HAUSA NOVEL

BAKIN CIKIN KISHIYATA Complete Hausa Novel

“Dr Su fuad sun b’ata tin cikin dare na farka zankaisu suyi fitsari Amman bangansu a shimfid’arsuba kuma na duba koina a gidan basanan baba ma yacemin basu fitaba gidan akulle yake tun magriba,

Innalillahi wainnah ilaihirrajiun ita kawai Dr Ahmed ke maimaitawa…………..
Comment and share pls
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️
BAK’IN CIKIN KISHIYATA
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️

Story and written
By
Fatima umar kas
(Mummyn mihal)

*بسم الله الرحمن الرحيم*

®????
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *…*????✍????
[ “`Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women“`]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•????_*
Page 93

Cike da tausayawa yake kallon Fatima tabbas tana ganin jarrabawa kala kala a rayuwar aurenta, cewa yai ta shigo ciki, nan suka had’u shida minaksha suna rarrashinta akan ta kwantar da hankalinta insha allahu za a gansu, kaya suka canja ko wanka basu tsaya yiba suka fito, a mortar Dr Ahmed d’in suka tafi, sunje sun shigar da report gun yan sanda sannan sukaje suka bada sanarwa a gidajen radio da gidan televisions ganin sunsha yawone yasa Dr Ahmed fad’in,
“Gaskiya ya dace asanarda su daddy Susan me ke faruwa tun wuri,” daga nan can suka nufa Dan sanarda iyayensu fatiman,

*** acan kuwa mamy ganin abin yanata damuntane yasa ta yanke shawarar sanar da daddyn komai, Dan haka haryai shirin fita ta tsayar dashi guru yasa mu ya zauna jin tace zasuyi magana, nan ta kwashe dukkan abinda ya faru jiya bayan fitarta ta sanardashi, murmushin gefen bani daddyn yayi sannan yace,

“Fiddausi kenan! Aiduk Wanda yasai rariya yasan zata zubar da ruwa,tabbas nasan wannan ranar nanan zuwa ,ke zatonki bansan kekikasa shi yin aurenba? Tokisani babu abinda bansaniba don Abdul yamin bayanin komai kuma dakaina nayi binciken yarinyar na gani bata da uba ‘Yar macece su kadai suke rayuwarsu a gidan kuma ko Kad’an yarinyar batada tarbiyya komai taga dama shi takeyi aurenma wad’an.da sukai walicci ba as an inda suka samosuba,amma ita kikaga ya dace ki aurawa d’anki saboda wani dalili can naki Mara tushe, don haka ni baruwanaa can tsakaninku karki kara zuwa kicemin tayimiki wani Abu ai itace matar so,kuma abinda ke faruwa da Jidda alhakin Fatima ne ishara ubangiji ya nuna miki akan yarki,” nanfa daddyn ya wanke ta Tass daman ya Dade yana taimin dinta,

Aifa sosai mamyn ta dinga kuka mai cike da nadamar abubuwan da tayi,sosai take Neman yafiyar daddyn da cewa ya tayata Neman yafiyar su fatima cewa yai shi ya yafe mata saidai ta je ta nemi yafiyar wadanda ta zalinta, tashi tayi tayo alwala tayi sallah Raka a biyu ta Dade a sujjadar tana Neman yafiyar ubangijinta,
maigadi ne ya shigo yace ana kiran daddyn fita yai ya nufi inda ake kiranshi, karo yaci dash Fatima da suke shirin shigowa,komawa yai ya basu hanya suka shige, komawa yayi shima
bayan ya amsa gaisuwarne yakai dubanshi kan Fatima dayaga duk ta jeme babu alamun nutsuwa a tare da ita yana fad’in,

“Fatima lfy? Naga kamar kinyi kuka me ya faru?” Wani kukanne ya taho mata ta kasa magana sai Dr Ahmed dinne yaiwa daddy bayanin abinda ke faruwa shima ya girgiza dajin batun Wai yaran sun bata, “taya za ace yara ankwanta dasu Amman ba a tashi dasuba, kuma basu fitaba tabbas saidai in suna cikin gidan Dan haka Ku tashi mu komai gidan yanzu a kara dubawa,”

Itama mamy jin abinda ake fad’a akidime ta fito daga ciki tana sallallami sannan tace “bari nasanarda su husna sai a tafi gidan gaba d’aya,” kafin wani yayi magana harta fice ta nufi sashin Momy husna don ita yanzu duk abinda zai had’ata da husnan sonshi take, ai kuwa tare suka fito da iyayen fatiman gaba d’aya motoci biyu sukai sannan suka fice suka nufi gidan ,

