
Mekike da bukata?
Tace kudi!
Yaciro dubu dari biyu yabata, tayi godiya tarako shi har bakin kofa seda taga fitanshi sannan takoma,
Tana shiga takira friend dinga, maryam yahya maryam tana dauka tace aminiya ya jiki?
Inanan zuwa farsa
Jamila tayi tsaki wazaki kasa? Ke banza ce wlh.
Dan Allah kizo yanzu, angama amarya ganinan zuwa, dama yanzu nafito wanka bari ingama saka kaya, to sekin zo”””
Tana zaune parlon tana kallo kefe kuma ga inibi da apple tanaci, tana girgiza kafa, dadi naratsa ta.
Baby j abin nema yasamu, setaji ana sallam dasauri tabude saboda taji muryan maryam yahya ne,
Tana budewa suka rungume juna suka karasa chikin parlon, suna zama maryam tace kardai kicemin ba’ayi komai ba,,
Mtssww kewai ina ruwanki dashiga hurumin da banaki ba
Ahaye yayi baby j anyi aure ko, nima ina hanya ai jamila tayi dariya niba can najeba wlh.
Sukayi dariya dukansu jamila tace maryam akwai matsala fa!
Matsala kuma?
Eh wlh, maryam tace tomene matsalan, jamila tace lokacin da hadiza aminu tayi aure kituna mu muka taimaka mata da kyaran gidanta da abin ci, hatta tafiya gagaranta yayi””
Sefama kuka taketayi harda zazzabi tayi tafiyanta ma abun tausayi, koba haka bane? Hakane mana,
To meyasa nawa ya babbanta da Nata!
To ai ke jamila yakama ta kigane hadiza fa saurayi ta aura me jini ajika, ga lafiya ga kuruciya, kekuwa naki mijin in banda uban chiki da kiba meya ajiye ”
Kuma karkiman ta kudi fa kikeso kuma Allah yabaki kinga sai kiyi hakuri da abin da kika gani,
Bazaki Tab hada karfin saurayi dana magidan chiba, abun da mijin hadiza zeyi a kangado kenaki mijin ko mutuwa zakiyi baze iyaba.
Nidai abun da zance miki kiyi hakuri,
Dan kinsan dai yanzu andaina aure soyayya sai na kudi dai daiku ne masu auren badan kudi ba, irinsu hadiza kinga ita ai aure soyayya tayi,
Jamila tace wlh kuwa, hadiza tana chikin family house amma ita ko ajikinta, tunda mijin ta na nunamata love, ga kulawa uwa uba ga iya bada hakin aure
Maryama tace eh duk abun da kika lissafa hakane hadiza tana samu,
To amma naga ko keke batada shi, kekuma kam danginku kinyi fintinkau saboda babu wace akataba kawo lefenta da mota sai ke, haba kawata mekika nema Kika rasa?
Jamila tace babu dan koyanzu daze fita dubu dari biyu yaban wai ko akwai abunda zansaya kafin yadawo,
Allah kawata! Eh mana to ina nawa kason?
Jamila tace dadina dake azarbabi ai kema kinsan dole ne inbaki naki kason,,
Ai gara inyi magana kinsa ance abari yahuce shike kawo rabon wani,
Hakane bari indauko miki, yauwa to kokefa, Jamila taje dakinta tadauko dubu hamsin takawo ma maryam, su maryam anji dubu amsin baki yaki ruhuwa,,
Sukaci gaba da hiran su sai bayan la’asar maryam ta wuce, alhaji usman kuwa bashi yadawo kidaba sai 11:pm,
Lokacin kuwa jamila har barci yafara kwasheta taji shigowan sa, tashi tamishi sannu da zuwa, yace yauwa baby j yana shifa kefen face dinta, kinganni sai yanzu ko?
Wlh baki naketa ganawa dasu, yagida cikin wani murya mai cike da kissa tace lafiya lau kabarni ni kadai,inata jiranka sorry babyna gani nadawo, amma nagaji sosai wlh “””
Bari inyi wanka indanyi barci,
Barchi kuma ?
Yana magana yana hawa sama eh, wlh nagaji ne dayawa “”
Jamila takalli jikinta tasha wani rigan barci fari sol dashi da babu duk daya ne, gaturare data bolbole ajikin ta, yanzu duk yazama na banza kenan!
