikin gida,dakin da yaga alamar nan take,nan ya wuce da ita ya zauna dah ita bisa gado ya zauna suna facing juna,yanda ya kira sunanta sai da gashin jikin tah ya tashi,muryar ta ratsa tah ” mi yasa kike kuka ne,kina son kiyi zazzabi ne*” dah sauri tah girgiza mai Kai “toh kingani ki kwanta kiyi bacci kona 30mins.,koda zaki tashi ni nah wuce,Zan dawo anjima amma ga 50k ki siye abunda kike bukata,Ina son fura kinji” “tau amma sunyi yawa kah raba 2” dah kyar ya raba kudin ya bata 30k ya wuce da 20k,bai fita dakin ba sai dah tayi bacci,ya fito yayi ma aneesa godiya da,taya azla zama ya bata 20k yayi sallama da cousins inshi akan sai sun hadu gida,ya wuce bata tashi ba sai 3 saura sallah ta Fara yi koda tah fito tah,gansu suna cin indomie tah zauna itama akaci da ita,kitchen ta shiga tayi trying luck,ko zata iya yin abinci ita daya,per boiling shinkafa ta aza tah yanka,naman kazaa kana2 tah cire kashin tah daga shi,sannan ta soya cikin soyayyen mai da albasa tah soya shi sama2,tah yi chopping vegetables da red pepper albasa da sauran su tah soya su sama2,bayan tayi per boiling shinkafa sai tah maida ruwan nama dah ta dafa kazar aciki,bayan ya tafasa tah zuba per boiled rice din aciki,SBD ya Jah ruwan Maggi da sauran su,sai dah ya shanye ruwan nama,tah maida mai da vegetables dinta,tah sa curry da sauran kayan kamshi tah juye shinkafar aciki tayi tah frying sai da tah kusa yi sai tah juye naman aciki tah cigaba da frying har yayi tah sauke,tah hada kayan miya nikake da kayan kamshi,maggi da mai tayi marinating naman rago yayi 5 mins aciki sannan tah sah gah oven for 30mins, tah fitar ta juya naman,tah yanka garlic, red/green pepper da onions aciki tah mayar for wasu 30mins. Koda karfe 4 tayi tah gama komai tah ba bakin tah abinci,tah ba mai gadi da Wanda driver zai Kai gidan su ashraf,tah bashi salon fura daga nan_
Aisha gentle
[21/10 10:48 am] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
35
_duk sukaci abinci suna yabawa dah dadin dah yayi,banda ita dah abincin bai burge ta ba,Sam ko dan ita tayi shi oho,bayan sun idar da sallah magrib sukayi mata sallama zasu wuce sai kuma sun shigo suyi sallama kamin su koma school, cikin jikuna masu kyau guda 4 ta sa mah kowansu color da taga kamar suna so, tah kada masu,lipsticks,lip glows, eyeliner,soap da turare tah basu duk dah sunfi karfin kayan bai Hanna suka amsa suna murna da godiya ba,suka wuce suna kewar Juna,aneesa tah kah kamta kayan ta da sunan zuwa gida nan wata sabuwar drama tah fara dama gah azee she’s very dramatic,I koh tah ki barinta tah fita,suna cikin haka ashraf ya dawo aneesa tah gaida shi ya amsa cikin fara’a,ciki2 azee tah gaida shi,shima ciki2 ya amsa mata dah kyar tah bah aneesa tah wuce akan saita shigo jibi,kitchen tah wuce tah dauko fura da yace yana so,tah aje mashi gefen 2seater dah yake zaune komai bata ce mashi ba,tah koma kitchen abinci ta debo tah dauki 1 bottle na ruwa da 2 bottle na vimto tah Kama hanya sai daki chart kawai yakeyi amma kallonta yake da mamaki “woow itama wannan tsiwa ne da ita,sai data