BUZUWA

mommy tace kwata_kwata tunanina bai kawo min nanba koh kadan walahi Yusrah itace dai-dai da Yasir saboda munsan wacece ita mu
muka raineta da hannu,mu
mu
muka bata ta tarbiyar musan waye itah
saboda haka wanan shawarar taki tayi Allah yamiki Al,barka”
“amen ya Allah mommy”
“Mommy”
“Na’am”
“Mommy akwai matsla daya fah”
“matsala kuma Firdausi?
” tamefa?
“Mommy yasir yasha fadin shi bayasan karamar yarinya gashi Yusrah sa’ar little ce dukan su 17 year suke
koh shikaran,jiya da sukaje gidana sai da sukayi da ABUBAKAR a cewar yasir bazai iya auran kamar yarinyar da ABUBAKAR ya kesoba kuma itah yarinyar ma ta girmi su little dan itah 18 year ke gareta inaga za asami matsala yasir yaki amin ce da auran Yusrah
murmushi mommy tai ” kwan’tar da hankalin,ki maman Amrah wanan mai sauki,ne mutukar bai kawo Matar da nace yakawo ba shan ruwa sai yafimin wahala fiye da amin cewar shi”
Allah yasa haka mommy
“Ameen yar Albarka wace take fitar da mahaifiyar,ta cikin damuwa
ba karamin dadi maganar tai ma Firdausi ba sai murmushi take
tace ” Allah yabar min ke mommy na takaina”
“ameen ya’ta takaina gaba daya sukasa dariya
“Mommy aman inaga tunda sun riga sungama jarabawar su ta karshe me zai hana me san
little shima ya fitoh a hada bikin duka a wuce wajan kawai tunda daddy bai barin yarinya ta tafi jami’a batare da tayi aure ba”
Gaskiya kam aman bari daddy Ku yadawo mayi maganar
kai ko kuma mubar muji abin da Yasir yace inyaso daga baya anyi maganar Ummi din
*_by Aunty FAUZAH YAR mutan K/D_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_BUZUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
“`Mu tunatar da kanmu“`
*Allah ka cire mana hassada*
*Allah ka cire mana girman kai*
*Allah ka cire mana ganin kyashi*
*Allah ka cire mana san zuciya*
*Allah ka zamo jin mu*
*Allah ka zamo ganin mu*
*Allah ka zamo tunaninmu*
*Allah ka zamo furucinmu*
*Allah ka yalwata Arzikin mu*
*Allah ka tsaremu shiga wuta*
*Ina muku fatan alheri mabiya book dina*
????1⃣0⃣
*Y* asir yashi go gida fuskar shi wasai da ka ganshi kasan yana cikin farin ciki
Yusrah ya hango tana shanyan kaya
kunnan,ta sanye da air phone ta dan juya bayan,ta
taba inda Yasir yake tsaye baya
wani k’ayatancan murmushi Yasir yasaki
kadangarune guda biyu tunda ya shigo yaga daya nabin daya ga dukan, alamu fada sukayi
zuwa yanzun duk kadangarun sun tsaya kallon junnan su sukeyi kadangarun kowa zai iya kaiwa dan uwanshi hari
kadangaran dake kusa da yasir
Yasir ya shura kafa aiko kadangarun’nan gaba daya sukai kan Yusrah wanda yabi takan kafar tane yai masifar tsora,tata wani irin ihu tasa wanda gaba daya gidan sai da ya dauka karar’ta nan take ta zube
wani kaya tacan murmushi Yasir yasaki ya kada kai yai gaba abin,shi ya shige part dinshi tabaya dan kar wani ma ya ganshi
Mommy da mama da little rage_ragen fitowa kowa takeyi daga dakin’ta suna nufan ida sukaji ihu Yusrah
a lokaci daya suka Kara so
mommy ce tafara yin kanta inda tagan,ta kwance sai kace gawa jijigata mommy take tana kirar sunan ta Yusrah! Yusrah!! Yusrah!!! anman shiru kallon little mommy tayi ummi yi Sauri keje dakin yayan,ki kiduba in yadawo ki kiramin shi da sauri little tawuce tana zuwa dakin tafara bugawa Yasir yace waye ne?
