Uncategorized

Comment on DOCTOR ESHA Page 41 to 50 by Unknown

Yarike kunne yace” *Maaf kijeyega mum* “(sorry mom) 

Tace” ba hakuri zaka bani ba, yi gaisuwa Kuma da hausa” ta fada da turanci

Sadik yace” *Aap isse* *kaise bolenga mum* ?( How do you prounance that mum?)

Ta Kara ja kunne tace” wato inama fada yare Hindi na shine ka Kara fada ko? Toh fada Ina kwana zakace, oya fada”

Sadik yayi murmushi yace” En kwanaa mum” ya fadashi a Hindi tune..

Essha batayi niyya dariya ba, sanda ta dara , tana dariya tace” repeat what you just said?

  

Sadik ya zata yayi gwanita har da gyara murya yace” En Kwanaa mummy” 

 

Essha ta sake fashewa da dariya ta zugureshi a Kai ..

Sadik Yana dariya shima ya Mike harda buga kirji yace” *Chit mat karo*, *main hausa padhunga* *mum*”(mum Kar kidamu zan koyi hausa)

Essha naji ya fadi haka tayi murmushi ta jawo shi gefeta ya zauna da turanci tace” Sadik kafi munkoma kaiya Koda gaisuwa ne Kar granny ka tama ka dariya, learn it fast” Bata gama rufe baki ba sai ga arudhati tashigo da gudu da karami gift box a hannu ta Yana kyalli taisa gaba Sadik taije akan ciyarshi.

 Tana murmushi tace” *Janam diwas Mubarak Sadik*(Happy birthday sadik) ta fada Tana boye daya hannuta na hagu.

Essha ta dafa Kai Tace”dole inakoma gida nasha fada da Daddy, gabadaya yaro baiji yareshi ni dai na banu, shame on me nasan duk laifi nane”

Sadik bai amsa Taya murna da Arundh tamishi ba ya Mike yana leka hannuta data boye a baya yace” *woh Kai hai*? (Mai kike boyewa)

Arudh tayi murmushi tajashi gefe tasomishi magana kasa kasa a kunne da yare tace” Sadik yau Holi(Ranar biki kaloli) Kuma mummyka batason yi wasan Holi, shine nakawo colours, here are the colours” ta fitar da leda da ta boye , ta bude leda tacigaba” here are colours, Neela(blue), hara(green), Gulabi(pink) and laal(red) so Sadik let’s surprise her with Holi colours “

Suka nufo Essha da hankalita na kan wayata, guri aiki ne aka kirata ta amsa kenan Bata gamaji abunda zasu fada ba taji anzuba mata gari colours a jiki, suka hada baki guri cewa” Happy Holi festival Dr. Essha ” suna Gama fadi haka suka fice a guje..

Essha takaici duk yakamata ta Mike ta kalli kanta a mirror taga yanda jikita da fuskata ya baci da colours harda wayata , bama iya gane fuskata taja tsaki, a fusace ta bin bayasu, Tana fitar taji drums ne kawai ke tashi , duk abanta street da gari colours kowa sai bidiri akayi saboda murna Holi.

Ta Kara ja tsaki zata koma ciki kenan ta hango sadik can tsakiy titi, duk jikishi da Rabin fuskarshi yabatashi da colours ga Kuma motar na ta sharoro gudu zatayi kanshi da sauri Essha ta karasa ta jayeshi .

Dai dai lokaci da Aliyu dake cike motar ya zuge glass dayaga yaro da driver shi yakusa kadewa, isowarsu kenan sufito daga Airport, ba hanya a babba titituna duk yayi cikoso, shine suka biyo ta street dinsu Essha.

Aliyu yadaga Kai ya kalli sadik kenan sai ga Arundh tazo da guduta ta Kara watsa musu colours a fuskokisu har ba’iya gane kamanisu.. Aliyu sai binsu yake da kallo gabashi na faduwa yasa hannu zai bude motar, suhaima tayi sauri rike handle din ta tareshi cike da gadara tace” Haba darling ka cika tausayi da yawa, kaga fa yaro ba abunda yasameshi, wasanshi ma yakeyi.

Kuma kasan hali indiyawana Basu da yarda” ta Kara ja murfi motar ta rufe..

Driver yace” yallabai kayi hakuri, sha’ani hanyoyi kenan a Delhi na sai hakuri”

Suhaima taja tsaki tana tsuke fuskar don haushi tafiyar takeji , tafiyar yazomata a bazata bahakatasoba dun Bata shiryaba. … Aliyu har suka bar layi bai bar kallo su Essha ba, yaso ace ya sauka kodan yagasu, baisan maiyasa ganisu yasashi ji faduwar gaba ba.

