BUZUWA

*_BUZUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH Y’AR AMANAH KAINUWA_*
*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*EDITED BY*
*MARYAM AHMAD PAKI*
*pls 2 days kun jini shiru koh afuwan nagode sosai da fatan Alkhairin ku gare ni*
????8⃣
Allah ya kaimu ai MARYAM in bakin ki ya tashi ba k’aramin taro za ai ba saboda Allah ya miki mutane maza da mata wanda koh ni uwar ki ban kai ki mutane ba sannan wanan k’awayan na ki da ko ce in za tai Aure party kwana kike zuwan, mata ai dole in bikin, ya tashi muyi taro na kece raini” wani k’ayataccan murmushi MARYAM ta saki
“mama kenan ai duk kawaye na in na tashi aure dole kowace ran party biki na kwana za tai dan a rama ma kura a niyar ta”
“gaskiya kam hajiya A’i tace dan a wata saki tafi party kwana sau biyu koh uku ke dai Allah ya kaimu lokacin dan ba k’aramin taro zami ba” “sosai ma mama sai munyi taron da ba’a tab’a irin shi ba a anguwar nan wanan ina ga har in haihu baza a daina maganar shi ba ” gaskiya kam inji mama.
wayar MARYAM ce da ta dau’ki da alaman kira ya shigo shiya tsayar da hirar tasu sadan sun kai k’arshan maganar bah
Mommy ce sai faman duba wayar hannun ta take da duk kan alama akwai abu mai mahinmancin da take so koh take jira wayar ce ta dau ringing da sauri ta daga da sallama a bakin ta maman Amrah kuna hanya ne eh momy sai yanzun da na duba wayar na ga kiran ki kusan 10 miss Call Allah dai yasa lafiya mommy gashi ki ce maganar tafi k’arfin waya”
“Eh”
“Maman Amrah sai dai kun k’araso”
“OK mommy amman ki kwantar da hankalin ki Dan Allah”
“ba komai sai dai kun k’araso din”
suna k’arashe wayar wata uwar ajiyar zuciya momy ta saki kamar wacce aka sauke ma kayan wahala a kai.
Mommy tana da wani hali guda d’aya wanda da iyayan yanzun zasu dinga yin shi wata matsalar in ta faru zata zo musu da sauki tun da Anty Firdausi tayi aure mommy bata da abokin shawara da ya wuce Firdausi shi yasa Al,amuranta suke zuwa mata da sauki saboda Firdausi ba zata tab’a ba mommy shawara banzan ba saboda uwar tace da ta haife ta shi yasa su ci tare su sude tare kuma Allah ya taimake su duk sanda su kayi shawar tare suna ganin amfanin abin
Sallama Firdausi tayi ta shiga dakin mahaifiyar ta ta ga Amrah a hannun ta da sauri ta rasa gaban mahaifiyar ta ta fuska cike da damuwa take tambayar ta
“mommy lafiya?
” na same ki kin zuba tagumi haka?
“gashi tun a waya naji muryar ki cike da damuwa Allah yasa dai lafiya mommy” Firdausi ta k’arasa maganar muryar ta da tsananin damuwa.
Mommy take kai maman Amrah wannan damuwar da kika nuna yanzun ai harta fi tawa kwantar da Hankalin ki yata sai Al,khairi “Allah yata ba ta mommy”
“Ameen maman Amrah mommy tace
“Firdaus”
“na’am mommy”
maman Amrah ta fad’a tana me kafe mommy da ido tasan tunda ta kira ainihin sunan ta abin ba na wasa bane shi yasa duk ta kosa taji abin da zai fitoh daga bakin momy
momy tace
“Firdausi wani abu wani babban abu mara kyau ne yake nufo family dinmu gaba daya”
innalillahi wa inna ilaihir raji’un
abin da Firdausi ta fada kenan takara matsawa kamar zata koma cikin momy rike hannu momy tai
“tace mommy Allah ubangiji ya mana katangar k’arfe da koma menene mara kyau da yake nufo zuri’ar mu”
“Ameen ya Allah Firdausi”
MARYAM ce na ga take_taken ta, ta san Yasir ta keyi na kuma kirashi na tanbaye shi ya tabbatan min da hakan cewa ta sa me shi da kanta ta fadan mishi”
mommy MARYAM fa kika ce ?
kina nufin MARYAM din mama A’i take san Yasir” maman Amrah tai tambaya kamar ba taji abin da mommy tace ba koh take nufi ba
gaskiya mommy cewa za kiyi babbar masifa ce take tunkaromu dole hankali ki ya tashi, ina MARYAM take da nagartar da duk namiji mai hankali zai soh ta zama uwa ga ya’yan shi
“mommy Yasir din shi ya amince ne?
