Labarai
-
AdminJune 19, 2022Boko Haram Ta Sake Kashe ’Yan Jari-Bola 13 A Borno
Mayakan Boko Haram sun sake kashe wasu ’yan jari-bola 13 a garin Goni Kurmu da ke Karamar Hukumar Bama ta…
Read More » -
AdminJune 19, 2022Subuhanallahi Cuta Ta Sa ’Yar Shekara 19 Ta Koma Karamar Yarinya
Wata cuta da ta sauya halittar wata budurwa mai suna Aboli Jarit, ’yar garin Najapur a kasar Indiya inda za…
Read More » -
AdminJune 18, 2022Hukuma ta yi ram da wani gardi, Musa, mai basaja da sunan mace wurin warwarar kudin attajirai
A ranar Juma’a, 17 ga watan Yunin 2022, ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani, Musa L Maje ya je…
Read More » -
AdminJune 18, 2022Yadda Wata Matar Aure ta kashe wani Boka A Kano
Daga Muhammad Inuwa Zariya Wata matar aure ta kashe wani boka bayan dataje wajan shi neman taimako a tudun wadan…
Read More » -
AdminJune 17, 2022Wahayi aka yi Mani cewa na baiwa mabiya na ruwan sabulu su sha___Fasto
Daga Barista Nuraddeen Isma’eel “Wani shahararren malamin addinin kirista mai suna Rufus Phala dake kauyen Makgodu Limpopo ta Afirika ta…
Read More » -
AdminJune 17, 2022Kannywood Za Ta Iya Gogayya Da Takwarorinta Na Duniya — Jaruma Rukky Alim
Rukayya Ahmad Aliyu, wadda aka fi sani da Rukky Alim jaruma ce a Masana’antar Kannywood da yanzu take jan zaren…
Read More » -
AdminJune 16, 2022Daga ƙarshe an bayyana wanda Atiku Abubakar ya ɗauka a matsayin mataimaki
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai bayyana wa al’umma wanda ya ɗauka a mataimakin sa…
Read More » -
AdminJune 15, 2022Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 47 A Borno
Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ’yan ta’adda 47 ciki har da manyan kwamandojin Boko Haram yayin wata arangama a…
Read More » -
AdminJune 14, 2022Wassu Matasa sun bankawa karuwa wacce ta wulakanta Al-Qur’ani wuta a legas
Daga Barista Nuraddeen Isma’eel “Rundunan ‘Yan sandan jihar legas, ta gurfanar da mutum 3 ” Yan asalin Arewa a gaban…
Read More » -
AdminJune 14, 2022Daga zuwa aikin gida na zama matar gida’, cewar wata budurwa yayin da ta wallafa bidiyonta
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a shafukan soshiyal midiya yayin da ta yi murnar samun yanci daga mai…
Read More » -
AdminJune 14, 2022Gwamnatin Buhari Ta Fi Kowacce Rashawa A Tarihin Najeriya — Bishop Oyedepo
Shugaban cocin Living Faith ta Najeriya, Bishop David Oyedepo, ya ce tun da aka kirkiri kasar, gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari…
Read More » -
AdminJune 13, 2022Subhanallahi! DSS ta kama wani babban kwamandan Boko Haram a Kano
Rundunar tsaro ta farin kaya ta DSS a Najeriya ta tabbatar da kama kama wani da take zargin ɗaya ne…
Read More » -
AdminJune 13, 2022Fasto ta Bayyana Bidiyon Jinjira da aka Haifa da Sunan Allah a Kunnuwanta a Cocinta
Wata jarumar masana’antar shirya fina-finai na Nollywood, Mama Rainbow ta wallafa bidiyon wani abun al’ajabi da ya faru a cocinta…
Read More » -
AdminJune 13, 2022Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Limaman Coci 3 A Kogi
Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da wasu limaman coci su uku a kan hanyar Ochadamu zuwa Ejule da…
Read More » -
AdminJune 12, 2022Matashi ya wallafa hoton bandakin wani Otal da ya sauka a Ibadan, ya ba kowa mamaki
Wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ya wallafa hoto inda ya ce na wani otal ne…
Read More » -
AdminJune 12, 2022Wani Matashi Ya Soka Wa Abokinsa Almakashi A Kan Naira 200
An gurfanar da wani matashi mai suna Abba Isah Yahya a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Gama PRP a…
Read More »