AURAN KISAN WUTA Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

c

 

Tafigi akwatinta tajefa a motonta tashiga tayi gaba, bata tsaya ko inaba sai gidansu,

 

Tanashaga tazube gaban inna tasa kuka, inna tace menene haka jamila meyafaru kinzo kinsani gaba, kinatafa man rusa kuka ,

 

Sunacikin haka sai ga sallam mallam,yauwa gara da shigo mallam kotafada maka dalilin kukan nata, tunda ni ban isa tafada min ba,

 

Mallam ya zauna kusada jamila yace ke badake ake magana ba, mayasame ki, ina mai gidan naki?

 

Wani abune yafaru dashi?

Jamila taja majina tace sakina yayi,

 

Inna tace saki taname dafe kirji, oh ni jikan ai me kosai,

Lol

 

 

Muje zuwa

 

 

Yar mutan kagara ????

*AUREN* *KISAN* *WUTA*

 

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

 

*PAGE* *7* */* *8*

 

*DADICATED* *TO* *ME* *DAMBU*

*TODAY MARKS MY WEDDING ANNIVERSARY, I WANT ALL MY FANS TO JOIN ME IN CELEBRATING AS WELL AS PRAYERS. I PRAY THIS DAY IS ANOTHER START OF YET ANOTHER LOVE FILLED JOURNEY!*

 

Mallam yayi salati yasanar da uban giji, Allah yasa hakan shine mafi alkhairi, inna ta amsa da amin.

 

Suna cikin haka sukaji sallaman alhaji usman, malam ya amsa yabashi izinin shigowa, kodaya shigo yagaida Inna da malam,

 

Yakai dubanshi ga jamila, yace dan Allah baby j kiyi hakuri wlh Allah inasonki, bazan iya rayuwa bakiba pls kitaimaka kizo mukoma,

 

Sharrin shedan ne dakuma zuciya pls, tace inkoma ina bayan aurenka yakare a kaina ”

 

Malam dake sauraransu yayi kyaran murya, wai meyake faruwa ne?

Mubakuce mana ga abun daya faruba, kundai tasamu gaba kuna zancenku”alhaji usman wai meyake faruwa ne?

 

Alhaji usman yace malam lafiya kalau muke zaune da Jamila Tana kyautata min dai dai gwargwado wlh, ban taba samun matsala daga gareta ba,

 

Muma kanmu bamusan meyafaru ba kwasam bakina yafurta saki ga jamila,

 

Malam yace ikon Allah to yanzu kana cewa ta tashi kutafi kamaida auren ne? Dasauri alhaji usman yace eh ”

 

Arazane yadako kanshi yana duban jamila, saboda tabbayan da malam yamasa, saki nawa kamata?

 

Sega ruwan gumi yana tsastsafowa daga hulan alhaji, malam yakara nanata mishi tambayan, yace saki uku ne malam asha asha harka tabaci,

To ai Alhaji usman ba aure tsakanin kuda jamila har setayi wani auren, in Allah yanufa matarkace sekaga ta dawo wurinka!

 

Amma yanzu kam ba aure tsakanin ku, shiyasa annabinmu yace mudaina yanke hukunci, ayayin bacin rai.

 

Hakane malam yanzu ba yadda za’ayi, yace hulan kanshi yana fiffita, innalillahi waiyo ni kaina,

 

Hakanan dai Inna da malam surinka bashi hakuri da shawarwari, tunda akan yarsu yashiga halin dayake ciki, harda sukasamu yahakura yatafi,

 

Kodaze tafi sai da ya ajiye musu kudi, sunata godiya yakira jamila zaure, yace tayi hakuri in Allah ya yarda zesan abunyi, itama yamata kudi meyawa, yakuma cemata serinka kiranta akai akai yajig- inda matsala.

 

Yatafi, Jamila duk rayuwan duniyan yamata zafi, duk dadai alhaji usman yatsaya mata dan ya tanadar mata komai, na abinci dakaya kwalliyan ta, hatta da ruwan kora drinks Kala Kala yana kawo mata duk bayan kwana biyu “”

 

GA kudi yana yawan tura mata a ciki bankinta, amma ita dai bahaka tasoba,

 

Iddanta yau saura sati biyu yaceka, hankalinta dana alhaji usman in yayi dubu yatashi,

 

Dan haryau basu samo mafita ba, kullum insunyi waya kuka jamila take mishi, shima tamaza kawai yake mata shiyasa meyin kukan a gabanta,

 

Alhaji usman ne kwance yayi nisa chikin tunani, can naji yace, yes hakan shine mafita, naga yayi murmushi yamike yafita, yashiga motansa yayi gaba koyabi takan driver shi, bezame ko inaba sai wurin dayake kai wankin motan shi.