Bada jimawaba suka isa haraba asibiti , babba tarba aka musu zuwa office din babba Doctor, su samu tarba cike da girmamawa, Essha kadai ake jira , bakita su karaso, sukira layi kanta duka baya shiga, babba Doctor yaba su hakuri na Rashi zuwa Doctor da zuka zo wurinta, yace shi zai dubasu” 

Aliyu ya amsa badamuwa ” Babba doctor ya dubasu da kanshi, su Sha gwanje gwanje, suhaima hankalita duk a Tashe yake, tsora ya cika ranta fal, kamar zatayi kuka dun tasa asiri ta ya kusa tonuwa, tarasa sukuni kanta har wani zufa takeyi duk ssnyi Ac daya cika office din, baya likita yagama gwanje gwanje shi yace musu suyi hakuri su dawo gobe , dun karba results duk abunda yanuna zasuyi kokari sumusu aiki akai.

Suhaima taji haka taji wani sanyi aranta, ta shaida ma kanta cewa sai tayi abun da zai sa bara su dawo asibiti na ba gobe, dun dagani likita ya mata kwarjini bai da wasa gashi ya Soma tsufa , suka mike zasu fita kenan, Pooja tashigo rike da files a hannuta, tana gani Aliyu ta ware Ido mamaki da tsoro yasata zubar da files a kasa Hannu ta na Bari, dun mamaki ma kasam magana tayi.

Aliyu yatsaya Yana kallo ikon Allah yanda ta sare musu hanya ta Kuma kafeshi da Ido, baidamu ba don mata dayawa su Saba mishi haka, suhaima ta ja hannushi cike da kishi ta buge Pooja suka fice. 

Pooja kuwa kamar ankafata kasan motsi tayi tana kallosu suka fice, suna fita da daddewa ta dawo hayacita tabin bayasu da sauri, Kash Bata ci musu ba, koina ta duba na asibiti Basu , ta tsaya shiru ta kasa gasgata abunda tagani, Mai Kama da Sadik sak, bambaci kawai daya ne shi Wana Babba ne, sadik Kuma yaro ne, ai da sauri ta juya ta koma office din babba Doctor da ya dubasu ta Tara shima bashi har ya fice, ta bugi table, ta kalli gefe daya tana tunani” Aya Wana danagani ba maihafi sadik bane, Kai ima ba papishi bane su hada dangi, Kai let me call doctor” ta ciro waya a pocket din labcoat ta , ta dialing number Essha Yana ta ringing ba’a dauka ba tace” oops na tuna yau birthday din sadik” ta fice da sauri har Tana tuntube ta isa guri motar tajashi zuwa gida, kafi taisa go slow ya tare, kamar ace ta daga Kai ta hango Aliyu ciki motar, Pooja ba hali taje gurisu, dun har suyi u_turn zuwa daya titi, Saba rudewa ta fitar da Kai Tana ta kwala mishi da Suna Sadik , sai binta ake da kallo, Aliyu kam ko harka gabashi yakeyi baimasan tana yi ba saboda akwai da tazara a tsakani su. 

Tana kallo motarsu Aliyu ya tashi za subar wuri, da sauri ta bude murfi motar zata fito, watar motar ta Kara Parker a gefeta, ba hali fitar tana kallo motarsu Aliyu ya wuce..Pooja kamar tayi kuka tsabar takaici , hanya su na budewa da sauri tayi u_turn tabi baya su, haryanzu ba sa’a dun Bata cimasuba, jiki a sanyaye taja motar ta zuwa gida………..

❤️Love you guys ❤️

  

More comment more typing ❤️❤️???????? 

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

    DOCTOR ESSHA

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

WRITING BY 

J Hajara 

???? *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* ????????️

        *M.W.A*

Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin ‘kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta. ????????

https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa

___________________________

5️⃣6️⃣&5️⃣7️⃣

Pooja na parking ta fito, ta shiga ciki jiki a sanyaye, ciki gida ta tarar da yara da manya. a decorating gida da ballons gabadaya, ta nufi parlor, takara gani wani decorations da ya rudata

 Ya yi kyau batasan sanda ta furta wow ba, gaskiya decoration din birthday din ya mata kyau, har wani babba balloon aka sa a sama tsakiyar parlor, Center kuwa table da ke dauke da babba cake na favorite cartoon show na Sadik wato PJ Masks, wow cake din PJ masks ya hadu, Ash color ne jiki cake din, left side din kuwa owlette ne, middle Kuma cat boy , right Kuma gekko,( Don’t mind me ooo???? duka sunayana actors din PJ masks ne, Kar kurikece????).

Previous page 1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button