BUZUWAHAUSA NOVEL

BUZUWA

Yasir yana zuwa dai dai inda Yusrah take tsaye da saurayin ta samun kanshi yayi da tsayawa kamar an kafeshi
wani kayatacan murmushi take sakin ma saurayin nata

tagan shi tai kamar Allah baiyi tsayiwar,shiba magana takeyi kamar ana busa sarewa muyarta mai dadin saurare juyowar da saurayin zaiyi karaf suka hada ido da yasir

Yasir kara daure fuska yayi tamau kamar an aiko mishi da sakon mutuwa

da dan saurin shi saurayin yakaraso wajan Yasir
yamika ma yasir hannu kallon hannu yasir yayi yaja wani uban tsaki saikace zai tsinke harshan shi sanan ya wurga ma Yusrah uwar harara tare da saurayin yayi gaba abin shi
har cikin ran Yusrah taji ba dadi abin da Yasir yama saurayin ta inda sabo itah ta saba da halayyarshi
kasa sowa yayi wajan ta tunka,fin yace wani abu tariga,shi
“Abba’s Dan Allah kayi hakuri wlh ko muma haka muke fama dashi bayi da kirki”

“bakomai Yusrah amman abin yaban mamaki irin kallon da yakemin cike da tsana da irin harara da yake miki”

Uhmm haka halaryar shitake sam wani lokacin bashi da kirki

daina cewa haka in zaki lura ranshi kamar a bace yake kinga yanzun ya shigo

“sai dai amsa sallama,tace da baiyi ba banji dadi hakaba ko kadan”

sorry Abba’s Dan Allah karkasama kanka damuwa mana pls kayi hakuri”
bakomai Yusrah komai ya wace nima guduwa zanyi sai Allah ya kaimu gobe tunda rowar kanki kikemin a sati kice so biyu kawai zan ganki ya kamata a Dan karamin kwana ki yafada da sanyin murya irin a tausaya mishi din nan
yar dariya tayi mai kara mata kyau zan duba nagani aman bayan zunba”
bakomai gimbiya inanan inajiran ki sallama sukayi tawuce ciki shikuma ya shiga motar shi yabar gidan

 

Sauran kanda yakara sa shiga

dakin shi yaji ana kiran,shi yaya Yasir !yaya Yasir!! ko bai jiyoba yasan muryar waye tsayawa yayi dan yasan ba karamin aikin,ta bane tace zata bishi cikin dakin yana ganinta a palon yayi kamar bai ganta yawuce sai kace Mayya sai da tabiyoni
kafin tai magana yafara magana fuska a daure “lafiya MARYAM? kike ta faman kirana”
muryar ta a mutukar raunane tace lafiya lau ya Yasir tin dazun nazo akace ba kanan shine yanzun da naganka kuma naga baka ganni,ba shine na zo in gaishe ka
Uhmm nagode yayi shigewar shi daki tare da banko kofar saikace zai karyata da sauri MARYAM tamatsa zuciyar ta na bugawa

mommy data fitoh daga cikin tace lafiya MARYAM wayake buga kofa haka?
sai da ta sauke a jiyar zuciya saboda ta tsorata sosai sanan tace yaya Yasir ne

 

Mujame A next page

 

 

By yar mutan KD
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

*_BUZUWA_*

????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

 

*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH KAINUWA_*

 

*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`

 

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

 

????5⃣

Girgiza kai Mummy tayi ta wuce ɗakinta itama MARYAM barin wajen tayi ta koma falo zuciyarta cike da tunani kala-kala saboda ita kaɗai tasan irin azabtuwar da zuciyarta ta keyi game da Yasir “wallahi wallahi Yasir ƙarya ka keyi sai ka aure ni kuma sai kaso ni fiye da san da nake maka”
( niko nace anya kuwa MARYAM)
Ɗaukar jakarta da mayafinta tayi tayi gaba dan bata ga anfanin zama a gidan ba wanda ta zo domin shi ko kallon arziki bata isheshi ba bata tsaya yi ma Mummy sallama ba tai gaba abin ta

Mummy na shiga ɗaki zama tayi a bakin gado “Allah yasa abin da zuciyata take rayamin bashi bane in ko shine a kwai babbar matsala dan bazan taɓa bari MARYAM ta zama uwa ga jikoki na ba dan bata da wanan nagarta in ko ya tabbata MARYAM son Yasir takeyi tabbas dole in nemi mafita tunkan wankin hula ya kaini dare”

