HAUSA NOVEL

BAKIN CIKIN KISHIYATA Complete Hausa Novel

KUNA IYA SIYAN DATA NA MTN CIKIN FARASHI MAI RAHUSA A NIGERIA
1GB = 250 NAIRA
2GB = 480 NAIRA
3GB = 700 NAIRA
4GB = 950 NAIRA
5GB = 1200 NAIRA
10GB = 2400 NAIRA
15GB = 3500 NAIRA

IDAN KUNA BUKATA KUYI MANA MAGANA TA WANNAN NAMBAR 08140419490, TA WATHASSAP KO KU KIRA MU

***A can kuwa taimakon gaggawa akacshiga bawa su jamcy dakyar suka dawo hayyacinsu saidai ihu kawai suke zubawa na azaba musamman jamcy don ita dukan k’afafuwanta sun dagargaje bazasu kara moruwa ba an nad’”esu da bandage ana jiran yan uwansu suzo su biya ayanke kafafuwan itama mahaifiyartata k’afa d”aya ta tashi daga aiki sai muggan raunika da ta sami ajikinta da kanta,sosai suke damun likitocin da ihu in suna ido biyu hakan ne yasa daga sun farka ake zurkud’a musu allurar bacci,

Gashi har yanzu ba a samu wani da yazo yace ya sansuba kuma ko ways ba a samuba a mortar don gaba d’aya mortar ta k’one shima Wanda sukai accident din ya gudu daga cewa bari yaje ya dawo shiyasa inba allurar ba ba abinda abinda suke yi musu itama don suna damunsu da ihune kasancewar ba kud’i.

***NIJER GARIN MARAD’I***

Motarsu Aunty fatimace ta kakare musu a hanyarsu ta dawowa, sunje gurin dangin mijinnata acan nijer ahanyarsu ta dawowa mortar ta kakare, fita yayi yana duba motar ruwane babu a motar don haka ya leko yacewa Aunty fatiman su jirashi a mortar bari yaje ya samo ruwa, yayi tafiya mai d’an nisa kafin ya samo inda kogi yake, d’ebo ruwan yayi sannan ya juyo, saidai tun tahowarshi yake jiyo kuka sama sama, kallonshi yakai inda take jiyo kukan, nan yai tozali da wasu yara suna ta tafiya suna kuka da Sauri yaje ya rikesu yana tambayarsu ina mamansu namijinne yace basu gantaba suma,
Kano hannun namijin yayi sannan ya sab’o macen a kafad’ ya nufo wajen mortar, itama ganin ya nufo wajen da yawa da Sauri ta fito daga motar, saidai tana ganinsu tai saurin ja da baya tana fad’in,

“Abban NUSAIBA a ina kagansu ina ita fatiman take,?”

kallonta yayi yace “kinsansune?”

“Na sansu mana jikokina nefa su fu’ad ne ‘ya ‘yan takwarata Fatima ‘Yar wajen Aminu………………..,!

Mrs Bilyamin kaita????❤️????
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️
BAK’IN CIKIN KISHIYATA
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️

Story and written
By
Fatima umar kas
(Mummyn mihal)

*بسم الله الرحمن الرحيم*

®????
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *…*????✍????
[ “`Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women“`]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•????_*
Page 95

Karb’arsu tayi daga hannun mijin nata tashigar dasu mortar tana fad’in
“Yi sauri ka zuba ruwan kazo mu tafi don nasan yanzu duk inda hankalin iyayen nasu yake ya tashi,”

Anci sa a kuwa yana zuba ruwan mortar ta tashi, tafiya suka yi saidai dukkansu cike suke da alhinin ta yanda yaran suka kasance agurin kuma fuad yace Fatima na gida tana bacci, cemai tayi su fara wucewa can gidansu faruk din kafin su tafi Nash gidan, shima ya amince da hakan kai tsaye can suka nufa, Ahanya suka tsaya a wani restaurant sukaci abinci sukai sallah sannan sukaci gaba da tafiya sai yamma lik’is sannan suka shigo gari, gidansu Fatima sukaje saidai baba mai gadi yasanar dasu suna can gida, daga nan gidan suka nufo,

Alokacinne kuma faruk ya farfad’o daga suman da yayi, kanshine yaji yayimai sakayau kamar an saukemai dutse daga kan nashi, sannu kawai aketa jeromai, shi kuwa tambayaa yakw me ya sameshi donji yake kamar bacci yayi ya tashi kuma yai mamakin ganinshi a gida, sallamar da suka jine yasanya suka kai dubansu k’ofar Aunty Fatima CE ta shigo rik’e da YAR an , aikuwa Fatima na ganin yaran nata asukwane tazo ta rumgumesu tana kuka suma yaran kukan suke, fuad ne yace “ummi ina kika tafi kika barmu munata nemanki mihal tanata kuka,”

