AURAN KISAN WUTA Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

c

Takama ruwa tafito takoma barcin ta, chikin barci taji kamar ana tadata, tabude ido a hankali, karab kuwa suka hada ido meyene ina barci zakawani sani gaba kana kallo,

Yayi murmushi yace mezan kalla anan, tashi kiyi sallah!

Jamila taciza lips dinta, lallai yaron nan yama rai nani, wato meze kalla a jikina ko tasa hannu tagoge kwallan daya zubu mata,

 

Bayan ta idar da sallah tabude jakan hannunta taciro kur’ani, tafara karatu, har dan liti yadawo daga masallaci,

Yahau gado yana sauraren zazzakan muryanta, har dai barci yadauke shi, yayi nisa da barci shi, ita kuma jamila lokacin tashafa addu’a,

 

Tacire hijab kenan setaga wayan dan liti yana haske, kaman kira da har zatashare sai ta duba kan wayan taga anrubuta alhaji usman, tazaro ????

Dasauri ta dauka, tafashe da kuka tacen bangaren, alhaji usman jiyayi kaman yayi tsuntsu yazo yashake wuyan dan liti, har sai yasakar masa mata,

 

Tsaya kisaurare ni kina inane?

Ina yakaimin ke?

Naje gidan banganki ba pls baby j kifadamin inda yakaimin ke, karki yarda yacefa ze tabaki,

Tace haba dai my man kaima kasan nafi karfin yaron nan, inada kaman ka meze iya yimin, ai nafi karfinshi, yamin yaro”

 

Alhaji usman cikin tashin hankali yake mata magana, wai ina yakaimin ke ne?

 

Ni yaron nan zema ha inci to lallai saina nunamishi waye alhaji usman, besanni bane daga tai mako waini zema bariki,

 

Talaka dashi dan wanki mota har zeja dani, ni banmasan meyake nufi ba, dan daji dashi da ga gani bemayi ko boko ba,

 

Talaka dashi zeja dani, inyayi wasa dani zan batardashi a doron kasa baki daya, jamila tace nifa nagaji kasa shi yasakeni indawo wurinka, shiyasa tun farko nace maka nifa yaron nan bemin ba, amma kawani nace wai ai yaro ne shi kuma zeyi rikon amana,

Kuma dayaga anbashi kudi ze aikata abun da akeso, yayi”

 

 

Ai gashinan yanuna ma shi yaro ne,

Dan liti dayake bayanta tsaye, yaji kuma duk abinda tafada, bata ankara ba taji ya warce phone din, yafara magana da alhaji usman,

 

Alhaji usman barka da warhaka, alhaji usman yafara ma dan liti magana kaman zai cinye shi,

 

Kai dan mema kakeda sunana to wlh kakiyaye ni, ni nafi karfinka, kai ko?

To waima waye kai?

Daya wuce talaka har da zaka hada kanka dani, dani zakayi jayayya?

Wlh sai insa abatar min da danginku gaba daya, koka sakar min mata kokuma hukuma ta nemomin kai, wlh kuma inbiyasu sucanja maka kama,

 

Yadaka mishi tsawa, zaka sakar min mata kokuwa!

 

Dan liti yayi dariya ????

 

Yace haba alhaji usman mai gwal, meyayi zafi haka?

Dafa dan yaron nan dan liti mai wanki mota kake magana, habawa ai kaman dan liti yazuma alhaji fetir ne, yahau bala’i,

 

Akarshe yace kajirani ganinan zuwa da kwalawa, wlh sai nakoya maka hankali, dan liti yasaki murmushi kefen baki,

Yace ina jiran zuwanku, inbaka gane gidanba kakirani, in maka kwatance,

 

 

Tofa ????

 

Wai me dan liti yataka ne?

 

To mudai je zuwa

 

Taku har kullum yar mutan Kagara ????

*AUREN* *KISAN* *WUTA*

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

 

 

The post c appeared first on AysNovels.

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button