Haka takashi kayan kallo jiki ba kwari tamurda kofanshi ta shiga , tacimishi har yafito wanka ya haye gado yabazo uban ciki yana minshari, harda wani cinburki a barci….
Lol
Jamila saboda bakinciki daya turnuke ta jamishi kofa tayi tabar daki””
Takoma dakinta……..
Muje zuwa
Yanzu akafara
Yar mutan kagara
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*NA* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *5* */* *6*
*DADICATED* *TO*
Khadija pinky Hassana danlarabawa, khadija dangude, maman Ishaq,
Hakika kuncancanci yabo agareni kunadaba,ne aciki nan gaskiya inaji dadin yadda kuke nunamin love a gaskiya banida bakin godiya
sai dai ince Allah yabar zumunci, wannan shafi nakune kuyi yadda kukeso dashi, nakune
Koda takoma dakinta kwanciya tayi a gado tana tunani, toni jamila anya zan iya jure irin wannan rayuwa kuwa?
Kana tunanin kayi aure kaima zakashiga cikin matan aure, masu fantamawa kaima kadan shana, a she abun bahaka bane,
Indai kudine akwai shikam a gidan alhaji usman,to amma kuma nifa Allah yayini dayawan bukata ga sha’a kuma Allah yayi natsare kaina har nayi aure,
Nayi aure da niyar in more rayuwan dadi,
Sai inga akasin haka!
An ya kuwa san kudina bekaini ga wahala ba, hakadai tarinka tsakan zuci, wanda dakyar tasamu barci yadauke ta.
Koda gari yawaye batabi takanshi ba, bayan tayi wankanta ta rabbada kwalliyan ta, takame a dakinta”
Tabude gridge din dakinta taciro keca da juice taci takora da juice dinta, tajawo wayanta tahau whatsapp tashiga group tana karanta wani book na anfa muhimmanci budurci, tanajin dadin karatunta”
Taji alhaji yadun faro dakinta, yana kwala mata kira baby j baby j tanajinsa tamai banza, segashi yaturo kofan yashigo, haba baby j kina jina kikamin shuru!
Tahada face yace menene kuma? Wannan hada hada rain duk nawa ne, to menayi ne?
Bari insa driver yasayo miki abinci ko?
To fada min mekike so? Tai mishi banza yadan ja karan hancin ta, yasa hannu aljihu yazaro dubu dari uku yadora mata akan cinyanta,
Baby j zanje Lagos jirgina zetashi 11:am amma bazan kwana ba anjima zandawo”
Tace Allah yatsare, baby j senadawo yau bako rakiyan, tace eh yasakai yafita da murmushi dauke a face dinshi, hakadai jamila tacinye sati dayanta na amarci,
Batare da tasamu wani gamsuwa da take bukata ba, amma kudin kam kafin wannan lokaci ta tara, dan account dinta kam ba Laifin,
Jamila na hango tsaye tarike kwankwaso, tana girgiza kafa alhaji Usman nagani zaune yana kallonta,
Yace wai baby j menene matsalanki ne?
Zanfita kin hanani fita tundazu, secika kike kina batsewa, eh ai dole kace haka to gaskiya ninagaji wlh,
Tunda nazo gidannan babu abin da katsinanamin dakadawo sai kahau barci kanamin minshari, yau watana nawa agidannan saunawa, kakusance no?
Sau hudu fa wai dasunan ni amaryace nandanan kagama kakoma, gefe Kana maida nufashi sekace wanda yayi abin azo agani
Eh har nikikema fisara ni sa’an kine, toke ai kinma more dandai ina ba’in sonki ne, shiyasa har nakulaki sau hudu acikin wata uku, to nidai bazan iyaba wlh ”
Koka kyara kokuma! Kokuma me?
Kokasake ni!
To tafi gidanku nasakeki saki you, tafi nono fari tahau hada kayanta, tajawo akwati alhaji usman yamike, haba baby j karkimin haka kinsan inasonki, bazan iya rayuwa babu keba”
Dan Allah kitausaya min, dan Allah mallam rabuda ni kasakeni kuma mezanma
Bansa ya akayi nafurta ba sharrin shedan ne, kaikasan shi nidai gidanmu zani ehe.