AZLAM 2

Aisha gentle
[01/11 4:28 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 8
_suna shiga mai gadi ya fada masu yanzu haj. tah shigo iyaka tah minti 30 ta wuce,cikin sauri suka shiga mota suka bi hanya ko Ina rabon ido sukeyi amma basu ganta,yana aje tah tasha motar Kaduna tah shiga iyaka tah minti 10 da shiga mota suka tashi sai garin Kaduna_
_suna isa business center tah wuce,tah Fara browsing in case zata samu admission kusa2,luckily for her tah ga admissions kala2 sai Wanda take so,sai dah tah tsaya tunani garin da ko ah mafarki bah zasu zo ba_
_Canada tah zaba tayi scanning papers dinta tah tura cikin 30minti suka turo mata feedback sunyi acknowledging dinta tah tura masu tana da dah,suka kara turo mata feedback akan bah problem tayi e-passport tah turo masu,irin masu age inta ake so state government na Canada zatayi sponsoring nasu,da condor apartment inda kowani student zai zauna,dah salary dah za’a bah kowani student,saving page din tayi tah biyasu kudin data dinsu ta wuce_
_immigration office tah tafi suka gaya mata tah dawo gobe tayi,haka tayi tah rokon su,dah kyar suka yarda saboda babyn tah,amma sai dah suka tambaya tah suji ko tana dah kudin e-passport smiling tayi tah dauko 25k na passport tah bayar,nan take suka yi mata passport aka bata harda kayautar wallet dah zata sa shi ciki_
_tah Kara shiga taxi tah koma business center tayi scanning tah tura masu,suka tura mata link dah zatayi booking airline da baby inta zuwa Canada,idan ta isa zasuyi refounding mata kudi_
_cikin mintuna tah yi booking flight dah zai tashi jibi ranar Thursday kenan,cikin murna tah yi printing kayan tah fita,dah yake tah san gari zaman can tayi,tah yanke shawara zata dauki hotel room zuwa Thursday dah safe sai su isa abuja tunda jirgin karfe 12 ne,sai bayan dah suka samu shiga part din dah tayi booking,parlor, toilet sai bedroom,tayi placing order abinci,sai ah sannan baby ya wangale baki ya fara kuka_
_tah dauke shi tana jijigawa amma Ina yaki kuka tah rasa abunda zatayi,itama ga yunwa na damun tah,kamar xata fadi,dabara ya fado mata,tah kuna waya,massages tah ko Ina suka Fara shigowa,clearing insu tayi gaba daya,dan tayi niyar tafiya,kada zuciya ta,tah kara’ya Google tah shiga tah fara searching yanda zata iya reno baby da abinci su_
_but tana gani bah zata iya kayan bata wani abinci ba,tayi choosing breast feeding yafi mata sauki,tah kashe wayar,tana tunani dah tah ya zata bashi nono bayan bata ci komai ba,ruwa tah diba ah cup ta zuba Zuma tah Fara ba baby d karamin spoon yasha sosai,sannan ya koma bacci,ita ko taci abinci_
Aisha gentle
[01/11 9:20 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 9
_tayi wanka tah shirya,tah kuna waya tah karanta yanda zatayi ma baby wanka,gah shi ruwan nono ya kawo, daukan babyn tayi tah bi steps din dah tah karanata har tah kare mai wanka,tah bashi nono yayi bacci,sannan tah dauke shi picz tah tura mah Baban shi dah yan uwan shi tare da rubuta *BABY ASHRAF junior* ah kasa_
_Sam ya kasa cin abinci bai iya komai,sai aikin tunani azla da new bouncing baby dinshi,wasu zafa’fan hawaye sukayi dropping daga idon shi,su pops sunyi ban baki har sun gaji,momma har dah kuka suna bakin cikin decision din dah azla tah dauka_
