BUZUWAHAUSA NOVEL

BUZUWA

 

 

Muje next page

 

Yar mutan KD
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

*_BUZUWA_*

????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

 

*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*

*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*

 

*_Editing_*
*_by_*
*_SISIN MAMA_*

 

*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`

 

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

 

 

“`Wanan page din sadaukar wane ga dauka,cin masoya book din nan “`

 

????3⃣

 

Yasir bai,fi 7mint ba da fitowa yafara kiran ABK amman yaki dagawa
a dan fusace ya kara kiran shi a ransa yana wannan shine kiran,karshe In kaki fitowa sai dai kazo kaga bananan
yanayi yana kara wayar a kunne ringing biyu ABK
ya daga Yasir bai jira daga gareshi ba yafara fada
“dalla malam ka fitoh in ba haka ba wlh inyi wucewa ta kazo Kabar mutum atiti kai gaka dadi soyayya wlh in baka fitoh ba sai dai kazo kaga bana nan” bai jira tajin bakin da ABK zai fada ba ya yakashe wayar yana harararta saikace wayar ce ABK

2 minutes ba ayiba sai ga ABK ya fitoh yana wani shu’umin murmushi wata uwar harara Yasir ya ruga mishi “saboda kai dan iskane kashige kayi zaman ka lokacin da na fitoh nai mata sallama ai kaima sai ka biyo bayana amman dayake kai dan rainin hankaline kabar ni a waje kowa yana wucewa yana kallo na” ya karasa maganar yana kokarin bude mota murmushi ABK yayi yace abokina wlh bazaka taba gane menene so ba sai rananr daya rikeka barin irinku saban shiga baya muku da kyau bazan Yasir yayi dan shi wanan maganar bata mishi rai ma takeyi
“kaga Malam ya isheni haka haba dan Allah wai kai dan Allah baka gajiya da maganar soyayya ce a rayuwar ka wanan jaririyar naga tanaso ta zautar da kai wlh dubeta fa amman a gabana take cema my love ba kunya
Ko kadan a cikin kwayar idonta” murmushi ABK yasaki “kadan ma kaji ai sunana a wajan ta yafi kalla goma bakasan ma wani abuba wlh In nazo wajan,ta tanamin shagwabar nan tata har rasa inda zan tsoma raina nake yana wani dafe saitin zuciyar shi tare da wani lumshe ido
wani wawan tsaki Yasir yasaki “kaga malam in zaka tada mota mutafi ka tada in kuma zaka cigaba da wanan shirman naka bismillah ABK motar ya tada sai da suka hau kan titi sosai sanan yasaki sautin wakar Umar m Sharif ta Bilkisu duk wajan da za a kira bilkisu sai yace hasina abin ya gama zuwa ma Yasir wuya yace “Abubakar me zai hana ka hada kayan,ka ka koma gidan su hasinan nanne gaskiya ka dameni kuma kacika min kune wlh
Kai kawai ABK ya girgiza abokina bazaka taba ganewa ba a dai dai nan suka kawo bakin get din gidan su Yasir horn ABK yayi get man ya bude suna saka hancin motar su
Yusrah su hango tsaye da wani block beauty gays a tsaye Yasir jiyayi kamar an buga mishi guduma a zuciyar har wani daci-daci yakeji saboda tsabagen bacin rai ABK yaga yanayin da yakoma lokaci daya dafashi yayi ABK yace lafiya kuwa abokina? gaba daga hankalin Yasir baya wajan ya kefe inda Yusrah da wanan saurayin suke da ido
Lafiya kuwa abokina ABK yakara fada lafiya mana Yasir yace mekaga nine naga yanayin ka duk ya chanja ne lokacin daya uhmm Yasir yace duba wacan yarinyar tana kwaso mana tar kacan samari gida dube ta sai wani murmushi take meshi bari kaga naje na koreshi yana kokarin bude koh fa da sauri ABK ya rukoshi haba abokina wanan ba girman ka bane sanan ba taifin,shi bane
Yasir yace ok laifinane kenan koh?a a ABK yace
nama gane laifin wacen kodaddiyar ce nan ma ABK a a yace da sauri Yasir yajiyo wai mekake nufine Abubakar nifa nakasa gane ina kasa gaba ma gaba daya aman ka barni da waccan kodadiyar zanyi maganin ta akan yan jaye jaye da take ma mutane har gida
ABK yace look Yasir wai dan kaganta da wani meye naka a ciki kai kace bakasan ta toh ko me zatayi basai ka zuba ido ba, in zuba ido fa kace wataran sokake zuciyata tatarwatse kamar ya?
ABK ya tambaye shi da sauri Yasir yadago badai maganar ta fitoh fili ba? yake tambayer kanshi.