Fuad nice bangankuba ina kukaje inata nemanku, guri Aunty fatiman ta samu ta zauna don ta gane b’ata yaran sukayi nanta fad’a musu inda suka tsinci yaran, hamdala kowa keyi na ganin yaran sun dawo, shi kuwa faruok kanshi gaba d’aya ya kulle tambayoyine dashi kala kala Amman ya rasa Wanda zai bashi amsa, hannu ya mik’awa fuad din Amman k’ememe yaki zuwa ya lafe ajikin ummin nashi don bai manta hankad’ewar da yai mishiba, itama mamy fiddausi duk yadda taso yaran Suzi gunta ki sukayi don basu manta hantarar da take yi musu ba anan ta k’afa yin nadamar abinda tayi abaya kuna sosai ta nemi yafiyar Momy husna da Fatima dukkansu sunvyafe mata don suma sunji dadin gane gaskiya da tayi suma su daddy sunji dadin yaddata sauko tai laushi yanzu, duk yadda task abar mata yaran su kwana gunta ki sukayi dole ta kyalesu suka nufi sashen Momy husna don hutawa ita kuna Aunty Fatima gidansu tayi tacewa mijinnata zataje ta duba hajiyarsu dan ance ciwon kafarta ya tashi, shima bai hanataba ya tafi shi kadai bayan ya sauketa a gidan hajiya jiddahn shima Dr Ahmed sallama yai musu suka tafi ganin duhu yayi,

Shima faruk d’akinshi yayi Nada don ya huta Wanda ayanzu ya zama na Abdul, bacci ya gagareshi kwata kwata sai juyi yakeyi don haka ya tashi Abdul din,tambayoyi ya dinga yimai shi kuna yana bashi amsa r abinda ya sank, sosai yai mamakin Wai anyimai asiri harya wulak’anta Fatima to shi tambayarshi wayayimai Amman shima Abdul din yace bai saniba, ahakadai ya wayi gari zuciyarshi cike Dawson ganin matar tashi da yaranshi,

*WASHE GARI*

Da safe Bilyaminu yazo gidan yasanar dash Jidda ba lafiya tana asibiti tin jiya da dare, faruk d’in ya sanarwa don dashi sukai karo ya fito saga masallaci, nan ya tambayeshi asibitin fad’a mai yayi don haka ya shiga ya sanarda amyn nanfa ta fito hankali a tashe zuwa tai ta sanarda Momy husna nan suka fito harda Fatima suka nufi asibitin, har lokacin da sukaje bata haihuba sai wahala takesha don jijjiga takeyi,sunso abarsu su shiga Amman anhana nan akace su taya da addua kawai, guri suka samu can tsallake suka zauna saidai tun zamansu agurin suke jiyo ihu, mamy ce ta tashi ta leka don ganin meke faruwa nan idonta ya sauke akansu jamcy da aka nadesu da bandage, ido ta zaro ta kasa magana sai nuna d’akin da takeyi, dukkansu lekawa sukayi suma don ganin abinda ya firgitata,

Jamcyn ce ta hango faruk din don haka a galabaice ta fara fad’in……………………!
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️
BAK’IN CIKIN KISHIYATA
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️

Story and written
By
Fatima umar kas
(Mummyn mihal)

*بسم الله الرحمن الرحيم*

®????
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *…*????✍????
[ “`Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women“`]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•????_*
Page 96

Cikin tsananin azabar ciwo ta fara fad’in, “faruk kazo gareni Kace ka yafe mini ko zan sami saukin azabar danake sha hakika na cutar dakai na cutarda Fatima gashinan abinda nayi mata ya dawo kaina, nice na yi maka asirin daka tsani Fatima da yaranta nice na rabaku,ninake zuwa wajen boka ina yo asiri, ninayi maka aspirin da kake mallakamin duk abinda na bukata daga dukiyarka yanzuma ninasa aka batar da yaran Fatima itakuma nacr asa mata cutar kuturta. Amman gashinan abin ya dawo kaina, Amman duk abinda nayi mahaifiyatace ta d’aurani ahanya Dan Allah mijina ka yafemin Kuma Kace Fatima ma ta yafrmin Ku taimaka Ku siyar da kayana duka Ku kawo kudin aciremin kafafuwannan ko na sami salama,,,,,,,,,,,,,,,,,,,!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button