 

yana shiga ɗakin rigar jikinshi yafara cirewa sanan ya nufi firing ya ɗauka ruwa mai sanyi yakafa a bakinshi sai da yasha zama da rabi amma har yanzun abai samu nutsuwar da yake fatan samu ba wanan yarinyar har ni zata gani tayi kamar Allah bai yini ba ga wani murmushi na musamman da take ma wancan wawan har dawani zuwa mu gaisa sai kace yaga nayi kama da sa’anshi yazama dole in ɗau mataki akan yarinyar nan dan in ba hakaba ba ita ba hatta wannan wawayan yaran masu zuwa wajan ta rainani zasuyi yaƙara cire kayanshi yayi bayi yana ta mita a zuciya

Little ce tashigo sai sallama take taji shiru ɗakin Mummy tayi zaune ta samu Mummy ta rafka uban tagumi
“Lafiya Mummy?”
ajiyar zuciya ta saki “lafiya lau Ummi” dan Mummy bata ce mata little sunan mahaifiyar Daddy taci shiyasa Mummy take cemata Ummi Yasir da Aunty Firdausi suke cemata little
“Mummy hajiya Sadiya tace ba a kawo kayan ba in ankawo zata aiko miki dashi” “Ok”
“Yawwa Mummy naga MARYAM a hanya yanzun da zan shigo tafita ranta a ɓace ina mata magana tayi banza sai tsaki ma taja tawuce”
“Au MARYAM yanzun wucewa tayi koh sallama babu uhmm Allah ya sawaƙe”Ameen little ta amsa

“Mummy bari inje wajan su Yusrah inaso tamin ƙarin hadda”

“Tohm sai kin dawo ki gaishe min da Mamanta”
“zataji Mummy”

tana fitowa falo suka haɗe da Yasir
“Ina zaki kike wanan rawar jikin haka?”
” wajen Yusrah zanje tamin ƙarin hadda”
tsaki yaja yawuce ɗakin Mummy
da sallama abakin shi yashiga “Mummy barka da gida”
“yawwa barka kadai Yasir har kun dawo ne?” “eh Mummy tun ɗazun”
” Abubakar ɗin ya wuce ne?”
“Eh yaje ya dawo ne”
“Yasir”
“na’am Mummy” “menene tsakaninka da MARYAM ne?
MARYAM kuma yafaɗa a zuciyarshi Allah yasa dai bata cewa Mummy tana sonshi ba dan nasan zata iya kaɗan daga halinta ne dan bata da kunya
“Ina maka magana kayi shiru”
“Mummy bakomai tsakani na da ita”
“kaga Yasir ni mahaifiyarka ce karka ɓoyemin komai”
“Mummy gaskiya MARYAM tace tana sona ne”
“kai kuma kace mata mene?
“gaskiya Mummy cewa nayi bata daga cikin matan da zan iya rayuwar aure dasu aman taƙi ji kullum sai tamin waya tamin text ban faga wayar ban kuma bata amsa a saƙwanninta”
a jiyar zuciya Mummy tasaki har ta fito fili
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

*_BUZUWA_*

????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????

 

*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*

*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*

 

*_Editing_*

*_by_*

*_Maryam Ahmad Paki_*

 

*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`

 

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

 

 

“`Allahumma ajirni minan narr! Allahumma ajirni min Azabil qabr! Allahumma inni as As’aluka min Jannatul Firdaus, Allahumma inni As’alukal fawza fil Jannah wan-naja’atu mina-narr. Bi Rahmatika ya Arhamarrahimin ya rabbil Alamin. Amin“`

*_Pls pls pls fans 2 days kun jini shiru ko, afuwan na dawo kenan da yarda Allah guys ana tare_*

 

_Wannan page na kune y’an group d’in MARYAM Obam marubuciyar TAMBARIN TALAKA Hausa novels nagode sosai da kulawar,ku gareni tunkan ku ganni sannan da na shigo kun karbe, ni hannu goma goma ba biyu biyu ba nagode Allah yabar zumunci Ana tare guys_

 

*_Maman Soffy da maman umma kano INA godiya a gareku yanda Luke nuna kullawar Ku da book din nan Allah yabar zumunci_*

Previous page 1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button