Bakar Inuwa

  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 80

    Episode 80 END* ………..Cikin sauri-sauri take ƙarasa shirin nata. Tayi matuƙar ƙyau cikin ɗanyan shadda da taji wadataccen aiki. Sosai…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 79

    Episode 79_* ………..BAYAN SHEKARU BIYAR        Alhmdllhi abubuwa da yawa sun faru na cigaba a cikin waɗannan shekaru…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 78

    Episode 78 ……….“Tabbas dole Hannah ta mutu kafin a miƙata kotu”.    Forma first lady ta faɗa tana duban su…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 77

    Episode 77*………Bayan wucewar su Basma sai da ta tabbatar an gama shirya abinci a dining tabar sauran komai hanun mama…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 76

    Episode 76 ……….Tsaf ta zayyane masa komai data sani na firar su Aunty Hannah da taji, har zuwa aikama bappi…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 75

    Episode 75* ………..Alhmdllhi a wani dare na juma’a da yay dai-dai da cikarta watanni goma cif ta farka da gigitacciyar…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 74

    Episode 74 ……….Faɗuwar Addah Asmah ta jawo mata shanyewar ɓarin jiki, yayinda lokacin da Aminu ya kawo Aynah har gida…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 73

    Episode 73 ……….A wata juma’a datai dai-dai da saura kwanki huɗu cikar shekarr Ramadhan guda a mulki aka ɗaura auren…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 72

    Episode 72 ………Rayuwa ta cigaba da shuɗawa gwamnatin Ramadhan nata sakin manya-manyan projects naban mamaki. Ko’ina ka zaga a cikin…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 71

    Episode 71* ………“K Su’adah wace maganar banza ce wannan kike haka?”.     Fulani ta katseta a harzuƙe.“Ammy karki wani rufe…

    Read More »
  • BAKAR INUWA 69-70

    Episode 69-70 …………Washe gari Raudha ta tashi batajin daɗi sosai. Dan har saida Dr Hauwa ta shigo ta dubata har…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 67-68

    Episode 67-68 ………..WASHE GARI           Washe gari babu kunya Gimbiya Su’adah tazo har sashen su Anne…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 65-66

    Episode 65-66 ………..Fitowarta dai-dai da ƙoƙarinsa na kammala busar da sumarsa. Ya kalleta kawai ya ɗauke kansa baice komaiba. Dan…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 63-64

    Episode 63-64 ………..Ƙasa takai durƙushe cikin rawar jiki. Ta haɗe hannayenta waje guda alamar roƙo. “Ya Ramadhan dan girman ALLAH…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 61-62

    Episode. 61-62 ………..Wani irin tsargawa kanta yay ganin Ramadhan shimfiɗe a ƙasa Bappi ya toshe masa baki, ga Pa a…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 60

    Episode. 60_* ………TAURA HOUSE          Tunda suka baro government house a sirrance da Raudha kai tsaye Taura…

    Read More »
Back to top button