 

 

Dan jin amsar da Yasir zai ba Abubakar muje a next page

By yar mutan KD
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

*_BUZUWA_*

????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

 

*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH KAINUWA_*

 

*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`

 

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

 

*SIGOGIN ISTIGHFARI KALA TAKWAS NE.*

*Manzon Allah, tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi, yace:*

*Na rantse da wanda raina Ya ke hannunSa, Allah! Ina neman gafararSa, kuma ina tuba zuwa gare shi, a kowace rana sama da sau saba’in.*

*Kuma Manzon Allah (SAW) ya ce:*

*Ya ku mutane! Ku tuba zuwa ga Allah. Domin ni ina tuba a kowace rana zuwa gare Shi sau dari.*

*SIGA TA FARKO*

*Shugaban Istighfar gaba daya shine:*
“ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﻧﺖ ﺭﺑﻲ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ ﺧﻠﻘﺘﻨﻲ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﺒﺪﻙ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﻠﻰ ﻋﻬﺪﻙ ﻭﻭﻋﺪﻙ ﻣﺎ ﺍﺳﺘﻄﻌﺖ ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻚ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺻﻨﻌﺖ ﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﻨﻌﻤﺘﻚ ﻋﻠﻲ ﻭﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﺬﻧﺒﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ “.
*Allahumma anta rabbee la ilaha illa ant, khalaqtanee wa-ana ‘abduk,wa-ana ‘ala ‘ahdika wawa’adika mas-tata’ata, a’uzu bika min sharri ma sana’atu, abuu-u laka bini imatika alai, wa abuu u bizanbi, faghfir li fa-innahu la yaghfiruz-zunuba illa anta.*

*Manzon Allah (SAW) ya sunnanta mana karanta wannan istighfari sau daya, safe da kuma yamma.*

*Sannan kuma yace:*

*Duk wanda ya karanta shi da safe yana mai imani dashi, idan ya mutu kafin yamma, zai shiga aljanna. Kuma idan ka karantata da yamma kana mai imani da hakan, idan ka mutu kafin safiya zaka shiga aljanna in sha Allah.*
@Sahihul Jami’i.

*SIGA TA BIYU*
ﺍﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ.

*ASTAGH FIRULLAH*

*SIGA TA UKKU*
3-ﺭﺑﻲ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ.

*RABBI GHFIRLI*

*SIGA TA HUDU*

4-ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ، ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ.

*ALLAHUMMA INNI ZALAMTU NAFSI FAGHFIRLI FA INNAHU LAA YAGHFIRUZ ZUNUBA ILLA ANTA.*

*SIGA TA BIYAR.*

5-ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ،ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ.

*RABBI GHFIRLI WA TUB’ALAYYA INNAKA ANTAT TAUWABUL GHAFUR.*

*SIGA TA SHIDA*

6-ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ.
*RABBIGH FIRLI WA TUB’ALAYYA INNAKA ANTAT TAUWABUR RAHEEM*.

*SIGA TA BAKWAI*

7-ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻇﻠﻤﺎ ﻛﺜﻴﺮﺍ ﻭﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻣﻐﻔﺮﺓ ﻣﻦ ﻋﻨﺪﻙ، ﻭﺍﺭﺣﻤﻨﻲ ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ.

*ALLAHUMMA INNI ZALAMTU NAFSI ZULMAN KATHIRAN WALA YAGHFIRUZ ZUNUBA ILLALLAH, FAGHFIRLI MAGHFIRANTAN MIN INDIKA, WARAHAMNI INNAKA ANTAL GHAFURUR RAHEEM.*

*SIGA TA TAKWAS*

8- ﺍﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻪ

*Astaghfirul lahal lazi la ilaha illa huwal hayyul-qayyum wa atubu I lair.*

 

 

“`WANAN PAGE DIN NAKUNE YAN BUZUWA FANS GASKIYA INAJIN DADIN YANDA KUKE NUNA KU LAWAR KU GA BOOK DIN NAN ALLAH YABAR ZUMUNCI COMMENT DIN KU NA KARAMIN KARFIN GUIWA SOSAI ANA TARE“`

 

 

????4⃣

 

Kamar ya zuciyar ka zata tarwatse?
ABK ya jefa mishi tambaya
“don ka ganta da wani ? fuska Yasir ya daure “meya shafeni don na ganta da wani”
ita dince in nagan,ta gaban nawa yake faduwa”
kallon shi ABK yayi yace kamar ya gaban ka yake faduwa?
harara Yasir ya wurga mishi
“ban saniba yaba shi amsa a dakile
kaga malam bazan tsaya kanamin wanan tambayoyin naka kamar dan jarida ba kaga tafiya tah ya bude motar yafice warshi
ABK yadan daga murya yanda zai,jishi “kasani aman nan gaba kai kuka da kanka bani ba saboda gaf kake da kataf,ka kuskure”
ABK baijira jin ta bakin yasir ba yaja motar yayi gaba saboda daman zai je anguwa wajan abokin,sane

Previous page 1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button