BUZUWA

Yasir yace” haba ABUBAKAR yanzun duk yan matan dake garinnan gasu nan a gari kamar janfa a jos kace” karasa haba saboda….
dakata MALAM ABK ya katse mishi maganar tun kan yakara abin da yake son fada “anfadan maka ni bawan Kane da zakasa inta zagaya gari nace muje tare kaki, ga yarinya a gidan, Ku nabaka shawara kaki dauka yanzun zaka dameni a zafafe?
Yasir yace” Allah yasawake in rasa wacce zan aura sai wacen jaririr yar sai kace bamata a garin, bari kaji in fadan ma ni Yasir nafi karfin wanan kwailar yarinyar wlh,
ABK yace ni karka daman kana min ihu a kunne yarinya CE dai bansamu ba sai ka Neman ma kanka mifitah ni nacire hannu, na a wanan Al,amari Allah ya hadaka da mommy, dan gobe ne al’kawari zai cika kayi bayani tunka Yasir yace wani Abu ABK ya datse wayar
Yasir cire wayar yayi a kunnan shi yafara fada tamkar Abubakar din na gaban,
“Dan nace kasamomin yarinya zaka raina min wayau duk dan ni har yanzun banga yarinyar da ganin bane shiyasa wannan dinma danace kasamomin zan auren ne kawai Dan mommy Rabin lokaci kafin in sami wace nakeso in aura Dan kai dan ran in wayau zakace ga yarinya nan a gidan mu wace itah kanta bata gama sanin kanta ba balleni ta iya kulla dani” yaja wani tsaki kamar zai tsinke harshan
Allah yakaimu gobe iyakaci ince ma mommy ban samoba ta karamin lokaci da wannan tunanin yai k’wanciyar shi a kan wawakeke gadon shi
“`Washe gari“`
Mommy na zaune a palo sai ga yasir ya shigo gaisar da mommy yayi zai wuce mommy takira shi “yasir”
“Na’am” zuciyar nabugawa dan yasan bazai wuce maganar auran, datace ya nemu bane,
Mommy Tace” Yasir ina maganar mu takwanane?
“sosa kai yafara yi sanan yace ” mommy wallahi har yanzun ban samu yarinyar da taimin bane shiyasa, yakara shi maganar a raunane
“Yasir kace bakasami yarinya bane shiyasa?
“eh mommy”
“0k tunda hakane yazo gidan sauki ni nasami yarinya mai natsuwa da tarbiya da sanin ya kamata wanda kai zakaji dadin,zama da itah nasan a zuciyar ka kanacewa wacece itah?
“bakowa bace illah Yusrah”
da wani mugun sauri ya dago kanshi yana kallon mommy
dak’ar ya iya hada kalaman bakin,shi mommy Yusrah kuma?
wace Yusrah?
“Yusrah dai da kasani Yusrah kanwar ka ta gidan nan ta Baban,ku nake nufi,
karyar da kai yayi ya raunata murya sosai “mommy ki duba girman Allah ki janye wanan maganar karma wani yaji wlh Yusrah bata a tsarin irin matan da akesan aura kwata_kwata mommy bakiga karaman yarinya bace bazata iya rayuwar aure ba yanzun dan itama tana da bukatar kullawa bale abata kula dani dan Allah mommy ki janye maganan pls mommy help me”
yafada muryashi a mutukar raunane
tunda
tunda yafara maganar mommy take kallon shi sai can tadago
“Yasir”
“na’am”
“kace in janye magana nan dan Allah?
“inama Allah sai dai abin da karok’a wanan karan bazaka samu dan ni nagan, go abin da zai iya faruwa wanda bama fata dan haka k’aya hakuri ka rungumi zabin da namaka a matsayi,na na mahaifiyar ka kasan bazan taba zaba maka abin da zai cutar dakai ba”
“nasani mommy bazaki zaba min abin da zai cutar da niba aman walahi mommy bana jin son yarinyar a gareni ko kadan Dan Allah mommy ki…. katse shi mommy tayi ya isah haka wukun,cene na rigada na zartar kuma kai baka isa na chanja ba saboda haka sai kaje kafara koya wa kan’ka Santa Dan daddy dinku na dawowa Zance yaje neman maka auran,ta in naji wata magana Mara dadi tataso daga gareka in ranka yayi dubu wlh sai ya baci tashi kabani waje”
Yasir bai kara cewa komai ba ya tashi yana hada hanya yai dakin shi
Mu hadu a next page
*_By AUNTY FAUZAH YAR AMANAH KAINUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_BUZUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
“`”Duk wanda yake kawo maka zantukan mutane kaima wata rana zai kai naka gurin wani”“`
*_Malamai suka ce, duk lokacin da Annamimi ya kawo maka zance to_*
Kada ka gaskata shi
Ka yi masa nasiha
Kada ka tafi binkicen al yi ko ba’a yi ba
*_Kada ka yadda shaidan ya yi tasiri cikin zuciyarka ka rika jin haushin Wanda aka ce yace din. (Domin baka da tabbas ya fada ko ba’a fada ba)_*
[ad_2]