Labaran Duniya
Dan Wasan Kwallon Kafa (Sadio Mane) Yayiwa Al’ummar Kauyen sa Sha tara ta arziki, Ya gina Makaranta ta Kimanin Miliyan 120M domin Yayan Talakawa.

Dan Wasan Kwallon Kafa (Sadio Mane) Yayiwa Al’ummar Kauyen sa Sha tara ta arziki, Ya gina Makaranta ta Kimanin Miliyan 120M domin Yayan Talakawa.
Fitaccen dan wasan Kwallon kafa ta duniya Sadio Mane yayiwa kauyen su sha tara ta arziki inda ya ginawa Al’ummar kauyen su Makaranta ta Kimanin naira Miliyan dari da ashirin N120M domin yayan Talakawa suyi karatu.
Kuma yana bawa ko wane magidanci kudi kimanin naira dubu talatin a kowa ne wata N32,000, kuma ya gina asibiti ga mata domin samun sauki wajen haihuwa na kimanin kudi naira Miliyan dari biyu da arba’in N240M.