 

 

Wuri ne nazamani gawurin zama asha iska har akawo maka drink, koda alhaji yaje wurin mutumin nashi yasa akira mishi, seko gashi yazo, ya gaida alhaji usman, naji yakira shi da dan liti.”

 

 

Dan liti kana lafiya, lafiya klau alhaji yau wannan motan za a wanke, eh to alhaji bari inje inwanke kar inbata maka lokaci, to abada himma dan liti.

 

Dan liti yana wanke mota, shikuma alhaji hankalin shi na kan dan liti, yana wani tunani akan shi”

 

Har dai dan liti yagama, yakawo ma shi key, alhaji ga key nagama, to Masha Allah har ankammala?

 

 

Eh angama alhaji, yasa hannu a cikin aljihu yaciro kudi mai yauwa, yabama dan liti yako hau godiya alhaji yazaro katin shi, yabama dan liti yace ga wannan kakirani gobe infadama inda zamu hadu, inason ganinka ne.

 

To amma dai lafiya ko alhaji ba wani laifi nayi bako?

 

A’a wlh dan liti taimakon ka nak nema, nikoma wani irin tai mako zanma nida banida ko mai,

 

karka damu insha Allah zaka iya, namaga kai kafi dacewa da hakan shiyasa nanemeka,

 

 

Haka dai sukarabu dan liti yace zezo insha Allah, ai kuwa washe gari dan liti yakira alhaji usman, yagayami shi wurin da zasu hadu,

 

Yaje yasame shi alhaji Usman yace dan liti, dan Allah alfarma nake nema awajeka, kuma nasan baze ga garekaba, sai dai zaka jishi yamaka girma,

 

Tunda kai yarone wanda hakan betaba faruwa da kaiba, zanbiya ka konawa ne pls ”

 

Alhaji duk dadai ni yaro ne amma nasan halacci, ka kyautata min, to kaga kuwa har inni dane yaka mata insaka maka duk da babiyanka zanyi ba,

 

Yanzu kafada min mekake da bukata,

 

 

Sonake Ka auri matata!

 

 

Dan liti yazare ???? yace in me?

 

 

Wai fans wata matar alhaji Usman yake nufin dan liti ya aura ne?

Hehehe nimadai ????♂????♂

 

 

Muje zuwa

 

Yar mutan Kagara ????

*AUREN* *KISAN* *WUTA*

 

 

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

 

 

*PAGE* *9* */* *10*

 

 

*DADICATED* *TO* *FIRDAUSI* *AMINU*

 

 

Alhaji banfa fahimce kaba, yaza ayi in auri matar ka? Aina aka taba yin aure akan aure?

 

Kuma alhaji kaduba kaduba wannan al amarin, yaza ayin dan yaro dani in auri matar ka! ai takusan haifata koma ta haifan,

 

Alhaji usman yayi murmushi, duk tamba yoyinka suna kan hanya, kuma kanada gaskiya akan abin da kafada, to nafarko dai matata dana cema inanufin munrabu da itane, nakeson ka aure ta,

 

Nawani lokaci sai kasake ta tadawo wurina, saboda yanzu tazama harabiya ta inason ne ka halatta min ita,

 

Saboda Saki uku ne tsakanin mu, kuma dakace zata haifeka, ko kuma takusan haifanka, to ai ba uwar gidana bace, amarya ce ”

 

 

Kuma ita ina ganin baza tafi irin ashirin da hudu ba,

 

Dan liti yace inna fahimce ka auren kisan wuta kenan kukeson yi ko?

 

Alhaji yadafa shi yana mecewa yauwa dan liti, ashe kagane,

 

Haka nakeso!

 

Ina fatan zaka bani hadin kai,ba dadewa zakuyi tare ba, kuma nizanyi komai, kuma inbiya ka ,seku zauna daya daga cikin gidajena ”

 

 

Yayi ko?

 

Dan liti yanesa yace to wai alhaji, kaman yaushe kuke tunanin za’ayi?

Yauwa yanzu dai ka amince? Badamuwa ai duk yiwa kaine, kuma hakama jahadi ne, yiwa kai ne ”

 

Zan yi insha Allah, Kai nagode nagode dan liti, gaskiya kagama min komai, dama nasan bazan taba shan wahala akan kaba,

 

Ammafa akwai sharadi !

 

Dan liti yace to ina sauraran ka, alhaji yace in anyi auren, sati uku zatayi kasake ta, inajin ka alhaji sannan karka kuskura karabar min mata, ko hannunta banyarda karike ba,

Previous page 1 2 3 4 5 6Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button