“nice yaya”
“mommy tace a kiraka ok ina zuwa”
“tana padt din su Yusrah”
“nace kije ganin koh?
da Saudi little tabar wajan dan da duk a lamu yafara fusata
Little nafita shima ya fitoh yabi bayan’ta b’arayin su Yusrah yayi hango mommy yayi rungume da Yusrah gaba daya hankalin,yan wajan a tashe yake karasowa yayi “mommy gani”
“yawa Yasir dan duba mana Yusrah kamar suma tayi Koh?
Koh alamun damuwa babu a tare dashi yace
” meyasa metane mommy?
“Ihun ta kawai mukaji koh da mu kazau sai muka sameta a haka”
“OK” abin da yace kenan ya kali little jiki dakina ki dauko min box dina” da sauri little tawuce
yace ma mommy “akai’ta ciki in an kawo min box din na dubata” mommy tace “koh dai ka dauke ta kashiga da itah ciki mu ina zamu iya”
Badan ranshi yasoba ya dauke ta kamar wata baby yai cikin palon, su Yusrah da ita a kan kujera 3 star yakwan tar da itah sanan yace “mama akawo min ruwa a Kofi da sauri mama ta debo Wanda yai dai_dai dashi gowar little da box’s din ruwan ya karba ya yayafa mata shiru yakara nan ma shiru duk yan dakin sun,shiga damuwa a karo na uku yako shika mata ruwa nan aiko tasaki a jiyar zuciya jikin ta narawa ta tashi a firgice takama rigar Yasir tana San batu “wayyo Allah mama mama,ki koreshi tsoran shi nakeji wayyo Allah gaba daya tana fad’a tana shigewa jikin Yasir mommy da mama sai addu’ar suke mata little sai zubar da hawayan tausayin Yusrah takeyi shiko Yasir sai kokarin tureta yakeyi a jikin shi sai kara shigewa takeyi Dan har yanzun bata dawo cikin nutsuwar ta ba gaba daya
sai da yaraba,ta da jikin shi sanan yaji dadin zuwa lokacin Yusrah ta dawo cikin hankalin, ta da taimakon addu’ar da mommy da mama suke mata little ce taje wajan Yusrah suka rungume juna suka saki kuka a lokaci daya
karamin tsaki Yasir yasaki yadau box’s dinshi yayi gaba dan yaga tsoran, da kadangaru suka batane yasata suma aman lafiyar ta kalau
_mu hadu a next page_
*_by Aunty FAUZAH K/D_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_BUZUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*Jin dadin wani baya rage naka, haka lafiyar wani bata cutar da kai, kuma arzikin wani baya talauta ka, to mene ne na hassada? Bayan komai na Allah ne, kuma shi ke rabawa.*
*”Ya Allah (SWT) ka raba mu da ciwon hassada, Allah ka ba mu sanyin zuciya.”*
“`WANAN PAGE DIN GABA DAYA NAKUNE MASOYA BOOK DIN NAN KU YANDA KUKA GA DAMA DASHI IRIN SU“`
*_MAIMUNAT ABBA_*
*_NI’IMA KABIR_*
*_MAMAN NOOR_*
*_UMMI HARUNA_*
*_MOMYN MAHMUD_*
*_MAMAN SHUKURA_*
_ALLAH YABAR SO DA KAUNA IYA WUYA ANA TARE_????????
???? 1⃣1⃣
*M* ommy tace” musu “kukan, ya isa haka”
y’ata Yusrah ya jikin naki?
“da sauki mommy k’adan garene ya tsorata,ni “ayya sannu Allah yakara tsarewa”
“Ameen ya Allah mommy”
“Amman yanzun ba abin dake damun,ki koh?
“Eh” mommy lafiya ta lau fa yauwa haka akeso”
“bari in shiga daga ciki zuwa anjima nakara zuwa Inga jikin naki “tohm mommy”
mommy tace “maman yara bari in shiga ciki”
“tohm Hajiya a fitoh lafiya”
Yasir yana shiga dakin shi ya zauna abakin gado yafara magana shi kadai “yarinya kadan kika gani indai harni zan dinga miki magana kina banza dani baki ga komai bama ni, dake muzuba zamuga mai cin nasara”
wayar shine ta dau Ringing sai da ya danja karamin tsaki Sannan ya dauka “Abokina kasamu kuwa?
Abubakar yace har yanzun dai ba a dace ba shiyasa nace maka kazo mushiga cikin gari tare da kai munemo Amman kaki, wacce nake maka magana a kanta an aurar da itah, ni yanzun gaskiya bansan wace yarinya zan neman maka ba,