Bayan isarsu k’ofar gidan suna shirin shiga BABA LIMAN ya ido wajen nan yake jajanta abinda ya faru don d’azu baba mai gadi yasanar dasu a masallaci yace ataya da addua, shima binsu yayi cikinn gidan don ayi Neman dashi, saidai tunda suka shiga gidan ya k’urawa wani waje ido yana kallo,girgiza kanshi kawai yayi sannan suka shiga ciki,

Bayan shigarsu nan sukaga faruk ya had’a kai da gwiwa jin shigowar mutane ya d’ago da sauri, a sukwane yazo ya rike mamyn yana fad’in ” mamy ina kika kaimin my jamcy? Mamy tun safe bangantaba mamy kitaimaka ki dawomin da ita kar zuciyata ta fashe,”

Gaba d’aya parlor n kowa mamaki ya cikashi ita kuwa mamyn inbanda tsiyayar hawaye ba abinda takeyi na ganin balain data jefa d’anta da kanta , BABA LIMAN ne yazo ya rikeshi ya zaunar dashi yana fad’in

“Kwantar da hankalinka faruk zata dawo kaji,?” Dakyar ya samu ya lallasheshi ya nutsu kallonshi ya maidani kan daddy sannan yace,

“Alhaji akwai gagarumin asiri ajikin yaronka da akayimai ina kallonshi na gane hakan, kuma tun shigowarmu ubangiji ya bani ikon gano wasu curare da aka binne asiri acikin gidan nan don haka Ku biyoni yanzu Ku gani”
Gaba d’aya suka tashi suka bishi,

**”ita kuwa jamcy bayan fitarta gidansu ta nufa, tundaga Bakin get take kwallawa mahaifiyar tata kira, da Sauri itama ta fito jin Kiran bana hankaliba, da sauri taje ta rik’eta tana fad’in,

HAJIYA kalli jikina yadda yakoma nashiga uku na lalace kalli ki gani na zama kamar kuturwa,” itama agigice take fadin

“Mene wannan ya fito miki,? tun yaushe kuma,”

“HAJIYA ba lokaci d’auko mayafinki mu tafi wajen boka ya dubamin,”

Aikuwa da Sauri ta shiga ta dauko mayafinta Sam ta manta bata kashe gas d’in data kunnaba,motar jamcy n ta shiga suka fice daga gidan, gudu jamcy ke kwararawa na fitar hankali ganin kamar k’urajen k’aruwa suke gaba d’aya bata hayyacinta hakanne yasa bata kula da wata babbar mota datayo kansuba saidai sukazo dab da juna, duk yadda mai mortar yaso kaucewa Amman ina Tini mortar ta kwace tabi takan mortar su jamcy,

Kan Kace me Tini titin ya dinke da mutane dak’yar aka iya fito dasu daga mortar akayi asibiti dash saidai ba tabbas din suna da rai ko sun mutu don ana fito dasu mortar ta kama da wuta…………..!

DAGA Alk’alamin
Sabuwar marubuciyarku????
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️
BAK’IN CIKIN KISHIYATA
????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️????????‍♀️
????????‍♀️

Story and written
By
Fatima umar kas
(Mummyn mihal)

*بسم الله الرحمن الرحيم*

®????
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *…*????✍????
[ “`Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women“`]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•????_*
Page 94

Guri guri malam liman ya dinga tonawa yana Ciro abinda aka binne saida ya gama duka sannan yace a bashi ashana, mamy CE ta shiga ta d’auko mai ashanar tana kawowa ya kunnawa tarkacen wuta abin mamaki tunda suka fara konewa faruk ya fara wani irin amai bakikkirin mai wari, Momy husnace tazo ta rikeshi cike da tausayinshi, itama saida ya b’ata ta da aman,suna gama konewa faruok din ya sume, wani irin kuka mamy fiddausi ta saka sannan tazo ta rikeshi itama, tana fadin karya mutum ya barta,itama Fatima kukan take sosai na tausayin mijin nata da ita kanta, Baba liman ne yace su kwantar da hankalinsu zai farfad’o, sannan yace bari ya kawo musu wani rubutu da za a dinga bashi yanasha tsawon kwana uku insha Allah zai dawo daidai ,fita yayi sannan ya dawo ruwan rubutu ya mik’awa daddyn kuma yace
yayi istikara ya gano yaran basa gidan Amman sun fad’a hannu na gari don haka su kwantar da hankalinsu su koma gida za a kawo yaran har gida, godiya sosai su daddy sukayiwa malamin kudi daddyn ya bashi Amman fir yak’i amsa, su daddyn ne suka kama faruk din aka saashi a mota sannan suka fice daga gidan suka nufigida,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button