Buhari
-
AdminJuly 1, 2022
Kokarin Buhari Na Fitar Da Mutum Miliyan 100 Daga Talauci: Gwamnatin Tarayya ta shirya kwashe almajirai akalla 1,000 a kan titin Abuja.
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya (FCTA) ta shirya kwashe almajirai akalla 1,000 a kan titin babban birnin…
Read More » -
AdminJune 21, 2022
Za Mu Kubutar Da Fasinjojin Jirgin Kasan Da Ke Hannun ’Yan Bindiga A Raye – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin yin amfani da hanyoyin karfi da wadanda ba na karfi ba wajen…
Read More » -
AdminJune 21, 2022
Dalilin Da Ya Sa Na Yi Watsi Da Shawarar Cire Tallafin Mai – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ainihin dalilin da ya sa ya ki amfani da shawarar da Bankin ba da…
Read More » -
AdminJune 20, 2022
Abinda zan yiwa Buhari da El-Rufa’i idan muka haɗu -Sheikh Zakzaky
Shugaban ƙungiyar ‘yan shi’a ta Islamic Movement of Nigeria (IMN) Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya bayyana abinda zai yiwa shugaban ƙasa Muhammadu…
Read More » -
AdminJune 14, 2022
Gwamnatin Buhari Ta Fi Kowacce Rashawa A Tarihin Najeriya — Bishop Oyedepo
Shugaban cocin Living Faith ta Najeriya, Bishop David Oyedepo, ya ce tun da aka kirkiri kasar, gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari…
Read More » -
AdminMarch 29, 2022
Nayi Bakin Cikin Faruwar Harin Jirgin Kasa Da Yan Bindiga Sukayi A Hanyar Kaduna :; Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana bakin cikinsa kan harin da ’yan bindiga suka kai kan jirgin kasan da ya…
Read More » -
AdminMarch 17, 2022
Ina Mai Neman Gafarar Ku Kan Matsalar Wahalan Man Fetur
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya nemi gafarar ’yan Najeriya kan yadda karancin man fetur din da aka jima ana fama…
Read More » -
AdminMarch 5, 2022
Ba Za Mu Iya Biyan Buƙatun ASUU Ba – Gwamnatin Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar bayan alƙawurran da Gwamnatin Tarayya ta sha yi wa…
Read More » -
AdminFebruary 12, 2022
Zan Taimaki Matasa Wajen Samun Mukamai A APC – Buhari
Mai girma Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari rana Jumu’a, ya tabbatar wa matasan APC cewa zai goyi bayan zakakurai daga cikinsu…
Read More » -
AdminFebruary 5, 2022
Buhari Zai Sayar Da Kamfanonin Gwamnati 42
Gwamnatin Tarayya ta bayar da izimin sayar wa ’yan kasuwa wasu ma’aikatu da kamfanoni 42 mallakin gwamnati. Hukumar Kula da…
Read More »