AZLAM 2

Part 2
Page 11
_Suka isa royal house din,queen Juliet tah kaita har cikin part dinta tah ware mata gefe guda dah zata zauna,cikin part dinta,dah gefen baby ashraf inda aka hada mashi nashi baby room da nursery room dinshi,sai masu kulla dashi ko yaushe, sukayi wanka suka ci abinci suka huta_
_sannan take tambaya queen Juliet dalilin dah aka kawo su castle bayan form na makaranta tah ciki,nan tah ke gaya mata,an turo da form dinta ah mail din mijin tah mai girma sarkin garin dan yah bada permit din dah zata iya shigowa har tah zauna garin,unfortunately sai ta gah doc. Din Nata,taji tah shiga ranta kuma tana dah baby,shiyasa tah Kara bashi kwarin gwiwa ah bata permit ita zata rika tah,saboda gudun sexual harassment_
_nan tah buka ci tah San Ina Baban babyn tah yake tah gaya mata komai,bata boye ba,tah nuna mata bata kyauta ba koh kadan dah tayi making irin wanna harsh decision, on her own she’s to young for that,tah yi promising nata zata maida ita wurin iyayen tah when she’s ready to apologize ad ask for forgiveness from her parents ad husband d father of her child,tayi mata fada sosai,har sai dah tayi dah tasani barin mijinta da iyayen ta_
_sannan tah ke gaya mata makarantar dah ta zaba tayi canceling admission din,amma tah samo mata wata prvt uni. Just 1 year zata kare degre program Nata kuma basu hannata yin addini tah ba,tayi mata godiya sosai tayi hugging inta_
_wasu yammata biyu suka shigo tare da wani saurayi suka karaso parlorn karama daga cikin su tah zube gah jikin queen “queen am super Hungary” “owk Ana Maria,go to ur dinning sec.” Tah tashi zata fita side din,queen tah tsaida tah “by the way you should meet your sitter who is going to be staying here” duk suka miko mata hannu at once,queen tace ma saurayin “Abraham back off she’s married” ya turo baki ya koma ya zauna,babba tah Kara turo hannu “wow hello beautiful am Ana Laura bai name ad you are?” ” *AZLA*” wow nice name its nice to meet you,hope we would be best of frnds” “yeah God’s willing” queen tace “she’s my second born” “Maria is d last and Abraham is d first” tah Nina shi, sannan karama tah miko mata hannu “hello sister azla,its nice meeting you,hope you like me as a sister” “oh yes I do little Maria” tayi pecking Nata ah chicks tah wuce_
Aisha gentle
[04/11 8:29 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 12
*dedicated to my lovely crazy friends of life,whom they mean alot to me best friends for ever miss Sa’adah ad umm£i umar love you with all my
*
_Abraham dake zaune yace mata “hello azla” “hi Abraham” laura tah Jah tah suka je dakin ta,sukayi tah fira lokacin sallah yayi tah tashi taje daki tayi sallah tana idarwa aka shigo mata da Bby ashraf time din breast feeding yayi,tah bashi nono,tana karewa laura ta shigo_
_tah karbi Bby tana mai wasa,azla tah shiga tayi wanka,tah fito tah shirya cikin doguwar riga da laura tah fitar mata,tah yafe gyale suka fita strolling cikin gidan duk inda suka bi sai an gaida su princesses din,tana nuna mata ko Ina na gidan_
_da dare suna zaune dinning area,suna cin abinci,king ya kira sunan tah_
_”azla”_
_”yes your majesty”_
_”no call me dad”_
_”OK dad_
_”mm your going to start your class tomorrow your admission is ready,so when are you going to start going to school for your lecture”_
_”anytime you wish too”_
_”owk tomorrow will be nice_
_”owk dad”_
_Ya sah house keeper tah Tara maids dah gaurds da kowa na gidan,akayi introducing dinta to them,as *princess azla*,suka gaida ita,suna ta bata gifts iya abunda zasu iya,masu apple,grapes, strawberry, blackcurrant, pear,flowers da sauran su,sannan suka watse_
_queen tah bata 5 set na trolley’s cike dah kaya,dogayen riguna,Riga da skirt, Riga da wando,da after dresses_
_Abraham ya bata gift din katon akwati na rings,watches,bracelet diff. Colors_
_Ana Laura tah bata Baban shoe rag da hills,flat shoe da bags diff.colors_
_Ana Maria tah bata jewelries masu kyau_
_king ya bata mota da kuda’de masu yawa_
_shikam ashraf yafi tah shan goma sha na arziki,dan babu karamin baby ah gidan sai shi,kowa showing mashi love yake mashi,gashi grandson,king ya dauke shi,ya fita dashi_
_akan dadi sai da tayi kuka,tarasa yanda zata gode masu_
Aisha gentle
[05/11 9:59 am] aysha bawa: [04/11 9:58 pm] aysha bawa
:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
Part 2
Page 13
Washagari dah safe tah yi wanka,tah shirya tsab cikin doguwar Riga tah sa shoe ad bag tah fito,driver ya Kai tah school, sai tah San gari sannan ta Fara driving,cikin yan kwanaki tah Kara kiba tayi kyau,tah gane kan gari da makaranta bata da wani enough time_
_kullum tah fita daga 8 sai 6 zata dawo,sai dai tah huta sannan tah yi assignments dinta_
_junior mah,idan ya fara kuka sai an kai shi wurin tah,tayi breastfeeding nashi sannan ah maida shi gida,kowa yasan daga wani gida tah fito_
_babu zancen raini ko walaqanci,duk dah cewar school din tah masu abuce_
_Washagari dah safe tah yi wanka,tah shirya tsab cikin doguwar Riga tah sa shoe ad bag tah fito,driver ya Kai tah school, sai tah San gari sannan ta Fara driving,cikin yan kwanaki tah Kara kiba tayi kyau,tah gane kan gari da makaranta bata da wani enough time_
_kullum tah fita daga 8 sai 6 zata dawo,sai dai tah huta sannan tah yi assignments dinta_
_junior mah,idan ya fara kuka sai an kai shi wurin tah,tayi breastfeeding nashi sannan ah maida shi gida,kowa yasan daga wani gida tah fito_
_babu zancen raini ko walaqanci,duk dah cewar school din tah masu abuce_
_ashraf da ya Abdul ne cikin jirgi zasu tafi garin Korea dan ah kullum Idan aka tambaye azla wani country take son xuwa,sai tace Korea_
_so kowa ya dauki Korea the best solution, shine country din dah zata Fara tunani zuwa,amma Ina tah bi country din da bata taba so bah ah rayuwa_
_sunyi bin cike ta ko ina har cis suka bah ma pic dinta idan an ganta ayi contacting nasu_
_Sam ashraf bai cire hope din zai gah matar shi da danshi ba,kullum addu’a yake yana rokon Allah ya bayyana su_
_sai dai wani gefe hankalin shi tashe yake Allan kadai yasa hannu da suka fada,babban damuwar shi kenan,kada ah salwanta dasu_
_tun yanda hope akan zai gansu har ya cire hope, bah karamin yawo sukayi bah,amma babu ko mai nasu_
_haka suka ba Korea suka isa Germany_
Aisha gentle
[05/11 12:23 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
*O.H.W*
The post AZLAM 2 appeared first on AysNovels.
[ad_2]