_bakin ciki sosai suka kasance dashi,har suka gaji suka dangana suka sah ma sarauta Allah idanu,dah kyar ya iya shan tea,ya kura mah phone dinshi ido,Kara massage ah Skype dinshi yaji,da gudu ya dauki wayar yah duba sako ne daga azla ya bude sakon pictures guda 4 tah turo mai nan take yayi downloading nasu, pic din babyn shi ne har guda 4,yaron sak Baban shi,sai dai idanu’wan shi na maman shi ne,pic din ya kura mah ido yana hawaye,cikin kuka ya kira sunan “auntie”,dah sauri tah taso Ya nuna mata pic din rike wayar tayi tana tah kallon yaron,kuka yaci karfin ta,rike hannu tah yayi “auntie ki daina kuka nshaa Allah zamu gansu duk inda tah tafi”,girgiza Kai tayi tana “nsha Allah zamu gansu” sukayi hugging Juna suna tapping bayan Juna alamun la’lashi_
_haka aka sallame shi suka koma gida,suna isa yace driver ya kaishi gidan shi,duk dah pops bai so haka bah amma bah yanda zai yi,dole su bashi space,his matured enough ba’za suyi interfering bah,sai dai suyi supporting nashi ah duk decision din dah ya dauka_
_bacci mai nauyi tah ke amma kukan baby ya tada tah,bataji komai ba,inda sabo tah Saba dah dan’dan ya big,tah dauke shi tah Goya,tah samu yayi bacci,tana sauke shi yana farkawa ya Kara bude baki,wani haushi ya bata,tah dauke shi tah Goya bah ita tah kwanta ba sai karfe 4 na asuba,bacci mai nauyi bata mah San haske ya fito ba_
_ashraf ya kasa zaune ya kasa tsaye zagaya gida kawai yake yana imaging memories din azla how he wish she’s here with him,katon pic dinta ya dauko yasa gaba yana kallo……._
Aisha gentle
[03/11 10:01 am] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part2
Page 10
_yana haka bacci ya kwashe shi,bah shi ya farka bah sai dah aka kira sallah asuba,ya tashi ya alwala yayi sallah,ya Fara sabon kuka,yana cikin kukan har haske ya fito,akayi tah knocking gida,bai mah Sani ba gani su kawai yayi tsakiyar parlor_
_”yanzu son shiyasa kah damu za’kah dawo gidan ka,ashe zaka sa mah kanka hawan jini ne,kah cigaba dah tunani har sai paralysis ya Kama kah”,sallam Abba suka ji,suka gaisa sannan kowa ya samu wuri ya zauna,yayi mashi nasiha mai ratsa jiki akan yayi haquri ya dauki kaddara kuma ya sake aure kada ya zauna cikin kah daici_
_”haba Abba bah auren dah Zan Kara ni azla ce mata tah ita dai, bazan taba yaudara tah ba,zanyi haquri har Randa zata hakura tah dawo”_
_”Niko Ina mai kara baka haquri,akan kayi haquri,kah sauwaka mah azla,saboda tah yi maka babban laifi,sannan kah yafe tah gah duk laifi…”_
_”haba Abba miye haka kuma,haba Abba ban tabah sa ran zakayi min haka ba” pops yayi magana “ni nine nah bah ashraf auren azla,saboda haka alh. Abdullahi ah matsayin kah na waliyin ashraf Ina mai baka shawara kah haqura kah ba magana Saki between ashraf ad azla”_
_nan suka dai2 ya haqura ya janye magana,yayinda ashraf da ya Abdul sukayi booking jirgi zuwa India dah sauran kasa’she dah zasu iya zuwa,_
_azla ke hada kayan su zuwa abuja SBD kada suyi missing flight dinsu,zuwa Canada karfe 10 na dare ya nuna muna ga agogon garin canada,passengers ne ke saukowa daga cikin jirgi,Chan na hango tah tana saukowa rike dah babyn ta_
_bayan sunyi clearing kayan su,tana Jaye dah trolley sai gah wata hada’diyar lemo Fara da slight tint baki,tayi parking right in front of her,masu uniform dah alama gaurds ne,suka bude kofar motar,wata hada’diyar Fara mata ce tah fito daga cikin motar_
_tah karaso har indah azla take tsaye tana kallon ikon Allah, “hello young lady” “hi ma’am” “so azla welcome to Canada ad my baby grand child” “thank you ma’am” suka shiga cikin mota tah karbi baby ashraf, tana mai wasa,sai kallon tah yakeyi”_
Aisha gentle
[03/11 8:30 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*