gama cin abinci tah fito sannan tah kawo mai abinci “ga abinci idan zakaci” “bazanci bah” yayi maganar bazai ci ba,dan taji haushi amma ko ajikin tah dadi ma yaga tanaji ita ko dadin reheating nashi kawai zatayi da safe “aww kah huta” tah cigaba da tafiya har tah Kai kofar dinning sec ta tsaya “amma bah kyau fushi da abinci” tah sah ah fridge tah dawo tah wuce shi nan zaune tah isa dakin ta, jug din fura da cup ya dauka ya wuce dakin shi wanka yayi,ya fito ya dawo dakin ta,tana ganshi tah fara turo baki tana kunkuni yana kallon tah bai ce dah ita komai ba,tayi abunta ta kare tah Shafa ma kanta lafiya,tah hau bisa gadon itama bargon da yayi rufa dashi tah jawo bargon gaba daya cikin bacci ya jawo bargon shima,har ta gaji tayi bacci,karfe 2 dai2 ya tashi dan yin nafila yaji nauyi ah cikin shi,ya bude ido dah kyau kan azee ya gani bisa cikin shi tah turo,baki bata ma San tayi ba,waya yasa ya dauke tah hoto,sannan ya Jaye tah yaje yayi alwala ya tada sallah_
Aisha gentle
[21/10 11:21 am] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*
36
_bayan yayi raka’a biyu ya tako har bakin gado ya dan bu’buga mata kafa “wai ni miye kuma hada cikin dare” “ki tashi kiyi alwala kiyi sallah” “wai dan Allah Ina ruwanka dani,mi nayi maka kuma” ta karasa maganar tana batun yin kuka “dan Allah rufemun bakin ki daga na tada ki kiyi sallah,kada Allah yasa ki tashi” banza ma tayi dashi tah Kara juyawa tah Jah bargo tah rufe kanta ta koma bacci,wutar dakin ya kuna ya kashe flashlight na wayar shi,sai yaga karshen bacci,bata ma San yana yi ba ita da mah keson kwana lights on, bashi ya kwanta ba sai bayan sallah asuba,ko kallon gefen tah baiyi ba ya kwanta,ya koma bacci,karfe 8 na safe tah tashi,phone inta tah duba taga karfe 8 tah kalli gefe taga bacci kawai yake kwasa hankali kwance,zuciya zaune,tsaki tah buga tah shiga toilet tayi alwala tah fito tayi sallah,bayan tah gama tah zo har kusada shi tah cin nah mai goran ruwa masu sanyi ah fuska,tah dauka zai zabura da karfi itama ko tah Rama abunda yayi mata,sai taga bude ido kawai yayi “lafiya miye kuma” “bkm” tah wuce war tah parlor cike da takaici,kitchen tah mike straight tayi reheating abinci tah aza bisa dinning table,tah koma tah dauka broom da packer zata share parlor,tah ka’kamta parlor tsab tah Fara shara,sai gashi ya fito,abunda taki jini tana shara ah zauna ah wurin ko ayi tah bin wurin,ya bi ya wuce kitchen, ya Kara ya dawo batada niyar gaida shi yayi tsaye kusada ita “baza ki gaida ni ba” “eh din” ya Kai mata rankwashi ah kai,ya Kara maimaita “yanxu ma baza ki gaida ni ba” “ina kwana” “lafiya” ya wuce tana tah kunkuni bata ma Lura da inda ya shiga ba koda tah gama shara tah shiga dining area wazata gani ah zaune yana wasa girki in bah ashraf ba “ masifa in ajiye abinci na kah cinye” ko kallonta bai yi ba ya dauki naman dah ya rage ya cinye ya wuce dakinshi ya bata tana ta jinini, dah gudu tah bi shi tana isa yana rufe kofar daki sai ga goshinta wani kara tah buga da sauri ya bude kofa……_
Aisha gentle
[22/10 12:59 pm] aysha bawa:
AZLA
*O.H.W*