” da kika tambaye tashi?
a’a dan yanzun koh gaishe shi tayi baya amsawa aman ina tsiran maryam dan yarinyar duk ta wuce yanda muke tunani saboda shu’umace”
“gaskiya ne mommy”
an man mommy me kike ganin ya jamata ayi?
“tam ni dai nace nan da 2 weeks masu zuwa ya fitar da matar aure in ba haka ba MARYAM na fada ma A’i ita kuma A’i ta sami daddy ku da maganar ba abin da zai hana ya aureta dan kinsan A’i ba abin da zata nema wajan daddy Ku ya kasa mata sai dai in abin yafi k’arfin shi balle wanan yana ganin dan shine ai sai wani ikon Allah ne kawai zai sa abin yaki faruwa”
“mommy, Yasir ba zai iya fitoh da mata nan da 2 weeks ba saboda Sam bashi da budurwa koh shekan jiya da suka zo gida na da ABUBAKAR sai da mu kayi maganar ABUBAKAR yace Yasir wlh bai da budurwa mommy ke saki samo mana mu fitah akan Al,amarin nan”
“Maman Amrah wlh narasa mafitah kwata kwata”
duka d’akin shiru yayi kamar bakowa dukan su suna tunanin mafitah,
sai cen Firdausi ta d’ago mommy na sami mafita a jiyar zuciya mommy ta sauke tun kafin taji abin da Firdausi zata fada.
*Dan jin wace mafitah Firdausi ta sami musu sai min hadu a page na gaba*
*_by yar mutan K/D
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_BUZUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*Rayuwa zata iya canza maka a cikin mintina kalilan. Abinda ka saba dashi zai iya sauyawa zuwa wanda baka taba tunani ba*.
*Bakin ciki ko farin ciki. Rashi ko samu. Allah na jarabtar bawa ta ko wanne fanni. Karka taba dauka kai kadaine a yayin da duniya tai maka kunci.*
*Jarabawa ce Allah ya dora maka dan yaga karfin imaninka a gare Shi. Ka zama mai tawakkali da addu’a. Zaka ga sakamakon hakan*.
*Ba lallai ya faru a lokaci daya ba. Karka gaza. Ka rike addu’a da sadaka, Ka kyautata imaninka, ka yawaita istigfari kuma kamika lamurranka ga Allah Allah yasa mudace (Amin thumma amin)*
????9⃣
*F* irdausi tace “mommy me zaisa bazaki samo, mishi a cikin ya’yan k’awayan kiba?
Hhmm “maman Amrah kenan har yanzun ke yarinya ce in ban,da haka ya’yan k’awaye,na kinsan da yawa duk sunyi aure wanda suka rage yanzun kuwa bazan iya barin yasir ya aure,suba saboda gaba daya tarbiyar su batamin ba sanan budewar idon su tayi yawa sosai
mu dai nemi wata mufitar kawai
dakin shiru yakara a karo na biyu
Firdausi tasaki a jiyar zuciya sanan tace ” mommy ga shawara in wanan batayi ba walahi tunanina ya tsaya cak sai dai in ko zuwa gaba Mu,sami mafitah Sa…..
“kinga Firdausi fadan min kowace mafita kika samu mommy ta katsata bata karasa abin da takeson fada ba
Mommy me zai hana kice ma yasir yanemi soyayyar Yusrah kawai
wanin kallo mommy tabi maman Amrah dashi Wanda maman Amrah takasa gane kona menene mommy take binta da irin wanan kallon,
“Firdausi”
Mommy takira sunan ta
“Na’am mommy”
“Firdausi Allah yamiki Albarka
sai da maman Amrah tasaki a jiyar zuciya sanan tace “Ameen ya Allah mommy”