NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 25

_*♡AHUMAGGAH????*_ 
 _The love triangle_ 


   _A nigerian historical fiction_             
   *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_ 

     
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ 
_Bismillahirrahmanirrahim._ 



_2⃣5⃣-Golden candles♡._


…Burin su dija ne su ganta cikin farin ciki da walwala dan haka bakara min murnan dawowar ta sukayi ba..

Guiding Sojan daya zo da itan shine ya kawo ta har hostel
An bashi lodge da car,an kuma bashi umarnin ya mata duk abunda take bukata,da gifts dayawa ta dawo ma su dija kowa sanda yayi murna wajen karban nashi…hira sosai sukayi sunata mamakin yadda ta dawo a murmure cikin nishadi da walwala kamar ba ita ba..

Washe gari safe da suka tashi take nuna musu sabin dresing codes din da habibin ta yafi sha’awar ganin ta da shi,..sunyi dariyar ta har da tsokana sabida mostly musulmai masu saka decent turkish gowns da jallabiyas duk matan aure ne..

Yasmine ke cewa ko auren kukayi ne afada mana gaskiya 

In suna mata hakan itakuwa bakaramin dadi take ji ba,dan tana matukar kaunar yadda suke bata suport akan tsananin soyayyar dake zuciyan ta game da khaldun

After 4months daga da dawowar ta babu labarin sadat,babu labarin khaldun..

Wayanda suke taimaka musu akan binciken sadat a boye ne suka sanar dasu cewa sadat yana chan china an gayyace shi wani babban case din kisan kai yana can yana fafatawa.

Anan ma suka dada gano cewa acikin munafukan su harda hostel super intendant dinsu


Related Articles

Leave a Reply

Back to top button